KURUCIYAR JUMMAI Complete Hausa Novel
Yace surukar kice.
Tace ya sunanki yarinya
Tace jummai.
Hajia tace shiga daga ciki har in gama aiki.
Jummai na ganin shinkafa ake dafawa da miya””cikin ranta tace ai ko baki ce ba sai na tsaya kodan abincin nan”
Palour ba laifi three seater ne, sai rug carpet red da TV stand,TV da DVD,fridge sai fan.
Zaman dirsham tayi ta fara kallo .
Nura kam wanka yayi,ya canza kaya, ya dawo wurin jummai,Magana ina,hankalinta na wurin kallo.
Da aka abinci, hada masu hajia tayi cikin plate
Suka CI,jummai kam hadda na haram an hada.
Da zata wuce hajia ta bata naira hamsin.
Tun daga ranar gidan Hajia ya zama wurin zuwanta,har su umma sun San nura da hajia.
Yau nura sun zo wurin gashi masara yace Aysha ina baby.
Tace oho, ban San inda tayi ba.
Muhammad yace yanzu da gaskia kake nura wai son yarinyar nan ka keyi?
Yace sosai ma.
Yace wanan jaririyar,wadda in banda zallar QURUCIYA babu abundant ta aje.
Yace ba ruwanka.
Sai ga jummai cikin yan wasa babu dan kwali babu takalmi””tayi butum butum,gashin nan ya dadale saboda tsabar dirty.
Tace su alawiyya kun ga Wanda nike Baku lbr,mai kirki
Hajiyan sa ma mai kirki.
Sukace la mai kyau dashi kamar saurayin khairy na cikin littafin nan da nake Baku lbr Cewar Alawiyyah.
Daria yayi, sunata zolayan shi,yana biye masu,kiranshi akayi a waya.
Yace hey anty, ya gida
Ta amsa da lfy,yasu hajia
Lfy lau.
Ga baby Ku gaisa.
Jummai tace nifa ban taba rike way a ba ,duk gidan MU ba mai waya.
Yace bara na sa maki a kunne sai ki rike.
Tace duk ka sake ya shiga hannu na kai da wayanka har abada.
Bai dauki maganan ta serious ba,yace nidai rika.
Wayar kirar Sony Ericson keypad.
Tana amsa ta arta a guje,abokanta suka Mara mata baya sai kwanar began.
Muhammad yace you see,abinda nike jiye maka kenan,ka jawa kan ka rainin.
Aysha tace dan Allah kayi hakuri, yanzu kam ban San inda tayi ba, zuwa gobe har gida zan kawo maka wayan ka.
Yace ba matsalla ki bita a hankali fa,na ma fi bukatan layin.
Tace kada ka damu.
Jummai kam iya latse latsen ta tayi, amma bata gane kan wayan ba.
Tace su lami Ku bari gobe idan naje makaranta zan bayar a koya min, in zo muyi kallo…
Suka ce tau.
Ranar Monday bayan an gama Assembly, tace masu Margret tazo da waya.
Ta fito dashi suna cikin koya mata ne,anty Aysha kasim tashigo.
Tsaki jummai tayi tace””I know u know it””din shegiya,ta koma Layin su Alawiyyah, tace ke hadiza ban littafin soyaya in karanta.
Tace yau zaki bani fa?
Tace dallah ban abuu, na gaji da ganin bakar fuskan nan.
Ta mika mata, ta duke cikin desk ta fara karantawa””Matar so, na hadiza salisu sheriff””
M.raji ne last period, test ya masu, jummai ce farkon gamawa, tayi submitting.
Yace good girl
Tayi murmushin keta,tace saura
Kan kanin lokaci in aiwatar da shirina akan ka.
Data dawo gida, umma tace ta mayar da wayan nan tun kafin ranta ya baci.
Tace ai na fada mashi gaskia bazan bayar ba,amma sai da ya bani, dan haka sai dai yayi hakuri.
Umma tace yayi kyau, bari baban ku ya dawo.
Da yake ta dawo da novel gida, gidansu Alawiyyah ta shige, sukata matsan waya har chargie ya qare,tacee muyi sallah, muje islamiyya.
A hanya ta ce alawiyya gobe nike son fara aiwatar da shirina akan M raji, zaki bAni hadin kai?
Alawiyya tace sai kin fadamin wane irin shiri ne……….
*L££MA*????
[16/01, 00:01] +234 812 140 7930: ????????????????????????
????????????????????????
*QURUCIYAR JUMMAI*
????????????????????????
????????????????????????
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*????
*@AM££NCI WRITER’S ASSOCIATION*????✍????
*domin samun kayatatun littafan a shafukan fcbk a tuntube MU a;-AMEENCI NOVELS GROUP*
*19-20*
Tace bari har gobe zaki ganan ma idanun ki.
Tace Allah kai mu.
Da dare baba yace ta mai da wayan nan
Tace taji, amma bata mayar ba.
Titi taje, ta zauna gefe tana ta faman latsar waya, gashi babu chargie.
Nura ne ya iso da abokinshi bello, dan Muhammad yace bai kara zuwa wurin nan.
Yace mallama Aysha y kasuwa.
Tace alhamdulilh
Dan Allah kayi hakuri ban sami amso maka wayar ba….
Yace ba matsa gata can zan mata magana da kai na.
Yace sallamu alaikum baby
Tace waalaiku musallam
Yace ba gaisuwa
Tace ka taba gani na gaida ka?
Yace A’a
Tace ina chargar wayata?
Yace wayanki kuma?
Tace tabbas, ai na fada maka duk ya shiga hanuna ya zama nawa.
Yace ba matsala, abinda yafi waya ma ina baki, yanzu bani sim card dina.
Tace mene haka
Yace sorry layin wayar.
Tace sai ka bani abin chargie.
Yace sai gobe yanzu dare yayi.
Tace muje gidan Ku ka bani
Yace ba matsala
Bello muje ko, Aysha sai da safe.
Tace tau
Suna tafe tana jinini.
Da suka isa yace shiga ciki ki gaida hajia, har in dauko maky.
Tace muje tare dai, tare suka shiga dakin shi.
Yace yanzu idan na bar maky wayar ya zaky da ita?
Tace duk yadda kaky da shi
Yanzu dai ga charger, bara na cire layi na, in sa maki etisalat dina, sai muyi ta waya.
Tace eh.
Ya rakata har gida,ya juyo.
Da safe ta isa makaranta late,dan har am fara assembly, sabida takai 12:00am na dare tana karatun novels.
Da sauri ta shiga assembly, an fara “”national anthem””kenan wayanta ya fara waKar bumper to bumper””
Sai da tayi mamaki, dan yadda nura ya nuna mata ana kashe wayar haka ta kashe.
M.raji ta gani kusa da ita yace””bring it out””
Bata masa musu ba ta fitar ta miqa masa.
Students sai mamaki su kai,yadda yarinya kamar jummai ta samu waya.
Da aka gama assembly, suna class, tace masu magret tana son duk abinda zata fada akan M.raji suce gaskia ne indai da gaskia suna sonta.
Suka ce ba matsala.
Ta kira allawiya tace kina wa Allah?
Tace eh
Kina farin ciki da zuwan annabi duniya?
Tace eh
Tau nasan za a kirani staff rum, idan naje zan ce a kira ki kice kaza kice kaza.
Ta zaro ido, gaskia jummai bazan Iya ba, wanan ai cin amana ne.
Tace idan bakyi ma Allah da manzan sa(saw)sai ki bari.
Ta kuma gaba abinta, tace ai gara da wayan nan tay Kara ka amsa duk cikin plan dina ne.
Da yaje staff rum teachers mamaki suke yadda akay jummai ta samu waya, sukace ya kamata a hukunta ta.
Yace suyi hakuri a bincike ta a hankali, yarinya ce maybe wayar wani brother tane, kuma yasan zata zo bada hakuri ta amsa sai a hukunta ta.
Da break jummai ta tara yara tace ai M.raji saurayin ta ne tunda ta shigo schl din, shima ya bata wayan nan, sanan idan basu yadda ba su tambayi su jemimah.
Haka magana yayi ta rotating cikin schl har yakai kunne shi.
Tabi duk note book da text book NATA ta rubuta
*M.RAJI LOVE MARYAM SALIS*
DA manyan baqi.
Cikin bacin rai ya shigo class din nasu, yace
Maryam
Allawiya
Helen
Jemimah
Margret
Meet me in the staff rum now
Ya juya
Murmushin ketat tai””tace nasan za ayi haka””
Tace masu magret kada Ku mancee yadda nace maku, kema Alawiyyah.
Duk jikin su yayi sanyi, tace “common guys u have to be strong “”
Ku tayani fighting battle din nan,i want everything to be over today.
Sukace it OK
Suna shiga staff rum teachers sukay masu caa
Wani mal.Ahmad yace, kubi a hankali, duka ko punishment ba zai yi solving issue nan ba kunga duk yara ne.
Ke Maryam tsakanin ki da Allah zakyi fada, kinsan mutuwa zakyi,ke guda za asa cikin kabarin ki, daga ke sai halin ki, ki fada gaskian lamari.
Ya kalli su Alawiyyah kuma haka.
Yace Maryam
Waya bakyi waya?
Shin meke tsakanin ki da Mallam Muhammad Raji?
Ta CE
Mallam during weekend yazo ya kawo min waya, nace ban amsa, yaba allawiya ta kawo cikin gida wai idan ban amsa ba zai yi punishing dina a schl, shine na amsa.