INTEESAR 4

ganta xaune cikin jini ta rike gado tana
kuka, ya dawo da sauri ya xube gabanta a
rude yace “innalillahi wa inna ilaihi raji’un,
fateema” kuka take ssae tana kiransa tana
jijjiga kanta, ya rasa abun yi yana rike da ita
sae kallonta yake a rikice, wayarsa dake kan
gado ya dauko da sauri jikinsa na rawa ya
shiga neman layin Dr maryam, bugu daya ta
dauka yace “don Allah doctor i need yhur
help ynxun nn, be fst plss,” ya ajiye wayar ya
mike da sauri, xani ya dauko mata ya shiga
gyara mata jikinta, kuka kawae take tana
rike da mararta tana kiran Allah, ko minti
talatin bae cika ba doctor maryam ta iso
gidan, kasa tsayawa a dakin yyi bayan ya
dauko mata kayan aiki a dakinsa, ya koma
falo ya xauna ya dafe kansa, to wat’s d
meanin of dis, Safeena ce ta sauko rike da
handbag dinta ta tsaya gabansa fuskarta
daure tana kallonsa tace “xan fita,” da kyar
ya dago yana kallonta snn yace “Allah ya
kiyaye,” ta juya fuu tayi kofar fita, duk tana
sane da abinda ya faru a gidan, don tana
gama hada break ta haura sama taji
muryarsu, kuma ta gane abinda suke yi, ta
dde labe jikin kofa tana jin duk me suke
fada takaici yasa ta koma dakinta da sauri ta
fada kan gado tana kuka, can ta kira uwarta
ta sanar da ita komai, uwar ma ta rude don
a xatonsu ae ya saki inteesar kmr yanda
Hajiyarsa ta gaya masu, uwar tace maxa ta
taho gida su san abun yi, hkn yasa ta shirya
ta sauko ta kuwa samesa a falo, kuma yana
ce mata Allah ya kiyaye kuwa tayi gaba, don
dama tayi niyyar ko yace bbu inda xata tace
bae isa ba kuma ta fita, Aliyu ya mayar da
kansa bayan ya bita da kallo don bae da
lkcnta, bayan kmr minti talatin doctor
Maryam ta sauko tana kallonsa ta gaya masa
magungunan da xae siyo da Allura snn ta
koma sama, ya mike da kyar ya haura sama
ya shiga dakinsa ya dauki makullin motarsa
da Atm ya fita, bayan kmr minti ashirin ya
shigo gidan rike da ledan abubuwan da ta
lissafo masa, yana shigowa falo ta sauko ta
karba ledan ta koma sama, ya kwanta kan
kujera ya lumshe idonsa ya rasa gano
abinda ke damunsa, karfe sha biyu da
kwata doctor Maryam ta sauko, rike da
makullin motarta da glass alamar tafiya xata
yi, ya mike tsaye da sauri yana kallonta yace
“ya ake ciki doctor, bleedn din ya tsaya,” ta
dan tabe baki tana hararansa tace “ni dae
na kusa fara kiranka quack doctor wllh,
dama likita na da rudewa hka? Ni kam ban
taba sani ba sae a kanka,” Aliyu yyi
murmushi ya kasa cewa komai tace “to
ynxu dae da sauki Alhmdllh, don har ta
samu bacci kuma jinin ya tsaya, kuma tana
da karancin jini wllh, ka dinga sa ta tana cin
vegetables da dae abubuwan da ya kamata
kae sae kace ba likita ba, ni abubuwan ka
na bn mmki Hydar, nd lstly please n please
doctor kayi hkuri ba dan ni ba ka dan sarara
mata har bbies dinta su kara kwari don
Allah,”
.
Da mugun mmki Aliyu yace “wat? Kina nufin
ciki na jikinta doctor?” Doctor maryam tayi
masa kallon rainin wayo tace “kai kuma
kana nufin kace min baka san tana da ciki
bne ko me,” Aliyu ya girgixa kai duk yyi
confuse da sauri yace “ok ok, doctor ngdd
ssae,” ya juya da sauri ya haura sama,
likitan ta tabe baki,tace “Allah ya shirye
Aliyu,” snn ta fita daga gidan tana
murmushi, ynxu da ita ce xata haifa masa
yan biyun nn amma Allah bae yi ba, ta
kaudar da tunanin da sauri daga ranta, coz
bygones re already bygonea, ta shiga
motarta mai gadi ya bude mata gate ta fita
daga gidan. Aliyu na shiga dakin Inteesar ya
tarda ta kwance tana bacci, Maryam ta
lullubeta da bargo ga drip a hannunta, ya
karasa a hankali kusa da ita ya xauna yana
kallonta, ya ma rasa irin farin cikin da xae yi,
a hankali ya cire bargon daga jikinta yana
kallonta, yes ga signs of pregnancy a tare da
ita, a hankali ya daura kansa bisa cikinta
muryarsa na rawa yace “plss Fateema, ki
gaya min me kike bukata daga gareni, don
Allah kar ki cire min cikin nn kuma, i beg
yhu
fateema ki bari na ga jinina a duniya plss,”
duk ya rikice mata har da hawayensa kmr
idonta biyu, ita ko baccinta kawae take
amma da gani ba me ddi ba hka ya gama
haukansa ya dawo gefenta ta baya ya
kwanta ya rungumeta yana shafa cikinta, ya
kai minti kusan sha biyar a hka snn ya mike
da kyar ya shiga bathroom dinta yyi wanka
yyi alwala ya fito, nn dakin yyi sllh, ya dde
xaune yana Adduar Allah yasa kar Fateema
ta kuma yunkurin cire masa ciki, ganin tana
ta mutsu mutsu ita kadae ya sa ya mike da
sauri ya dawo gefenta ya riketa yace
“fateema, me ya faru,” cikin baccin tace
“cikina,” ya daura hannu a mararta yace
“sannu xae daina kinji,” ya daga kai yana
kallon ruwan dake hannunta yaga ya kusa
rabi, ya gyara mata kwanciyarta ganin ta
koma baccin ya dawo bayanta ya kwanta ya
rungumota, yana shafa mararta, a hkn
shima yyi bacci yana rungume da ita, sae
kusan la-asar ya farka ya mike xaune da
sauri yana kallonta, bacci take har lkcin, ya
kalli ruwan hannunta ya ga ya wuce rabi, ya
mike ya shiga bayi yin wanka kuma kafin yyi
sllh, ko minti biyar ba ayi ba da shigar sa
bayi ta farka, ta fara kalle kallen dakin da
mmki ta mike xaune da sauri kmr warce ta
tuno abu tana kallon ruwan hannunta, ynxu
kam marar ya daina mata ciwon sae kasala,
ta kalli agogo ta ga hudu saura, ta kalli kofar
bayi ta gane wanka yake, da sauri ta mike
tsaye ranta a dagule, tayi baya xata fadi tayi
saurin dafa bango, jiri ssae take gani, ta cire
alluran hannunta ta dauki kayanta da kyar
ta
mayar jikinta, snn ta dauki Hijab dinta ta
saka, tayi hanyar kofa ta bude a hankali ta
fice daga gidan, tafiya take kmr wata
mashayiya har ta isa bakin titi, ikon Allah ne
kadae ya kai ta titin, ta tsayar da mai tricycle
ta gaya masa inda xata ta shiga da sauri ba
tare da ta jira me xae ce ba tana mayar da
numfashi, a wahale ta isa gida bbu kudin ba
mai mashin, da kyar tace “yi hkuri bawan
Allah bari na shiga gida xa’a fito maka da
kudinka ynxu,” da lst strength dinta ta isa
falon inna ta xube kan kujera ta lumshe
idonta tana mayar da numfashi, inna ta fito
da sauri daga daki tana cewa “wani
gantalallen ne xae fado min gida ba sallama
kmr katon arne,” inteesar dae bata tanka ta
ba, inna ta rufe bakinta da sauri tace “lah ai
ban san ke bace ba, daga ina hka? ina
kayan? me ya tsayar da ke tun safe hka?
A’a me ya sameki,” duk a rude ta jero mata
tambayoyin, inteesar tayi tsaki tace “ni
da’allah ki rabu dani inna, ga me keke
napepcan a waje ki kai masa dari biyar dan
Allah,”
inna tace “ina naga dari biyar, ba daxu
gabanki na ranto dubu gun Zainabu ba, ina
kudin motar da na baki,” inteesar ta juya
mata baya tace “ki nema ki kai masa dan
Allah, yana waje yana jira,” inna ta fita da
sauri tana cewa “to bari naje gun
matsiyatan
can ko xasu bani,” tana isa tsakar gida cikin
daga murya tace “Aisha ko shafa cikin ku
wani ya ranta min dari biyar kan Bukar ya
dawo,” umma ta leko ta taga da mamaki
tana kallon inna, “magana fa nake yi ko basa
ciki ne,” a tare suka fito umma tace “wllh
inna ni dubu ce a hannuna,” Hajiya ta fito da
dari biyar din ta mika ma inna tace “gashi
ina da canji inna,” inna tace “yauwa dama
me keke napep xa ku mika ma a waje,
inteesar ce ta tafi anguwa ta xubar da kudin
ta a titi, ynxu bata da wanda xata ba ma mai
mashin din nima kuma banda canji, fita ki
mika masa yana waje,” umma ta juya tana
yar dariyar keta, don dama tana dashi ta
hana sae ita Hajiya me neman suna, Hajiya