KURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel
Uhmm kennan baka cin tuwo kwata kwata?…ina son tuwo mana sosai amma da rana kinga tuwon semovita,amala sai sakwara nake so…amma tuwon masara,shinkafa,dawa da sauran su bana jin dadin su ko don masu yi basa yin shi yadda nake sone oho….ni kuma nafi son na shinkafa dana masara,domin anything doya bana so shi…yaya kake son tuwon ne?kinga na shinkafa bana sonshi da mugun karfin nan da akeyi a sa gari ciki yayi wani karfi,haka na masara da dawa nafi sonshi laba laba amma ita hajiya sai tayi abu da mugun karfi shi yasa ya fita raina har na bar ci,haka ma shinkafi before it use to be my best food amma zuwa na gidan hajia nabar cin shinkafa,sai kiga ta dafa ya dawo sosai kamar za ayi tuwo dashi,nafi son half done…ok drink ba wane kafi so?..ke wai yaushe kika zama yar jarida ne ban sani ba?…my dear laifi ne dan nasan abubuwan da mijina yafi so da wayan da baya so?…ba laifi bane baby,gaskiya nafi son Exotic,bayan shi ban shan wane drink,idan ma ban same shi ba,nafi da son fruid salad….tab kaga ni kuwa ko wane irin drink ina sha…tau zan aje maki ai kiyi ta fama dashi.
Yanzu ke wane irin abubu wa ne suka fi burgeki a jikin namiji tsakani da Allah baby?…gaskiya ina son namiji dogo,b’aki,mai k’uzari da zafin nama,mai sanyin hali,mai tsafta,kula da addini da hak’in iyalanshi,mai fara’a son mutane,gaskiya da amana da sauransu…kai baby sauran basu da suna ne?..suna da amma yawa ke gare su…gashi ni fari ne,ina da fad’a,bana da yawan fara’a da son mutane ya kenan baby?….uncle ai ba komi ne mutum yake nema kuma ya samu duka ba dan haka alhamdulilah na gode ma Allah da ya bani kai a matsayin miji…ni kuma abubuwan da nafi so a jiki mace shine fara,doguwa,mai manyan boobs,manyan idanu,yalqar gashin kai,wadda ta iya soyaya da tarairayar miji a shimfid’a,mai tsafta da iya kwaliya,iya girki,hakuri da juriya,ibada,ladabi,biyaya,sanan ya kamata,mai bin umurni na,son mutane da kyautata wa,dama bana son mai zurfin ililmin boko sabida inada mugun kishi gara tun yanzu kisa a ranki bara kici gaba da karatu ba…babu komi uncle duk abinda ya sami bawa dama can muk’adari ne daga ubangiji gashi niba fara ba,banda manyan boobs,banda manyan idanu da yalwar gashi,ban iya tarairayan miji ba sai ya kenan?rashin abubuwan nan na iya sa ka sake wani aure nan gaba idan ka samu mai wayan nan abubuwa?…..baby kenan maganan boobs,farin fata da wani halita na jikin mace bashi zai sa na k’ara aure ba nan gaba,ai k’arin aure na da rashin k’arin aure na yana gare ki,ita depends on yada zaman mu ya kasance nan gaba,so ban maki alkawarin cewa bazan kara aure ba sai abunda Allah yayi..kaman zata yi kuka tace tau uncle nagode..kada ki tada hankalinki mana baby magana ce ta gaskiya..tau i love u …love u to sai na kira anjima..ok bye.
Oh ni maryam wanan shi ake kira da individual differencies,yanzu inda ban bugi cikin shi naji wayan nan abubuwa ba da haka zamu ta rayuwa ciki rashin sani tare da ganin laifin juna,now tunda na san komi saura na tsara yadda abubuwa zasu tafi normal.
Da dare ya sake kiranta suka sha hiran soyaya,haka tayita bugun cikin shi tana jin ra’ayinshi,da abubuwan da baya so,da kuma wayan da yafi so,tama cikin siyasa tana fada mashi irin wayanda take ao da wayanda bata so(asuba ta gari mrs raji)..
da safe bayan ta gama gyaran gida,aysha ta wuce schl,baba ya tafi kasuwa,ya rage daga ita sai umma..umma zan shiga gidan nafisa..a dawo lafiya..daki ta koma ta kirashi a waya bai dauka ba”tace maybe aiki ya masa yawa ne a office”text tayi na neman izinin shiga gidan nafisa..can wayanta yayi kara reply ya mata a dawo lafiya..umma tace ashe baki nafi ba?…eh umma na fada mashi ne tukun.
Bayan sun gaisa da nafisa tace ina allawiya?…bara na kirata a waya dan ban shiga gidan ba..hello ki same ni gidan nafisa ta kashe wayan…zuwa can allawiya ta shigo.
Kamar yada na fada maku a baya zamu fara da had’in k’arin ni’ima da gyaran jiki,wa y’anda zan hada a gaban ku,wasu kuma na maku bayanin yadda zaku hadaku fara amfani dasu….jummai yanzu saura wata guda da sati biu bukin ki,ke kuma allawiya saura sati uku ki koma gidan ki…jummai baki buk’atan komi na matsi sai tsarki da tun farko na fada maki kina yi da ruwan dumi,zamu fara da had’in k’arin ni’ima sabida shi gyaran jiki sati guda ma ya ishemu ayi wanan bai da matsala.
zan baku masu sauk’in hadawa,masu inganci da saurin saukar da ni’ima…shan zuma mai kyau kullum da safe babban cokali kafin ki karya da kuma kafin ki kwanta barki,yadda kika san zuma nada zak’i haka za kiyi zak’i….ki samu kwai,ki yan yanka tumatur sosai da farar albasa sai maggi da gishiri ki soyata ruwa ruwa da man zaitun,kicin tun da safe kamin ki karya…
danyar gyada a wanke ta tas a jik’a a markad’a,a tace a zuba zum,ko mazarkwaila ko sugar kisha kiga abun mamaki..
Ruwan dafafen zogale ki zuba zuma ko sugar a ciki kisha kiga abun mamaki…
kankana,apple,ayaba manya guda uku,ki yanyanka ki wanke tare da yin blending nasu a zuba zuma da madara ta ruwa a shanye,idan babu blender a yan yanka ayi amfani dashi haka…wa’yan nan had’e had’e hadda mazajenku kuna iya ba domin karin armashin abun…
za a yi blending kankana a zuba garin rid’i ciki,madara da zuma a sha har da mijinki ma ki bashi.
Ruwan kwakwa,madara peak,zuma da rid’i,a hade wuri daya ana sha yana k’ara ni’ima sosai da sosai..
Kanunfari,zuma,garin ridi,nonon shanu mara tsami..dafa kanumfari,idan ya dahu a sauke sai a zuba garin ridi da nonon shanu a aje a fredge ko a saka kankara a zuba zuma asha..
kankana,cucumber,tumatur,dabino a markada a blendera zuba zuma da mazar kwaila asha.zuma a hada da garin habbatus sauda da man zaitun ana sha babban cokali safe da yamma..
kuna iya jik’a kanumfari ya jik’u ana sha ana tsarki dashu yana kara ni’ima nan da nan…
A jik’a lipton da ruwa kadan a fasa kwai danye a ciki a zuba zuma ciki kuna iya zuba madara sabida karnin shi a kad’a a shanye,sha yanzu magani yanzu..
ku yawai ta cikn zogale,rake,gwanda,ayaba,kankana,dabino,kwakwa,abarba,apple da sauran yayan itatuwa.
Ku fara da wayan nan har zuwa wani sati duk yada kuka ji ajikinku kowa zata bani labari..ok nafisa sai kin jimu…….
*LEEMA*✍????
*⚜BRILLIANT WRITER’S ASSO..*????
????????????????????????
????????????????????????
*QURUCIYAR JUMMAI*
????????????????????????
????????????????????????
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*LEEMA*✍????
*67-68*
Haka suka ci gaba da amfani da had’e had’en da nafisa ta hada masu,kuma ta na kan waya da mijinta kullum suna k’ara fahintar juna,idan ma credit ne bata dashi da yaji shiru zai tura mata kudi…Ranan suna waya ya ce ya kamata ranar friday idan yazo suje ya bud’e mata bank account,tace Allah kawo shi lafiya.
Umma zaune suna magana da baba akan kayan d’aki da gara da zasu ma jummai gashi basu da komi,kuma yan’wa ba masu yi bane..baba yace zai je gida dole ya sayar da gonar shi na gado su ga abunda Allah zai yi..umma tace gaskiya ya kamata ga lokaci na tafiya kwata kwata wata guda ya rage da yan kwana ki….aysha sun fara exams na shiga 300level bata da lokacin zama sai karatu dole abdulrahim ya d’aga mata k’afa sanin yanayin karatun nasu.
Allawiya yanzu hankalinta ya kwanta sosai ta mai da hankalin gurin gyaran jikinta kuma tana kula da baby rahma sosai,iyayenta kuma na kokarin had’a mata kayan gara da zata koma gidan miji dashi.