Labarai

Gaba daya Mazan Kano basa iya gamsar da Matan su – Budurwa

Dayawan Mazan Kano Basu Iya Gamsar Da Mata, Shiyasa Matan Aure A Garin Kano Ke Sharholiyarsu, Cewar Wannan Budurwar. Wata Budurwa Mai Suna Hafsat Cikin Fushi Tayi Kira Ga Malamai Domin Su Fito Su Fadakar Kan Lalacin Da Mazan Kano Suke Dashi Ta Wajen Fannin Biyawa Mata Hakkinsu Na Zamantakewa.

 

 

Inda Tayi Kira Ga Manyan Malamai Masu Fada Aji, Kan Cewa Yakamata Idan Namiji Zaiyi Aure A Garin Na Kano, Yakamata Ya Gyara Kanshi Sosai, Ta Yadda Zai Iya Gamsar Da Iyalin Tashi, Ba Tare Da An Sami Matsala Ba.

 

Budurwar Ta Koka Kan Yadda Matan Aure Keyin Sharholiyarsu Inda Tace Mata Aure Da Yawansu Basa Iya Zaman Aure Saboda Rashin Iya Gamsar Da Matayen Nasu Da Sukeyi.

 

Wannan Lamari Ya Harsala Al’ummar Mutanen Garin Na Kano, Inda Su Fito Suketa Mata Martani Masu Zafi, Da Yawan Wasu Ma Shine Mata Kawai Sukeyi, Kan Cewa Wannan Maganar Nata Bashi Da Tushe Balle Makama.

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button