INTEESAR 4

wanke masa kar ya ci uwarta, ta wanke
xanin gadon kadae da
taimakon washn machine tayi drain dinsa
snn ta fita xuwa
garden ta shanya, har xata rufe bathroom
din don ta gama
dashi kawae tace bari ta wanke masa
inners din dae, cikin
minti sha biyar ta gama wankin ta hada har
da jallabiyansa biyu
da dardumansa taje ta shanya su a can
garden suma har wani
jiri take gani don gajiya, kitchen ta shiga
tana tunanin abinda
xata girka, shinkafa ta daura ta koma sama
ta shiga dakin ta
kashe burner dinta don kamshi kam har
falo ta mayar dakinta
snn ta koma dakin don ta sake labulaye, taji
waya na ring ta
shiga neman wayan, can bedside drawer ta
ga wayan kan wani
babban buk, kuma har nn ta gyara amma
bata lura da wayan
ba ta dauka tana kallon nambobin ganin
bata san ko waye
bane yasa ta ajiye masa wayar inda ya ajiye,
har ta juya xata
fita ta dawo da sauri tana kallon littafin da
ya daura wayarsa
kai, ta dauki buk din tana kare masa kallo
dis is d second tym
da take ganinsa, wae his diary, ta dan tabe
baki ta dauka xata
je ta ajiye masa inda ta jera masa litattafen
da ta gani kan
study desk, har ta ajiye ta girgixa kai ta
dauko shi, yau sae taga
me ke cikin diary din nasa, durkusawa tayi
kusa da gado yanda
xata ji ddin karatun tana rike da diary din
taga hotuna sun xubo
kasa, ta ajiye diaryn kan gado ta kwashi
hotunan da sauri don
ta ga na menene
.
.
Inteesar tayi still komai nata ya tsaya ganin
wani hotonta lkcn graduation dinta na
primary tana da shekaru sha daya lkcn, ta
kasa daina kallon hotan da mamaki, sanye
take da graduation gown tana rike da
testimonial dinta na primary sch tayi
murmushinta mai kyau, ba karamin kyau
hotan yyi ba, jikinta yyi sanyi ta ajiye shi snn
ta dauki wani hoton tana kallo, ta bude baki
da mugun mamaki tana kallon hoton
hannunta, hotan graduation dinta ne na
junior sec sch shima tana rike da
testimonial tayi murushinta mae kyau har
sae da beauty point dinta ya fito, da kyar ta
ajiyesa ta dauki wani, wnn xaune take ta
dan duka kanta amma ana iya ganin
fuskarta maths texbuk gabanta tana
assignment duk hankalinta na kan abinda
take, ba karamin kyau hoton yyi ba kuma da
gani a falon inna ne, shima ta ajiye shi da
kyar ta dauki wani, shi kuma wnn tana
kwance ne falon inna sanye da singlet fari
da xani idonta lumshe alamar bacci take
hoton yyi kyau ssae duk siffar jikinta sae da
ya fito tsoro ya kama inteesar ta ajiye shi da
sauri ta dauki wani, shi kuma tana xaune
abinci na gabanta fuskarta daure, ko me
take kallo gefenta oho, naxari ta tsaya tayi
ssae ta tuna ranar kusan 2yrs bck ne bata
da lfya inna ta sa ta gaba ta ci abinci, ta
ajiyesa da kyar taga durkushe bae ganta ba,
ta xauna kan tiles din ta dauki wani hoton
tana kallo shi kuma wnn a tsakar gida ne
tana dariya da alamar da su xainab ne riga
da skirt ne jikinta kanta ko dankwali bbu,
tayi shiru kmr me son tuna ranan, yes Aliyu
ne ya koresu kowa yyi bangarensa da gudu
ranan, ta ajiyesa jikinta a sanyaye ta dauki
wani, shi kuma tana durkushe kanta a kasa
ko me take xubawa oho, inteesar duk ta
rikice tsoro ya bayyana a fuskarta, to wa
innan hotunan daga ina, hka ta dinga kallon
hotunanta kala kala kuma gaba daya bata
ga wanda take kallon camera ba sae na
graduatn, sae kuma wa inda taga sunyi tare
da su Zainab shi kuma lkcn sllh ne wnn,
hoton da yafi daure mata kai bae wuce
wanda ta ganta daga ita sae dan jumper da
karamin skirt ba, kuma wae dariya take,
yawancin hotunan duk tana bacci aka
dauketa, hoton graduatn dinta na ss3 kadae
ne bata gani ba, amma duk hotunan da
suke yi da sllh ta gansu, ta ajiye duka
hotunan da kyar ba tare da ta gama
ganinsu gaba daya ba ta bude Diaryn,
makullin mota ta gani a tsakiyar ta ajiye
makullin ta maida hankalinta kan rubutun
da ta gani boldy saman sheets din dairyn,
“will never 4get our 1st nyt Inteesar,” wani
mummunan faduwa gabanta yyi, jikinta ya
dau rawa, a hankali ta saukar da idonta kan
rubutun dake kasan heading din, “baxan
manta da daren farkon mu ba inteesar, i
knw na maki ba dae dae ba but find a place
in ur heart 2 4give me, it was’nt
intentionally sonki ne ya jawo hka duk da
banyi niyyar yi maki komai ba bbyna, i so
much hurt yhu……” inteesar ta fashe da wani
matsanancin kuka ta kasa karasa karatun,
kuka ssae ta shiga rerawa, ta ajiye dairyn
tayi mai isarta snn ta jawo ta bude wani
page din kuma, “i fell in love with her ryt
4rm d vry 1st day i set my eyez on Her,
Fateema Inteesar” kasa ci gaba da karatun
tayi duk tunanin ta ya tsaya cak, tun tana
karamarta bata wuce shekara biyar ba
tasan Aliyu, kuma tun lkcn take mugun
tsoransa kmr mutuwa, hasalima idan tayi
laifi inna xata tsorata ta ca take xata kira
mata Aliyu jikinta ya dingi rawa knn har tayi
bacci ranar ko sau daya bae taba wasa da
ita ba tana karamarta suna hada ido yake
xaro mata dara daran idonsa ta fasa ihu ta
ringa kuka knn har ya bar gidan ranar, in
yaxo gidan inna knn lkcn tana karama,
hannunta na rawa ta bude wani page din
wae dan ma ba accordingly take budewa
ba, “2 day is d happiest day of my life, she is
now mine, mine 4 ever Fateema inteesar,”
hawaye kadae ke bin kuncinta duk ta rikice,
wae duka wa innan abinda take gani ita
Aliyu ke nufi ko wa, a hankali ta dawo
farkon page din don ta tabbatar da dairy
din nasa ne, sunansa ne boldly a gaba, Aliyu
Abubakar Yusuf, farkon page din abinda ta
gani shine “Allah kai ka jarabceni da son
Fateema, ya Allah ina rokanka ka bani ita a
matsayin matata uwar ‘ya yana, ka saka
mata sona a ranta kmr yanda ka saka min
nata a raina, ina sonki inteesar ina sonki
inteesar fiye da yanda ni kaina nake tunani,
na rasa yanda xanyi da sonki, kullum
mafarkina baya wuce na Allah ya mallaka
min ke a matsayin matata, i donno hw 2
approach yhu inteesar, kece dalilin xamana
a kano inteesar, ban san wani irin so nake
maki hka ba….” ajiye diaryn tayi a tsorace ta
koma baya tana kuka ssai. Kuyi srry sisters
yau bana gida ne wllh shiyasa kuka ji shiru
.
Kuka ssae inteesar ke yi, bata sake bude
diary ba kuma, ta dafa gado xata mike daga
wajen ta kasa hkn yasa ta koma ta xauna
kawae tana hawayen da bata san dalilinsa
ba, ta kai minti kusan sha biyar a hka taji an
bude gate tasan shine ya dawo amma bata
yi kkrin yin komai inda take ba, ya kai minti
kusan bakwae kafin ya hauro sama taji ya
bude kofar dakinta, bayan kmr minti biyar
ya fito ya bude nasa dakin, mutuwar tsaye
yyi daga bakin kofar, ya dau lkci tsaye yana
kallonta snn cikin tsawa yace “me kike yi a
nn…..” ita dae har lkcn bata juyo ba, kuma
bata tanka masa ba, dakyar ya karaso cikin
dakin ya durkusa bayanta ya fixgota har
wani rawa hannunsa yake yace “diary dina
kika bude don baki da kunya fateema, how
dare yhu” bata ce masa komai ba ta shiga
tattara hotunanta dake baje a wajen snn ta
mike da kyar tayi ball da dairyn cikin tsawa
tace “yhu re deceiving yhur sef Aliyu, tun
wuri dare bae maka ba kaje ka samo
Fateema inteesar din da kke magana a wnn
shegen takardar taka, amma ba ni ba, i hate
yhu Aliyu bana sonka Allah ya isa tsakani na
da kai,” ta karashe maganar da wani
matsanancin kuka ta fice daga dakin nasa
da sauri rike da hotunanta, yyi murmushin
takaici ya dafe kansa da yyi masa nauyi
hawayen dake makale a idonsa ya gangaro
“yes yasan irin wnn ranan na nn xuwa
dama,” inteesarna shiga dakinta ta xube