INTEESAR 4

me mahaifiyata tayi maka meyasa kke mata
abinda kke mata, meyasa….” ta kasa karasa
maganar ta fashe da wani matsanancin
kuka da kyar tace “idan baka bani concrete
amsoshin da xa su gamsar dani ba ban yrda
kana sona ba ya Aliyu kuma har abada
baxan yrda ba, kuma baxan yi fatan ci gaba
da xama da kai a matsayin mijina ba” ta
share hawayenta a hankali tace “ina
sauraranka,” kya ji dashi, don ma kin samu
munce muna sonki,
.
….Aliyu ya mike xaune yana kallonta a
hankali yace “baxan iya cemaki komai ba
Inteesar its of no need don ba lallai bne ki
yrda, amma bari na dauko maki diary na
don nasan ba lallai bne kin karanta duka,
komai na ciki inteesar abinda nayi maki da
dalilin da yasa na maki hkn, duk da daga
baya naga tamkar jahilci ne na dinga yi, idan
har kin yrda dani to dubu biyar din nn na
nn a ajiye har yau na ajiye maki ban taba ba,
i swear Inteesar ina kaunarki fiye da yanda
xakiyi tunani, momy kuma….” sae yyi shiru,
ta dago kai tana kallonsa ya kauda kansa
yace “xanje na bata hkuri,” ta mike xaune
tana kallonsa tace “baka da abinda xaka
kare kanka a nn knn, wato tsabar rainin
hankali ne yasa kke yi mahaifiyata rashin
mutunci, to ka sani…” da sauri ya rufe
bakinta yace “wllh wllh ba hka bne Inteesar,
ni dae a iya sanina bbu abinda ya taba
hadani da ita, just dat bana gaisheta amma
ni ban taba mata rashin kunya ba sae ranar
da nayi maku duka gaba daya a gida, na
dawo Kano 5yrs bck ranar da na shigo gida
muka hadu da momy na gaisheta bata amsa
min ba bansan ko bata ji bane though,
kuma gaban Hajiya hkn ya faru, yes frm
ranar ta hanani gaisheta wae hka take ma
mutane, ni kuma banyi wani tunani ba daga
ranar nayi vow baxan sake gaisheta ba,”
kinji dalili inteesar amma xanje na bata
hakuri gobe sae muje tare Abba ma na basa
hkuri, Allah yyi yau ne karshen wahalata
inteesar,” ita dae bata ce masa komai ba sae
hawayen da take, yace “kiyiHkuri ki yafe min
inteesar, nasan har ynxu kina kokwantan
son da nake maki amma bari na dauko maki
dairyn ynxu na fara karanto maki daga
farko don ki yrda da abinda nake gaya
makita girgixa masa kai tace “ka barshi
kawae bana so,” yyi shiru yana kallonta snn
a hankali yace “baki yrda ba knn ko
inteesar,” ta girgixa masa kai kawae tace
“gobe ma duba,” ya rungumota yana
murmushi a hankali yace “Allah sarki bbyna
Allah ya bar min ke har karshen rayuwata
yasa baxan sake bata maki rae ba ko ba tare
da na sani ba, wanda nayi maki maa baya
ma Allah yasa ki samu waje a xuciyarki ki
yafe min duk da sonki ne ya janyo hka,” ta
dago a hankali tana kallonsa ya daura
goshinsa kan nata yace “kin ga makullin
motar ki a diaryn?” tayi shiru bata ce komai
ba yyi murmushi yace “1st nyt dinmu na
mallaka maki motar yana cikin garage a
kulle,” bata ce komai ba ta lumshe idonta, a
hankali yace “i love yhu my inteesar,” kuka
ta shiga yi a hankali don ta kasa yarda wae
ita Aliyu ke so, ya rungumeta shima kmr xae
yi kukan yace”say yhu luv me 2 kanwata
don Allah,” da kmr baxata ce komai ba sae
kuma cikin kuka tace “i love yhu 2 yayana,”
ta fashe da kuka ya kwantar da ita jikinsa
yace “ya isa hka bbyna nima karkisa na fara
kukan,” ganin ta kasa daina kukan yasa ya
kwantar da ita ya shiga kissn dinta, daga nn
kuma suka fada duniyar luv, yes daren ranar
ta yrda Aliyu na sonta da gske, gaba daya
sae da suka yi hawayen farin ciki ya faranta
mata rae ita ma ta faranta masa, suka jiyar
da junansu farin ciki mara mitsaltuwa, halin
da take ciki yasa ya rabu da ita hka ya
rungumeta duk ya rikice mata yana gode
mata, a hka tayi bacci jikinsa, ya dde yana
kallon kyakkyawar fuskarta daga bisanni ya
kwantar da ita ya mike ya shiga bayi yyi
wanka yyi alwala ya fito yyi shiga sallh don
gode ma Allah da ya mallaka masa fateema
matsayin matarsa uwar ya’yansa. Sae kusan
karfe biyu ya dawo kan gado ya xauna yana
kallonta bacci take amma sae ya ga kmr
sanyi take ji hkn yasa ya dauko rigan sanyi
ya sa mata ya lulluba mata xaninta snn ya
rufa ta da bargo kuma shima ya shiga
bargon ya jawota jikinsa a hka shima yyi
bacci. Can karfe biyar saura ihunta ya farkar
da shi, ya mike xaune a rude ya kunna
wutan dakin yana kallonta yace “Fateema
menene,” bata ce masa komai ba kanta a
kasa sae murxa idonta take, ya rike hannun
nata yana kallon idon yace “me ya faru
fateema kiyi min magana,” turasa tayi har
sae da yyi baya, ta mike kmr an tsikareta tayi
hanyar kofa da sauri ya mike ya bita ya
rikota da mamaki yace “ina xaki kuma
fateema,” wani ihun ta fasa mashi ta shiga
kwace kanta daga rikon da yyi mata,
hankalinsa ya tashi bae damu da ynda take
dukansa ba ya dauketa ya xaunar da ita kan
gado yana kallonta hankalinsa a tashe yace
“me ya faru fateema tok 2 me” kuka ta fashe
masa da ta turasa kmr ba ita ba gashi da
karfi take turasa, ta mike da sauri tayi kofar
fita ya bita ya kullokofar, kwalban turare ta
fixgo gaban madubi tana kallonsa tace”wllh
ka bude min kofar nn kar na jefa maka
wnn,” ya bude bakiya kasa cewa komai bae
ankara ba yaga ta wurga masa kwalban yyi
tsalle ya koma daya side din kwalban ya
tarwatse, ta fixgo wani kuma ta wurga
masa bae samesa ba, a rikice yace “wae
meye hka kike fateema” ganin da gske take
yasa ta bude kofar ya fice da sauri ya kullo
ta waje ta dinga watsi da kayan dakin tana
ihu ya bude mata kofa, ya dafe kansa ya
jingina jikin bango cikin tashin hankali yace
“innalillahi wa’inna ilaihi raji’un,” wayarsa ya
shiga daki ya dauko da sauri ya shiganeman
layin Faruuq
Karfe shidda saura Faruuq ya shigo gidan har lkcn
Aliyu na tsaye bakin kofa ya rasa abun yi,
faruuq yace “kace me ya sameta Aliyu tana
ina?” Aliyu ya girgixa kai da kyar yace “wllh
ban sani ba tana ciki,” faruuq ya bude kofar
a hankali ya shiga dakin tana xaune ta
takure waje daya duk tayi kaca kaca da
dakin ga kwalabe ta ko ina, tana ganinsa ta
mike da sauri tayi hanyar kofa yace
“Fateema,” bata ko kallesa ba ta fixgo kofar
tana neman fita, ya rikota yace “ina xaki
fateema, kuka ta fashe da tana buge
hannunsa tace “ka barni na fita ni fita
xanyi,” ya kulle kofar ta fixgo wani kwalba
ta jefa masa a fusace, da sauri ya goce ma
kwalban, ta dauko wanikuma ta sake jifarsa
da shi, Aliyu ya bude kofar da sauri ya fito
da Faruuq snn ya rufe kofar, cikin tashin
hnkli faruuq yace “ya salam, me ya sameta
Aliyu ta buge da wani abun ne Aliyu,” Aliyu
ya dafe kansa da kyar yace “ko daya faruuq i
just cnt understand dis, sae kace
mahaukaciya,” hauka ta dinga yi a dakin
tana ihu tana bubbuga kofar xata fito, Aliyu
ya dafa faruuq da kyar muryarsa na rawa
yace “i cnt bear seein dis faruuq help me
plss kar ta ji ma kanta ciwo ba ita kadae
bace,” faruuq ya sake bude kofar ya shiga
tayo kansa ya riketa gam yana kiran
sunanta amma ina, Aliyu ya kira ya dauko
Alluran bacci, ya shiga dakinsa da sauri ba
adau lkci ba ya fito rike da alluran, har lkcn
faruuq na rike da ita sae kokuwa suke, ya
kwantar da ita Aliyu yyi mata Alluran da
kyar, tayi ta fixge fixge tana ihu har na
kusan minti goma kafin ta sulale kasa,
faruuq ya kwantar da ita yana kallon Aliyu
da idonsa ya cika da kwalla, a sanyaye
faruuq yace “ae ba hawaye xaka yi ba
yallabae ynxu ka kira Abba ka sanar dashi
abinda ke faruwa, ita kuma mu wuce da ita
asibiti,” Aliyu ne ya dauketa ya sakata cikin
mota faruuq yyi drivin din suka wuce da ita
asibitin da faruuq yake aiki. Nan da nn aka