INTEESAR 4

yake, duk a xatonsa xafin ciwo ne yasa take
haka, duk ya rikice mata ta gaya masa ta
yanda ta fadi da kyar ta dago kanta tana
kallonsa muryarta na rawa tace “ni ban fadi
ba, wata mage ce….” sae ta kasa karasa ta
fashe da wani matsanancin kuka ta fada
kanshi jikinta na rawa, yyi shiru yana yana
kallonta, dagata sama yyi ya bude dakinsa
ya shigar da ita ya kwantar snn yace
“magen ne ya tsorata ki?” kai kawae ta
gyada masa ya juya xae fita ta rikosa da
sauri tace “kar ka tafi ka barni yaya,” ya
durkusa gabanta yana goge mata hawayen
fuskarta yace “baxan tafi in barki ba,” ya
mike ya fice daga dakin, dakin safeena ya
shiga, ya tarda ita tsaye tana waya, da sauri
ta katse wayan tana kallonsa a tsorace, bae
ko kalleta ba yyi gun magen dake labe gefen
madubinta, ya finciko ta, safeena ta yo waje
da ido a tsorace tace “me xaka yi Aliyu, me
tayi maka” bae ko kalleta ba ya buga magen
da bango tayi wani shegen kara kmr ba
mage ba ya sake bugata da karfi, snn ya
bude window ya cillata downstairs ya juya
yana nuna safeena da yatsa yace “daga yau
kika sake shigo min da ko wani irin dabba
gidan nn daga ke har dabban sae na wurga
ku downstairs,” har ya fita ya dawo da sauri
ya shaketa yana huci yace “kika ce min kin
goge ruwan,” xata yi magana ya xuba mata
tagwayen mari snn ya jefar da ita yace
“kuma Allah ya baki sa’a kar ki goge,” ya
juya ya fice daga dakin ya koma dakinsa,
tana kwance ta dukunkune waje daya ta
kasa daina tuna magen, ya karasa kusa da
ita ya dago ta yana kallonta
.
Aliyu ya rungumeta a hankali yace “baxa ki
sake ganin magen ba kin ji” kai kawae ta
gyada masa yace “daga ina kike ynxu,” ta
turasa da karfi tuno abinda ya gama faruwa
daxu yyi dariya yace “to kiyi hkuri abinda
nayi maki jiya, i was jet angry,” tace “ni ka
matsa na wuce na hada kayana,” yace “ae
kuma kin riga kin dawo gidan uban
ya’yanki knn,” ya danyi shiru snn taji a
hankali yace “kece kawae ke bamu wahala
inteesar” ta daga kae da sauri tana kallonsa
don bae taba kiranta da inteesar ba, ya dan
yi murmushi yace “yes kin ki xama ki
rungumi mijinki ki koya masa sonki, duk da
ke kina masifar sonsa,” takaici kmr ta rusa
ihu tace “yhu re decievin yhur self in har
kana tunanin ina sonka,” yyi murmushi yace
“abar maganan, ynxu dae teach me hw 2
like yhu fateema,” hawaye ya cika idonta
tana kallon cikin idonsa, lallai ma ya Aliyu ba
ma love ba like, kauda kanta tayi ya jawo ta
jikinsa ya lumshe idonsa a hankali yace “i
wil try my best naga na cire safeena a raina
na sa ki ko dan sbda twins dinmu kinji
kanwata,” ita dae bata ce komai ba amma
nn da nn ta dan ji ddi, don ixuwa ynxu
tasan yes ko ba completly ba tana da feelins
wa Aliyu tun daga ranar da ta kwana jikinsa.
Ya dago kanta yana kallonta yace “me xaki
ci, ko kinyi break a gida,” kai kawae ta
gyada masa ya dan yi shiru snn yace “xaki
iya hada min break ynxu to,” ta daga kai da
sauri tana kallonsa don bata taba masa girki
ba tunda take, ta samu kanta da gyada
masa kai, snn ta mike tayi hanyar kofa ya
bita da kallo, ya sauke ajiyar xuciya ya
jingina jikin gado,”yes sae da hka don
rainasa xata yi, gwara suyi ta tafiya a hka yyi
ta lallaba xuciyarsa har ta gama mallakan
hankalinta” tana shiga kitchen ta tarar
safeena ta fere dankali, taki amfani dashi ta
fere wani snn ta shiga soya mashi, a
bangaren safeena kam Aliyu na fita tayi
kusa da window tana hawaye gabanta na
faduwa, katuwar laya ta gani a maimakon
magen, da gudu jikinta na rawa ta sauka
kasa ta dauko shi ta bude handbag dinta ta
saka, tana kuka ta kira momynta ta gaya
mata abinda ya faru, momyn har da
kukanta, tace “maxa ki kamo hanya ki taho
mu koma wajensa anjima,” safeena ta share
hawayenta tace “Allah yasa ya barni na fita,”
tana xaune ta xabga tagumi ta fara jin
kamshin soye soye downstairs, da sauri ta
sakko ta iso kitchen din tana kallon inteesar
da mamaki, ko kallonta inteesar bata yi ba,
cikin tsawa tace “ke dabba dankalin nawa
kike soyawa,” inteesar ta saukar da nata
dankalin tace “nasan abinda kika barbada
ciki don ina hauka xan soya, ga abinki nn,”
safeena kmr ta hadiye xuciya sae huci take
tana kallonta, gashi ba daman ta tabata
Aliyu ya sauko ya ci uwarta, ta gama
tsayuwarta bakin kofar tana ma inteesar
kallon tsana ita dae inteesar tayi kmr bata
san tana yi ba tana ta hada break fst abinta,
don kanta ta bar bakin kofa taje ta xauna
kan kujera xuciyarta na tafarfasa, Aliyu ya
sakko kasa yana kallon safeena yace
“wayarki na ring a sama,” ta juya tana
kallonsa bata ce komai ba ta haura sama,
kitchen ya shiga ya tsaya bakin kofa yana
kallon inteesar yace “na baki wahala ko,”
bata ce komai ba yyi murmushi ya shigo
kitchen din ya shiga taimaka mata, kmr
yasan ta gaji kuwa don ba ta daga ko da
kofi a gida, a dinnin ta jera masa break din,
yace “ki xo muci,” ta girgixa masa kai tace
“na koshi,” snn ta haura sama ya bi ta da
kallo. Ta gama gyaran dakinta tayi wanka
tana kwalliya gaban madubi ya shigo, kallo
daya tayi masa ta madubi ta dauke kanta,
yace “xo ki ga abu kanwata,” tayi bnxa
dashi har sae da ya karaso snn yace
“magana nake,” bata ce komai ba ta mike ta
bi sa, wani daki ya bude mata ta shiga
shima ya shiga, shiru tayi tana kallon dakin,
yyi murmushi yace “dakin twins dina ne nn,”
ta tabe baki tace “ae sae ka ta gani,” ta juya
xata fita ya rikota yace “baki duba kayan
bbies din ba ko sun maki,” ta dan yatsine
fuska tace “sunyi,” bae sake ce mata komai
ba amma bae ji ddin reaction dinta ba, ta
fice ya bi bayanta, dakinta ta koma ta
kwanta, shi kuma ya shiga dakinsa, karfe
sha biyu ya shigo dakinta sanye da farin
shadda da yake ranar juma’ace, ya karaso
kan gadonta ya xauna yace “ni xan tafi
masallaci,” ba tare da ta kallesa ba tace
“Allah ya kiyaye,” ya mike tsaye yace “Ameen,
4 once ki gyara min bedroom dina don
Allah, idan xaki iya girki kiyi idan baxa ki iya
ba kar ki takura kanki,” kai kawae ta gyada
masa without much interest, ya karaso kusa
da ita yyi kissn din cikinta ta turasa tana
hararansa ya fice yana murmushi, meye
amfanin abubuwan nn da yake mata tunda
shi da bakinsa yace baya sonta, hasalima
like dinta xae yi kkrin yaga ya fara yi, hkn
yasa ta fashe da kukan takaici, muryarsa da
safeena taji a compound ta mike da sauri
taje tana leken window, tare xasu fita da
alamar xae ajiye ta wani gun, ya bude mata
gaban mota ta shiga snn ya xaga ya shiga
driver sit ya ja motar suka fita daga gidan,
jikinta yyi sanyi hka kawae taga kuka ya xo
mata, taci kukanta na kusan minti talatin
snn ta mike don xuwa ta gyara masa
bedroom dinsa
.
ina Godiya da adduoinku na alkhairi gareni
inasamun sakon gaisuwa ta wurare da
dama Nagode sosai
inajin dadi sosai yayin Dana ga anamin
addua Nagode.
Duk da fes taga dakin nasa don ya Aliyu ba
baya ba wajen
tsafta barin ma ansan duk inda likita yake
tsafta na nn, hkn
bae sa taki yi masa gyara mai kyau ba, don
har da bedsheet
sae da ta canxa masa tasaka na da a washin
machine ta fito
ta ci gaba da gyara masa dakin har drawers
sae da ta bude ta
hada masa duk kayan alluransa da
medcines guri guda, ta
dauko ruwa da freshner tayi moppn din
dakin snn ta shiga
dakinta ta dauko burner na turaren wuta ta
xuba turare ciki ta
jona masa a dakin, ta shiga bayi shima ta
tsaftace shi, singlet
dinsa da short nickers dake cikin bathroom
din taji tsoran