INTEESAR 4

kanta da bango ya saketa yana huci, sae ga
jini, a hankali ta sulale kasa ta fadi
sumammiya a wajen, juyawa yyi bae sake
ganin Inteesar ba a dakin
.
Inteesar na fita daga dakin dama falo ta
sauko tayi hanyar kofar fita waje da sauran
karfinta don dk jikinta yyi weak, tana isa
tsakiyar falon jiri ya debeta ta xube kasa ta
kasa tashi kuma, dae dae nn shima ya sauko
kmr an hankadosa ta fasa wani gigitattcen
ihu ta fara kkrin mikewa tsaye amma ta
kasa cikin kuka ta dinga cewa Noo plss ya
Aliyu ka tausaya min,” ganin ya yo kanta ne
yasa ba tare da ta shirya ba ta sulale wajen
sumammiya, ya xube gabanta ya kife kansa
kan tiles cikin tashin hankali yace “Nooo” da
kyar ya dago kansa yana kallonta hawaye
kwance fuskarsa, ya dagota ya rungumeta
muryarsa na rawa yace “y fateema, meyasa
xaki min hka, me yaran nn suka yi maki kika
gwammace ki kashesu, y?” ganin har lkcin
jini bae tsaya mata ba yasa ya dauketa da
kyar ya haura sama da ita ya bude dakinsa
ya kwantar da ita yana tunanin me xae
mata, duk wata baseera ta bace masa kmr
ba likita ba ya rasa yanda xae yi da ita sae
bincika ruwan allura yake ya rasa wanne ma
ya kamata yyi mata, da kyar ya jawo
wayarsa jiki ba kwari ya shiga neman nmbr
wani abokinsa doctor yaji a kashe, ya kira
Dr maryam ma yaki shiga, hkn yasa ya kira
nmbr faruuq bugu daya ya daga, da kyar ya
iya cewa “plss faruuq ka taho gidana ynxun
nn i need yhu help,” ya katse kiran ya ajiye
wayar har lkcn inteesar na jikinsa, ko minti
sha biyar bae cika ba faruuq ya iso gidan
don a xatonsa Aliyun ne bae da lfya, yana
shiga compound ya kira Aliyu yace gashi nn
ya xo, Aliyu yace ya shigo falo ya hayo sama,
bbu abinda ya daga ma faruuq hankali illa
ganin jini da yyi ta ko ina a gidan, kasa
karasa cikin dakin yyi bayan ya bude dakin
Aliyu, har lkcn kuma yana rungume da
inteesar jikinta duk jini, da kyar faruuq ya
iya cewa “meye hka Aliyu, me ya sameta,”
Aliyu ya kasa cewa komai sae girgixa kansa
da yake, faruuq yyi karfin hali ya karasa
cikin dakin yana kallon Inteesar xuciyarsa
na bugawa, da kyar 4 d second tym ya sake
cewa “me kayi mata Aliyu,” Aliyu yyi karfin
halin cewa “Abortion tayi faruuq, she killed
my children,” hawaye ne ya biyo bayan
maganr tasa, Faruuq yace “innalillahi wa
inna ilai’hi rajiun, ix she alryt, suma tayi ko
me, she’s still bleedn” ya karaso gabansu da
sauri ya durkusa ya daga hannunta yana
feel din pulse dinta, ya sauke ajiyar xuciya
snn ya karbeta daga hannun Aliyu ya
kwantar da ita, yace “kana da kayan aiki ne
a gida,” Aliyu ya nuna masa inda komai
yake, ya shiga hada alluran da xae mata da
sauri, da kyar ya samu jinin nata ya tsaya,
shi dae Aliyu kallonsu kawae yake yana gefe
xaune, faruuq yace “ka gyara mata jiki sae
ka mayar da ita kan gado, bari naje xan siyo
drip din da xan hada mata,” Aliyu bae ce
masa komai ba ya fice da sauri, da kyar Aliyu
ya iya tashi ya tafi dakinta ya dauko mata
wani kayan da abubuwan da ya kamata, ya
koma dakinsa ya shiga gyara mata jikinta
har ya gama ya sauya mata wani kayan ya
dauketa ya kwantar kan gado, snn ya shiga
aikin goge gogen jini a gidan, a hka faruuq
ya dawo ya samesa, faruuq ya gama mata
duk abinda ya kamata snn ya fito yana
tambayar Aliyu safeena fa, Aliyu dake xaune
ya takure a falo xaxxabi na neman rufesa
dakyar yace ka duba nxt room din i thnk ita
ma suman tayi” faruuq ya tsaya kallonsa ya
kasa cewa komai, ya juya ya shiga dakinta
ita ma yyi mata duk abinda ya kamata ya fito
yace Aliyu yaje ya mayar da ita kan gado. Har
dare inteesar bata farfado ba, safeena kam
an farfado amma bata yi gigin fitowa ba ba
karamin fashewa kanta yyi ba ta dinga kuka
ita daya a daki faruuq ya shigo gidan bayan
sllh magrib ya shiga ya duba inteesar ya
sauko yana kallon Aliyu yace dole sae an
kara mata jini, Aliyu bae yi masa musu ba
suka tafi asibiti aka diba jininsa don dai dai
ne da nata, shi dae komawa yyi kmr wani
mara lfya suka dawo gida faruuq ya sa mata
jinin, ko da faruuq ya bude dakin safeena
bae ganta a ciki ba, ya sauko kasa yana gaya
ma Aliyu, Aliyu yace “tafita knn,” ita ko tana
jin fitarsu dama tayi gidansu ba shiri. A
daren Aliyu ya tafi gida, yasa Abbansa a
gaba kmr wani karamin yaro yana hawaye
ya gaya masa abinda inteesar tayi, Abba
kasa yrda yyi, hka ma Haisam dake falon duk
jikinsu yyi sanyi, Abban yace “ita fateemar,
innalillahi wa inna ilaihi raji’un” frm no
where suka ji muryar inna tana salati
tashigo falon Abba da gudu kmr an jefota a
rude tace “Bukar Bukar wae ji nayi ance
Inteesar ta xubar da cikin jikinta,” duk suka
yi tsit suna kallonta, a fusace tace “kuji min
mutane kmr kurame, wae ba magana nake
maku ba xaku mayar dani yar iska” Abba ya
sauke ajiyar xuciya yace “nima ynxu Aliyu ya
xo yake sanar min,” inna ta fasa ihu tare da
fashewa da wani matsanancin kuka ta
daura hannu a ka tace “wayyo na shiga uku
ni Rahmatu, amma wnn anyi gantalalliyar
muguwar yarinya, don ubanta dan nawa ta
xubar, tasan burin da na ci akan dan nn,”
Aliyu ya mike da kyar yana kallon Abba
muryasa can kasa yace “sae da safe Abba,”
inna na huci tace “maxa muje ka kaini
wajenta ynxu” Abba yace “A’a baaba, gobe
ya taho min da ita ko.
Karfe goma da rabi Aliyu ya shigo gida, ya
kulle gidan ya haura sama a sanyaye ya
bude kofar dakinsa ya shiga, kwance ya
tarda ita idonta biyu, ledan jinin hannunta
ma kiris ya rage ya kare, kallo daya yyi mata
ya dauke kansa, ya cire shirt din jikinsa da
dogon wando, ya rage daga shi sae singlet
da gajeran wando, ta dauke kanta a hankali
ta lumshe idonta, bae taba tsayawa gabanta
hka ba sae sau daya, ya karasa kusa da ita
ba tare da ya kalleta ba cire mata alluran
hannunta ya soka jikin ledan jinin ya xaga
yyi kwanciyarsa can karshen gadon ya juya
mata baya, ita kadae tasan me take ji a
jikinta, ko ina na jikinta ciwo yake mata,
gashi har lkcn marar ta bae dena damunta
ba, ga mugun yunwar da take ji, don
rabonta da abinci tun safe, a hankali ta fara
kkrin sauka daga kan gadon ko tea ta hada
ta sha don yunwar yafi karfinta, jiri ya
debeta ta xube kasa, ya juya da sauri yana
kallonta sae kuma ya dauke kansa, ta fara
kkrin mikewa amma ta kasa, a hankali
muryarta na rawa tace “yunwa nake ji ya
Aliyu,” ya juya yana kallonta kmr ya rufeta da
duka ya girgixa kansa xuciyarsa na suya,
cike da takaici yace “ta kasheki,” snn ya juya
yyi kwanciyarsa. Da rarrafe ta fita daga
dakin ta shiga nata ta hada tea jikint a na
rawa, amma duk yunwan da take ji sae ta
kasa shan tean, hka ranan ta kwana a
wahale. Washegari monday bbu yabo bbu
fallasa ya shigo dakinta da safe yace ta
shirya xasu gida, gabanta ya shiga faduwa,
tana kallonsa daga kwancen da take tace
“baxan iya ba ya Aliyu” wani tsawa ya daka
mata yace “kada Allah yasa ki iya din, jahila
kawai, Allah ya baki sa’a na dawo naga baki
shirya ba,” ya fice daga dakin, kuka ta shiga
rerawa a hankali, ta kasa tashi daga kan
gadon duk jikinta yyi tsami, cikin ikon Allah
ta mike da kyar ta shiga ta wanke baki ta
canxa pad, don bata da karfin wanka, ta fito
jikinta na rawa ta xura doguwar rigarta snn
ta saka hijab ta sauko yana falo yana jiranta
bae ko kalleta ba ya mike yyi hanyar fita
tana biye da shi a baya kmr iska xae kadeta
ta fadi, duk tayi mugun rama daga jiya
xuwa yau, a sanyaye ta bude bayan mota ta
shiga bae ko kalleta ba ya shiga driver sit ya