ALIYU GADANGA 2

*ALIYU GADANGA..!*
_(The Story of yuong soldier man)_
Wattpad:Janafnancy12
*Hakkin mallaka:Janaf*
*DEDICATED TO MY MOMMAH…,HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*
_Special gift to my Real Dota RAHMA????,Ladingo yar mutan Niger_
*Intelligent writer’s asso*✏
_Dis NOVEL is not for sale,plz masu bina pc suna tambaya na siyarwane,nawa zasu biya suyi Rigister,So Cool ur mine Aliyu Gadanga is a special gift to my Real Dota RAHMA????and my mommah shiyasa yazama Free,what are u eating na baka is zubowa kasa,????Na kudinfa na nan tafe,tunda naga da gaske kuke u what me to become HAJIYA JAMI????Tanque very much my Real Fans,and a big Tanque to does prople for dere hot comments,Love u Tin Tin????????_
*NOT EDITED*????
*Chapter2*
“””Gidan bikin sai yakoma gidan gulma da tsegumi,sai cecekuce akeyi kunsan mutananmu,sufa basu raina Abun gulma balle wannan dasuke jiran kiris,itako goggo tana daki tana kuka duk lokacin Data tuna kalaman Aliyu saitaji kuka na kawomata,madina ne ta shigo dakin taga halin datake ciki,ita takira mardiya suka zo suna ta bata baki,nan nema take fadamusu Abunda ya faru,dafe kai madina tayi kan tace”Oh mardiya,mutane ba kyau,to ai Shikenan Allah ma ya sakamai da wacce tafi figaggiyar ni”imar ma,don Azeema tafita komai,uwa uba ga hankali da tarbiya”
mardiya tace”Kwarai ma ko goggo,kibar damun kanki,donta Captain ne,lokaci kadan ne,zai warware..”Suka fada suna kokarin kwantar mata da hankali,dakyar tayi shuru kafin ta wanko idonta ta fito kamar ba ita ba,Ramatu ko da Aziza sun