INTEESAR 4

yarjejeniya da kai a
kan cikin nn,” yyi shiru yana kallonta
xuciyarsa na tafarfasa,
tunanin me yake hka har ya kai sa ga
kiranta da wife dinsa, ya
rike temper dinsa yana kallonta bbu yabo
bbu fallasa yace
“yarjejeniyar me,” tana masa wani irin kallo
tace “na farko ina
haifa abinda ke cikina xaka bani takardata,
na biyu kuma ni
baxan shayar da danka ba tun ynxu ka sani,
idan ka yrda da
deal din nn, to na yrda xan bar cikin nn,
idan kuma akasin hka,
to wllh wlh xan sake komawa a cire min
cikin kuma baxa ku
sake gani na ba,” ya sauke ajiyar xuciya
yana kallonta, ransa
yyi mugun baci, amma da yake yaransa
kawae yake so, sae
yace “ok na yrda xan baki takardarki kuma
baxa ki shayar da
su ba,” tace “ka rantse da mahaliccinka,” yyi
shiru yana
kallonta snn yyi wani irin murmushi yace
“na rantse,” tace
“kuma ni daga ynxu ka daina xuwa gurina
na yafe maka,”
yace “ok ngdd,” snn ya mike ya fice ba tare
da yyi mata
sallama ba ma, ta mike ta koma daki da kyar
ta kwanta kan
gado ta lumshe idonta dake cike da hawaye,
yes hkn kadae ne
mafita a gareta, Aliyu bae cancanci ta xauna
da shi ba ko
kadan, idan yana shisshige mata hka xata
iya canxa ra’ayinta.
Tun daga ranar Aliyu bae sake xuwa
sashinsu ba duk da tasan
yana xuwa gidan, yau kusan sati knn tayi
forcin din kanta
xuciyarta taji hkn da yyi yafi burgeta yafi
mata ddi amma ta
kasa, baccin kirki gagaranta yake duk da
ynxu laulayin nata da
sauki cikinta ma ya dan fara fitowa, in kaga
yanda inna ke ji
da ita da cikin sae ka rantse kace ba ita ke
jinjina mata xubar
da cikin da tayi kwanaki ba, tunda ta gane
ciki na nn
maimakon a ga inna ta bata rae ko
makamancin hka sae aka
ga ta buge da murna har da rawanta,
kullum ita ke ma
inteesar girki safe da yamma wae don yaran
suyi karfi, su
Hajiya ma ba karamin girgixa suka yi ba da
kursum ta gaya
masu ae ciki na nn kuma har ya fara fitowa,
umma tace “tab,
wllh ki san abun yi tun wuri Hajiya,” Hajiya
da abun duniya ya
isheta tace “to umma ya xanyi ni wllh duk
jikina ma ya mutu,
taya xa’ayi Aliyu ya hada xuriya da marasu
asali kuma
mugaye, umma ta tabe baki tace “ki shigo
anjima da daddare
ina da shawara da xan baki,” Hajiya taji ddi
ssae tace “to
umma naji ddi amma, xan shigo anjiman”
Yau lahadi inteesar
na xaune tsakar gida da inna da yamma
wajajen karfe biyar
suna ta hira tana cin gyada kursum na
kwance kan tabarma a
gefensu tana danna wayarta, ynxu kam bbu
laulayi sae shegen
kwadayi kmr xata ci bbu, sae nauyi da
jikinta yyi mata don
cikinta ya fito ssae watan shi na biyar knn,
duk da tana tattare
da damuwar da bata san dalilinsa ba sae
kyau take karawa
abunta kmr ba ita ba ga wani haske da ta
kara a kan nata,
cikin ya amsheta ssae yyi mata das das a jiki
gwanin
sha’awa, ta mike knn xata dauko ma inna
tsintsiya ta tattare
bawon gyadan da suka ci don kursum tace
baxata tashi ba
tunda bata ci gyada ba, suka ji an bude
gate, gaba daya suka
maida hankalinsu ga gate din, Aliyu ne ya
shigo gidan safeena
na biye da shi a baya, kallo daya tayi masa ta
dauke kanta tayi
gun inna rike da tsintsiyar a hannunta, ya
kasa dauke idonsa
daga kanta sae binta da kallo yake, ya sauke
idonsa kan
cikinta ya sauke ajiyar xuciya, muryar inna
ne ya dawo dashi
cikin tsawa tace “su waye wa innan xasu
fado mana gida kmr
tsofaffin arna ba sallama,” safeena da ta
kasa daina kallon
Inteesar ita ma xuciyarta na harbawa ta
maida kallonta gun
inna tana mata wani shegen kallon rainin
wayo, Aliyu ya
harari inna yace “ke dae kin banu wllh, ae
randa xaki mutu a
gidan nn sae na xuba ruwa a kasa nasha,” a
fusace inna tace
“karyanka yaro kuma sae ka riga ni
mutuwa,” inteesar ta juya
da sauri tana kallon inna tace “kai inna,”
inna ta mike tana
gyara daurin xani tana huci tace “ku fita ku
ban waje, kar na
walakanta ku ynxun nn,” Aliyu yyi dariya
yace “to mai gidan,”
safeena ta tabe baki tayi bangaren Hajiya
inna ta sha gabanta
tana huci tace “ina kike tunanin xaki
mahaukaciya,” inteesar ta
mike da kyar tayi sashinsu Aliyu ya bi ta da
kallo har ta bace
masa, snn ya maida dubansa ga inna dake
fada safeena na
fada, bbu tonan sililin da inna bata yi mata
ba, yace “ke
safeena,” ta juya ranta a bace tana kallon
Aliyu tace “ka ja ma
tsohuwar nn kunne ta fita harkata don ni
nafi karfinta wllh,”
ya
daka mata tsawa yace “tunda tace ki fita ba
sae ki fita ba,
sa’ar kakarki ce aka ce maki wnn” safeena
ta shiga hawaye
tana kallonsa, yyi tsaki ya karasa gun inna
yace “kiyi hakuri
inna, bata cika hankali bane yarinyar,” inna
tana wage baki
tace “ae naga alama maxa ta fitar min daga
gidan dana,
sannu da xuwa Aliyu ina ta cigiyarka” yyi
murmushi yace “ae
gani innata,” tana dariya ta ja sa suka yi
sashinta, shi ko sae
murmushi yake don yana da dalilin yin
abinda yyi
Safeena ta juya tana kukan takaici ta bar
gidan, da sauri Hajiya da umma dake leke ta
taga suna kallon duk abinda ke faruwa suka
fito, Hajiya tabi bayanta tana kiranta cikin
lallashi tace “kiyi Hkuri safeena ki kyaleni da
shi, wancan kuma me ya kai ki musanyar
yawu da ita baki san mayya bace,” Safeena
tace “ae kam naga alama Hajiya, amma ni
dae wllh nafi karfinta” ta karashe maganan
tana kuka, Hajiya ta ja suka yi sashinta
umma na biye dasu a baya suna lallashinta,
kursum ta tabe baki ta mike tace “lallai wnn
jaka ce mara xuciya,” fura inna ta shiga
dama ma Aliyu yana kwance kan dogon
kujera suna hira, yace “ae idan yarinyar nn
ta haihu ke xaki je mata xaman jego,” da
sauri inna na wage baki tace “haba,” yace
“eh mana,” tace “wayyo amma naji ddi wllh,
Allah yyi maka albarka,” ya dan tabe baki
yace “Ameen, to ma taya xaki je xaman
jegon tana nn,” inna tace “yo ba sae ta
koma ba,” ya danyi murmushi yace “to kiyi
mata magana, don tafi jin maganarki kan na
kowa a gidan nn” inna tace “to bari na aika
a kira min ita na gaya mata ynxun nn ma, yo
ae wnn ba wani abu bne,” dae dae nn
khadija ta shigo, ta gaida yayanta snn tace
“inna an aiko ni wajen ki,” inna tace “waye,”
khadija tace “wae mamata tace naxo na
amshi dari biyar din da kika ara hannunta
kwanaki,” inna ta bude baki tace “lah ku ji
min mata, ki je kice mata taxo ta danne ni ta
kwata, naga dae gun dana take samun
kudin kajin min fitsararriyarkawae,” khadija
ta juya xata fita Aliyu ya kirata ya ciro dubu
daya ya mika mata yace “gashi ki kai mata,”
inna tace “ae da ka kyaleni da ita Aliyu, ita
don bata da kunya don na amshi wani
shegen dari biyar a hannunta kusan
shekara daya knn sae ta aiko a karba, maxa
kice kuma ta baki canjin dari biyar ki mayar
min,” khadija har ta fita inna ta kwalo mata
kira ta dawo fuskarta a daure tace “wae
meye ne inna,” inna tace “kije ki kira min
inteesar ynxun nn,” ta fice daga falon Aliyu
ya daka mata tsawa baki ji me tace maki
bne “ta leko tace naji ae,” snn ta wuce,
bayan kmr minti goma inteesar ta shigo
falon tana rike da kugunta daga bakin kofa
tana kallon inna tace “gani inna,” Aliyu dake
xaune yana shan fura ya juya yana kallonta,
inna tace “to bakin kofar xan xo in same ki,”
inteesar ta shigo ta xauna gefenta da kyar,
sae bin ta da kallo Aliyu yake, tace “me xan
maki inna bacci fa nake, inna tace “kai haba,
to shiga ki kwanta in kin tashi ma yi
maganan,” inteesar ta mike xata shiga daki,
inna tace “lah baki ga Aliyu bne, naga baki
gaidashi ba,” inteesar ta juya tana kallon
inda yake, har lkcn kallonta yake, yyi
murmushi ya ci gaba da shan furarsa yace