INTEESAR 4

kan gado ta dinga rusa kuka kmr an aiko
mata da sakon mutuwa, lkci daya taji wani
mugun tsanar Aliyu ya dirar mata a xuciya,
taji ko ganinsa ma bata sonyi. Tana nn
kwance yanda take har dare, ya shigo
dakinta da sallama can ciki, abinci ya ajye
mata bata ko kallesa ba ya fice,hka ta kwana
ranan ko kallon abincin bata yi ba abun
duniya ya isheta wae ita Aliyu ke so. Hka
suka ci gaba da xama a gidan har na kusan
sati daya baya ce mata bata cemasa, ganin
ko ya kai mata abinci ma ba ci take ba sae
dae ta fito ta dafa yasa ya daina kai mata,
kwata kwata ta canxa a gidan hartsoro ma
take basa, lkci daya safeena ta lura da irin
xaman da suke ta dinga shissige masa ita
matar kirki mai yi masa biyayya. Ranar
inteesar na kitchen tana dafa jollof rice din
da xata ci ta ma gama knn tana xubawa a
plate taji kakarin aman safeena a nn falo, ta
leko tana kallonta, Aliyu ma ya sauko yana
kallonta yace “me ya faru,” ta langwabe da
kyar tace”nima ban sani ba tun safe nake
amai xuciyata ke tashi gashi sae inyi ta jin
yawan kasala a jikina baki na ma ba ddi,” ya
karaso gabanta yana kallonta sae wani
lullumshe ido take, ta fara kakarin wani
aman, Aliyu yace “ba komai ke damunki ba
illa malaria, ltr kije clinic su baki magani,”
yana kai wa nn ya juya ya koma sama,
inteesar ta fito rike da plate din abincin ta ta
haura sama ita ma, safeena taji kmr ta nutse
kasa don kunya ita nn fa a dole ciki ne da ita
kmr yanda suka tsara da mamarta. Don
takaici har da kukanta ta kasa tashi daga
inda take, inteesar ta sauko kasa daukan
ruwa safeena tayi hanyar stairs da sauri ta
tsaya tana huci, inteesar ta dauko ruwan
xatakoma sama safeena taki bata hanya ta
gaji da tsayuwa tace”ki bani hanya na
wuce,” safeena na hararnta tace “ki tura ni
ki wuce,” inteesar tace “yau naga ikon Allah
ni nace kije a maki treatment din malaria da
xaki huce kaina,” inteesar bata rufe baki ba
safeena ta tura ta da karfi tayi baya xata fadi
ta fasa ihu duk da bata fadin ba don ta
tsorata, Aliyu ya fito da sauri yana kallon
Safeenar yace “me kika yi mata,” safeena ta
galla masa harara tace “ban sani ba,”
inteesar dake durkushe wajen tana kuka ta
fixgo safeenar a fusace tace “ki bani hanya
nace” safeena da ta tashi sae ta kwashe ta
da mari, haba Aliyu ya fixgota ya shiga
jibgarta yana marinta kmr an aiko sa,
inteesar ta haura sama abinta ta bar su nn
tsaye. Sae da yaga bata motsin kirki snn ya
kyaleta ya haura sama tayi kuka kmr ranta
xae fita duk ya faffasa mata baki da hanci,
da kyar ta haura sama ta dauki hijabinta tayi
gida a xuciyarta tana cewa “ae yautaki ta
kare yarinya sae dae wata ba ke ba,”
Inteesar na shirin kwanciya da daddare ya
shigo dakinta, bata ko kalli idan yake ba
bare shi kansa ta gama shirinta ta shige
bargo ta kashe wutan dakin ta kwanta, da
kyar ya dawo gefenta ya xauna a hankali ya
kira sunanta tayi kmr bata ji sa ba, hkn yasa
ya hau gadon ya xauna dab da ita kan yyi
magana ta mike xaune a fusace ta fara
masifa “ni malam ka rabu dani mana, wnn
wani irin wlknci ne, ka bar ni nayi bacci na
mana xaka xo ka sa ni gaba kmr ina binka
bashi,” hawayen da tagani idonsa ne yasa ta
fashe da kuka a raunane tace “ka rabu dani
ya Aliyu don Allah nake rokon ka” ya kauda
kansa da kyar ya fara magana”don kin gano
ina sonki shine xaki fara min wlknci
fateema, abinda na gudan ma kaina knn tun
farko ban nuna maki so ba…..” muryarsa ta
to kare ya kasa cewa komai kuma, cikin
kuka tace “ka min abinda baxan taba
mantawa ba a rayuwata Aliyu, tun ina
karamata kke cutata har xuwa girmana,
rana guda kuma kace min tun ina karamata
kke sona hka ake son dama, to Allah yatsare
mu da irin wnn son,
Aliyu ya dafe kansa ya kasa cewa komai, ita
kam kuka kawae take, da kyar ya dago yana
kallonta muryarsa na rawa yace “wllh
summa tllh tun baki san kanki ba nake son
ki fateema, i just cant bear it she yasa kika
ga nake maki abubuwan da nake maki
Fateema, ke fa ce dalilin xamana a kano,
kema kinsan i am nt suppose 2 b here, a lgs
nake rayuwata,” ya rungumota tsam tsam
jikinsa ya saka mata kuka kmr karamin yaro,
“wllh ina sonki fateema ina sonki, diary na
gskya ne kece mace ta farko da na fara so a
duniya tun baki xama mace ba bayan ke
kuma ban sake son wata mace ba har yau
Fateema, ki soni plss kar kice xaki rama
abinda nayi maki wllh wllh duk cikin so ne
Fateema, ban san wani irin wahalallen so
nake maki ba hka” kuka take yi ssae ta kasa
cewa komae shima yana taya ta, ita har lkcn
ta kasa yrda wae Aliyu ne ke mata kuka wae
yana sonta, ta shiga xamewa daga jikinsa ya
rikota da sauri yace “no inteesar kice wani
abu don Allah,” ta fashe da wani
matsanancin kuka tace “ni baxan iya yrda
ba Aliyu, let me be,” kin sakinta yyi hkn yasa
ta rungumesa ita ma tana kuka ya daura
fuskarsa kan nata hawayensa na xuba kan
nata, sun kai kusan minti goma a hka snn ta
turasa daga jikinta, ta koma ta kwanta
jikinta a sanyaye ta juya masa baya shima ya
kwanta ya jawo ta jikinsa ta bayan, a
kunnenta taji yana rada mata “ki yanke min
ko wani hukuncin da kika ga ya dace da ni
Inteesar, i deserve it but kar ki xaki rabu
dani” ya karasa maganar muryarsa na rawa,
bata ce komai ba sae ajiyar xuciyan da take,
muryarta na rawa ita ma tace “Ya Aliyu duk
cikin so ne kke dukana kmr jaka,” ya runtse
idonsa kmr tana ganinsa snn ya saka
fuskarsa cikin gashinta yace “wllh duk cikin
so ne inteesar, sonki yana cutar dani
shiyasa nake maki hkn ko xan ji ddi na
samu natsuwa a raina amma sae na gane
duk hauka ne,” ta girgixa kai alamar bata
gamsu ba, a hankali yace “baki yrda ba ko?”
tace “eh,” ya dan yi shiru snn yace “da kin
lura da lkcn da nafi dukanki to lkcin da ku
ke tare da Faruuq ne, ina mugun kishinki
fateema, ko Haisam ban son ganinku tare,
sae na kasa bacci ranan, har abinci ma fita
raina yake, dalilinki na tsiri xuwa gun inna
ba dare ba rana na mayar da falon inna ya
xama wajen yinina kullum, sbda ke na fara
xama bakin gate fateema don bana son ki
fita a gane min ke, idan na yini ban ganki ba
har xaxxabi nake yi” a hankali tana girgixa
masa kai tace “duk cikin so ne kayi min
dukan da yasa na kusa mutuwa a gida ya
Aliyu? kuma duk cikin so ne Abba yace kayi
treatn dina ka karbi kudin treatment dinka
kuma duk cikin so ne kki dawowa kayi
treatn din nawa duk da ka karbi kudi bayan
kasan halin da nke ciki? duk cikin so ne ka
karbe dubu biyar din da ka bani gidan Anty
Nafeesa, kuma duk cikin so ne ka ki daukata
a motarka ranar a gidanta ka gwammace na
shiga na haya? duk cikin so ne kke nuna
bako son gani na a gidanku, kuma duk cikin
so ne kke bibiyata kullum a gida don ka
dokeni ko ka cuce ni? duk cikin so ne kke
ma kanninka abu ni baka min hasalima
baka son ace kayi min idan ma kaga wani
yyi min sae ka kwace? duk cikin so ne ka
shiga tashin hnkli lkcn da yace Abba xae
hada mu aure, kuma duk cikin so ne kayi
treatn dina kan xaka yi stab dina idan na
yrda na shigo gidanka a matsayin matarka?
duk cikin so ne ka shareni bayan an kaini
gidanka 4 d past 1 wk baka san da ci na ko
sha na ba, kuma duk cikin so ne ka rabani
da pride dina a walakance kayi rapen dina?
duk cikin so ne kke cutata kke dukana duk
da ina gidan ka a matsayin matarka, kuma
duk cikin so ne kayi min kishiya? duk cikin
so ne baka son nayi futher din karatuna,
snn more importantly ina son ka gaya min