HAUSA NOVELINTEESAR 4

INTEESAR 4

“safeena ce Aliyu,” Aliyu ya hade rae yace

“wat, me ya kawo ki nn,” ta goge hawayen

dake bin kuncinta tace “kayi hkuri gun

Inteesar da yara na xo,” ya daka mata wani

mugun tsawa ya shiga kwala ma mai gadi

kira, da sauri inteesar ta juya tana kallonsa

tace “A’a Dear” wani mugun kallo yyi mata

yace “kwashe min yarana ku wuce ciki,”

inteesar bata tanka sa ba ta karasa waje

tana kallon safeena tace “mu shiga,” safeena

ta dan yi murmushi ta bita suka shiga falon,

ya kwashe yaransa suka wuce sama ya bar

su nn falo, ruwa da lemo ta kawo mata,

tasha ruwa kawae snn tace “naxo ne na

nemi gafaranki Inteesar kiyi hkuri ki yafe

min

ko Allah xae sa na dace a rayuwa,” a hankali

inteesar tace “ni bakiyi min komai ba Anty,”

safeena ta mike tana goge hawayen dake

bin kuncinta tace “to shknn ngd Inteesar

xan

tafi, amma ki taya ni rokan Aliyu shima ya

samu guri a xuciyarsa ya yafe min, nasan

hakkinku ne ke bibiyata da uwata don

ummata na can kwance yau fiye da shekara

daya knn tana fama da ciwon shanyewar

barin jiki,” inteesar ta kasa cewa komai sae

hawaye, safeena ta dada yi mata godya tana

hawaye ta juya tace xata tafi, da kyar

inteesar tace ta jira ta, snn ta haura sama,

yana xaune Sudais da Shuraim na kasa

gabansa da Al-qurani, suna karanto masa

suratul Naba’a gwanin sha’awa, inteesar ta

karasa kusa da shi ta xauna jikinta a

sanyaye ta kwantar da kanta kan nasa tace

“Dear don Allah kayi min favour daya,” ba

tare da ya kalleta ba yace na me? Ta dan yi

shiru snn tace “ka samu safeenah kace ka

yafe mata snn don Allah badan ni ba ka dan

bata wani abu tunda Allah ya hore maka

kaga halin da take ciki,” juyawa yyi ransa a

bace da shirin yi mata masifa yaga hawaye

a fuskarta ko kadan baya son ganin

hawayen inteesar ya rungumeta a rikice

yace “kuka kuma bbyna me nayi maki,

shknn shknn, ba sae kinyi kuka ba, naji

kome kika ce nayi shi xanyi bbyna,” ya mike

ya dauko check ya rubuta million daya, ya

mika mata, yace gashi ki kai mata, ta girgixa

masa kai tace, aa ka bata da kanka kace ka

yafe mata, kasa ce mata komai yyi daga

karshe yace yaji suka fita a tare tana rike

dasu sudais, sudais ya mika ma ya ya kai

mata, snn yace “Allah ya yafe mana ga baki

daya,” durkusawa tayi ta karbi abinda

sudais

ke mika mata tayi murmushi hawaye na bin

kuncinta tace “ngd inteesar Allah ya raya

maku yaranku ya albarkacesu, ya kuma sa

mu cika da imani,” ta mike ba tare da ta

kallesu ba ta fita daga gidan, kuka ssae

inteesar ke yi Aliyu ya kama hannunta suka

wuce sama, da kyar ya lallabata tayi shiru,

snn ya taimaka mata suka gama shirya

kayansu don ranar da yamma xasu koma

lagos, karfe goma suka shirya gaba daya da

yaran xasu je gida suyi masu sallama, suna

shiga gidan Sudais da Shuraim suka yi

bangaren inna da gudu suna rige rige suna

kwala mata kira “old woman, old woman,

we

re here” don hka suke kiranta kmr ynda

Aliyu yace masu wae sunanta knn old

woman, Aliyu ya juya yana kallon inteesar

yyi dariya yace “ko dae mu tafi da old

woman din nn lgs ne,” da sauri inteesar

tace

“don Allah yayana,” yyi dariya ssae yace “ba

ruwana taje ta hade da tsofaffin yarbawa

halinta yafi hka mu shiga uku,” inteesar ta

hade rae tace “to a ina xa ta gansu,” yana

dariya yace “masallaci mana idan tace xa ta

tunda bata rabo da xuwa,” bae jira me xata

ce ba ya kama hannunta suka yi bangaren

momy suje su gaisheta

____Inteesar____2*19

.

Khaleesat Haiydar

.

… Sun dde xaune falon momy, don umma da

Hajiya ma na ciki, suna ta lissafin abubuwan

da xa a siya don bikin su Khadija da Rahma

ya kusa, Kursum kam tayi aure watanni

shidda da suka wuce tareaka yi da na

Haisam da Maryam din Anty Nafeesa, baka

taba cewa abu ya taba hada su Hajiya da

momy a baya, ynxu kowa ya rike girmansa

bbu abinda ke tsakaninsu sae mutunta juna

da kyautata ma juna, gidan Baba Bukar ya

xama abun sha’awa, har lkcn momy bata

wani sake da Aliyu ba duk da harga Allah

komai ya wuce a wajenta kawae dae ta

kasa sakewa dashi ne kmr ynda tayi da

Haisam, karfe sha daya inteesar da Aliyu

suka yi bangaren inna don Abba baya nn ya

tafi daurin aure, yana rike da hannunta, ta

jingina jikinsa suna tafiya tace”yayana kace

xanje gun Abbana kafin karshen shekaran

nn fa ina missin dinsa wllh,” Aliyu yace “kar

ki damu xaki je kanwata,” bata sake ce

masa komai ba har suka isa falon inna,tana

xaune ilham din Zainab na kusa da ita sae

jarabata take mata yarinyar kyakkyawa fara

kmr babanta sae kallonta take, inteesar ta

rungumeta tace “ilee bby ina mamarki,” inna

tace”ae ni ta fita ta bar ni da jaraba sae

kuka take min kmr ina yaga namanta

shegiya mummunan yarinya kawae,”

Inteesar tayi dariya tace “sae dae kece

mummuna inna, kiga yarinya kyakkyawa

kice mata mummuna,” inteesar ta gaisheta

ta xauna, inna tace “lahhh ha ila, ynxu wani

cikin kika bari ya kuma maki inteesar bayan

ga wa innan jarababbun yara kmr beraye

masu xagin mutane da wani shegen yare

can baki gama dasu ba, ya xakiyi da wnn

wahala” Aliyu yyi dariya yana kallon inna

yace “na isa ne shiyasa nayi mata wani cikin,

ina boyz dina?” inna tace “ina xan iya

jaraban gantalallun yaran nnna koresu wllh,

saura kadan wnn me rabgajejen bakin ya

karyani” inteesar ta dinga dariya Aliyu yace

“lallai yaran nawa kika kora inna su da

gidansu,” bae jira me xata ce ba ya fita ya

gansu suna tahowa da Haisam shima da

alamar shigowarsa gidan knn, da gudu

suka karaso suna kallonsa suka ce “daddy

where have yhu bein we’ve bein lookn 4

yhu since, dat old woman is so mean she

sent us out,” dariya Haisam ya dinga yi Aliyu

ya kama hannunsu yana dariya suka shiga

falon yace”jump on her nd fight her,” da

gudu suka yi tsalle suka haye kanta suna

mata busha busha, ta dinga ihu tana cewa

“don ubanku ku sauka kaina kar ku karya ni

jarababbun yara,” Aliyu ya xauna gefenta

yace “ae sae sun karya ki yau xamu bar

gidan nn, ni da nake cewa xan bar maki su

a hka xan barsu kina xagan min yara kina

koransu” da sauri inna tace “lah wllh baxan

sake ba don Allah ka bar min su Aliyu,” Aliyu

yyi dariya yace “na bar maki yarana ki lalata

su kmr ynda kika lalatani, kodayake ma ina

kika ga karfin rikesu bare ki lalata su” inna

ta marairaice fuska tace “wllh baxan lalatasu

ba Aliyu kai ma tsautayi ne yasa ka lalace

don Allah ka bani su,” dariya inteesar ke yi

tana cewa “ni dae ya Aliyu don Allah ka

dauke su kar su karya min inna ta,” Aliyu ya

jawota ta fado kansa, ya rungumeta, ya

rungume inna da dayan hannunsa ya ciro

wayarsa yace “inna yi dariya mu dauki

hoto,” inna ta washe baki ta rungumo su

sudais dake dariyan su ma ya kashe masu

hoto gaba daya, Haisam dake tsaye bakin

kofa yana dariya yace “bari na dauke ku da

kyau,” ya karbi wayar ya shiga daukansu

hotuna gaba dayansu har da ilham din

Faruuq, inna sae kyalkyale dariya take

rungume da jikokinta da tattaba kunne sae

cewa take “Allah yyi maku Albarka,”

Hmmmm INTEEESAAR.

Tammat bi hamdillah

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button