HAUSA NOVELKURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel

KURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel

Yau friday raji zai zo weekend,gidan nafisa ta shiga aka mashi yam ball da cabbage sauce,sai zobo drink da yaji cucumber,ginger da pineapple..wanan shawarar nafisa ne,wurin nafisa ta amshi manyan food flask ta zuba ta kwasa zuwa gida..wanka tayi tare da cin kwaliya cikin material din da allawiya ta d’inka masu lokacin haihuwa…haka ta gaji da jira shiru, ta kira shi bai dauka ba…tace maybe aiki ne ya masa yawa…bai iso ba sai bayan la’asar,waya ya mata akan ta same shi gidan hajiya a gajiye ya iso..kwaliya ta k’ara yi ta saka babban hijab da nik’ab,bayan ta sallami umma, tabi hanyar baya zuwa gidan kasan cewa bai da wani dogon tazara da gidan su.

Koda ta isa hajia bata gida,dole d’akin shi ta kwankwasa..yes come in..a hankali ta tura kofa.yana kwance saman matras yayi d’ai d’ai, da dukan alamu a gajiye yake,vest da boxer ne a jikin shi..aje kayan abincin tayi,ta cire hijab da nik’ab din..masha Allah yace a cikin zuciyar shi,kayan ya amshi jikinta ne ba k’arya,kanta ba d’an kwali suman kanta yasha gyara da mayuka kala kala masu d’ad’in kamshi..a hankali ta tako zuwa saman matras din ta daura kanta saman chest nashi tare da rungume shi sosai..i miss u alot my darling husband…kasa magana yayi sabida mamaki da ya cika shi…ya aiki,ka iso lafiya?….lafiya lau baby yace cike da kasala sai shak’ar kamshin jikin yake yi..k’ara rungumota yayi ta kwanta da kyau saman jikin shi bakinta ya laluba ya fara kissing nata,tana kissing nashi back rud’ewa yayi ya fara romancing nata a gagauce,duk abubuwan da ya mata itama tana mai da martani duk ya fita hayacin shi yana neman tub’eta,rik’e rigarta tayi da karfi..haba baby bakya jin tausayi na wata nawa da auren mu ban taba neman hak’i na ba sai yanzu amma kina so ki hana ni?….uncle nafi ka son na baka hak’in ka amma a gidan mu na aure ba nan ba uncle kayi hakuri..na fahimce ki yanzu abu guda nake so kiyi min zanji dama dama..ok uncle..gaban shi ya nuna mata(penis) sucking nashi za kiyi….cikin ranta tace na jawo ma kai na wahala ina ni ina sa baki a gaban namiji inda k’azanta da najasa ke fito wa,kamar tayi mashi musu amma data tuna da irin ladar da zafa samu sai ta amince….baby ko bara ki iya bane?…cikin jin kunya tace ban san yadda zanyi bane uncle…u mean baki iya sucking ba?..eh tace a takaice..nan ya mata bayani, daure wa ta yi ta fara tun yana lumshe idanu har ya fara sambatu yana ihu tare da k’ara jawo ta yana romancing nata haka suka faranta ma junan su rai ba tare da yayi ji’mai da ita ba(sex).

Yace muje muyi wanka baby magrib ya gabato…uncle ka fara yi dai,idan ka fito zan shiga…haka ya shige toilet gyara matras din ta k’ara yi taga rum freshener a can gefe ta feshe dakin dashi,kafin ya fito ta dauko jalabiya brown cikin kayanshi da boxer ta feshe su da turare ta aje saman matras….yana fitowa ta amshi k’aramin towel dake hanunshi ta goge masa jiki,talafo habar ta yayi baby u really try Allah maki albarka..amin uncle..yi serving dina kafin ki shiga wanka yunwa nake ji sosai…yam ball ta zuba mashi ta zuba cabbage sauce a gefe…a gagauce tayi wankan tsarki sabida tana so tayi feeding nashi da kanta,cikin ranta tace wai ashe haka aure keda dad’i?tun ma bamu koma gidan mu ba kenan ina ga daga ni sai uncle d’ina wow i can’t wait,dole na aje kunya gefe na kula da mijina da dukan alamu mab’uka ci ne sosai…koda ta fito lokacin ya zauna zai fara cin abinci..wait uncle ni zanyi feeding naka..hurry up pls na matsu ban ci ba tun break fast fa!..sorry dear cikin hanzari ta mai da kayanta ta zauna..da hannunta take bashi yana ci yana santi har ya k’oshi ta tsiyaya mashi zobo drink ya sha sosai kuma ya yaba da k’okarinta….wanke baki yayi ya wuce masallaci,zobo kawai tasha tayi alwala ta gabatar da sallah sai da yayi isha’i ya dawo…sannu da zuwa tayi mashi..uncle wai ina hajiya?…hahaha koda kika shigo bata dade da fita ba kuma naji dawowanta lokacin munyi busy baby..yanzu muje ki gaisheta na maida ki gida…bayan sun gaisa da hajiya,suka fara hira tun bata saki jiki ba har ta sake ana hiran da ita…can hajia tace dare yayi fa ka maidata gida mana ko nan zata kwana?hajia kada kisa umma ta aiko mun da samaci cewar jummai,ai mijinki ne babu abunda zata yi maki…mik’ewa yayi muje ko..tau sai da safe hajia mun gode …a hanya yace baby ya kamata kiyi min list na abubuwan da kike da bukata asa a lefe…uncle ni banda mattsala duk abunda kasa inaso…a’a baby duk da nasan choice naki amma kema hakk’in ki ne kuma under wears ai ban san size naki ba…tau zan rubuta…u have to make it snappy fa dashi zan wuce…akwai matar aboki na dake lagos zan bata kudi a sayi wasu kaya ki can saura kuma xan tura kudi kano ne…tau uncle..ki gaida su umma sai na shigo da safe..ok sweet dreams.

Baba kam har yayi bacci,umma na zaune tana jiran dawo wan auta jummai…ke sai yanzu kika ga daman dawo wa yar dad’i mijin?shiru tayi wuce mazza ki kwanta ba ana maki hanunka mai sanda kin kasa gane wa ba,walahi namiji ne dai wayau zai maki ya d’irka maki ciki…dariya ya kwace ma jummai amma ta kunshe baki,kai umma hakan ma bazai faru ba insha Allahu..yayi kyau sai da safe,tau umma…haka ta kwana cike da kewar mijinta.

Tunda asuba bayan ta idar da sallah ta gyara gidan ta dama kunun koko ta zuba ma su umma nasu ita da baba,aysha tasha nata ta kama hanyar zuwa wurin exams..Baba yace jummai zuwa gobe zanje can mahuta wurin yan uwana ko akwai wani abu da zasu iya mun game da maganan kayan dazamu saya na d’aki da kuma na gara,idan ma ban samo ba zan sayar da gonata na gado azo a fara sayaya lokaci na tafiya… baba basai kun matsa ma kanku ba duk abunda Allah ya hure maka ayi min Allah sa albarka.amin maryam…haka suka ta hira har raji ya shigo cikin shigar k’ana nan kaya yayi kyau barakallah,cikin girmama wa ya gaisa dasu umma..yana palour zaune ta shigo da jug na koko,plate na k’osai sai cup da spoon….har k’asa ta duk’a ina kwana uncle?ya shafi kanta lafiya lau baby kin tashi lafiya?….lafiya lau….kamar kin san banyi break fast ba kuwa..kokon ta tsiyaya mashi a cup,ta zuba sugar da powder milk ta mik’a mashi…jazakallahu fil jannah my lovely wife..amin my lovely husband.

Yana sha suna hira har ya gama yayi hamdallah,gaskiya baby kina shagwaba ni fa da kayan dadi!kai uncle is my duty na kula da kai so ba shagwaba ka nake yi ba aiki na ne..Allah maki albarka amin amin.

Amh dama maganar kayan daki na riga na gyara palour an sa kujeru da kayan kallo so d’aku na kawai za a gyara maki sabida nan zaki fara zama har muga abun da Allah zai yi sai ki koma abuja ko?..tau uncle zan ma su umma magana…gobe da safe zan wuce,yaushe zaku fara neco?..next week wednesday,ok nama muktar magana ranar Monday zai kai ki bank ku bude accnt a first bank,savings accnt zaki bud’e fa,ko akwai abunda kike da buk’ata,?a’a…ok zani kuta anjima tare da hajia anyi rasuwa sai da dare dai zan shigo…uncle zanje tace cikin shagwaba..No baki tare ba fa baby bana son yawan yawo..shike nan Allah jikan shi da rahama..amin baby,har waje ta rakashi da yake da bike yazo,motar na gida.

Umma tayi ma bayanin abunda raji yace game da kayan d’aki..d’an albarka,Allah mashibsakaya da gidan aljana amin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button