KURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel
ina kika samu kudin yin tsaraba?umma ta sayo.
Shine baki min magana ba in baki kudi ki saya duk abinda kike b’ukata bayan nasha fada maki times without numbet idan kina da b’ukatan wani abu ki fada min,sorry kawai tace.
Abincin ki na dazu yahi dadi sosai kuma kinyi kyau yau fiye da kullum.
Cikin ranta tace sai an gama na mutum uban sababi a fara yabon shi,me kika ce?ba komi,gara ki fada kafmda ya kashe ki.
Haka suka iso gida a gajiya da tsaraba hajiya tace tun kafin ku iso sun bugu min waya suna ta yaba maki jummai a gaisheki gaskiya kinyi naminin kokari fa,yace ga tsaraba can ma cikin mota da suka bada,tace wanan ai nasu jummai na bana bukatan komi a ciki,haka sukata hira jefi jefi jummai kesa baki.
Yace karfe shida saura hajia abincin nan ya rage?eh yana kula ai
Ok ya mik’e tare da nuna jummai ki kai min d’aki zanyi wanka,idan na shirya gaba daya in ajiye ki agida daga nan zan wuce.
Suna shiga daki bayan ta gama serving nashi abincin, yace hada min ruwan wanka,ta shiga toilet ta hada mashi,yana gama ci ya shiga wanka,fitowa yayi daure da towel,ta done kanta k’asa har ya gama shiryawa ya dawo kusa da ita ya zauna tare da rungumo ta baby akwai abinda kike da b’ukata ne?
babu komi uncle,ya k’ura mata ido na baki amanar kanki ki kula min da kanki sosai kuma kiji tsoron Allah aduk inda kika kasance.
Insha Allahu zan kiyaye,ki mai da hankali wurin karatun ki,tau uncle.
Romancing nata ya fara yi cikin kware wa,tun tana d’ari d’ari har ta saki jiki tana mai da martani har ta fishi zak’ewa.
Sosai yaji d’adin yadda ta saki jiki dashi,sai daya gaji dan kanshi ya gyaleta.
Are u satisfy baby?ko aci gaba,ta gyaleshi idanunta na rumtse kamar mai bacci..open yr eyes and talk am your husban fell free..stil bata bashi amsa ba sabida jikinta yayi weak sosai,tashi mu tafi k’ara rungumeshi tayi tare da fashewa da matsanaiciyar kuka.
Haba baby na fada maki bana son kukan nan pls..ta share hawayenta tana faman sheshek’an kuka,wanke fuskar ki muje ko,ta mik’e zuwa toilet ta wanke sanan suka fita,sallama ya ma hajia tayi mashi fatan alheri suka kama hanyar gidansu jummai..a hanya hanunshi rik’e gam cikin nata yana ta kwantar mata da hankali har suka isa.
Agurguje yama umma sallama,tace gashi babansu na hnyar bai dawo ba har yanzu..a’a umma babu komi ina gaidashi sai na sake zuwa insha Allah wani sati..raka shi ta sake yi har cikin mota yace koma gida baby kada ki sani kuka yace””cikin zolaya””take care of yrself for me sai na kira ki..Uncke Allah kiyaye hanya,ya tsare min kai a duk inda kake..amin baby nagode da adu’a juyawa zayi zuwa gida yace wait baby who teach u all these thing?ignoring nashi tayi sabida kuka na k’okarin kwace mata…yan motar yayi ciki da tausayi tare da mamakin yadda yarinya k’arama kamar jummai ta iya tarairayar miji haka,gashi nan da nan ya sake da ita(kada kayi mamaki mal.raji ga hausa novel suna koyar da matan mu yadda zasu gyara zaman takewar su da mazajen su)
Har dare haka take sukuku,text ya mata ya isa lafiya kuma yayi kewar ta..reply tayi itama tayi kewarshi.
Bayan sallar ishai ita da allawiya suka shiga gidan nafisa da yake mijin nafisa yayi tafi’ya
bayan gaishe gaishe tace allawiya naji bayanin komi wurin jummai ,gyaranku akwai banbanci
Ke jummai naki daban ne kuma ba mai yawa ba tunda baki tab’a sanin namiji ba,babu ruwanki da wasu matsi,cushe cushen magunguna a gaban ki..sarki ne zaki fara da ruwan dumi sabida yana hana mace samun infection kuma yana hana budewar gaban mace onlike ruwan sanyi,sai had’de had’e na k’arin ni’ima,gyaran fata,breast duk da naga breast naki baya bukatan wani dogon gyara sai kuma ana gobe za a kai ki zamuyi hadin kaza da tantabara yar shila.
Allawiya zamu fara da matsi da gyaran breast daga hobe sabida bamu da enough time sai gyaran fata daga baya saura sati guda ki koma sai ayi hadin karin ni’ima.
Sanan zan koya masu wasu abubuwa da zaku hada da kan ku cikin sauki a gidajen mazajenku.
Jummai already kayakin ta na ajiya mub saya..allawiya ki bada 5k gobe mai kayana zai kawo min na zaba wayan da zamu fara amfani dfasu mu hada da kanmu a gida ku gani sabida gaba.
Sai gobe idan Allah ya kaimu a fara..mun gode Allah bar zumunci nafisa…
*LEEMA*✍????*⚜BRILLIANT WRITER’S ASS*..????
????????????????????????
????????????????????????
*QURUCIYAR JUMMAI*
??????????????????????
????????????????????????
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*LEEMA*✍????
*EDITOR*
ASMEENAT XEEYAN????
*Ramlat ar manga(real me dambu)ina taya ki murnar kamala littafin ki mai suna”KISHIYATA JAHADINA” gaskiya ya k’ayatar tare da nuna dumbin darusa jazakallah,inda kika yi kuskure Allah yafe mana baki da amin*
*inna lilahi wa inna ilaihi raji’un ina mika ta’aziyata gareku “”habeeba idrees da hawwa m.u(smasher)”a bisa rashi da muka yi na baba,Allah ubangiji ya jik’anshi da rahama yasa aljana fir’dausi tazam makoma agareshi,yasa can ta fiye masa nan.Allah baku hakurin rashi amin thumma amin*????????????????????????
*61-62*
Yau sun makara sallar asuba sabida gajiyan aikin buki haka suka tashi tare da yin sallah aka gyara gidan as usual.
Suna karya wa ne umma tace yanzu zan gagauta zuwa kasuwan gwari nasan sun fito yanzu a samu ko yan sabulai ne da zaki rik’a masu tsaraba,ah umma ai ba tafiyar safe bace tunda ba nisa yace sai zuwa karfe goma sha biu zamu wuce.
Duk daya ai gara a saya a aje in case koda ya canza shawara cewar aysha.
Baba yace shawar wari ake tsakanin uwa da d’iya ba a saka ni ciki?
Umma ttace baban su maganar tsaraba muke yi,ai hakan ma yayi kyau ni zan fita kasuwa jummai idan kun isa kya gaishe mun da su alhaji.
Tau baba a dawo lafiya.
Umma ma shirtyawa tayi ta wuce kasuwa,aysha tace yanzu kamata yayi mu amso kajin nan ayi miya dashi ko farar shinkafa ne a dafa ki wuce ma hajiya dashi zata ji dad’i,exactly sister kin kawo shawara.
Jeki amso bara na daura per boiling na shinkafa.
Da sallama ta shiga gidan nafisa,amarya ya kwanan su umma?
Lfy lau suka tashi dama kajin nan da na kawo ajiya nake bukata za muyi amfani dashi.
Tau bak’i za kuyi ne?a’a hajia zan ma abinci(white rice da stew)
Hakan yayi dai dai ga nik’a k’en tomatoe nan ki tafi dashi ku hada,mun gode fa da hidima.
Dama ina son magana dake akan batun allawiya ko zaki samu daman taimaka mata da gyaran jiki kafin ta koma?
Wanan ba matsala bane idan zata iya sayan kayayakin da zan buk’ata.
Mun gode zanyi magana da ita sai anjima,tau.
Aysha tace ke kuwa daga dauko kaji kin samu wuri kin yi zaman ki,kai sister magana na tsaya mukayi .
Hope ba sirrin mijinki kika kwashe kika fada mata ba?no maganar allawiya ne gama tomatoe ta bayar ayi miya,ok yanzu hasa wuta a murhun gawayi(chacol)ki wanke kazar ki sake soyata sai ki soya tomatoe din tunda alredy tafasashe ne.
Zuwan karfe goma har sun gama ta shiga wanka,lokacin umma ta dawo da sabulai na wanka yakai sunk’i shida,na wanki dozun uku,omo zip roal shida,sai maggi da gishiri mr chief.
Duduba kayan aysha tayi gaskiya sunyi kyau umma dai dai tsarabar yan kauye kenan,jummai ma data fito daga wanka taga kyau’n kayan.
Text ya mata cewa gashi nan zuwa sabida yau da yamma zai koma abuja,tace umma kinji ko gashi nan zuwa ma,ai anyi dai dai maza shirya da sauri kada ki tsaya nawa,aysha tace ga abinci nan ma mun dafa namu na gida na cikin kula har dare,ga na hajia dashi zata tafi.
Umma tace kunsan baban ko bai cikin shinkafa da dare sai dai na samo nashi tuwo wurin au allawiya.