MADADI Page 21 to 30

Ita take surutanta dan gabadaya shi hankalinsa ma baya tare da jikinsa so yake kawai yaji yana sucking din Brest din a bakinsa….Yana cire hannunta tana sake mayarwa tana kuka had’e da tureshi,
Ya mayar da ita ya kwantar yayi mata rumfa, kauda kanta take tana jin kunyar abunda ke faruwa shi kuwa ya dinga jiyo da fuskarta yana bata kyawawan kesses masu inganci! numfashi ta shiga saukewa tana sake rufe kirjinta da hannunta, hannunsa yasa da karfi ya cire hannunta dake kirjinta, breast din dake gefan bakinsa shi ya shiga lasa da harshen sa yana kokarin kama nipple d’in!
Ihu! ta kurma! da karfi! yayi gaggawar rufe mata bakinta da hannunsa, lallai Naja’atu bata da hankali zata tona masa asiri a gida ga yaransa……Jin yana shan breast dinta sai dik wani alkadari nata ya karye sakin jikinta tayi ta daina rufe kirjin nata, hakan ya bashi damar kama d’aya breast din ya shiga murza nipple din yana sucking din dayan da bakinsa.
Wani irin ruwa taji na zuba daga ‘kasanta gashi ya dameta da motsi da ‘kaikyayi ta dinga motsa cinyoyinta tana sakin nishi……Abbah a ranar ya firgita mata tunani da kalolin soyayyarsa masu wahalar samu, ita dashi duk ta wannan hanyan suka samu satisfaction………….Sai bayan ya sauka daga bed din ne kuka yaci karfinta ta toshe bakinta da hannunta ta dinga yi cikin zuciyarta tana fad’in “Salim kayi hakuri nima ba laifina bane amma komai rintsi zan kiyaye ba zan bari ya kar’be maka budurcina ba.”
Tana ganin ya fito ta mike tana kare fuskarta da bedshirt ta nufi toilet tayi wankan tsarki, koda ta fito ma kasa kallonsa tayi ta lalubi kayanta tasa can kan kujera ta nufa ta kwanta……Muryarsa ‘kasa yace.”Ke meye haka zaki koma nan ki kwanta.” shuru tayi masa wasu hawayen na zubo mata.
Sunanta ya kira….Tana jinsa ta share, Ya mike yazo ya tsaya kanta! yana cewa taje ta kwanta, rufe fuskarta tayi da hijab dinta ta kud’indine jikinta tana fad’in “Dan Allah ka kyaleni Abba tunda dai bukatarka ta biya shikkenan ni ka rabu dani na kwanta anan yafi min .”
Bai saurareta ba ya dauke ta cak ya nufi bed din da ita, hijab din ya cire mata, ya dora ta samansa yana shafa bayanta a hankali a hankali, ita kuma sai ajiyar zuciya take saukewa, tana lumshe idonta, cigaba yayi da shafa gashinta da sassan jikinta yana dan kiss din gefan fuskarta da wuyanta, a haka bacci ya dauketa, ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya rufe musu jiki da bargo sannan ya shiga karanto adduar kwanciya bacci..
*ASUBAH TA GARI AMARYA DA ANGO*
*Littafin na kudi ne! Idan kingan shi a gruops to na sata ne idan kina bukatar ki biya ki karanta to ga yanda abin yake*
Vip #600
Normal#300
accont: 0542382124..Binta Umar Gtbank…Idan katin waya zaki turo kiyi min magana ta whasap da wannan numbar…07084653262
*BINTA UMAR ABBALE*
Mdd
*23*
Yana tafiya masjid itama ta fito daga dakin, a dakin su Saddiqa tayi sallah sannan suma ta tashe su sukayi sallahr, Yauma kamar jiya tare suka shiga kicin da Saddiqa suka shiga shirya abinda za’a karya dashi a gidan, Halisa ta fito daga dakinta cikin hijabi kai tsaye dakin maigidan ta nufa ba tare da tayi tunanin komai ba ta tura kofar dakin ta shiga fuskarta babu walwala, jiya da mugun bakin ciki ta kwana dan har sai da ta zubar da hawaye sakamakon abinda kunnanta yaji ye mata a daran jiyan, koda yake ai itace ta jawowa kanta damuwa, dama hausawa nacewa kazantar da baka gani ba tsafta ce haka kawai sabida tsabar gulma tazo tana musu la’be aikuwa duk ihun! da Naja’atun da dinga yi a kunnanta kusur-kusur d’in da suka dinga yi shine yayi masifar tashin hankalinta, tasan halin mijinta da jaraba baya d’aga kafa a wannan gurin gani take ma ai tuntuni ya gama sanin yarinyar, takaicin haka yasa ta kwana da ciwon kai mai tsanani!
Tana shiga dakin ta ganshi yana cire bed shirt din dake shimfide a kan gadon, karaf idanunta ya sauka kan milk din breziyar Naja’atu wacce ta manta garin sauri bata dauka ba……Wata irin ‘kayar kishi tazo ta tokare mata a makoshi!
Da kayar ta zauna kan Sofa tana gaisheshi, ya amsa fuskarsa a sake ya d’ora da fad’in “Yau ban shigo na tashe ki ba na makara ne shiyasa dana fito kai tsaye na wuce masjid ina fatan kin tashi lafiya.”?
Halisa aka wani marairace fuska tace” Gaskiya ban tashi lafiya ba dan kwana nayi kaina yana ciwo yanzu ma abinda na shigo na fada maka kenan.” Yace.”To yanzu ya kike so ayi kina so nace ki shirya kije asibiti ko? wai shin me yasa ke bakya gajiya da yawo.”?
Tace”Haba Alhaji kawai saboda jin dadi sai na ‘kir’kirarwa kaina cuta wallahi da gaske nake bani da lafiya.” Murmushi yayi yace.”Halisa kenan to Allah ya baki lafiya idan kuma rashin lafiyar ta alheri ce ni dama haka nake so.”
Ta’be bakinta tayi tace”Wacece ni? ai na barwa matar so tazo ta haihu wacce Allah ya bani ma Allah yasa mata albarka.” ‘Bata rai yayi yace.”Wai ke meya sa kullum kike abu irin na yara! wannan ai shashanci ne ! yanzu idan Allah ya baki haihuwar sai kice bakya so.”
Cikin kissa da karyar da kai tace”Wallahi inaso sosai kuwa ai gani nayi kana ta wani zumudi da rawar jiki akan yarinyar nan duba fa kaine kake gyara makwancin da kuka kwanta ita meye amfaninta dama ai tuntuni bata laifi a gurinka.” Cike da kishi ta fadi maganar.
Ya ‘bata fuska sosai yana kallonta yace.”Kada ki sakeyi min magana makamanciyar wannan, dake da ita duk d’aya kuke a gurina, Naja’atu yarinyar ce akwai abubuwan da za tayi a yanzu wanda dole ayi mata uziri kafin tayi hankali ke kuma kin fita hankali tunda kin fita shekaru abinda zakiyi daban da wanda za tayi, kuma kina maganar ina gyara gado, ke sau nawa kina kwana a dakin ki fita ki barshi haka ni zan cire zanin gado nasa wani, dan haka idan zakiyi magana ki dinga sara kina duban bakin gatari
Halisa ta dinga kallonsa tana kokarin danne hasalarta! kawai taga ya sunkuya ya dauke breziyar Naja’atu dake ‘kasa ya ajiye a gefen bed din ya nufi toleit abunsa……Mikewa tayi a fusace! ta fita daga dakin tana wani irin huci!!! Kicin ta nufa dan anan ta jiyo motsinsu.
Suna tsaka da aiki ta daka musu tsawa! Saddiqa ta juyo a firgice tana rawar baki ta fara gaisheta, ita kuwa Naja’atu ko gezau ba tayi ba ta dai tsaya da aikin da takeyi tana kallonta sai wani hayaniya take tana fuffuka!
“Malama fito min daga kicin babu abinda kuka iya sai shashanci duba dan Allah duk kun cikawa mutane gida da k’auri!! soya doya kawai kamar kina soya kan uwarki.”!! Naja’atu ta kalleta da sauri tana mamakin zagin da tayi, to wa take zagi a cikinsu ita ko Saddiqa ai ko Saddiqa ta zaga ba zata bari ba sai ta rama.
A nutse tace” Ni mutum idan ya zage ni wallahi ba zai min ciwo ba saboda nasan bani yake zagi ba kansa yake zagi kuma dai dan Allah mutum idan ya girma yasan ya girma mtssww!!! ta karasa maganar tana jan dogon tsaki!
Halisa ta fusata sosai tace”To mara kunya mara mutunci ai dama kin saba yi min rashin kunya ohoo! yanzu dai kin ramawa Saddiqa zagin da nayi mata kenan.” Ta’be bakinta tayi tace”Eh tunda abinda kika fahimta kenan hakane.” Hanyar fita ta nuna mata da fad’in “Zoki fice min daga kicin ‘Yar iska mara mutunci masu mugun hali.”
“Wallahi kece mara mutunci kuma ni ba ‘yar iska bace dan iska yasan kansa, mugun hali kuma kanki kike gorantawa tinda duk cikin danginmu ba’a ta’ba haifa mana d’an shege ba.”