INTEESAR 4

da suka xama wasu manya abun sha’awa
wata daya da haihu, bbu abinda suka bari
nashi kmr an tsaga kara, ya dan yi
murmushi ya kwasosu ya xuba su jikinsa 4
d first tym, yana kallon inteesar yace “da
haushinsu nake ji bbyna sae naga kmr sune
suka cutar min dake suka baki wahala”
inteesar tayi shiru batace komai ba don har
lkcn bae san safeena bace tayi mata asiri
wae kmr ynda Hajiyrsa da inna ke fada. Da
kansa ya ciro masuabincinsu yana kallon
cikin idonta ta kauda kanta sakamakon
wani yarr da taji, ya rungumeta ta baya ta
rike Hassan din da ya daura mata a cinya,
dayan kam ya hkura yyi shiru, da kansaya
shiga basa nonon ta bayansu, yana kissin
din wuyarta ta turasa da kyar ta kwace
breast dinta tace “ka bari kar ya kware,” ta
rungume danta ta shiga basa nonon a
nutse. Yyi tagumi hannu bibbiyu yana
kallonsu yana murmushin da shi kansa bai
san dalilin ba
.
… Ranar da xasu bar india inteesar nata
shirya kayan bbies din da Anty tace ta hada
gaba daya su tafi dasu don da bata yi niyyar
su dauki ko wani kaya ba, Aliyu ya fitada
Abban Najeeb da ya taso tun daga Nigeria
yaxo india sbda shi kuma tare xasu bar
india ranar, inteesar ta gama shirya kayanta
da na bbies gaba daya da na Aliyu, suna
kwance kan gado suna ta rigima duk sun
isheta ita kam tana ganin kkrin Anty da bata
gajiya da su, gashi bata iya daukansu gaba
daya lkci daya ba don nauyinsu tubarkallah
in ka gansu kmr yaran da suka yi wata uku,
Hassan ta fara dauka xata kai ma Anty kafin
ta dawo ta dauki Hussainin ta duba daki
bata ga Anty ba hkn yasa ta sauko xuwa
falon, Anty na xaune da bako a falon, ta
karasa cikin falon da sallamarta kmr xata yi
kuka tace “Anty ni wllh yaran nn sun isheni
sae suyi ta kukan karya suna damuna kuma
ba yunwa suke ji ba,” Anty tayi dariya ssae
ta karbeshi daga hannunta tace “ni basu
isheni ba da ma ki bar min su wllh,” inteesar
tayi dariya ta juya xata je ta daukodayan
suka yi ido hudu da wani mai kama da
Aliyunta a xaune a falon, ta kasa daina
kallonsa, he looks familiar, ta dauke kanta
da sauri xata bar wajen taji yace “fateema”
da mamaki ta juya tana kallonsa, sae a snn
ta tuna sa, ofcourse Dr din da yabata
maganin cire ciki ne a Nigeria, gabanta yyi
mugun faduwa, ta bar falon da sauri, Anty
ta shiga cewa “A ina kasanta Sadeeq,” ya
bita da kallo har tabace masa snn yace “Anty
ina kika san yarinyar nn,”inteesar bata sake
saukowa ba har ya bar gidan gabanta sae
faduwa yake, Anty ta shigo dakin tana
kallonta ta xauna snn tace “meyasa kika yi
hka Fateema,” inteesar ta sunkuyar da kanta
sae hawaye, Anty tayi shiru snn tace “to
Allah shi kyauta ya kuma yafe mana
kurakuranmu, Sadeeq kanina ne uwar mu
daya ubanmu daya, a Nigeria yake aiki, yyi
min bayanin komai,” inteesar ta share
hawayenta tace “baxan ma sake ba Anty, ki
basa hkurin karyan da nayi masa nasa ya
aikata abinda bae dace ba, duk da gashi at
lng lst sae da na haifesu,” Anty ta
rungumeta tace “shknn ya isa fateema ki
daina kuka, nima nayi masa fadan abinda
yyi bae dace ba,” kai kawae inteesar ta
gyada mata ta dauki Hussain ta fita tana
cewa shima yau xae koma Nigeria jirgi daya
xamu shiga idan Allah ya yrda. Ranar lahadi
karfe goma saura su inteesar suka sauka
kano daga lgs, a airport suka rabu da Abban
Najeeb, Sadeeq ma daga nn suka rabu
bayan yyi ma Aliyu alkawarin xae kawo
masu visit, shi yyi ta rainon Hassan a jirgi
yaran sun shiga ransa ssae, inteesar tayi
masa gdya ya shiga taxi ya wuce, Haisam ne
yaxo daukansu daga airport, ya gaida
abbanmu cikin ladabi snn ya gaidaAnty,
inteesar ta gaida shi tana murmushi ya juya
yana hararan Aliyu dake murmushi suka
kama hanyar gida gaba daya, falon Abba
Abbanmu ya sauka, inteesar da Anty kuma
gun inna suka sauka Hajiya tayi welcmin
dinsu ssae ta rasa inda xata sa inteesar da
ya’yanta ita ta hada masu breakfst aka kai
ma Abbanmu nasa can falon Abba, inteesar
da Anty suka yi tare, inna sae xuba take
masu ta rasa inda xata sa bbies da suka
xama kmr wasu yaran larabawa don kyau,
momy ta xo tayi masu sannu daxuwa cike
da fara’a mai sunanta na nane da ita, bata yi
wani miss din iyayen nata ba, yarinyar ta
rungume inteesar snn ta rungume uwarta
tana yi masu sannu da xuwa ta dauki twin,
Anty Nafeesa ma ta xo yi masu sannu da
xuwa baki har kunne, karfe biyar na yamma
gaba daya suka hallara falon Abba don Anty
sunce ranar xasu tafi kaduna don suna da
gida a can, har dasu inna gayyar sodi tunda
ba’a gayyace ta ba, inteesar na dakin Aliyu
lkcn kursum ta kwankwasa tace Abba na
kiransu, a tare suka shiga falon sae kunya
ya kama inteesar taxauna gefen Anty, shi
kuma ya xauna gefen Haisam,Abbanmu yace
“ina twins suke,” inteesar tace “sunagun
momy,” Abba yace “ina momyn take je ki ki
kirata,” inteesar ta mike ta fita xuwa ta kira
momynta, ta gama shirya yaran knn ta shigo
tace”momy Abba na kiranki,” momy tasa
hijab ta dauki daya ita ma ta dauki dayan
suka fito tana cewa”momy ihsaan fa wae,”
momy tace “tana gidan Zainab anjima xasu
xo da daddare, ita ma laulayi take,” inteesar
tace “Allah sarki Zainab, Allah ya bata lfya,”
inteesar tayi sallama ta shiga falon hka ma
mmy, cak momy ta tsaya daga bakin kofar
idonta a kan Abbanmu da shima nasa idon
na kantamurmushin da yake dauke da a
fuskarsa sakamakon hiran da suke yi da
Abba ya bace nn da nn, ya mike tsaye da
kyar yana kallonta cikin wani irin yanayi
yace “Zai zainab,” nn da nn hawaye ya cika
idon momy ta juya da sauri ta bar falon,
Abba ya mike yana kallonsa da mamaki, da
kyar dae yace”Alhaji umar ina kasan Zainab
din,” Abbanmu da ya rikice lkci daya yace
“wllh wllh matatace,” ya juya yana kallon
inteesar, da sauri ta mike ta fice daga falon,
Abba yace “a ina ta xama matarka”
Abbanmu ya girgixa kai yana kallon Anty
dake kallnsa da mmki yace “matata ce wllh”
inna ta mike tayo waje da ido tace “yau
naga tsiya a ina ta xama matarka ni
Rahmatu, Bukar ina Kaso wanna tabbaben.
Inteesar_____2*16
.
Khaleesat Haiydar
.
Abba ya juya yana kallon inna don takaici ya
ma rasa me xae ce mata, ita ko ta dage sae
an gaya mata inda aka samo Abbanmu, a
fusace Anty Nafeesa tace “don Allah idan
baxa kiyi shiru ba inna xa mu bar maki falon
nn, haba don Allah” shi kam Abbanmu
kallonta kawae yake daga tsayen da yake,
Abba yace “to Alhaji Umar ae bayani xaka
mana ta ynda Zainab ta xama matarka,”
Abbanmu ya koma ya xauna ya kasa cewa
komai har lkcin idonsa na bakin kofa kmr
xae
bita, sae da Abba ya kuma maimaita masa
tambayar snn a hankli yace “matata ce,” a
fusace inna tace “yau naga abinda ya isheni
don Allah a fitar min da wnn mutumin na
daina ganinsa,” Abba ya hade rai yace “don
Allah baaba ki fita ki bamu waje, dama bbu
wnda ya gayyato ki nn,” ya maida dubansa
ga
Abbanmu yace “to ae bayani xaka mana,”
Abbanmu ya dan yi shiru snn yace “matata
ce
kusan shekaru sha takwas da suka wuce
baya,” kowa yyi shiru yana kallonsa, Abba
yace “to me ya raba ku,” ya girgixa kai yace
“wllh bamu rabu ba,” Abba yace “a wani
garin
kuke lkcn tana matarka,” Abbanmu yace
“Misra,” Abba yace “to me ya dawo da ita
Nigeria,” Abbanmu yyi shiru na dan lkci snn
yace “wllh nima ban sani ba,” Anty ta mike
ta
fita waje, Abba bae kuma cewa komai ba ya
juya yana kallon inna da ta cika tayi fam sae
huci take, Abba ya mike yace yana xuwa ya
fita, a daki inteesar ta tarar da momynta
xaune tana kuka, ta sulale gabanta