Lu’u Lu’u 32

*32*
Girgiza kai Umad yayi ya huro iska daga bakinshi, d’ago kanta yayi ta hanyar jawo gashinta ya kalli fuskarta, da gaske suma tayi daga ganinshi haka? Ko kuma dai dama a kid’ime ta zo?
K’ofar da aka k’wank’wasa ne yasa shi kallon k’ofar a tsorace duk da hakan ba d’abi’arsa bace, duburburcewa yayi ya fara tunanin inda zai sakata, dan ganinta a d’akinshi a wannan yanayin zai iya zama barazana ga shirinshi, da sauri ya jata zuwa drower dake gefen ban d’akin ya bud’e, cak ya d’auketa ya sakata a ciki zaune dangalgal akan k’ugunta saboda babu kaya a wurin, mayarwa yayi ya rufe daidai da bud’o k’ofar an shigo, cikin rashin gaskiya ya kalli k’ofar yana d’an k’ank’ance idonshi.
“Zafreen.” Abinda ya ambata kenan a zuciyarshi, k’aramin tsaki ya ja na takaicin halayyarta, yanda take takowa gabanshi cikin rigar bacci iya cinyoyinta, hakan yasa shi ya fad’a tunanin to me take nufi? Saida ta zo gabanshi ta tsaya ta d’ora hannunta akan wuyanshi, cike da saloda k’warewa tace “Yal’ab’ai, ba kayi bacci ba?”
D’ora hannun d’aya tayi hakan yasa ta sarkayeshi da hannayenta ta yanda ba zai iya zame mata ba, kanne masa ido d’aya tayi tace “Kasan wani abu? Na zo ne na tayaka hira, nasan zaka buk’aci hakan.”
Zuba idonshi yayi cikin na ta tare da saka hannayenshi biyu ya d’auke hannayenta daga wuyanshi, had’e fuska ya sake yi murya a dak’ile yace “Ki daina tab’ani, saboda ni muharraminki ne.”
D’aga gira tayi tace “Me ye haka kuma?”
Juyawa yayi kan gadon ya d’auki rigarshi singlet bak’a yana fad’in “Ba zaki gane ba, amma addini na na da tsari, ba komai ya lamunce min aikatawa ba.”
Da alamar tambaya tace “Addininka? Wane addini kenan?”
Saida ya fara saka rigarshi yace “Addinin musulunci.”
Yana sakawa ya juyo ya kalleta yace “Zaki iya tafiya, dare yayi, bai kamata kasancewarki nan ba.”
Lab’e baki tayi tace “Me ya hanashi kamatan?”
Nunata yayi a hassale yace “Saboda ke ba matata ba ce.”
Zaro ido tayi cikin sangarta tace “Dama kana da mata?”
A hassale ya tunkareta ranshi b’ace ya figi hannunta, bud’e k’ofar yayi ya wurgata waje sannan ya kalleta yace “Baki san ko ni waye ba, ki yi nesa da ni har zuwa lokacin da zan bar nan, idan kuma baki kiyaye ba…”
Da hannunshi yayi alama a wuyanshi cewa lallai fa zai yankata, hakan ya tsorata ta ta zaro ido sai kuma ta juya ganin shi ma ya rufe k’ofar da k’arfi, yana juyowa da niyyar tunkarar drower nan ya bud’e, sai kawai Ayam ta sa k’afa ta banko k’ofar ta bude tana sauke nannauyen numfashi sakamakon zafin daya addabeta a ciki kamar dai ranar data shiga boot, saidai tana so ta fito kuma ta hak’ura dan ta ji muryar yar uwarta, babban dalilin da yasa kuma ta k’i fitowa shi ne, tana so ta ji hirarsu shin akwai wani abu tsakaninsu? ko kuma dai ba komai, shin wani abu zai iya faruwa a tsakanin su? Ko kuma mutanen kirki ne.
Jin babu abinda ya faru ta ji kuma ya rufe k’ofa yasa ta fitowa da k’arfi dan samun numfashi mai kyau.
Kallo yake binta da shi a lokacin da ta sauko gaba d’ayan ta tana rintse ido dan k’afafunta sun rik’e sosai.
Wani kallo ta masa sama da k’asa kafin ta kyab’e bakinta da siga irin na raini ta fara d’ingisa k’afarta da niyar rab’ashi ta wuce dan har ga Allah ba zata iya ko da minti biyar a d’akin nan ba, dan wata matsananciyar kunyarshi ma take ji, halin data sameshi sai take jin ba zata k’ara had’a ido da shi ba har abada, gwara ta tafi kawai ko wacce zata faru ta faru.
Idonsa ya lumshe yana jin yanda kansa ke sarawa haka kuma tashin hankali dake jikinsa na k’ara hauhawa da neman agaji, gaba d’aya yarinyar ta gama raina shi ta yadda baya tunanin akwai wani da ya masa rainin nan, shigo masa a haka da ta yi ta wani sume masa dan raini da wulakanci ko?
K’ofar ta kama da niyyar bud’ewa ta fita dan ta tabbata ko ya ya ne yanzun yar uwarta ta yi nisa da k’ofar, sai dai bata kai ga aikata hakan ba ta ji ya damk’i hannunta na hagu sannan ya juyota a cikin yan sekwanin da basu kai biyu ba haka kuma ya mata janyowar da sai da ta daki k’irjinsa da goshinta kafin ta d’ago tana zazzaro ido cike da tsoro tana kallonsa.
Tsayinsa ya d’an rage gaba d’ayanta ya d’auketa a hannayensa ya nufi gadonshi da ita , inda duk takunsa d’aya sai yayi yak’i da zuciyarsa kan ya yi ne ko kar ya yi? Anya a yanzu ya kai wajen da zai yi? Idan ya yi me zai faru? Me zata d’auki lamarin? Idan bai yi ba me kenan?
Yana wannan tunanin har ya direta a saman gadon da ta zabura tana kallonsa wuk’i wuk’ i idonta na firfitowa tamkar wace aka matsewa mak’ogwaro ta kusan mutuwa sai kuma aka saketa.
Duhun daya mamaye d’akin ne ya sakata saurin fad’in “Mais tu fait quoi comme 莽a? (Amma me kake yi haka).”
Ba amsa, ba alamun ma an jita hakan ya sa ta rarafo tana lalube da nufin sauka ta tafi dan ta kula yau ban da tataccen wulak’anci baya jin komai, wani shashareta da yake, ga cin magani uwa jaraba ya had’e fuska, sam ba zata lamunta ba musamman a daren nan.
Numfashinta da nasa da suka had’e waje d’aya ne ya sakata d’an zabura tana son ja baya, sai dai bai bata damar ja bayan ba ya k’ara janyota jikinsa sosai ta yadda ta fahimci kamar a yadda ta shigo ta tardo shi ne ya koma, wato ba wani suturar arziki a jikinsa sai shi sai gyafton towel d’ insa, hakan ya sa gaba d’aya jikinta ya d’auki rawa ta bud’i baki da niyyar kuma yi masa maganar me yake haka ne?, Sai kawai jin wani lalausan abu ta yi ya rufe nata bakin da d’umi d’umi da santsi santsi sai k’amshi maclean da ya k’ara yi mata bismillah.
A hankali take jan numfashi sakamakon jin bayan nan harshenta ya laluma ya shiga tsotsa da d’an saurin da ya sakata saurarawa dan gaba d’aya ta rikice, a hankali ya idasa hayewa saman gadon yana ta tare duk wani k’aramin motsinta dan kar ta hana masa samun abinda yake son samu cikin ruwan sanyi har ya idasa lik’e mata kafin ya saka hannunsa cikin rigarta ya shiga lalubarta, hakan ya sa ta ja wani irin numfashi da sauri tana rik’ewa ta kuma k’wace bakinta da ihu tace “Inna lillahi wa’inna ilaihi raju’une! dama kana cikin musulmai masu aikata mugayen laifuka a doron k’asa? Dama haka ka ke? Wallahi na d’auka kai mutumin kirki ne, wayyo Allah na! wayyo Allah na dan Allah ka bari ni ba yar iska bace ban tab’a yi ba!”
Jikinsa gaba d’aya k’ara d’aukan rawa yake hakan ya sa da gaggawa ya had’e bakinsu yana lumshe idannuwansa sannan yayi anfani da k’arfin da ba d’aya ba ya idasa saka hannun nasa cikin rigar ta ta gaba d’aya, wato ya damk’i abinda bata so a damk’ar.