INTEESAR 4

karbeta likitoci sukahau kanta, karfe
bakwae Abba da Haisam suka iso asibitin.
……Abba ya xauna gefen Aliyu da ya dafe
kansa yace “me ya sameta Ali,” Aliyu ya dago
da kyar yana kallon Abbansa yace”nima ban
sani ba Abba,” Haisam ya dafa sa yace “kar
ka damubrother she wil b Alryt idan Allah ya
yrda,” murya can kasa yace “Ameen,” Abba
yace “tana ina ynxu fateemar, xa mu iya
ganinta,” Aliyu yyi shiru bae ce komai ba,
Abba ma bae sake cemasa komai ba, har
Faruuq ya sauko ya gaida Abba snn ya
xauna, Abba yace “ya ake ciki faruuq,”
faruuq yace “to sae dae Allah shi kyauta
Abba, ana ga kmr matsalar daga brain dinta
ne sae dae ta farka aga reaction dinta” Abba
yace “innalillahi wa inna ilaihi raji’un,” Abba
yace “xa mu iya ganinta ynxu,” faruuq yace
“har ynxu likitoci na kanta, Abba kuje gida
xuwa anjima sae ku dawo,” Abba yace “A’a
xamu jira har ta farka,” faruuq yace “to
shknn Abba,” ya juya yana kallon Aliyu
yace”mu je ana son ganinka Aliyu,” Aliyu bae
ce komai ba ya mike ya bi sa suka haura
sama, likitocin suka sa shi gaba suna masa
tambayoyin da a ganinsa re vry silly, hkn
yasa yaki ce masu komai har wani likita ya
fusata yace “wae ko ba mijinta bne,” a nutse
Aliyu yace “nine, kuma ban san me xance
maku ba shi yasa nayi shiru,” duk suka tsaya
kallonsa, ya mike a fusace yace “nace maku
bbu abinda ya sami matata bata bugeba
bata yi ciwon kai ba, get me ryt mana,” ya
fice daga office din, wani likita yace “lallai
mutane basu da tunani to shi uwar me ya
hanasa karantar likita da har xae xo yana
mana ihu a nn, mu muka daura mata, shi
yasa fa ni ban cika son karban emergency
hka ba, dr faruuq kace dan uwanka ne
kuma kana kallon abinda yake a nn kayi
shiru, did he expect us 2 do magic,ko mu
xamu bata lfya,” faruuq ya danyi murmushi
yace “cool down guy shima babban likita ne
kmr mu nn, just dat he is vry confuse nd
frustrated,” Aliyu na sauka gida ya wuce
yaje yyi wanka yyi sllh, ya dde xaune kan
darduma yana rokan Allah yaba fateemarsa
lfya, karfe tara saura faruuq ya kirasa,
gabansa ya fadi ya kasa daga kiran har sae
da ya katse snn aka kara kira ya daga da
kyar, faruuq yace “wae kana ina ne Aliyu
kasannn da minti talatin fa may b ta farka,”
Aliyu bae ce komai ba ya katse kiran ya
dauki makullin motarsa a sanyaye ya wuce
asibitin, da ganinsa kasan damuwa na tare
da shi, bae ce ma su Abba dake xaune a
reception har lkcn komai ba ya haura sama
ya shiga ward din da take xaune ya tarar da
momy a gefenta, duk da bata san me ke
damun yar tata ba kawae kiranta Abba yyi
ta xo asibiti kuma kar ta gaya ma kowa,
tana xuwa kuma aka ce ta xauna da ita har
ta farka don likita yace ma Abba idan ta
farka ya xamana ta daura idonta kan wanda
tafi shakuwa da, duk da Abba yasan inna ce
bae son tashin hnkali shiyasa bae gayyatota
ba ya kira momy, Aliyu ya karasocikin dakin
ya gaida momy, ta amsa ba tare da ta kallesa
ba, kasa tsayawa yyi a dakin ya fita, karfe
goma saura inteesar ta bude idonta kan
momynta, momy ta kamo hannunta ta kira
sunanta a hankali, bata dae ce komai ba ta
fara kkrin mikewa xaune momy ta taimaka
mata tana tambayrta ya jikin, bata ce komai
ba ta shiga kkrin sauka daga kan gadon ga
drip a hannunta, momy ta rikota tace “ke
ina xaki,” bata ce ma momy komai ba ta
shiga kwace kanta daga rikon da momy tayi
mata,da mamaki momy tace “kina da
hankali kuwa? Ina xaki,” fixge hannunta tayi
ta sauka daga kan gadon momy ta kuma
rikota tana kiran sunata, ihu ta fasa ta kuma
kwace kanta tayi waje, suka ci karo da Aliyu
bakin kofa ya rikota yana kiran sunata,
dukansa ta shiga yi tana cewa “ni ku kyaleni
na tafi,” momy ta mike tsaye a hankali tana
kallonsu, likitoci suka shigo dakin da sauri
suka rirriketa ta shiga kokuwa dasu gaba
daya, Abba ma ya shigo yana kiran sunanta
amma ina, Aliyu ya kife kansa da bango ya
kasa kallonta kuma, Wani alluran baccin aka
kuma yimata, ta gama fixge fixgenta tana
ihu ta sulale kuma, Abba yace “innalillahi wa
inna ilaihi raji’un,” kan gado aka mayar da
ita snn wani likita yana kallon Abba yace
“kawae a wuce da ita psychiatric hosptl a
duba kwakwalwarta Alhaji ba karamin
matsala bane wnn,” faruuq kam kasa cewa
komai yyi yana nn durkushe gunda aka
mata alluran har lkcn, momy da hawaye ya
cika idonta tayi kofar fita duk suka bita da
kallo Abba ya shiga kiranta bata ko
waiwayo ba ta fice daga ward din ya bi
bayanta. Faruuq ya mike tsaye yana kallon
Haisam da ya xama tamkar wani mutum
mutumi a wajen a sanyaye yace”bari naje
nayi arrngn din Ambulance na dawo,” Aliyu
kam har lkcn kansa na kife jikin bango,
haisam ya karasa kusa da shi da kyar ya
dafa sa yace “kar ka tada hankalinka Aliyu,
Allah na tare damu,” Aliyu ya juyo hawaye a
idonsa yace “kace kar na tada hankali na
kace Haisam, matata na hauka kace kar na
tada hankalina,” Abba ya dawo dakin a
sanyaye yana kallonsu yace “ba abun yi ba
knn Aliyu, ynxu wani asibitin xamu wuce da
ita” Aliyu ya kasa cewa komai sae hawaye,
Faruuq ya shigo dakin yace “Abba mu wuce
da ita Federal Neutro-psychiatric hsptl yaba
lagos, asibitin na da kyau ssae. Ko Allah zai
sa mu dace
.
..Karfe sha biyu saura na rana suka isa lagos,
tare da faruuq da Haisam suka xo, har lkcn
bbu wanda yasan abinda ke faruwa sae
momy kadae, ita ma Abba ya roketa da tayi
hkuri ta rufa masu hkuri kar inna taji
xancen, daya saura suka isa Asibitin a Yaba,
aka karbeta bbu bata lkci tunda magana ta
kudi ce, babban asibitin mahaukata ne, har
lkcn tana baccin alluran da aka yi mata a
kano, Aliyu dae gashi nn gashi nn ne lkci
daya duk ya fice hayyacinsa, hka yasa
faruuq yace “ya tafi gida kawae ya huta
tunda yana da gida a nn lgs,” bae ce da
faruuq komai ba, alamar baxa shi ba,
Haisam yace “haba Aliyu kai masae ka je ka
janyo ma kanka wata cutar ne, dube ka fa
ko karyawa baka yi ba yau,” da kyar suka
lallabasa ya wuce gida tare da Haisam, su ka
bar faruuq kadae a asibitin, wanka kawae
yyi yaki cin komai ya kwanta sae bacci, karfe
biyu uku saura ya tashi, haisam na waya da
faruuq lkcn, Aliyu ya mike tsaye yace “haba
Haisam ya xaka barni na dinga bacci hka
baka tashe ni ba,” bae jira mai haisam xae
ce ba yyi hanyar kofa, Haisam yace “to ae
baka yi sllh ba,” ya tsaya bakin kofar kmr me
naxari snn ya koma yaje yyi alwala yyi sllh,
yana idarwa bae ko kalli Haisam ba ya fice
daga gidan ya kama hanyar asibiti, direct
faruuq ya sa ya tafi gun likita ana nemansa,
tambayoyi dae suka dinga yi masa a kanta
ko tana da brain disorder da can, yyi shiru
snn yace “bata taba samun matsala hka ba
sae wnn karan,” likitan yace “though we
have’nt yet find the specific cause of her
madness….” sae kuma yyi shiru, Aliyu ya
tsura masa ido, “yhu just dnt have 2 worry
its nt dat critical though,” Aliyu yace “re yhu
assurin me?”likitan yace “yes, yhu can go n c
yhur wife but b careful dnt go too close,”
yace “thank yhu,” snn ya mike ya fice daga
office din ya dinga wuce ward din
mahaukata suna ta iskanci da tsiyarsu har
ya iso inda take, ya tsaya daga bakin kofar
da yake ta glass ne nd its transparent, ana
iya ganin duk abinda sukeyi ta waje, tana
xaune ta kura ma window ido, wani
muguntausayinta yaji na neman saka shi
kuka, ya bude kofar dakin a hankali ya
karasa kusa da ita a sanyaye, bae damu da
warningdin da aka yi masa ba ya durkusa
gabanta yana kallon fuskarta, a hankali ya