KURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel
Kyautata ma miji;idan kina gyautata ma mijinki wajen ladabi da biyyaya, walahi ko kallonki yayi sai yaji farin ciki..ki kasance mai kwantar ma mijinki da hankali da kallamai masu taushi da laushi.
Ki kasance mai kiyaye lokacin jima’i;misali wani yana saduwa da matarsa a kullum sau uku,wani sau hudu,wani zai yi bayan magrib da bayan isha’i,sanan idan zai kwanta ya k’ara,wani yafi son yi da safe ko da rana ke wani ba sau daya a rana,ko a sati ko a wata,kowa da yanda halittar shi take,dan haka ki kasan she cikin shiri ko wane lokaci wanka ,gyara jikinki tsaf tare da fesa turaruka masu kamshi kada ki yadda mijinki ya tarar dake cikin kazanta no matter how aiki ya maki yawa ki fara da wanka,kici kwalliya tare da fesa turaruka ke koda wanki zaki yi sa kananan kaya a jikin yadda hankalin mijinki zai dauku zuwa gare ki…one more thing on no account zaki kwanta kamar matatta lokacin jima’i,duk irin kunya da kike da ita ki aje gefe,idan ma baki iya bane koya a wurin shi duk abunda ya maki kema yi masa da haka zaki iya,idan ma wayaye ne zai ce wance nafi son kimin kaza da kaza lokacin kwanciya..idan ma kina da buk’atan shi kada ki cuci kanki ki jira wai har sai lokacin da yake da buk’ata yi abubuwa da zasu ja hankalinshi ki gani nan take zai biya maki bukatan ki..kina gane wa ko maryam?eh anty.
Ado da kwaliya tirkashi inda aka baro matan mu na arewa kenan,kiga mace wai dunkunan da mijinta ya mata sabbi bata sawa cikin gida sai za a wurin buki ko suna,habba yar uwa idan shi da ya maki bai gani ba wa kike so ya gani can wurin bukin ki samu lada?
Kin gani nan walahi idan aka min dunki,muna amsowa daga wurin tela ranar dashi zanyi kwaliyar dare koda na sallah ne kuwa kayan sai na fara sawa mijina ya gani ya yaba..kada lalaci da son jiki ya hana ki tashi da wuri ki gyara gidan ki,tashi tun da safe yi wanka kici kwaliya da duk irin kayan da kika san mijinki yafi so,daura breakfast,fara gyaran gida idan kin gama kin goge komi kunna turare ko wane iri kike dashi na kamshin dak’i(kada ki yadda ki rasa turare a gidan ki na jiki ko na kamshin d’aki)wanke toilet idan kina iyawa kulum,ko duk bayan kwana biyu ko duk sati,aman advicely tunda amarya ce kullum din yafi..idan mijinki ya tashi aje kunya jefe ja shi zuwa toilet yi mashi wanka tsaf,goge masa jiki ki shirya shi,shafa mashi mai mai kamshi da gyara fata(lotion)taje masa suman kai,idan bai tara suma shafa masa man gyaran kai mai kamshi da turaren jiki””yadda kika san zaki gyara jikin ki haka zaki gyara jikin mijinki domin ba a namiji k’aza mi sai kaxamar mace)idan ya gama break fast zai fita wurin aiki rakashi kina masa shagwaba,tare da nuna masa dumbin soyaya da kauna,kina binshi da adu’oi na tsari,idan kin tabata ya tafi text zaki tura masa na nuna kina missing nashi sosai,shima karan kanshi zai matsu bai dawo gida ba.
Kin gani nan shekarun mu bakwai da aure,yara na biu har yau har gobe nike ma mijina wanka ko muyi tare,nike shirya shi,nike bashi abinci da hanuna sai ya koshi,haka yara na kibar ganin suna da nanny,nike masu wanka,na shirya su muci abinci tare,idan kin gansu wurin nanny banda lafiya ko baban su na gida,lokacin da basu yi wayau ba tare muke kwana amma yanzu kam bai dace ba sabida sun fara wayau
Nike saya ma mijina turare,man shafawa da man gyaran kai,ke wasu agogo na maza wasu kayan sawa ko takalmi walahi ina saya mashi..daya gane da kanshi yake bani kudi ah balkisu abu kazan nan da kika saya min naji dadin shi ya kusa k’arewa ga kudi a sake sayowa…kinga duk haka wasu hanyoyi ne da mace zata bi ta samu soyaya da yaddan mijin ta before u know sai mutane su fara tunanen ai asiri kika yi ma miji musamman ma yan uwanshi wayanda basu san effort din da kikayi making wurin building a happy family ba sai rana tsaka a nemi rusa maku farin ciki da jin dadin da kuke ciki..dole ne ki basu hak’in su a matsayin su na yan uwanshi ki k’auna ce su,kyautata masu,girmama su tare da daraja su musamman ma iyayenshi ki dauke su tamkar iyayen da suka haife ki.
Another thing maganar fita bada izinin miji ba ko idan ma kin tambaya ya amince sai a wuce wuri..idan kin nuna gidan ku zaki ya amince walahi walahi ko makwabtan ku kika shiga duk taku daya mala’iku na tsine maki har ki dawo gida,bare wayan’da ma basa tambaya kwata kwata,wasu ko za su tambaya sai an isa wurin da zaa sai ma ya kira ki a wance na dawo gida bakya nan,eh na tafi wuri kaza ne zunubi over kenan…ke ni ko kofar gidan nnan zanyi rakiya walahi sai nace wane zan raka ta idan yace bai amince ba walahi bana zuwa..bale duk wanda yasan ni kuma yake zuwa gida na yasan bana rakiya daga ciki na maki sai anjima shikenan..ki duba ba a ce fa aljannah na karkashin kafar baba ko mama ba sai miji wanda bashi ya haifeki ba,bashi yayi wahalan renon kiba,bashi ya baki tarbiya ba rana tsaka kuka hadu ai kuwa kinga dole ki bashi wanan daraja da Allah ya bashi kodon samun aljannar nan.
Shawara ta karshe da zan iya baki shine banda cushe cushen magunguna a gabanki da sunan matsi,maryam am 100% sure ke cikakiyar duburwa ce baki bukatan wani matsi domin a matse kike ki dai rike tsarki da ruwan dumi sai sabulun da zaki hada na wanke gabanki dashi koda kina gidan mijinki don Allah kada ki yadda da cushe cushen magunguna koda haihuwa kikayi,ga sabulun tsarki abubuwan da zaki nema.
Sabulun zaitun
Ganyen magarya(busashe ko danye)
Man hulba
Turaren miski
Ki daka sabulun zaitun tare da ganyen magarya ki kwashe a rubber mai marfi ki zuba man hulba da turaren miski a ciki ki kwaba sosai sai ya hade,ki rinka diba kina wanke gaban ki sak’o da lungu ko wane lokaci;bafa yanzu nace kiyi amfani dashi ba sai bayan mijinki ya sadu dake..yana kashe radadi,yana wanke dattin dake cikin farjin mace,yana matse gaban mace ga kamshi da wurin zai rinka yi.
Ki rike yayan itatuwa(fruits) a kalla a rana ki samu ko wane irin fruit ne kisha.
Ina fata kin samu solution na matsalar ki cikin dan abunda na fada maki kuma ina fata zaki yi amfani da shawarwarin dana baki maryam? Insha Allahu anty na gano inda matsalar mu yake kuma na dauki alkawari kafin in tare a gidan shi sai na gyara komi…madallah maryam cikin dubara da jan hankali zaki ja hankalinshi ya warware maki komi..tau anty zan koma yamma tayi…nagode da ziyara ki gaida su umma…zasu yi sai wata rana..ok duk abunda ya shige maki duhu ina fata zaki neme ni?..insha Allah.
Haka jummai ta kama hanyar gida cike da tunane tunane ta inda zata fara gyara aurenta…umma tace sai yanzu?..eh walahi tana gaishe ki,ina aysha?..ta koma makaranta wai suna shirye shiryen fara jarabawa sai karshe shida zata dawo..ok tana shiga daki ta dauki waya ta kira mijinta,domin tsakani da Allah ta gaji da mashi text,haka text bazai yi solving problem nasu ba.
Hello my precious..heloo wake magana?…gaskiya ranta ya sosu kamar ta kashe wayan ta tuna da alkawarin data dauka..is yr darling wife mrs raji..uhm sai yanzu kika ga daman dawowa?..Allah sarki uncle ko gaisawa baka bati munyi ba,nasan nayi maka laifi amma ka yafe min hakan ba zata sake faruwa ba..sai yaji jikinshi yayi sanyi,sorry baby naga kin jima da fita ne..haba dear ka dena bani hakuri nina maka laifi ,ina fatan ka yafe min..baby kenan amarya bata laifi ai ko kin kashe dan masu gida..fari tayi da ido tare da k’ara kashe murya ina isa uncle,ya gajiyan aiki,kaci abinci kuwa?
Aiki gashi nan muna fama tun breakfast da nayi har yanzu banci komi ba duk laifin ki ne da muna tare nasan bara ki barni da yunwa ba..sorry my husband ka daina zama da yunwa hakan na iya janyo maka matsala,kuma ai sautmra kadan mu cigaba da rayuwa under the same roof so kada ka tadda hankalinka my preciou..haka ne baby nayi missing everything about u..uncle son kai ko?gaskiya na fika ba kai bane kaki zuwa weekend tace cikin shagwaba kamar zaymta yi kuka…no baby kafmda kiyi kuka i promise u hakan bara ta sake faruwa ba zan rinka zuwa every weekend..wow thats my man now tell me wane irin abinci ake baku a office kullum?…eh tau break fast normally tea with egg and bread ne,lunch rice with stew,wata rana with beans ko jellof rice..kuma ni normally nafi son yin break fast da kunun koko ko na gumba,…ni kuma nafi son tea walahi,kuma in shekara cin shinkafa bai b’ata min rai…..banbancin ra ayi kenna ni shinkafa kwata kwata bai dame ni ba nafi son na ci shi maybe once in a week haka,amma kinga doya duk yadda aka sarafa shi ina sonshi…uncle bana k’aunar doya a rayuwata…lalai akwai aiki..dinner dama mu ke saya kuma alhamdulilah dama bana cin heavy foos da dare nafi son ko indomie,macaroni,supergetti wata rana ma coffe.