MADADI 1-END

MADADI Page 41 to 50

*Littafin na kudi ne….!*

Koda zaki ganshi a gruops to na sata ne idan kina so ki biya kudin karatu ga yanda abin yake.

Vip gruop#600

Normal #300

Account:0542382124…Binta Umar gtbank..Idan katin waya zaki tura kiyi min mgn ta whasap da wannan numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

Mddbhrmbn37

Har suka kammala cin abincinsu Halisa bata fito ba tana dakinta a kwance abun duniya ya isheta, gabad’aya ba tayi tsammanin al’amarin zai kasance haka ba ita abinda taso shine yana dawowa yaci mutuncin yarinyar ko kuma yace ta koma inda ta fito kamar yanda ya saba yi mata a duk lokacin da ta fita ba tare da izininsa ba to tana dawowa ko zama baya bari tayi zai ce ta koma inda ta fito, sai tayi kuka ta bashi hakuri sosai tukkuna yake barinta ta shiga gidan……Abunda kuma ya sake hassala mata zuciyarta shine ganin kwata-kwata daya shigo gidan baiyi maganar ba ballantana yayi wa yarinyar fad’an fitar da tayi ba tare da izininsa ba, bayan kuma d’azu data kirashi a waya ya nuna fushinsa harda cewa idan ya dawo sai ya hukunta yarinyar sai gashi ya kasa aikata komai a kanta ta tabbata idan itace ta futa ba tare daya sani ba sai yayi mata cin mutunci amma da yake Naja’atu ce ya kasa cewa komai, gaskiya alamarin yayi masifar bata mata rai! bayan haka kuma yana maganar zai dauki yarinyar suje siyayya ita kam ta rasa yanda zata kamo bakin zaren daga aiki ya fara kyau sai ya lalace! ta rasa wane irin sirri da asararai Baba malam yake dashi wanda da yakewa ‘ya’yansa, lokacin Halimatu ma haka tasha wuya da jikinta da aljihunta, daga ta fara ganin daidai sai aiki ya wargaje! to yanzu ma ga Naja’atu tazo tana lalata mata aiki wai shin ya za tayi ne!? *(Hum Halisa kenan Baba malam babu wani abu da yakewa ‘ya’yansa face addua itace maganin kowa ce irin masifa! kuma dama waye yace miki asiri na tabbata? asiri gaskiya ne tunda ya kama fiyayyan hallita annabi Muhammad slw! amma karfin addua bai sa yayi tasiri a jikinsa ba, karkarin asiri kwana bakwai zuwa ar’ba’in ya lalace shiyasa zaku ga masuyi kullum suna tafe kamar mahaukata! sannan kuma Wani lokacin asirin da Halisa keyiwa Abbah Abbas yana tasiri a kansa amma kuma akwai lokacin da asirin ba zaiyi tasiri ba a tare dashi ba tunda dai shi ya kasance mai yawan azkar da addua domin kare kansa da iyalinsa, idan hakane kuwa yana da kyau Halisa ta gane cewar aikin banza takeyi domin akuwa asiri ba zai ta’ba sanja mata Abbah Abbas ba ya koma lusarin namiji kamar yanda take b’ukata…..Mata masu biye-biyen malam wallahi ku daina kuyi wa kanku fad’a! babu wani abu da boka ko dan bori zai muku a duniyar nan face abinda Allah yayi muku suma bokayen Allah ne ya basu wannan ilimin domin sun kauce masa sunbi shaid’an to dama shi shaid’an kullum tunaninsa yaya za’ayi ya janyo wani jikinsa domin ya cutar dashi kamar yanda yayi wa Allah al’kawari! Duk mutumin daya had’a Allah da waninsa to ya ta’be! Kuma Ubangiji ya lan’ance shi, Allah na yafe wa bayinsa lafuka da yawa amma kuma baya yafewa bawansa idan ya had’ashi da abokin tarayya ba……..Allah bashi da kishiya shi kad’ai ne tal sabida haka ka/ki nemi biyan bukata a gurinsa ba’a gurin wani ko wata ba.*

Naja’atu na kokarin barin daning din ya kalleta cikin kulawa yace.” ta koma ta zauna yana so za suyi magana.” a sanyaye ta koma ta zauna tana dan kallonsa….Yace.” Ina fatan baki mance cewar yau kwanaki bakwai din da musulunci ya tanadar miki suka ‘kare ba.” Ta kalleshi tana dan nazari, ita ta manta dan ba lissafawa take ba. Yace.”Yau zan koma dakin Halisa insha Allah zaku cigaba dayin kwana bibbiyu kamar yanda muka tsara ranar da kika zo gidan nan da sunan matata.

Shuru yayi wai ko za tayi magana, tayi shuru bata ce komai ba, sai ya cigaba da cewa”Sabida yawan sa’bani da kuke samu da Halisa yasa na yanke shawarar cewa zaki koma d’aya ‘bangaran da zam…katse shi tayi tun kafin ya karasa tace”Umum! Abbah ni tsoro nake ji wallahi nafi so in cigaba da zamana anan.” Yace.”Ni kuma bana son tarayyarki da yara dan sabida watarana kada su gane wani abun…..ki koma gurinki yafi alkairi.

Murya na rawa tace”Dan Allah ka barni anan d’in Abbah.” Yace.” ba zai yiwu ba Naja’atu a duk ranar girki zaki dinga yi min yawo da hankali a gaban yara na sabida haka na yanke wannan shawarar.”

Had’ashi da Allah ta shiga yi kan yayi hakuri ya barta anan din tayi al’kawarin zata zauna da Halisa lafiya.

Ganin tana kuka yasa jikinsa yayi sanyi yace”To shikkenan na kyaleki tunda kinfi kaunar ki takura kanki har yanzu kin kasa zama cikakkiyar mace a gidanta ke kenan ra’be-ra’be daga wannan d’akin zuwa wannan.” Shuru tayi ba tace masa komai ba.

Yace.”Insha Allahu sati mai kamawa zamuje umara nida Halisa da Hajiyarmu kafin mu tafi zamuje dake sahad store ki had’o lefanki sannan kema tuntuni na siya miki mota inaso ne naga kin ‘kara hankali da nutsuwa sai na baki key din.

A sanyaye tace”Abbah daka bar maganar lefan nan dan ni basu ne a gabana ba.”! Tsira mata ido yayi cikin sigar tuhuma yace.”Menene a gabanki.”!? Ganin yana mata kallon zargi yasa ta sunkuyar da kanta tace”babu komai.” Yace”Karya kike kina so kice abinda ke gabanki rabuwa da aurena ko.”? Da sauri ta shiga girgiza kanta gabanta na faduwa…..Yace”Na fada miki ki cire wannan kudirin daga ranki ba zan rabu dake ba har abada ina tunanin abu daya zakiyi min naji na tsaneki a rayuwata amma bana fatan ki aikata abun.” Tayi kasa da kanta tana ji inama ya fad’i abinda baya so tayi masa wallahi da sai tayi komai munin abun dan kawai ta samu biyan bukatarta Ya kalleta yana lumshe mata kyawawan idanunsa yace.”Tashi kije ki kwanta.” Yanayin yanda yayi mata magana a kasalance yasa jikinta yayi sanyi ta gaza kallon kwayar idonsa dan jin yanda wani irin feeling ke taso mata a hankali ta mike zata bar gurin, ya riko hannunta yana me tsirawa fuskarta ido…Gabanta ne ya dinga dukan uku-uku gefe guda kuma tana jin yanda d’umin hannunsa ke ratsa mata jiki….Kafin tayi aune taji ta a saman cinyarsa…Hannunta ya dora a saman wuyansa ya tsirawa bakinta ido shi kadai yake muradi! To itama da yake tasan dadin abin sai ta lumshe idonta tana dan sauke numfashi…Cikin nutsuwa ya tallafo fuskarta ya had’a bakinsa da nata ya shiga tsotsa babu kunya ta dinga yi mayar masa da martani al’amarin da yayi masifar gigitashi! ya shiga shasshafa jikinta yana cigaba da sucking din harshenta da le’bunanta tamkar zai shanye mata yawun bakinta haka yake kissing dinta…..Jin yanayin jikinta ya soma sauya nipples d’inta sun soma tashi, sai tayi gaggawa sauka daga jikinsa da sauri ta nufi daki ta rufe kofa tare da jingina jikin kofar tana wani irin mayar da numfashi.

Ya jima zaune a gurin kafin ya mike da mataccen jiki ya nufi dakin Halisa, tana kwance tayi shirin bacci tana jira ya shigo mata daki ta huce fushinta, aikam ganinsa cikin rashin kuxari yasa ta gane abinda yake da akwai sai tayi wata iriyar kwanciya cinyoyinta duk a waje…Bai saurareta ba sai da ya shiga toilet dinta yayi uzirinsa ya fito tukkuna ya nufi bed din Halisa a zuwan bacci takeyi da taji ya janyota jikinsa, sai ta mike zaune cikin fusata tace”Dan Allah Abbah Mufida ka rabu dani yau na huta kai kam kullum akin abu daya sam baka gajiya kamar ni kadai ce matarka, ni yau bacci zanyi ka kyaleni.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button