KURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel
Yace Aysha salis go back to yr class.
Yace Maryam salis start frog jump from here to the staff room 10x.
Zama tayi a qasa tace walahi banyi, mugun banza daga zuwa na yau yau, Ashe haka secondary yake?
Ai gara ma a mai dani primary.
Bayan makaranta ta zaga ta haye itacen mango, ta cika riga da danyun mango.
Security ya hango ta saman itace, yayi yayi ta saura taqi, principal ya fada ma
Tace yaje ya samu social master ya fadi mashi, bata Iya harkan kana nan yaran nan.
Yana class baba mai gadi ya sallama Mai.
Yace ina kwana baba
Yace lfy lau M.Raji,ya fada mashi abunda ya faru, yace muje in gani.
Suna zuwa ya sake baki da mamaki.
Yace shin ba yarin Yar nan naba punishment yanzu ba?
Yayi juyin duniya ta sauko.
Tace sai ya rantse bazai mata komi ba.
Yace walahi, walahi walahi sai kinyi punishment, sanan kibar makarantar nan.
Ya aika aka kira Aysha, yace dama sister nan taki nada tabin hankali
Tace sir kayi hakuri lfyn ta kalau,QURUCIYA ke damun ta..
Yace tunda QURUCIYA me damunta, yau sai na sauke mata shi sanan in mai data primary schl walahi.
Jummai na sama tana jin su
Tace tunda haka ne”NI KUMA WALAHI NAYI ALKAWARI SAI KA BAR MAKARANTAR NAN,NI KUMA ZAMA DARAM BABU PRIMARY DAZAN KOMA,CIKIN ZUCIYAR TA TAKE MAGANA…………..
*L££MA*????
[13/01, 20:00] +234 812 140 7930: ????????????????????????
????????????????????????
*QURUCIYAR JUMMAI*
????????????????????????
????????????????????????
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*????
*@AM££NCI WRITER’S ASSOCIATION*????✍????
*domin samun littafan MU a Facebook Ku neme mu a:-Ameenci writer’s novel group*
*13-14*
Ya rasa yadda zai yi da jummai,yace tunda _yake teaching_rusan 4years kenan bai taba hadu wa da fitinanar yarinya irin Maryam salis ba(jummai)
Yace baba mai gadi, bani cutlass a sare ichen yafi mana sauki.
Jummai na jin haka gabanta ya fadi,dan ko ita ta gaji da zama Samar itacen.
Tace M.Raji ka tsaya zan sauka walahi.
Yace another offence, M.raji without any respect.
Yace sauko tau.
Diro wa tai,da sauri ya chafke ta,yau zaki CI ubanki very stupid girls.
Yace duk sauran student suje class,wayan da suka San halin M.raji sai tausayawa jummai suke yi.
Wayan da suka San halin jummai””irin su Alawiyyah””sai tausayawa M.raji suke yi.
Time keeper ya fito yayi ringing bell, time na breakfast yayi.
M.Raji yace ma time keeper yaje staff room ya dauko mai mobokoo(daurina)
Yace OK sir
Katuwar daurina yushe’u time keeper ya dauko””dan dama yana da haushin jummai da iskan cin data masu yau da safe daga zuwanta”””
Zaran idanu jummai ta fara yi,tatare rigarta da wando yayi, ya fara tsula mata daurina, tana ihu, sai daya mata goma.
Yace oyah,start frong jump,tana yi yana binta da bulala,data tsaya ya caula mata,har ya gaji dan kanshi da yaga tana faman bashi hakuri””su umma da baba yau sun sha kira””
Yace ta saya 40leave ta cika shi da””am sorry sir,I will not repeat it again””
Tayi submitting gobe first thing in the morning.
Idan yazo bai isko shi saman desk nashi ba,sai ya bata punishment da yafi haka.
Tace yes sir.
Da aka koma break,allawiya ta sayi fanke ta kawo ma jummai class.
Tace gashi kici, mai yasa kikayi taurin kai, kin San nan ba primary schl bane,shawaran da zan baki kawai idan kinje gida kada ki sake dawo wa makarantar nan, domin wanan bakin mugun ko kashe ki yana yi.
Yace Alawiyyah kamar kin manta halina, mai da martani ya zama dole a wuri na,sai na koya mai hankali, makarnta kuma yanzu na fara zuwa.
Suna cikin haka wata mallama ta shigo, tayi introducing kanta””halima usman, zatayi taking nasu social studies,haka mallamai sukai ta shigo wa ana introduction sabida time table is not ready sai next week.
Da aka tashi, dole Aysha ta goya jummai zuwa gida dan kafafunta sunyi tsami, bata iya tafia…
Da ta koma gida, umma ta tambayi abinda ya faru Aysha ta fada mata..tace madalla ya Allah naji dadi sosai, ai gara da yayi mata haka.
Ita dai bata kula umma ba.
Dambun accha da umma tayi Wanda jayi ganyen zogale,jummai ta ci sosai,tayi sallah,sanan ta dukufa aikin da ya bata na rubutu..
Washe gari da wuri ta isa makaranta, baba mai gadi ta tambaya desk din M.raji.
Ya nuna mata, ta aje littafin sama tayi class.
Yau front sit ta zauna, sit din wasu Christian:-jemimah, helen da Margret.
Domin ta kudiri a ranta daga yau tabar zama layin baya, domin ta samu damar aiwatar da shirin ta akan M.Raji…
Sanan domin aiwatar da shirin ta dole ta zama mai hazaka, mai ilimi,sanan mai turanci kuma mai tsafta.
Su Helen a tare suka zo, su uku.
Helen tace hey u hausa girl! get up from our sit
Jummai tace what up if I did not, what will u do?
Da mamaki suka kalli juna.
Margret tace so u can speak english.
Jummai tace why not, am i not a student like u?
Jemima tace wow can we be friend.
Jummai tace sure.
Da yake long beanch ne, duk su hudu suke zaune.
JUMMAI tayi mamaki yadda har ta iya turanci haka.
Babu mallamin daya shigo sai mai business studies:-topic nata RECEPTIONIST
Ta ishesu da definition daya, duk suka matso bata fita ba.
Jummai tayi karfin halin cewa Ma.yr period is over.
Tace thanks for remaining me my dear, see u next time.
Duk suka ce okkk MA.
Alawiyyah dai na layin baya sai mamakin jummai take””tasan ba banza ba tazo da wuri ba yau, sanan ba banza ba ta zauna da kafirai””yadda jummai ta tsani Krista””uhm hada su turanci lalai akwai abinda take shirya wa…….
Da break tace su Margret su rakata staff room, ta gaida M.Raji..
Koda suka shiga yana ta marking script na yan ss2.
Suka hada baki gud morning sir.
Yace morning student how u today.
Jummai tayi saurin cewa””we are all fine sir””
Kallan ta yayi, yace what did u want?
Tace northing Sir.
Cikin ranta tana ayana yadda zai kasance idan kudurinta ya tabata…..
*L££MA*????
[14/01, 01:42] +234 812 140 7930: ????????????????????????
????????????????????????
*QURUCIYAR JUMMAI*
????????????????????????
????????????????????????
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*????
*@AM££NCI WRITER’S ASSOCIATION*
*domin samun littafan MU a fcbk a tuntube mu a;-ameenci writer’s novels group*
*zanyi amfani da wanan dama wurin mika ta’aziyata gare ki””sister jamila Mopol”daya daga cikin Admin na quruciyar jummai fan’s group a bisa rashi da kikayi na mahaifin ki,Allah ya jikan da rahama, yasa Aljannah Firdausi ta zama makoma a gareshi da sauran yan uwa musulmi.amin*
*15-16*
Yace masu Helen su koma class, jummai ta tsaya.
Littafin ta ya duba, yaga tayi abunda ya Saka ta,sanan handwriting nata is very neat kamar ba yar jss1 Ba.
Yace u can go back to yr class,and always be a gud girl.
Tace thank u sir.
Da aka tashi daga schol tayi sallama dasu Margret, suka kama hanyan gida da allawiya.
Allawiya tace,ni kuwa jummai me kike shiryawa ne.
Tace na me fa?
Tace akan M.Raji.
Jummai ta sheke da daria hadda hawaye tace Allah sarki, har yaban tausayi bawan Allah ya saki jiki da ni bai San kulaliyar da nike batun kula masa ba.
Tace kidai Ji tsoron Allah.
Tace tau!
Mallama rabi’atul badawiya.
Da dare suna zaune cikin gida, suna hira
Tace umma yanzu duk sana’ar nan na gashin Masara da Aysha keyi,ki kasa saya mata TV,dubi su Alawiyyah gidan haya fa suka amma da TV su.
Umma tace, Baban Ku zaki gayama domin duk shiya aje MU.