INTEESAR 4

ya
ci gaba, “a nan kin nuna kmr rashin kulawar
da
yake nuna maki ne yasa kika aikata abinda
kika
aikata, to Fateema baki san hanyar gida bne,
ko
in kin xo akwae wanda xae ce maki don
me” a
hankali tace “Abba banyi wnn tunanin ba,”
Abba
ya girgixa kai yana kallon Aliyu yace “to
malam
rubuta mata takardarta, Allah ya hada kowa
da
rabonsa, ni nayi kuskure tun farko na baka
auren
fateema duk da ka nuna min baka sonta”
Aliyu
ya juya yana kallonta, ita ma kallonsa take,
ya
maida dubansa ga Abbansa yace “srry ba
rashin
kunya nake mka ba Abba, amma taxo ta
shake ni
ta kwata, ko kuma ta saki kanta da kanta,”
yana
kai wa nn ya mike yana huci xae bar falon,
Abba
ya daka masa tsawa yace “don uwarka ni
nayi
maka magana ko fateema” Inna ta mike a
fusace
tace “yau naga tsiya, yarinya tace bata son
aurenka ka sallameta mana ko ana yi dole
ne, ae
ba rasa manema tayi ba, ko gobe ta fita titi
santalelen yaro me katuwar mota wanda ya
fi ka
komai ne xae biyo ta wllh, yo tsami gaye da
kai
idan ba tsautsayi ba ma me xae kai ta
aurenka
sai tsayi ba hankali kmr bishiya,” abun
dariya
abun takaici, a walakance Aliyu na kallon
inna
yace “ae sae ki rubuta mata sakin ki bata, ko
kuma ku hadu ku shake ni ku karba,” yyi
tsaki a
fusace ya juya xae fita Abba yace “kar ka
kuskura ka fita daga falon nn, kanka rawa
yake
Aliyu, ita mahaifiyar tawa kke gaya ma
magana”
inna ta fashe da kuka tace “yo sabon abu ne
wnn, ae sae Allah ya mana hisabi da Aliyu”
Haisam ya mike ya fice daga falon, hkn ma
Momy, ran Abba a bace kuma a nutse yana
kallon Aliyu yace “bani takardar Fateema
ynxun
nn Ali kar na nuna maka d odza side of me,”
cikin tsawa ya karasa maganar, Aliyu yyi
shiru
yana kallonsa yana huci, inna tace “ba
magana
ake maka ba salubabbe kawae,” ya juya
yana
kallon inna tace “daina kallona Munafuki
kawae,”
inteesar dae kanta na kasa, ya juya ya kalleta
snn yyi huci me xafi ya ciro takardar da ke
Aljihunsa da pen ya daura takardar kan
hannun
sofa, snn ya duka ya fara rubutu a jiki.
Inteesar
ta dago a sanyaye tana kallonsa hawaye na
bin
kuncinta, Abba ma kallonsa yake ko kiftawa
baya
yi, hka ma Anty Nafeesa, inna tayo waje da
ido
ta dafe kirji tace “lah rubutawa xae yi
Bukar”
.
.. Inna ta fashe da kuka ta mike tsaye tana
cewa “Bukar kayi shiru, kaga fa rubutawa
yake, lah ha ila ha ilallahu mahammadur-
rasulillahi sallallahu alaihi wassallama, Bukar
kayi wani abu mana” Abba kam kasa cewa
komai yyi sae kallon Aliyun yake, Anty
Nafeesa ta jinginar da kanta jikin kujera
tana kallon ikon Allah, har Aliyu ya gama
rubutunsa ya mayar da pen din cikin
aljihunsa yana kallon Abbansa yace “gashi
nn na rubuta mata,” Abba yyi murmushin
takaici yace “to ka kyauta,” ya dauke kansa
ya shiga linke takardar neatly yana kallon
inteesar dake kallonsa har lkcn tana
hawaye, ya karasa gabanta yana mata
mugun kallo ya jefa mata takarda snn ya
juya xae fita inna ta bi sa da gudu ta cakumi
kwalarsa tace “don uwarka jikartawa ka
mayar baxawara, to Allah ya isa bamu yafe
maka ba, sae Allah ya saka mana,” Abba yace
“ki rabu dashi baaba,” inna tace “naki din,
dama nasan har da hadin bakinka ae,” ta
fashe da wani matsanancin kuka ta xube
wajen tana daddaga hannu sama, Aliyu yyi
yar dariya rainin wayo ya juya ya fice daga
falon, sae a snn umma dake xaune har lkcn
bata ce komai ba ta mike ta bar falon
xuciyarta fal murna don dama abinda take
jiran gani knn, kuma ta gani, ynxu kuma xa
taje tayi break din ma Hajiya gud News din,
Abba ya sauke ajiyar xuciya yana girgixa
kansa, Anty Nafeesa ta mike ta nufi gaban
inteesar ta dauki takardar da Aliyu ya jefa
mata ta koma ta xauna tana warware wa,
inteesar kam hade kanta tayi da gwiwa tana
rera kuka a hankali, Anty Nafeesa ta gama
karanta content din takardar ta ajiye kan
kujera kusa da Abba ta mike ta fice daga
falon, inna ta mike ta dago inteesar tace
“tashi mu je, sae me don ya sake ki, abinda
ynxun nn kina fita masu mota xa su biyoki,
uban waye xae kalleki yace kin taba aure
idan ba dan bakin ciki ba, ae gwanda da
kika kwabar da cikin don da ganin
jarababbun yara ne, mu je kawae Allah ya
isar mana” sae a snn inteesar taji sanyi ta
mike tsaye inna ta shiga share mata
hawayenta, Abba kam idonsa na kan
takardar da Nafeesa ta ajiye masa bayan ya
dauka, yana gama karanta cntent din ya
sauke ajiyar xuciya tare da jinginar da kansa
jikin kujera yace “gashi nn fateema,” inna ta
ja hannunta xasu fita tace “rabu da shi
da’alla muje me xaki yi da shi su da suka sa
shi ya sake ki ae sae su cinye,” Inteesar ta
kasa bin inna ta koma a sanyaye ta karbi
takardar a hannun Abba, Abba yace “kiyi
hkuri Fateema ni na ja maki komai,” ta
kirkiro murmushi ta karbi takardar inna tayi
tsaki ta ja ta suka fice daga falon tana cewa
“yo idan bata yi hkurin ba ya ake son tayi
dama bayan an gama cutarta,” inteesar dae
jikinta a mace suka isa falon inna, inna ta
karbe takardar hannunta da ta kasa
dubawa har lkcin, tayi michi michi da ido
tana kallon rubutun ita nn karatu take kmr
tasan me aka rubuta jikin takardar tayi tsaki
ta cukuikuye takardar ta jefar bakin kofa
tace “shege kawae rubutun ma kmr ta
agwawa,” ta juya tana kallon inteesar da ta
xauna kan kujera ta kura ma TV ido tace
“maxa je ki kiyi wanka ki xo ki kwanta, kar
ki sa komai a ranki kinji” a sanyaye inteesar
ta mike ta shiga dakin inna tayi kwanciyarta
kan gado kawae don baxata iya yin wankan
ba.
.
Washegari da safe inna na share falo ta ga
takardar da ta jefar bakin kofa, tace “na
share
wn shegen takardar Inteesar,” inteesar da
har
lkcn ke kwance a daki tayi shiru kmr baxata
ce
komai ba sae kuma tace “ki ajiye kawae kar
ki
share,” inna na gama sharan ta hada mata
ruwan wanka ta kai mata bayi duk tana
kwance, inna tace “maxa ki tashi kije kiyi
wanka kadda ruwan ya huce,” ta mike
xaune
da kyar ta fara cire kayan jikinta xata shiga
wankan inna tace “to me xan hada maki na
kalaci kan ki fito,” inteesar ta dan yatsine
fuska
tace “ni waina kawae xa a siyo min,” inna
tace
“yo ae wnn ba wani abu bne bari na kira
kursum kan su tafi makaranta su siyo maki,”
inteesar na shiryawa a dakin inna taji
muryar
momynta ta xo gaida inna, ta hanxarta ta
gama abinda take ta fito da sauri don ta
gaidata don ba xuwa sashinsu xata yi ta
jibgeta ba, gefen inna ta xauna tace “ina
kwana momy,” ba tare da ta kalleta ba ta
amsa da “lfya lau,” inna tace “ya kina amsa
mata kmr ana tilasta ki,” momy ta dan yi
murmushi ta mike tsaye tace “bari naje na
gama kimtsa ihsaan inna,” inna ta tabe baki
bata ce komai ba momy ta fice, inna tace
“wannan wannan da ba dan a gabana ta
haife
ki ba da sae nace ba uwarki bace, bata
sonki
ko kadan, to wae da wanne xaki ji,” inna
tayi
tsaki tace “Allah shi kiyaye,” inteesar dae
bata
ce komai ba tana ta kallo abinta, can ganin
inna tayi shiru yasa tace “inna ni ina son
xuwa
gida in kwaso kayana bani da kaya ko daya
a
nn da xan sa,” inna tace “Aa ba sae kin je ba,
xan sa su kursum su je su kwaso maki
kawae,
me xae kai ki gidan nn kuma” inteesar ta
hade
rae tace “to sanin me da me xasu kawo min
xasu yi, ni wllh da kaina xanje bbu wanda
xae
je dauko min kayana,” inna ta bude baki
tana
kallonta, can ta rufe bakin tace “ke dae
wahalalliya ce wllh, don ubanki idan kika je
kika
hadu da shegen kiyi ya?” inteesar tace
“meye
ruwana da shi an dde bamu hadu ba, bari
ma
kiga ynxun nn xan shirya na tafi wllh, kuma