KURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel
Har dare haka take sukuku,text ya mata ya isa lafiya kuma yayi kewar ta..reply tayi itama tayi kewarshi.
Bayan sallar ishai ita da allawiya suka shiga gidan nafisa da yake mijin nafisa yayi tafi’ya
bayan gaishe gaishe tace allawiya naji bayanin komi wurin jummai ,gyaranku akwai banbanci
Ke jummai naki daban ne kuma ba mai yawa ba tunda baki tab’a sanin namiji ba,babu ruwanki da wasu matsi,cushe cushen magunguna gaban ki..sarki ne zaki fara da ruwan dumi sabida yana hana mace samun infection kuma yana hana budewar gaban mace onlike ruwan sanyi,sai had’de had’e na k’arin ni’ima,gyaran fata,breast duk da naga breast naki baya bukatan wani dogon gyara sai kuma ana gobe za a kai ki zamuyi hadin kaza da tantabara yar shila.
Allawiya zamu fara da matsi da gyaran breast daga hobe sabida bamu da enough time sai gyaran fata daga baya saura sati guda ki koma sai ayi hadin karin ni’ima.
Sanan zan koya masu wasu abubuwa da zaku hada da kan ku cikin sauki a gidajen mazajenku.
Jummai already kayakin ta na ajiya mub saya..allawiya ki bada 5k gobe mai kayana zai kawo min na zaba wayan da zamu fara amfani dfasu mu hada da kanmu a gida ku gani sabida gaba.
Sai gobe idan Allah ya kaimu a fara..mun gode Allah bar zumunci nafisa…
*LEEMA*✍????
*⚜BRILLIANT WRITER’S ASSO*..????
????????????????????????
????????????????????????
*QURUCIYAR JUMMAI*
????????????????????????
????????????????????????
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*LEEMA*✍????
*EDITOR*
ASMEENAT XEEYAN????
*DEDICATED TO*;-
*surraya muhammad(surryhm)*
*jamila musa(meelat*
*maryam muhammad(little)*
*Ramlat ar manga(real mai dambu)*
*Haseena(oganniya)*
*ummu affan*
*Rahima*
*aysal*
*ummerherney*
*asmenert*
*Balkisu(khaleesi)*
*yahayahalima20(twety)*
*fatima afirst*
*fadila lamido*
*Rukayya hassan othman*
*Leemart*
*Saleehat*
*ummu farhana*
*63-64*
Ranar monday da safe a gaggauce ta shirya zuwa makaranta kasan cewa ranar zasu fara biology practical na waec.
Allawiya a gidan nafisa tunda safe..gyaran murya nafisa tayi zamu fara da hadin matsi dana gyaran nono kamar yadda nayi maku baya ni jiya domin ana so a koda yaushe idan mijinki zai kusan ceki ya kasance yaji ki a matse,ba ason lokacin da miji ya zo zai shiga matarsa aji ya wuce zurum,anfi so ya shiga a hankali sabida wurin a matse yake…ina fatan jini ya dauke?eh tace.
Da farko ga hadin bagaruwa na hausa dauraye shi nayi sama sama na tafasa dashi zaki rinka tsarki ko wane lokaci idan ma ya yi sanyi ki mayar saman wuta kafin kiyi amfani dashi”yana matse gaban mace sosai,ga lale nan cikin bahu dana tafasa tun da safe ciki zaki shiga ki zauna tsawon minti biyar..”yana kashe infection da duk wani kwayoyin cuta dake gaban mace,idan kin gama dashi akwai hadin saiwar zogale(root)dana tafasa da tafarnuwa kina sha kina kama ruwa tashi..amfanin shi…yana maganin infection sosai koda kuwa da infection aka haife ki cmda izinin Allah kin rabu dashi har abada…sai hadin bawon ruman;gasu nan kwallon mangoro da bawon ruman na shanya da suka bushe abun nan da ke cikin kwallon mangoro shi na daka tare da bawon ruman har suka zama gari na kwaba su da zuwa matsi zaki yi dashi bayan yan mintuna ki wanke da ruwan lemon tsami gashi can na matsa cikin ruwan dumi ki wanke ko wane lungu da sak’o na farjinki..yana hana warin gaba,yana matsi shima ga kamshin gaba da yake sawa…sai hadin zuma,man zaitun da man tafarnuwa na hade su wuri guda shima matsi zakiyi dashi…shi kuma wanan sai saura kwana uku zaki koma za kiyi amfani dashi hadin lale,bagaruwa na hausa garinsu zaa matse ruwan kankana a ciki matsi na kwana uku duk kika yishi yafi kwana uku babu ruwa na domin sai kin koma budurwan da sai ranki yayi mugun baci idan kikayi amfani dashi yafi sau uku….sai hadin kanumfari da totuwar rake busashe ki zuba cikin garwashi ki tsuguna sama hayakin ya shiga farjinki sosai,yana matse gaban mace sosai ga karin kamshi..su zaki tayi kullum yanzu har lokacin koma wa,abinda yasa na zaba maki wayan nan sabida sun fi inganci da saukin yi,sha yanzu magani yanzu ne..amma akwai su da dama,shi yasa na hada dana infection kinga jdan akwai sai ya mutu,idan ma babu munyi rigakafi…sabida yanzu da wuya kiga mace bata da infection sabida lalaci irin na matan mu..kiga mace babu tsaftar under wears nata da na mijinta..babu tsaftar ban daki(toilet),cushe cushen magunguna a gaba marasa in ganci karshenta ki k’are da cancer,ko wani mugun buduwa kinga garin neman gira an rasa idanu.
Haka ne nafisa sai kiga mata nata faman kashin duban kudi wurin sayan kayan matsi na bature ko wurin mutanen da baka san dame dame suka hada kayan dashi ba…haka ne allawiya ai lalaci da son jiki ne irin namu mata ke hanamu hada abubuwan nan a gida kwata kwata ka kashe naira dubu daya ko biyu wurin sayan kayakin hadawa amma mace ta gammace ta mik’a duban kudi ta amshi kaya mara sa inganci.Allah kyauta.
Na gayaran nono zan baki wa’yanda zaki fara amfani dasu yanzu duk da dai shayarwa kike yi,da wayanda zaki yi kafin yayi da bayan kin yaye ta..
Wanan hadin farar shinkafa,garin alkama,garin habbatus sauda,garin ayaba busashe(plantain),gyada mai zabo,aya,madara da zuma..ayaba,garin alkama da garin shinkafa na hada da gyada da aya aka markada na tace ruwan,sai na daura a wuta ana barbada garin na zuba madara na gari da zuwa,da yayi kauri na sauke shi zaki rinka sha safe da yamma na lokacin yaye kenan..sai kunun alkama da madara yana gyara nono sosai duk wayan nan zaki iya amfani dasu yanzu da kuma lokacin yaye,wanan kuma kwan salwa zaki shafa saman nonuwan,sai ki fasa guda uku ki shanye.
Ki fara da su domin sunfi komi muhimmanci garan jiki tare zan fara maku da jummai..tau na gode nafisa bara na koma gida maybe yanzu ta tashi bacci..tau sai na jiki.
Zuwa karfe goma sha biyu su jummai suka fito lokacin su amina na class bata jira su ba ta dawo gida domin tana fama da ciwon mara..a gida ruwan lipton kawai ta iya sha ta kwanta sai juyi take yi har zuwa karfe biyu da ayhsa ta dawo daga schl umma ke mata bayani jummai ba lafiya ta shiga ta mata sannu.
A abuja raji na can yana fama da aiki ga kewar matarshi da ya addabe sh,yau shiru shiru bata mashi text ba..yace ya kamata ya kirata yaji yadda exams din ya kasance haka wayanta yayi ta ringing bata iya dauka sabida azabar ciwon data ke fama dashi sai aysha ta dauka take fada mashi ai matarshi babu lafiya ciwon mara…yace ma aysha a samu tsamiya,man habatus sauda a tafasa sai a zuba zuma ciki tasha insha Allahu za a dace..haka kuwa aysha ta mata nan da minti goma ta gama,shanyewa tayi duka sai taji kamar an cire ciwon ..tace sister nabar jin komi fa,ki gode ma Allah ki gode ma mijinki shiya bada maganin,murmushi tayi ta wuce toilet tayi wanka tare da canza pad..can ya kira ta dauka hello uncle cikin sanyin murna..ajiyar zuciya yayi ya jikin baby?naji sauki..ashe haka yake wahalar dake?shiru tayi..Allah sawaka tunda baki son magana dani ina nan sai missing naki nike yi amma ke ko ajikin ki…ba haka bane uncle kasan mun fara exams…ok yayi sauki ko?eh,Allah taimaka..amin,ya kashe wayan.
Da yamma ta lek’a allawiya da baby rahma..alawiya ke mata bayanin abubuwan da nafisa ta hada mata..yanzu sai ki dage da amfani dasu kafin next week a fara mana gyaran jiki…tau ai ina yi sosai ina zanyi sake na k’ara lalata aure na..atau.