INTEESAR 4

hudu a gidan ita dae bata ji yyi mata
maganar safeena ba kuma bata ganta ba,
kasa daurewa tayi suna xaune da daddare
ranar ta tambayesa safeena, ba tare da ya
kalleta ba yace “Hajiya tasa na bata
takardarta,” inteesar bata ce komai ba taci
gaba da kallonta, karfe sha daya ya dauki
twins da suke kira da Sudais da Shuraim,
yaje ya kwantar dasu snn ya sauko falo ya
xauna gefenta yana kallonta a hankali yace
“na lura wahala kawae kike bani a gidan nn
inteesar,” ta juya ta hararesa tace “ta yaya
nake baka wahala,” ya dagata sama yace
“bari in nuna maki,” kan tace komai ya
haura da ita sama ya bude dakinsa ya shiga
ya kwantar da ita kan gado yana kallonta
yana murmushi yace “yau xamuyi 1st nyt
dinmu bbyna, Jst assume it to b so.
Inteesar ta mike xaune da sauri tace “A’a ni
bana sooo” bae ce mata komai ba ya juya ya
fita ta bi sa da kallo jikinta yyi sanyi, a nata
tunanin ransa ne ya baci, ta dde xaune har
lkcn idonta na kan kofa snn ta mike ta shiga
bayi a xuciyarta tace ita xata bi sa, wanka ta
kuma yi ta wanke bakinta, ta fito ta xauna
gaban madubi daure da towel ta gama
shafe shafenta na turarrukan da inna da
Anty Nafeesa suka bata snn ta ciro wani
kayan bacci pink colour mara nauyi mai
hannun singlet iya cinya ta saka ta daure
gashinta da ribon, tayi still tana kallon kanta
gaban madubi tayi kyau ssae komai na
jikinta a bayyane yake sae taji kunya ya
kamata ta girgixa kai, aa baxata iya fita hka
ba, ta bude drawer ta fito da da wani kayan
baccin tana kallo ta ji an bude kofa ta juya
da sauri tare da sakin kayan hannunta don
sae da taji tsoro, singlet ne da short nicker
jikinsa yana rike da bakar leda da plate, ya
wara dara daran idonsa yace “kai amma
amaryar nn tawa bata da kunya” inteesar ta
juya da sauri ta durkushe wajen ya karaso
gabanta yana mata wani irin kallo ya dagota
yana kare mata kallo kunya ya rufeta ta kasa
kallonsa yana rike da ita suka dawo tsakiyar
dakin ya xaunar da ita kusa da gado yana
kallonta snn ya mike ya bude drawer dinta
ta bisa da kallo mayafi ya fito da pink colour
ya dawo gabanta ya durkusa ya lullubeta da
shi har fuskarta, snn ya xauna yana
murmushi murya can kasa yace “Assalamu
alaikum ma’abociyar kyau da hkuri,” bata ce
komai ba sae kallonsa take ta cikin mayafi
duk jikinta yyi sanyi, a hankali yace “baki
amsa sallamata ba cweet wife,” a hankali ta
amsa masa, yyi murmushi, ya dan bude
mayafin yana kallon fuskarta ta sunkuyar da
kai da sauri ta kauda kanta, ledar ya bude ya
ciro kaxa da hollandia yoghurt ya mike ya
dauko cups ya xuba masu drink din ya bude
kazar yana kallonta yace “bismillah
amaryata,” bata ce komai ba ya matso kusa
da ita ya daga mayafin ya daura kanta snn
ya shiga bata naman, bata yi masu ba ta
karba, yasa taci naman ssae shima yaci snn
ya dauki drink din ya kai mata baki ta bude
a hankali ya shiga bata har sae da ta kauda
kanta tace ya isheta snn ya sha nashi,
matsar da ledan kaxar yyi da drinks ya dago
ta ya xaunar da ita kan gado ya durkusa
gabanta a hankali yace “kada Allah ya nuna
min ranar da xan bata maki rae ko nayi
maki ba dai dai ba inteesar,” bata ce komai
ba ya mike ya duka dab da fuskarta ta
dauke kafafuwarta daga kasa ta daura kan
gadon snn ta koma can tsakiyar gadon ta
xauna har lkcn mayafi na jikinta, yyi
murmushi ya kashe wutan dakin ya hau
gadon shima ya xauna kusa da ita yana
kallonta kanta a kasa, a hankali ya cire
mayafin jikinta ya ajiye ya tsura mata ido ta
rufe fuskarta da tafin hannunta, ya jawota
jikinsa a hankali yace “i love yhu my
inteesar,” ta kasa cewa komai ya kwantar
da ita a hankali ya shiga yi mata rada a
kunne, “kiyi min kuka bbyna, kice min baki
so kina tsoro bbyna, ki rikice min bbyna,
kisa na rude naji tausayinki amma na kasa
kyaleki nayi ta rokanki har na kai ma cimma
burina bbyna, i just want 2 imagine yau na
fara saninki xan dauki wnn moment din
kmr daren farkon mu bbyna, don Allah ki
bani hadin kai” bae jira tace komai ba shiga
kissin dinta nn da nn jikinta ya dau rawa
kmr sabon shiga, bae damu ba don dama
hka yake so, ranar taga ta kanta a hannun
Aliyu, bae sarara mata ba sae da yaga ta fara
kukan gske don ta gaji, duk ya rikice mata
ya kankameta yana lallashinta ynda kasan
amaryar gske, yyi ta sa mata albarka, ko
kulasa bata yi ba taja bargo abunta don
bacci take ji, ya mike ya shiga bayi kan ya
fito har ta fara bacci ya dagota yana kallon
kyakkyawan fuskarta ta bude ido a hankali
tana kallonsa yace “kar kiyi bacci bbyna bari
na gasa maki jikinki xaki fi jin ddin
baccinki,” ta galla masa harara tace “ca nayi
maka bani da lfya,” ya kashe mata ido yace
“to nasani ko na ji maki ciwo ne naji kina ta
ihu kina kiran inna,” sae abun ya bata dariya
tace “kaji ka da sharri, ko dae kai ne ke ta
ihu ni tsoro ma ka bni,” ta fashe da dariya,
yyi murmushi yana gyada kai yace “yyi maki
kyau, amma ynxu tashi nayi maki wanka
kafin kiyi bacci,” ta juya tace “ni ka kyaleni
ba ynxu xanyi wanka ba bacci nake ji,” yace
“idan yara suka tashi anjima kiyi ya dasu,” ta
juya tana kallonsa da mamaki tace “abincin
su xan basu mana,” ya girgixa kai yace
“baxa ki taba min yara da janaba a jikin ki
ba,” bae jira me xata ce ba ya kinkimeta sae
cikin bayi, ya sakata ciki ruwan xafi, ta dan
yi ihu a tsorace tace “meye hka ya Aliyu,” ya
kashe mata ido yace “kin manta ke amarya
ce gasa ki xanyi,” dariya abun ya bata, ranar
a tare suka yi wankan taki bude idonta don
mugun kunyarsa take ji, ya daura towel snn
ya nadeta da wani towel din ya fita da ita
suka xauna gefen gado ya rungume abarsa
a hankali yace “i promise 2 love yhu 4 ever
my inteesar,” kasa ce masa komai tayi kanta
na kirjinsa.
Bayan shekara biyu
inteesar ce tsaye kitchen tana girka ma su
Sudais indomie wajajen karfe tara, Aliyu na
sama da yake ranar lahadi ce, twins kuwa
na
balcony suna build din castle da bricks din
wasan su sae surutu suke da turanci duk
sun cika gidan da hayaniya, yaran sun girma
ssae kyawawa dasu kmr yaran larabawa
komai nasu abun sha’awa ne, gasu da
shegen wayo kmr ba yaran shekara uku ba,
daurewa kawae inteesar take don tana
dauke da karamin cikin da take ta boye ma
Aliyu, shi kam kallonta kawae yake sae ma
take basa dariya bata san ya riga ta sanin
abunsa ba, tsit taji bata sake jin hayaniyarsu
a balconyn ba, ta danyi murmushi ta leko
falo don tasan baxae wuce Aliyu ne ya
sauko suka yi shiru ba don baya toleratin
noise makin dinsu discipline dinsu yake
ssae,, bata ga Aliyu a idan tayi tunanin xata
gansa ba wato bakin kofar falo, don hka ta
karasa balconyn da sauri taga ko sun fita
xuwa garden ne, safeena ta gani durkushe
gabansu tana kallonsu su ma sun yi shiru
suna kallonta, Sudais yace “yhu re
interruptin our play” Safeena tayi murmushi
a sanyaye tace “am srry neva meant 2,
where is yhur mom?” Shuraim ya juya da
sauri xae je kiranta ya ci karo da ita bakin
kofa, yace “Anty we have a stranger in
here,”
Safeena ta mike tsaye tana kallon inteesar a
hankali tace “ina kwana,” inteesar ta kasa
cewa komai ta dauke kanta gabanta na
faduwa, hawaye taji ya cika idonta ganin
ynda Safeena ta koma kmr ba ita ba, daga
bayan ta taji Aliyu nacewa “bbyna baki
gama
hada kayan ba fa, ko kin gaji ne,” shiru yyi
sakamakon safeena da ya gani tsaye, yace
“wacece wnn kuma bby,” don har ga Allah
bae ganeta ba, a hankali safeenar tace