INTEESAR 4

“ni na isa ta gaishe ni,” inteesar ta dan yi
tsaki ta shige daki abinta, inna tace “to Allah
shi kyauta,” hira Aliyu ya kwanta gefen inna
yana mata tana biye masa muryarta har
waje, sae ka rantse kace ba Aliyu bne, duk
inteesar na kwance a daki tana jinsu, rabon
da Aliyu ya tsaya suyi hirar arxiki da inna
har an manta, yace “ni fa inna yunwa nake ji
kin wani hada ni da fura,” tace “lah me xaka
ci toh,” yace “jollof rice nake so da farfesu,”
da sauri tace “to bari in je in maka,” ta mike
tsaye tana gyara dankwalin kanta tace “yo
nayi ma wasu bnxa ma bare kai,” ta fice
tana kwala ma kursum kira taxo ta hura
mata gawayi, don bata gane gas acewarta
bata lkci ne. Aliyu ya juya yana kallon kofar
dakin kmr ya shiga ya fasa, yana ta danne
dannen wayarsa amma lkci lkci yakan juya
ya kalli kofar dakin, inteesar taji shirin yyi
yawa, wata xuciyarta tace ta leka taga ko
yana falon, a hankali cikin sanda ta isa bakin
kofa ta dan bude labulen a hankali tana
lekensa, shima ya juya knn yana kallon kofar
dakin xuciyarsa na son ya shiga, suka hada
ido, ta sake labulen da sauri yyi murmushi
bae dae ce komai ba, ganin xuciyarsa ta
kasa hakura da shiga dakin kuma baya so
ya shiga yasa ya mike da sauri ya fice daga
falon yyi sashinsa. Ko da inna ta shigo falon
tana kiran inteesar ta fito ta ci abinci da
xafinsa, da sauri ta fito kmr jira take, taga
inna kadae ne xaune falon, tace “wae ni
kika ma girki,” inna tace “aa Aliyu nayi ma,”
inteesar tace “to ina yake,” inna tace “ae ni
da kaina na kai masa yana kwance a
dakinsa yaron kirki.” inteesar bata ce komai
ba ta dauki furan da ya rage ya rufe ta shiga
sha, inna tace “ke dae kin banu da kwadayi,
naki ne,” ko kallonta inteesar bata yi ba ta
shanye ta ajye kofin, snn ta fara cin
abincinta, ta gama cin abinci knn, khadija ta
shigo dakin tace “wae ina furan ya Aliyu”
inna tace ahaf gata nn ta shanye khadija
tayi tsaki ta juya ta fice. Karfe tara inteesar
tayi ma inna sae da safe tayi sashinsu, har ta
wuce bangarensu Aliyu ta dawo tana lekan
ko yana nn ko ya tafi, ita dae bata ga alaman
ya tafi ba kuma bata ga alaman yana nn ba,
ta karasa bakin kofar a hankali da yake basu
kunna bulb din wajen ba ta durkusa tana
lalube ko xata ga takalminsa, dae dae nn
aka bude kofar Haisam ya fito, daga ita har
shi sae da suka tsorata. Ashe Aliyun ma na
kallonta daga bayanta ya fito daga
bangaren Hajiyarsa knn.
.
Haisam yace “me kike yi a nn Inteesar,” ta ji
kmr ta nutse wajen don kunya ta fara kame
kame, Haisam yyi dariya yace “to ae baya ciki
ya fita sae dae in xaki shiga ki jirasa,” kmr
xata yi kuka tace “wayyo ni ya Haisam abu
na
ne ya fadi nke nema,” bata jira me xae ce ba
ta juya da sauri xuciyarta a dagule xata bar
wajen ta kusan cin karo da Aliyu dake tsaye
har lkcn yana kallonta, gabanta yyi mugun
faduwa, tabi gefensa da sauri xata wuce ya
rikota, Haisam dae yyi gaba abinsa yana
dariya, ta buge masa hannu ta daure fuska
tace “meye hka malam,” dariyarsa mai kyau
yyi snn yace “me kike bukata daga gare ni
da
kika biyo ni,” ta fashe da kukan takaici tace
“waye ya biyo ka, Allah ya isa na, da’alla ka
sake ni na wuce don naxo neman abu na
shine na biyo ka,” dariya ya dinga yi har da
buga bango yace “ae nine abun naki, ni kika
xo nema 4 sure na sani,” ta fixge hannunta
xata bar wajen yyi saurin rikota ya bude
kofar
falon ya ja ta suka shiga, kuka ssae take yi
kuma na takaici, ka kyaleni ya Aliyu bana
son
hka, yyi murmushi ya rufe kofar falon da key
ya karaso bayanta ya tsaya a hankali yace
“am srry fateema, i also feel….” sae kuma yyi
shiru ta juya tace “ka bude min kofa in fita
nace maka,” bae ce mata komai ba ya
dauketa
sae bedroom yace “ki bari in gaisa da
yarana,”
kuka ta dinga yi tana jin haushin kanta ita
kam har ga Allah ganinta kawae tayi a bakin
kofar bata san ya aka yi ba, ya rufe kofar
dakin ya xaunar da ita kan gado yana
kallonta ya durkusa gabanta yace “its High
tym mun fahimci juna fateema,” cikin tsawa
tace “wace fahimta kuma, ka bude min kofa
in
fice daga dakin nn” yyi murmushi ya kauda
kansa yace “ok,” snn ya mike ya bude mata
kofar dakin da sauri ta fita, ya bi ta baya ya
bude mata na falo ma ta fice, snn ya mayar
da kofarsa ya rufe. Ko barin wajen bae yi ba
ta fara buga kofar da sauri, ya bude yana
kallonta ta shigo falon da sauri tace “momy
xata gan ni” yace “a ina,” tace “wucewa
take,”
bae ce komai ba ya xauna kan kujera, ita ko
tana tsaye bakin kofar sae leke leke take, ta
kai minti kusan goma a hka snn yace “to ki
xauna mana,” ta juya ta galla masa harara
tace “ina ruwanka da tsayuwata,” yyi
murmushi ya dauke kansa bae sake cewa
komai ba har ta gama tsayuwarta ta bude
kofar ta fice, ya sauke ajiyar xuciya, shi kam
baxae iya tsayawa rokan karamar yarinyar
nn
ta koma gidansa ba ta ci gaba da raina sa
ba,
duk da abun yana damunsa but ya
gwammace yyi ta damunsa din. Kullum sae
Aliyu ya xo gida da daddare duk dan sbda
inteesar amma baya nunawa, ita kuwa idan
bata gansa ba har bata jin ddi, tayi ta
sintirin
xuwa gun inna knn, ta rasa me ke damunta
kan Aliyu, gashi ko sun hadu kallon arxiki
bata yi masa bare gaisuwa, shi kam sae dae
ya bita da kallo, tun ran da inna tayi mata
maganan komawa gidanta ta balbaleta da
masifa bata sake yi mata ba. Cikinta ya shiga
wata na shidda amma bbu me yi mata
maganan komawa gidan mijinta, Yau tana
xaune falon inna ya shigo da daddare, inna
na
bakin famfo tana wanke robobinta, ya
xauna
yana kallon inteesar dake xaune tana shan
watemelon, kallo daya tayi masa ta dauke
kanta, ya sauko gabanta ya xauna yana
kallonta, tayi kmr bata san da shi ba tana ta
shan kankananta, ya shafi cikinta ta buge
masa hannu tace “meye hka,” bakinsa ya
daura an nata yana kallon cikin idonta,
gabanta yyi mugun faduwa ta rufe idonta
da
sauri ya shiga kissin din wuyarta, tayi baya
xata fadi ya tallabota da sauri snn ya
kwantar
da ita a hankali ya shiga shafata ta kasa
hanasa, ganin idan ya ci gaba da hkn baxae
iya hkura ba yasa ya dago ta yana kallonta
da kyar yace “fateema,” ta daga kai tana
kallonsa ita ma da kyar don gaba daya
yanayinta ya canxa, ya kauda yace “meyasa
kike walakantani hka ne kike cutata,” tayi
tsaki bata ce komai ba, ya ci gaba “kiyi hkuri
ki koma dakin ki, ni nayi maki alkawarin
baxa
a sake jin kan mu ba,” tace “ae bani kadae
bace matarka da xaka damu kanka a kaina,
kuma ni bana sonka” yyi murmushi yace
“karya kike yarinya ga sona nn ina hangowa
cikin idonki, ni dae ne bana sonki i only
need
yhu badly, amma xanyi kkri naga na koyi
sonki sbda kids dinmu” ta fashe da kuka ta
mike tsaye tana kallonsa tace “ka yaudari
kanka idan kayi tunanin ina sonka, uwar me
xanyi da wanda baya ganin mahaifiyata da
gashi ma dae tukun, i hate yhu Aliyu,” ta
juya
da sauri ta shige dakin inna tana kukan
takaici, wae he only need her dama tasan
kawae don ya dinga biyan silly bukatarsa
yasa yake son ta koma gidansa. Ya sauke
ajiyar xuciya ya mike ya fita daga falon, inna
tace ina xaka” yace ina xuwa inna, sashinsu
inteesar ya nufa, yyi sallama can kasa ihsaan
ta amsa ya bude kofar ya shiga falon, momy
na xaune tana feed din ihsaan, ya nemi gu
ya
xauna kansa a kasa ya gaisheta, ta amsa da
“qlau,” yyi shiru na kusan minti biyar tana ta
harkan gabanta, a hankali ya fara magana
yace “wajen ki na xo momy,” ba tare da ta
kallesa ba fuskarta a daure tace “ni kuma