MADADI 1-END

MADADI Page 21 to 30

Bai saurareta ba sai da ya cire mata hijab din yabi jikinta da kallo, Atamfar d’azu ce a jikinta, d’inki kuma mai nauyi ne da dogon hannu gashi garin ana zafi dalili kenan daya sanya shima bai kwanta da riga a jikinsa ba, Yace.”Ki dan cire koda rigar jikinki ce sai kiyi daurin kirji da zanin dake jikinki zaki fi jin dadin kwanciya.”

Cikin rawar murya da rawar baki tace”A’a ai bana kwanciya babu riga a jikina komai zafi zan iya kwanciya a haka.” Girgiza kansa yayi ya raba ‘kafafunsa ya jawo ta yasa a tsakiyar sa yana fad’in akwai cutuwa ki kwanta da riga a jikinki. kawai sai ya shiga kokarin cire mata rigar……Rirri’ke hannunsa take tana fad’in “Allah zan iya kwanciya da riga a jikina dan Allah kada ka cire min riga Abba……Bai saurareta ba sai da ya cire mata rigar jikinta yayi saura daga ita sai breziya ganin haka yasa tayi saurin sa hannayenta duk biyun ta rufe kirjinta dasu, hawaye na zubo mata! kokarin mikewa zaune take a jikinsa ya hanata kafafunsa ya hard’e da nata sosai ya matseta a jikinsa, ya kwanta rigingine itama ta kwanta rigingine duk rabin jikinta na jikinsa, bargo ya janyo ya rufe musu jikinsu ya d’ora hannunsa guda saman cikinta dai-dai cibiyarta…..Naja’atu ihu! ne kawai bata kurma ba amma hawaye tuntuni yake gudana a fuskarta..

Addua yake so yayi musu amma ya gagara yi dan gabadaya hankalinsa tashi yayi jikinsa yayi wani irin sanyi wata irin sha’awar yarinyar ce ta taso masa, gabad’aya a yanda ya tsara shine ba zai taki yarinyar ba sai an dan kwana biyu tukkuna yana so ya nuna mata kulawa ne ya kuma nuna mata cewar abinda take tunanin baza ta samu ba dangane da auranta dashi to ba haka bane dalilin da yasa kenan ya shirya tsaf! domin ya siye zuciyarta da kalolin soyayyarsa.

Rintse idonsa yayi yana sauke wata zazzafar ajiyar zuciya, gaskiya da wuya ya iya daurewa dan gabadaya hankalinsa ya tashi jinta a cikin jikinsa, ba tare da yayi tunanin komai ba kawai ya shiga wasa da hannunsa a saman fatar cikinta yana d’an shafa ramin cibiyarta….. Hannunsa da yake yawo a jikinta tayi saurin ri’kewa ‘kam! tana wani irin kuka tace”Abbah dan Allah ka bari dan Allah.”!! Shuru yayi yana sauke ajiyar zuciya, ita kuma ta kama hannunsa ta ri’ke kamau! tana sheshsheka! Lumshe idonsa yayi yana adduar Allah yasa bacci ya daukeshi ya huta, amma yasan da ‘kyar yau ya iya rintsawa sakamakon azababbiyar sha’awar dake taso masa.

Ita kuwa jin ya daina shafa jikinta yasa ta sauke ajiyar zuciya amma dai duk da haka bata sakar masa hannu ba yana d’amke a cikin nata, a wautar ta wai so take yayi bacci sai ta sake shi ta kuma bar masa gadon……Kawai sai taji ya mike zaune da sauri ya burkitata ‘kasan gadon, rintse idonta tayi ganinsa yayi mata rumfa zai danneta!

“Wayyo Allahna.”! Tafada muryarta na hard’ewa, hannunsa yasa a saman fatar le’banta yana shafawa a hankali a hankali! Tsira masa ido tayi jikinta sai karkarwa yake.

Gani tayi duk ya koma wata kala idanunsa sunyi jawur! duk da ya rage hasken fitilar dakin bai hanata hango tsabar sha’awarta a cikin ‘kwayoyin idonsa ba!!

Ganin tana yi masa wani irin kallo ne yasa ya kashe dusasheshen hasken da ya bari a take d’akin yayi duhu lokacin ne kuma Allah ya bata damar ture shi ta mike zaune da sauri tana laluben hanyar sauka, hannunta ne ya sauka kan jikinsa, taji ta ri’ke wani abu mai tauri da kwari a hannunta! a gigice ta saki ta dira kasan bed d’in tana makyarkyata.

Kamota yayi da saurin gaske ya mayar da ita ya kwantar, still ya sake yi mata rumfa da jikinsa…….Hucin numfashinsa ne ya dinga dukan fuskarta hakan ya tabbatar mata da cewar fuskarsa na dab da tata! ta dinga kuka tana kauda kanta! 

Saukar fuskarsa taji a tsakanin wuyanta yana sakar mata wasu zafafan kesses (Parsonality) Wanda yayi bala’in rikirkita mata lissafi…….

A take tsigar jikinta ta shiga tashi sakamakon jin yanda yake goga mata gashin fuskarsa a jikinta sai tsikarinta yake yi tana jin ‘kaikaiyi!

Bud’e baki tayi da kyar tace.”Ab…..Abbah please ka bari ba girman ka bane bana jin dadin wannan abin da kake mun.”

Kamar ta ‘kara tunzarashi dayin abinda yake yi ya cigaba da goga mata gefan fuskarsa a fuskarta da wuyanta, a jiyar zuciya ta shiga saukewa tana kauda kanta had’e da tutture fuskarsa……..Cikin dubara irin tashi ya samu nasarar had’a bakinta da nasa ba tare da tayi tsammani ba kawai sai jin bakinta tayi a cikin nasa yana tsotsa tamkar mai tsotsar alawa! ta dinga kokarin cire bakinta ta kasa saboda ya riga ya ri’ke da nasa! Wasu hawayen bakin ciki da takaici ne suka shiga zubo mata, *Wai yau Abbah Abbas shine ke kissing d’inta baki da baki kai wannan rana ba zata ta’ba mancewa da ita ba*

Shi kuwa wani irin sha yake wa bakinta kamar zai shanye mata ruwan bakinta tsotsa yake yana sa harshensa a sa’ko da lokonan bakinta har wani tallafo kanta yake yana kyarma da rawar jiki, kai!! bai ta’ba jin baki mai sugar irin nata ba wani irin za’ki yawun bakinta ke dashi…………………Da ‘kayar ya cika mata harshe aikuwa gabadaya da le’bunanta da harshen suka d’umame da radad’in zafi sakamakon jin ba’kon abu da sukayi suka dinga yi mata zafi da zugi! kuka take tana dukan kirjinsa had’e da turje-turje da kafafunta! Cikin wani irin hali ya sauke daga kanta ya samu gefen gadon ya zaune had’e da dafe kansa! 

Gabad’aya yarinyar ta tayar masa da hankali gashi yana ganin ba zai samu biyan bukatarsa ba a gurinta.

Mi’kewa zaune tayi tana kuka tana laluben zaninta domin ta daura a jikinta wannan karon ma a cinyarsa ta d’ora hannunta, jin kamar gashi-gashi yasa da sauri ta cire hannunta! tana matsawa baya! can lokon gadon ta makure jikinta ta janye bedshirt din ta rufe jikinta dashi tana hawaye.

 Sautin kukanta ne ya cika masa kunne, ya dan juyo a hankali yana kallon bayansa, duk da akwai duhu a dakin bai hanashi hangota a can ‘kuryar gado ba, ya dan shafa kansa cikin wani irin hali na damuwa gami da bukatuwa ya mike ya nufi toilet domin ya tsarkake jikinsa….Har ya fito daga toilet din bai daina jin sheshshakar kukanta ba, sai ya kunna fitilar dakin a take dakin ya gauraye da haske.

Rintse idonta tayi da saurin gaske tana sake matse jikinta guri guda, bed din ya hau, sai ta zabura tana rawar jiki tace”Abbah dan Allah kayi hakuri kada kayi min komai.”

Ganin yanda take ta makale jikinta a jikin bed din yasa ya dan janyo hannunta aikuwa ta ‘kwala ‘kara! had’e da fizge hannunta ta sauka daga bed din tana kare jikinta da bedshirt din hannunta.

Ranshi ne ya ‘baci da abinda take yi kawai sai ya rabu da ita ya kai hannu ya kashe hasken dakin, kwanciyarsa yayi ya rufe kafafunsa da blankent.

Ita kuwa kan Sofa ta lalla’ba taje ta zauna tana me tsirawa bed ido gani take kamar zai biyo ta kan kujerar…………….Abbah Abbas bacci ne ya dauke shi bacci mara dad’i baccin da ya sanya shi mafarkai barkatai. Naja’atu kuwa yanda taga dare haka taga rana sai gefin asuba bacci ya soma fizgarta, jin motsin tashinsa yasa firgigit ta mike zaune tana zazzare ido.

Yana kunna hasken dakin ya mike ya nufi toilet ya daura alwala kamar dai yanda ya saba ya gabatar da nafila kafin ya wuce massalaci…..Sai da ya fita sannan ta sauke ajiyar zuciya ta mike da sauri taje ta duba rigarta tasa ta dauki hijabinta ta zura da sauri ta fita daga dakin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button