INTEESAR 4

xuciyartana bugawa tace “momy waye shi,”
sae da momy ta dau lkci snn tace “shine
mahaifinki inteesar,” inteesar tayi shiru
hawaye na bin kuncinta tana kallon
momynta
da kyar tace “shine Abbana,” momy ta gyada
mata kai, inteesar ta fashe da kukan da bata
san dalilinsa ba, kukan farin ciki ne, na
bakin
ciki ne ta kasa ganewa, ynxu Abbanmu shi
ya
haifeta, sallamar Anty yasa gaba daya suka
juya sun kallon bakin kofa, har daki ta shigo
ta xauna tana kallon momy tace “kiyi hkuri
Zainab, nasan da lbrinki da ddewa, amma
karki ga laifin Umar, kullum kina ransa,
kuma
bbu inda bae shiga ba don nemanki though
nasan ba lallai ki yrda da abinda nake gaya
maki ba,” momy ta kasa ce mata komai
inteesar kam sae kuka take, Anty ta
rungumeta tace “Allah sarki inteesar dama
yace min yana ganin Zainab dinsa a idonki,”
Abba yyi sallama ya shigo falon snn ya
karasa cikin dakin, mikewa Anty tayi ta ja
inteesar suka fita, falon ta mayar da ita
Abbanmu sae kallonta yake da ganinsa
kasan
yana cikin damuwa a lkcn, inteesar ta kasa
daga kai ta kalleshi sae hawaye take, Aliyu
ya
girgixa mata kai alamar ta daina kukan, inna
ta tabe baki tace “to yau dae xan ga karshen
wnn tsiya,” bbu wanda ya tanka mata a
falon,
bayan kmr minti goma Abba ya dawo falon
da
momy, Abbanmu sae kallonta yake, Abba ya
juya yana kallonsa yace “to ynxu Alhaji Umar
ya kke son ayi don dae ynxu Zainab matata
ce,” inna tace “ya ko xa’ayi,” da sauri
Abbanmu yace “ni bance ayi komai ba,”
Abba
yace “to me ya rabaka da Zainab can misira,
har ta dawo nn Nigeria” Abbanmu yace
“wllh
wllh ban sani ba, ni dae nasan auren
soyayya
muka yi kuma a katsina na aurota ta dalilin
wani abokina, amma lkcin ina da mata a nn
egypt, danginta suka bani ita bayan anyi
komai muka tafi egypt, iyayena yan can ne
amma sun rasu, to a gskya nasan matata ta
farko bata da kirki ko kadan, kuma Zainab
tana da hkuri fiye da ynda mutum xae yi
xato,
snn ni din Allah yyi ni mai dukiya watan mu
takwas da Zainab na rasa abinda ya faru….”
da sauri inna ta dakatar da shi a fusace tace
“karya kke, ca tayi guduwa kayi ka barta,”
Abbanmu yace “wllh baaba ni ban san ya
akayi ba,” ya sauko kasa yana kallon inna
hawaye cike idonsa yace “ki tambayeta
mama,
ni ban taba cutarta ba ko sau daya a xaman
da muka yi, wllh bbu inda ban shiga neman
Zainab ba can katsina da naje danginta ca
suka yi basu ganta ba, don Zainab
marainiyace,” sae a snn inna ta fara matsar
kwalla tace “to nice nn na tsinci Zainabu da
tsohon cikin inteesar, na kuma taimaka
mata
don na gaji taimako a wajen ubana, kuma
duk
wanda baya taimako ya tabe, ni nn bbu
abinda bn yi ma Zainabu ba har ta haihu
nasa dana yyi mata suna, tace min bata da
kowa sae Allahnta se kai, nn na tilasta Bukar
ya biya mana kudin jirgi muka je nemanka
amma sae muka tarar ma wae har ka sayar
da gidan” Abbanmu sae yi magana inna ta
dakatar dashi a fusace tana kuka wiwi, “yi
min
shiru, to wae ma tunanin uban me kke ka
gudu ka bar mata da tsohon ciki,” ta share
hawaye ta tsuke fuska ta rungume
hannayenta
ta rike haba tana Kallonsa tana jira ansa
.
…. Abbanmu ya rasa me xae ce ma inna ya
sunkuyar da kansa kawae, Abba yace “haba
inna ynxu ai komai ya wuce, don Allah ki bar
maganar nn hka,” Inteesar ta kasa xama a
falon tana kuka har lkcn ta mike ta fita,
Abbanmu ya bita da kallo shima hawaye a
nasa idon, Momy kam kanta na kasa bata
dago ba tunda ta shigo, mikewa Aliyu yyi
shima ya fita daga falon, bangarensu tayi
don hka ya bita da sauri har ya isketa ya
jawota jikinsa yace “haba bbyna don me
kika fita,” kasa ce masa komai tayi sae kuka
take, ya kama hannunta yyi bangarensa da
ita suka shiga bedroom dinsa ya xaunar da
ita kan gado yace “yau ranar farin ciki ne a
gareki kanwata, bae kamata kiyi kuka ba
gode ma Allah xaki yi,” bata ce komai ba ya
rungumeta yace “kar ki sake wnn kukan
dear,” gyada masa kai kawae tayi tana
kirjinsa, kursum tayi sallama bakin kofa, ya
mike ya fita xuwa falo snn ya bude kofar,
Hussaini ne a hannunta yana kuka, ya
karbesa tace “ina xuwa na dauko dayan
shima kuka yake,” ta juya da sauri ya shiga
daki ya mika ma inteesar shi, ta karbesa,
snn ya koma ya karbo dayan ya rufe kofar
ya dawo ya xauna gefenta yana kallonta
tana ba Hussaini nono, a hankali yace “wani
suna xamu sa masu Wife?” tayi shiru bata ce
komai ba, ya jinginar da kansa jikin nata
yace “na lura kin kasa sakin jikinki da ni ko
fateema,” tayi murmushi tace “eh mana, ae
kai ko….” da sauri ya rufe bakinta yace “no
fateema, let bygones B bygones, plss,” ta
kwantar da yaron hannunta ta juya tana
facin dinsa xata yi magana ya rungumeta a
hankali yace “ban san me xan maki ki yrda
ina sonki ba fateema” hawaye ya cika
idonsa yace “ki yrda dani inteesar ni din me
sonki ne da gskya wllh,” ta gyada masa kai
tace “na yrda,” ya dago kanta yana
murmushi yace “thank yhu fateema,” ita ma
tayi murmushin snn tace “Sunan Abba nake
son a sa ma Hassan, Hussaini kuma ka xabi
sunan da kke so” yyi murmushi ya
rungumeta bae ce komai ba. washegari da
safe inna tasa inteesar taje gun mahaifinta
su gana da kyau tunda momy ma tace ta
yafe, bata yi mata musu ba taje ta samesa a
falon Abba, shi kadae ne xaune a falon da
yan biyu, ta karasa ta xauna ta gaishesa
kanta a kasa, ya amsa yana murmushin jin
ddin ganinta, sun dde suna hira da Abban
nata tana basa lbri iri iri yawanci duk akan
inna har lkcn sllhn azahar yyi yace xae tafi
masallaci ta dauki yaranta tayi gun momynta
dasu. Washegari da safe aka rada ma twins
suna, Hassan aka sa mashi Abubukar
Sadeeq, Hussaini kuma aka sa mashi Umar
Faruuq, sunan Abbanmu, rago hudu aka
yanka masu, kuma ba ayi taron suna ba, su
Anty da Anty Nafeesa da wasu kawayen
Hajiya ne suka yi aikin naman, kwanan
Abbanmu da Anty uku a gidan suka fara
shirin komawa india bayan komai ya
daidaita, ya ba twin kyautan million daya,
inna ta karbe wae xata ajiye masu har su
girma, yyi ma inna ma kyauta mai yawa, snn
ya mallaka ma inteesar gidansa dake
kaduna, Anty Nafeesa ta shiga gyara
inteesar don itama xata koma dakinta kmr
ynda Abba yace, ranar da Abbanmu da Anty
suka wuce ranar Aliyu ya dauki matarsa da
yaransa da daddare suka koma gida bayan
Abba yyi masu nasiha ssae kan sun xauna
lfya, yana rike da yaransa tana biye dashi a
baya suka shiga gidan, ya kwantar dasu kan
kujera ya rungumeta yace “New life
inteesar,” murmushi tayi bata ce komai ba
ta haura sama, komai na gidan sabo ne, har
dakinta ma an canxa mata furnitures, ta fito
daga wanka ya shigo dakin rike da twins
yana mata wani irin kallo yace “yunwa suke
ji dear,” ta karbi Hussaini a hannunsa, ya
taimaka mata ta hada masu madara tana ba
daya, shima yana ba daya. Wani sabuwar
rayuwa me cike da tsan tsan so da kaunar
juna suka bude a gidan, Aliyu ya xama kmr
bawanta gashi bae kaunar yaga ta bata rae
nn da nn yake rikicewa, duk yamma sukan
shiga garden da twins dinsu su xauna, yana
karanto mata diary dinsa tun daga farko,
wani guri tayi dariya wani gun kuma tayi
kuka, wani kuma taji haushi, abun dae ba’a
magana, tunda suka dawo gidan Aliyu bae
taba nuna mata yana son kusantarta ba
sbda tsoranta, duk da daurewa kawae yake
don mugun sha’awarta ke dawainiya da shi.
Ko kadan ba ita ke wahala da yaran ba
komai shi ke masu, nono kadae ne
tsakaninta dasu duk da tasan ba dorewa
hkn xae yi ba don dole xae fara aiki, satinsu