HAUSA NOVELINTEESAR 4

INTEESAR 4

kira sunanta “inteesar,” ta dago tana

kallonsa, ya girgixa kai nn da nn hawaye ya

cika idonsa, “me ya janyo maki wnn ciwon

fateema tok 2 me, me ya sameki….” dariyarta

mai kyau tayi snn ta fincikosa a fusace tace

“nace ku bude min kofa ni wucewa xanyi,”

rike hannunta yyi suka shiga kokuwa ya

mike tsaye da sauri ganin da gske take ita

ma ta mike, taki sakinsa tana jijjigasa tana

ihu ta shiga cewa “baxa ku bude min ba,”

da sauri likitoci suka shigo dakin, suka

kwacesa daga hannunta, snn aka mata

allura aka xaunar da ita, nn da nn ta nutsu,

likitan yace “i warned yhu 2 be careful y did

yhu come so close, i told yhu she’s under

medicatn,” Aliyu bae ce komai ba ya juya ya

fice daga dakin ransa a dagule, suka fito

suma suka rufe kofar, faruuq ya dafa Aliyu

yace “kayi hkuri ka daina xuwa inda take

har sae ta fara samun lfya,” Aliyu bae ce

komai ba suka xauna. Da daddare Anty

nafeesa tasauka lgs, faruuq ta kira ya xo har

airport ya dauketa xuwa asibitin duk

hankalinta a tashe yake, kawae son ganin

inteesar take, amma likitoci suka hana sae

ta fashe masu da kuka, hkn yasa aka bar ta

ta tsaya daga bakin kofa kawae, kuka ssae

ta dinga yi ganin wae da gske inteesar ce ke

hauka wnn wace irin jaraba ce, kasa

komawa kano tayi tayi xamanta nn lgs a

asibitin, Abba ma yaxo ya dubata ya koma

ransa a dagule, ranar da suka cika kwana

hudu a asibitin Aliyu yace “ni fa faruuq am

tired ni banga wani improvement ba sae

allura suke yi ma yarinya duk bayan mintoci,

kuma tana nn yanda take,” faruuq yace “to

lkci daya dama aka ce maka ake magani

Aliyu, ni kuma naga improvement tunda har

tana iya xaunawa na awa daya bata yi buge

buge ba,” Aliyu ya xauna ya dafe kansa yace

“wllh na gaji faruuq, ban san me ya sami

fateema,” kullumshi ke kai mata abinci ya

ajiye mata a gaba ya dan xauna nesa da ita,

sae don kanta yaga ta matso kusa da

abincin snn shimaxae matso ya dauki cokali

ya dinga bata a hankali cikin ikon Allah

kuma tana karba, idan ya bata sae shima ya

ci nn kadae ne yake samun cin abinci idan

yaga tana ci don baya iya ci, ko cibi uku

baxa su ci ba xata kwabar da shi tayi kaca

kaca da shia gun, shi knn kuma cin abincin

ranan, wani lkcn sae yaji da ma shi Allah ya

daura ma haukan, satinsu daya a lgs Aliyu

yace ma faruuq “look ni kawae ku barni na

fita da matata waje na gaji da shirmen da

ake yi a nn,” faruuq yace “haba Aliyu meyasa

kke da gajen hakuri ne, wae hka muka

kawo inteesar asibitin nn,” Aliyu yace “no

faruuq ni sbda cikin jikinta ne yasa nace

hka, saura fa wata daya da yan kwanaki ta

haifesu, a cikin wnn halin? no plss help me

persuade my father mu fita daita india,” a

raunane ya karasa maganar faruuq yyi shiru

ya rasa me xae ce masa.

Ko da suka yi ma Abba maganar fita da

inteesar waje Abba ca yyi a’a idan na asibiti

bae yi ba a dawo da ita gida kawae ayi na

Hausa, duk wnn abinda ake inna bata san

me ke faruwa ba har lkcn, ita dae kullum

maganarta a gidan a kai ta gidan inteesar

ae ta kusa Haihuwa, sae dae Abba yace

mata kar ta damu xa’a kaita, duk momy ta

xama wata iri a gidanciwon inteesar ya

tsaya mata a rai ta so tace ma Abba a dawo

da ita gida kawae a nema mata magani

kuma a dage da yi mata addua amma bata

son su ga kmr bata gode abinda ake mata

bne, ita kam taga alamar ba ciwon asibiti

bne amma bata ce komai ba, kullum jiya e

yau ciwon inteesar idan kaga ta nutsu to

Allura aka dirka mata, sam ita kawae so take

ta tafi dae ko ina xata oho, Aliyu duk ya

rame kmr yanda bata cin abinci shima hka

baya ci, ya kan xauna kusa da ita duk

damben da xa’suyi yyi ta tofa mata addu’a

ko dago kanta baxata yi ba har ya gama ya

fita, su kansu likitocin suna tausayinta sbda

halin da take ciki, duk bayan kwanabiyu

Abba kan xo ya dubata, kuma idan xae xo

ya kan damu momy su xo tare amma sae

taki xuwa, faruuq ma yakan koma kano yyi

kwana biyu ya dawo, ko Zainab bata san me

yake xuwa yi a lgs ba ya dae ce mata aiki

yake kaisa, har ta gaji da rokansa ya barta

taje gidan inteesar don ca yyi mata sae ta

haihuwa xata je, safeena na sane da abinda

ke faruwa farin cikinta da na uwarta baya

mitsaltuwa ta mayar da gidan Aliyu nata sae

yanda tayi da shi ta shigo da wancan ta

shigo da wancan, tana da tabbacin inteesar

ta kusa shiga duniya kmr yanda aka yi

assure din ita da uwarta, shknn Aliyu xae

xama nata ita kadae na har abada sae

yanda tayi dashi, ta kan kirasa lkci lkci idan

yaga dama yana daga wayar sae dae su

gaisa tace “wae har ynxu baxa ku dawo

daga honey moon din naku ba ko bata

haihu bne Aliyu,” ya kan katse wayarsa ne

don bae taba sanin wae safeena tasan

abinda ke faruwa ba. Ranar da suka cika

sati uku a asibiti Aliyu yasa abbansa gaba

yana hawaye kan cewar yyi hakuri ya bari

ya fita da inteesar, Abba yyi shiru shima

hankalinsa a tashe yace “to ae Ali wae da

mukoma da ita gida a fara yi mata na

hausa,” da sauri yace “A’a Abba duk bata

lkci ne wnn kayi hkuri don Allah mu fita

india suna da kwararrun likitoci” Abba yyi

shiru ya rasa me xae ce, can dae yace “to

shknn Ali, Allah yasa hkn shine mafi Alkhairi

kuma yasa a dace a can,” da kyar yace

“Ameen Abba,” ranar aka fara shirye shiryen

fita da ita xuwa new delhi, Abba na nn lgs

har suka tashi bayan kwana uku tare da

Anty Nafeesa, faruuq da Haisam, snn shima

ya koma kano. Shi tsoron sanar da inna

yake amma dabae ci ace duk wnn abinda ke

faruwa inna bata saniba, to innan ce sae a

hankali, da ya sanar da momy sun fita india

bata ce komai ba sae hawaye, Hajiya ta gaji

da rashin ganin Aliyu sati da satittikae ta

kama hanyar gidansa da kanta, ba kowa

gidan sae mai gadi ya sanar da ita ae matar

gidan ba lfya suna asibiti, tace “wacce ciki,”

yace “me juna biyu ae sun fi wata daya basa

gidan nn kmr dae mai hauka ka ta koma,

Hajiya ta dafe kirji tace “kai haba inteesar

kke nufi,” ganin baxata samu information

ssae gun sa ba yasa ta kama hanyar

gidansu safeena don yace mata daxu ta tafi

gida wae, jikintahar rawa yake taje taji

gulma, shknn abunsu ya koma masu yau,

murna fa cikinta ta shiga gidansu safeena,

suna xaune ita da uwarta a falo kmr kawaye

sae shewa suke, hajiya ta shigo falon

.

.Hajiya ta karaso cikinsu ta xauna tana

washe baki tace “kuna sha’aninku wllh ina

ma nima xainab dina xata yrda mu dinga

yin hka tare mu kashe mu rufe, kuna bani

sha’awa wllh” safeena tayi dariya hka ma

uwarta snn uwar tace “ae ke kika bari aka

kwace maki ita tun farko kika kasa yin

komai,” Hajiya tace “to ya na iya Hajiya

salame,” safeena tace “daga ina kike hka

Hajiya?” Hajiya tace “daga gidanku can nake

wllh, naga kwana biyu Aliyu bae xo gida ba

nace to ko sun kara basa ya cine don a

dauke hankalinsa kaina tunda suka yi ma

ubansa ma bare shi, sae kuma naga ba

kowa a gidan wae me ke faruwa nesafeena

ina suka je?” safeena tayi dariyar keta tace

“kina ina Hajiya, ai suna can lgs ta haukace

yau kusan wata daya knn canake ma kin

sani,” Hajiya ta daura hannu a ka ta bude

baki alamar mamaki tace “wayyoo Allah mae

saka ma bawansa da gaggawa, kice min

abun su ya koma kansu, da cikin ta haukace

ni Aisha” Safeena tayi dariya tace “kwarrae

kuwa,” Hajiya ta daga hannu sama cikin

murna tace “Alhmdllhi, Alhamdllhi, shiyasa

naga uwarta ta koma abun tausayi a gida

ashe ashe kaikaiyi ne ya koma kan

mashekiya,” suka kwashe da dariya Hajiya

tace “amma fa ina ga kmr inna bata sani ba

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button