INTEESAR 4

ta so ba ta koma baya, ya bude kofar dakin
a hankali yana leka, yana durkushe kansa a
kasa kmr me karatu, Haisam ya tsaya daga
bakin kofar yana kallonsa, Anty Nafeesa sae
lekan dakin daga waje take hka ma Hajiya
duk suka ki shiga don uban mutane yake ci,
Abbanmu xae shiga Haisam ya dakatar da
shi, inteesar sae kuka take a hankali,
gabanta na faduwa tana kallon Haisam tace
“ka bar ni na shiga ya Haisam baxan je kusa
da shi ba,” Anty nafeesa ta girgixa kai a
tsorace tace “A’a ki gansa daga nn kar ki
shiga,” kasa daurewa tayi ta karasa cikin
dakin tana kuka ssae ta tsaya dan nesa da
shi tana kallonsa, har lkcn bae dago kansa
ba, kafarta ya kasa daukanta ta durkushe
wajen tana kuka tana kiran sunansa, hajiya
ta dage sae cewa take Haisam ka fito da ita,
tun da ya shaketa take tsoron ganinsa bare
xuwa kusa da shi, Inteesar ta rarrafa ta
karasa dab dashi jikinta na rawa tana
kallonsa, Haisam da Anty Nafeesa suka shiga
kiranta ta fito amma ina, dagowa yyi yana
kallonta ta tsorata ssae ta fara komawa
baya ganin yanayinsa, yyi wani irin kara ya
mike tsaye ya fixgota ya shaketa ta fasa ihu
ta kankamesa a tsorace jikinta na rawa ta
shiga kiran sunansa, da gudu Anty Nafeesa
taje kiran likita a rikice, Hajiya kam sae kuka
take tana cewa ku fito da ita, Abbanmu ya
karaso cikin dakin da sauri hka ma Haisam,
kkrin fixgeta daga jikinsa yake a fusace
amma ya kasa tana jikin nasa ya buga su da
bango a tare, kuka take ssae tana kiran
sunansa, amma ina yyi wani irin kara hade
da kiran sunanta ya fixge ta daga jikinsa ya
wurgar da ita, ta buge da bango ta sulale
kasan dakin, tangal tangal ya shiga yi a
dakin kmr mashayi yana kallonta, ya karasa
kusa da ita da kyar yace “fa fateema
fateemaaa,” yyi wani kara ya sulale wajen
shima a sume. Likitoci suka shigo dakin da
sauri suka yi kansu, bata suma ba amma taji
jiki, sae masifa likitocin suke masu suka hau
kansa, duk ynda aka yi da inteesar su wuce
gida da Abbanmu kin wucewa tayi ga wani
shegen ciwo da kanta yake, har dare suna
asibitin da Abbanmu, karfe sha biyu na dare
tana jikin Anty nafeesa tana bacci, Abbanmu
na xaune da Haisam, Hajiya na durkushe a
kasa wani likita ya shigo dakin da sauri
yana tambayar wacece fateema, bacci
inteesar take amma da sauri ta mike tana
kallonsa, yace ta biyosa bata yi wani tunani
ba ta bisa da sauri, dakin da Aliyu yake ya
shiga ta bisa, likitoci ne biyu a kansa yana
xaune kan gado ya dafe kansa, inteesar ta
karasa kusa da su da sauri gabanta na
faduwa duk da abinda yyi mata daxu, ta
shiga kiransa muryarta na rawa ya dago kai
yana kallonta ya mike tsaye da sauri duk da
jikinsa ba kwari, bata yi wani tunani ba ta je
da gudu ta fada jikinsa ta fashe da kuka
suka yi baya suka fada kan gadon dn bae da
wani karfi, ta daga sa da sauri ya mike
xaune ya rungumeta tsam jikinsa yana
hawaye yace “don Allah kar ki kuma tafiya ki
bar ni fateema plss i beg yhu” kuka ssae
yake ita ma hka, su Anty Nafeesa suka shigo
dakin suna kallonsu, Hajya ta sulale kasa
tana kuka ssae ita ma, hka ma Anty Nafeesa
da ta kasa kallonsu ta juya, Abbanmu ne
kadae yyi ta maxa, su kansu likitocin sae da
abun ya basu tausayi
.
..Inteesar ta dde rungume jikin Aliyu suna
hawaye duk aka fita aka bar masu dakin, ta
dago a hankali tana kallonsa, fuskarsa na
kan gashinta idonsa a lumshe, xamewa tayi
daga jikinsa, yakoma ya kwanta a hankali
kan gado har lkcin idonsa a rufe, ta kwanta
gefensa tana kallonsa hawaye na bin
kuncinta ta kira sunansa a hankali, shima
sunanta ya kira ba tare da ya bude idonsa
ba, ta daura kanta kan kirjinsa muryarta na
rawa tace”kayi hkuri ya Aliyu nice na ja
maka,” a hankali yace “kar ki kuma tafiya ki
barni fateema don Allah,” kai kawae ta shiga
gyada masa tana kuka ssae, ya kankameta
jikinsa yana girgixa mata kai, a hankali tace
“ya Aliyu,” bae ce mata komai ba kuma bae
bude idonsa dake rufe har lkcn ba, ta mike
xaune tana kallonsa ta kuma kiran sunansa,
dafe kansa yyi murya kasa kasa yace “kaina
ciwo yake min ssae fateema, it hurt so
badly” ta taimaka masa ya mike xaune har
lkcin idonsa rufe, tama rasa me xata yi, kuka
ta fashe masa da ya jawota jikinsa yana
shafa gashinta, ta xame da sauri ta fita ta
kira likita, suna shigowa suka dubasa suka
yi masa allura snn aka sa masa ruwa, tea
Anty Nafeesa ta kawo mata ta bashi, a
hankali ta dinga basa har yace mata baya
sha kuma, snn ta taimaka masa ya koma ya
kwanta, yana kwanciya bacci ya daukesa, a
gefensa ta kwana ranan a xaune, duk
motsin da xae yi sae ta tambayesa me yake
so, sae dae ya girgixa mata kai idonsa a
rufe, da gani kasan daurewa kawae yake
har gari ya waye, hka inteesar ta dinga kula
dashi komai ita ke masa ko kadan bae da
karfi ga ciwon kan da ya sa shi gaba don
sae ya wuni wani lkcn bae bude idon ba, da
safe da dare Anty ke kawo mata twins tayi
breatfeedin dinsu snn ta wuce dasu gida
don wajenta suke wuni kuma su kwana
tunda suna shan madara, har lkcn Aliyu bae
ga yaransa ba hasalima bbu wanda yyi
masa maganarsu, shima kuma bae tambaya
- kwanansu hudu a asibitin aka sallamesu
badon likitocin sun so ba sae don Aliyu ya
takura a sallamesa, duk da har lkcin yana
yawan complain ciwon kai, gidansu
Abbanmu suka sauka don likitocin sun ce
kar ya bi hanya ynxu duk da bae so hkn ba,
tuniAnty Nafeesa ta koma Nigeria da
Faruuq, Haisam ne kadae ya rage tare dasu,
Hajiya ma washegarin ranar da ya warke ta
koma duk don taje ta sami safeena da
uwarta, daki daya gari guda aka ba inteesar
da Aliyu a gidan Abbanmu, ta ci gaba da
kula da mijinta tana tilasta shi yana shan
magungunansa, don baya son shan magani,
komai ita ke masa, duk da sun dawo gidan
Ant, Anty bata takurata da yaran ba stil
gunta suke wuni su kwana sae dai ta kai su
kawae ta basu nono ta kuma karbansu ta
wuce, kirkinsu Anty da mijinta ya wuce
misali bbu abinda suka ragesu da komai
enuf kmr suna gidansu, amma duk da hka
Aliyu duk ya damu xae koma gida, hkn yasa
Abbanmu yace to su bari ya gama abinda
yake nn da sati dayasae su tafi gaba daya,
bae yi masa musu ba ya yrda ya kara sati
daya a india, suna daki ana jibi xa su tafi
bayan ta gama basa abinci ya sha
maganinsa ta rungumesa jikinta don hka
take masa har yyi bacci, sae dae yyi
murmushi baya ce mata komai, yau kam
shafata kawae yake kansa na kan kirjinta
idonsa lumshe kuma bata hanasa ba duk da
gabanta faduwa yake amma bata nuna ba,
bubbuga kofa aka yi hade da sallama ta
xabura da sauri, shima ya bude idonsa da
suka canxa launi ya amsa sallaman jin kukan
twins, yar aiki ce ta shigo dakin ta karasa
kusa da gadon ta kwantar dasu da yake ta
saba da inteesar ssae don ita ma yar Nigeria
ce tana dariya tace idan an gama ji da
baban bbie, Anty tace aji da bbies,” inteesar
tayi murmushi tace “to Anty,” matar ta fita ta
kullo masu dakin, ya kankameta jikinsa
fuskarsa a kan kirjinta yace”i love yhu my
inteesar,” a hankali tace “i love yhu 2 my
Hydar,” ya dago yana murmushi ta rufe
idonta da sauri ya daura bakinsa kan nata
ya shiga kissn dinta, bbies nata kuka, da
kyardon ita ma ta fara dauke wuta ta turasa
daga jikinta tace”bbies suna kuka” ya fada
gefen gado ya kwanta yana mayar da
numfashi yace “ni ke na sani ba bbies ba,”
ta hade rae tana kallonsa tace “tunda kaga
yaran nn baka taba daukarsu ba, sae naga
kmr baka sonsu,” ya juya yana kallon yaran