INTEESAR 4

rufe tuwan ta ajiye mata a gefe. Karfe
shidda
Haisam ya shigo falonsu ya gaida momy
dake
koya ma ihsaan assignment, ta amsa da
fara’arta
tana tambayrsa ya aiki, yace “Alhmdllh
momy,
inna tace min inteesar na nn,” momy tace
“eh
tana nn,” Haisam yace “wajenta na xo
momy,”
momy tace “eyya sae dae kuma bacci take
wllh
tunda safe take amai, tama ki cin komai,
nayi
mata maganan magungunanta tace suna
gida,”
Haisam yace “subhanallahi momy ae da sai
kiyi
magana, ko Abba ki kira a san yanda xa ayi,”
momy ta mike tace “bari na taso maka ita
to,” da
sauri yace “A’a ki bar ta kawae, na dawo
anjima,”
momy tace “to shknn,” ya mike ya fita yana
ma
ihsaan wasa. Yana komawa sashinsa kiran
Aliyu
ya shigo wayarsa, ya daga Aliyu yace “ya dae
brother kayi mata maganan,” Haisam yace
“ynxun
nn ma na dawo daga gunta, amma sae dae
ban
samu ganinta ba ma, bata da lafiya wae tun
safe
take amai inji momy,” Aliyu yace “amai
kuma,
God! Bari xan shigo ynxu,” kasa sukuni Aliyu
yyi
har sae da ya iso gidan wajen karfe tara
saura
don aiki yyi masa yawa a clinic, sashinsu ya
nufa,
yana isa kuwa ya kasa shiga ya dde tsaye
bakin
kofa daga bisanni ya dake yyi sallama,
ihsaan ce
ta amsa ya bude kofar ya shiga, momy na
xaune
suna cin abinci da ihsaan, kansa a kasa ya
shigo
falon ya nemi kujera ya xauna yana kallon
Ihsaan
kmr ita yake gaisarwa yace “ina yini,” momy
ba
tare da ta kallesa ba tace “qlau,” bae sake
cewa
komai ba ya shiga kallon TV, momy ta mike
da
sauri jin kakarin aman inteesar, Aliyu ya bi
ta da
kallo ransa a dagule don shima ya ji, ya rasa
me
xae ce mata ne, momy na shiga bedroom
din ta
sameta bakin kofar bayi tana amai, ta
kamata
tana yi mata sannu, kuka kawae take tana
juye
juye, momy ta gyara mata jiki ta mayar da
ita
kan gadon, snn ta gyara wajen ta koma falo
ta ci
gaba da ba ihsaan abinci. Aliyu ya dauke
kansa
da sauri daga kallon da yake ma bakin kofar
kmr
ya shiga, ya kai kusan awa daya xaune a
dakin
idonsa na kan TV, daga bisanni ya mike da
kyar
ganin momy nata harkan gabanta yace “na
tafi,”
ba tare da ta kalli inda yake ba
.
.. Aliyu
na fita Haisam yaje ya samu a sashinsa,
Haisam yace “ya dae har ka shigo,” ya xauna
bae ce komai ba, Haisam ya ci gaba da
abinda yake, can Aliyu yace “don Allah
Haisam kaje ka ma Abba magana su bani
matata in tafi ni fa ana min abinda aka ga
dama a gidan nn,” a fusace ya karasa
maganar, Haisam yace “uhm Aliyu knn, har
ka
manta rashin mutuncin da kayi wks bck
knn,”
Aliyu yace “to ba su suka nema ba, ni don
Allah ka rabu dani,” Haisam ya daga kafada
yace “da kuna shiri da Hajiya inna da da
gudu xata sa a baka matarka, ynxu kam ita
da kanta xata xuga a hanaka,” Aliyu ya kasa
cewa komai, Haisam yace “to ynxu ka shiga
ka duba ta ne,” da kmr baxae yi magana ba
yace “wani dubata xanyi bayan kasan halin
mamanta, yi tayi kmr bata san me ya kawo
ni
ba, hasalima barina tayi nata xama kaman
mara aikin yi a falon, ni kuma ban san me
xance mata ba,” Haisam yyi dariya, Aliyu ya
galla masa harara yace “wat’s funny,”
Haisam
yace “to ae in dae momy ne ma kadan ka
fara
gani ynxu,” dariya Haisam ya ci gaba da yi,
Aliyu ya mike xae fita ya riko hannunsa da
sauri yace “to bari muje in rakaka sae na ari
bakin ka,” Aliyu yace “gud,” a tare suka
koma
falon, bbu kowa falon sae Tv dake aiki,
momy
ta fito dan Haisam ne yyi sallamar, tace “A’a
har ka dawo Haisam,” Haisam yace “wllh
momy, ya jikin inteesar din,” momy tace “da
sauki,” Haisam yace “wae fa dubata Aliyu ya
shigo yi shine ya kasa cewa komai,” bbu
yabo
bbu fallasa momy tace “ayyo ae tana ciki,”
Haisam yace “to shi dae na gani ya shigo ya
xauna kmr,” da sauri Aliyu ya take kafar
Haisam, Haisam ya rama snn ya ci gaba,
“maimakon yace ga abinda ya shigo yi, ynxu
bacci take momy?” momy bata kallesu ba
tace
“eh” snn ta fice daga falon, Aliyu ya mike da
sauri yyi hanyar bedroom din Haisam na
cewa
“kai wa yace ka shiga,” ko kallonsa bae yi
ba,
kwance ya tarda ta cikin bargo ta lullube
gaba
daya har kanta, ya cire bargon, jikinta yyi
mugun xafi, ya dagota yana kallonta da
tausayi, a hankali ta bude ido tana kallonsa,
ya rungumeta murya kasa yace “srry my
Fateema,” turasa ta shiga yi yaki sakinta, ta
fashe da kuka tace “ni ka rabu dani,” ya rufe
bakinta yace “kiyi hkuri don Allah,” lamo tayi
jikinsa a hankali yace “kin ci abinci?” ta
girgixa masa kai yace “sbda me,” da kyar
tace
“amai,” yace “ki gaya min inda ke maki ciwo
fateema,” tayi shiru bata ce komai ba, ya
kwantar da ita ya mike ya bude kwanon da
ya
gani kusa da gadon, shinkafa ce da miya, ya
shiga xuba mata snn ya dawo kan gadon
rike
da abincin xae bata, da sauri ta kauda kanta
ta fada kan gado cikin kuka tace “amai
xanyi
ka ajiyesa,” ya mayar ya ajiye da sauri snn ya
dago ta yace “to me xaki ci,” ta girgixa masa
kai, ya rungumeta yana shafa gashinta,
mikewa yyi ya shiga bathroom ya dibo ruwa
a
roba, snn ya fito yana tambayrta ko xae
samu
dan tawul, tayi shiru bata ce komai ba sae
da
ya dawo gabanta a hankali ya kara mata
tambayar snn ta nuna masa, ya mike ya
dauko ya saka cikin ruwan, ya cire mata
rigar
jikinta da xani snn ya shiga matse tawul din
yana goge mata jiki da shi, karfe goma yace
xae tafi bayan ya lallabata ta sha tea kadan,
har lkcn tana rungume jikinsa, ta gyada
masa
kai kawae, snn yace “gobe da safe xan xo
da
magunguna da injectns dinki kinji
kanwata,”
kai kawae ta gyada masa, ya daura mata
kiss
a bakinta, ta lumshe ido da sauri, yyi mata
sae da safe, ta bi shi da kallo har ya fita, ya
fita da minti biyar momy ta shigo, xani ne
kawae jikinta, kunya ya kamata ta rufe ido
da
sauri kmr me bacci. Kullum sae Aliyu ya xo
sashinsu da safe da dare, ya kan siya masu
fruit ko nama, duk da ko kadan momy bata
sake masa, sae dae yyi ta xamansa a falo
idan ta fita sae ya shiga dakin, laulayin
inteesar ya dawo sabo kullum cikin wahala
da
amai take yana mugun tausayinta har mmki
abun yake bata, duk da tasan duk sbda
cikinsa ne, wani lkcin idan ya shigo gidan
sae
karfe sha daya yake wucewa duk da bbu
wanda yasan yana xuwa har inna, idan
kuwa
tayi bacci me ddi to a jikinsa ne, don yana
xuwa ya rungumeta bacci yake xuwa mata,
wani lkcn ma sae dae ya kwantar da ita
kawae yyi ma momy sallama ya wuce, duk
dare Abba ma na shigowa dubata hka
Haisam, inna kam bata san ashe jarababbun
yara na makale jikin inteesar ba, su kansu
Hajiya basu sani ba. Yau ta cika sati biyu gun
mamanta, momy na kula da ita ssae kuma
tana tausayinta ganin yanda cikin ke bata
wahala, karfe hudu na yamma Aliyu ya shigo
gidan ranar yaci sa’a bbu kowa tsakar gida
ya
nufi sashinsu inteesar, xaune ya tarda ta da
momy a falo ta sata gaba sae ta shanye
kunun da ta dama mata don bata cin komai,
ya gaida momy tayi kmr bata ji sa ba ta fice
daga falon, ya dawo gefen inteesar ya shiga
lallabata yana bata kunun har ta sha rabi,
snn
ya ajiye ya rungumota jikinsa yana buga
mata
baya kar tayi amai, tayi lamo tana sauke
ajiyar xuciya, a hankali yace “fateema,” ta
dago tana kallonsa ya mayar da kanta
kirjinsa yace “gida nake son tafiya dake
fateema, nasan sae da amincewarki Abba
xae
yarda na daukeki, ki tausayamin plss my
wife”
.
Inteesar ta kwace kanta daga rungumar da
yyi mata tana
masa mugun kallo tace “waye wife din taka?
Sae yau da kaga
ciki a jikina kasan ni wife dinka ce, to ni ba
matarka bace wllh,
bari ma kaji abinda baka sani ba ya Aliyu,
wllh bana sonka
bana sonka, tun ynxu nake son mu ajiye