MADADI 1-END

MADADI Page 41 to 50

Abbah Ya jima yana sarrafata a kwance kafin ya burkitar da ita ruf da ciki ya d’an tasar da ita gwiwarta ta dogare da kafitar gadon (goho) yana kaunar wannan stayel din sai dai bai ta’ba kwantatashi a kan kowa ba sai a kan Halisa dan ita kadai ce ke iya jurewa Halimatu kuwa da yake ba cikakkiyar lafiya ce da ita bai fiye takura mata da fitina ba…..

*(maza da yawa nason goho yayin da su kuma matan ba kasafai suke yarda dashi ba saboda zafi da rashin gane inda harkar ta dosa, amma dai yana da kyau kiyi hakuri idan mijinki ya bukaci yayi ta hakan sai ki bashi kwarin gwiwa kuma ki taimaka masa sai kiga kun zauna lafiya???? Kada fa kuga rashin kunyata gaskiya na fad’a muku wallahi ‘kauyanci da gidadanci shine yake cutar da matan arewa babu abinda muka iya sai gasa da ri’ke manyan wayoyi da fafar shiga manyan motoci da ‘karyar sanya sutturu masu tsada da gwalagwalai amma idan akazo wannan ‘bangaran sai zance yasha bam-bam☺️ Dan Allah kuyi hakuri da yanda nake sakin layi a cikin wannan littafin al’amuran da suke ta faruwa kenan…..A rana na amsa kiran wayar mata sama da biyar masu kawo mun matsalarsu wai dan Allah ya zasu yi???? To Nakance kije ki gyara zamantakewar ki da mijinki da duk wanda kike mu’amula dashi sannan babu gardama da jayayya da miji idan ya umarce ki kiyi masa abu ta ko wanne fanni kiyi kokarin yi masa kada kuma ki raina samun mijinki kiga saboda bashi da kudi ko wata suttura ba zaki mutuntashi ba mutukar yana sauke dukkanin hakin ki da Allah ya d’ora masa to kiyi masa ladabi da biyayya! Amma kuma kada ki sake ki zama shashasha ki kama mutuncinki kada ki bari ya rainaki dan wasu mazan idan sunga matansu nayi musu biyayya sai kuma su dinga wulakansu saboda butulci, idan mijinki na kokarin ci miki mutunci bayan kuma kina sauke masa dukkanin bukatansu to idan kika zauna kika kyaleshi kece kika so! gwara tun kafin tafiyar tayi nisa ki nuna masa ke mai daraja ce*

Naja’atu jin yanda ya matseta jikin fuskar gadon ya rike mata wuya sosai yana bugunta yasa ta shiga taitayinta gabadaya ma ta daina jin dadin da take ji sai bakar azaba! gabanta sai wani irin zafi yake mata….Shi kuwa wani irin dadi ne yake ratsashi ya dinga sakin karamin ihu! abinda bai ta’bayi ba wai yana sex da mace ya dinga sambatun surutai…Wannan dad’in naja’atu yasa ya manta a inda yake sai numfashi da huci mai zafi yake fesarwa.

Halisa ta jima a tsaye a bakin kofar dakin tana murd’awa tayi tayi kofar ta bude taki…Cike da mamaki ta nufi dakin yaran nan ta tarar dasu sun Shirya tsaf cikin Uniform suna kokarin fitowa palon….Gaisheta suka shigayi ta amsa tana neman Naja’atu a dakin

Da bata ganta ba sai ta kalli Mussadiq da fadin ina Naja’atu take.’?

Yaron yace.”Tana dakin Abbanmu tun dazu da ya shigo yace ta same shi a can.

Halisa taji gabanta ya fad’i! da sauri ta juya ta fita daga dakin…Larai na gaisheta ko sauraranta ba tayi ba ta nufi dakin a karo na biyu.

Ba tare da tunanin komai ba ta shiga bubbuga kofar dakin tana kiran sunansa…….Halisa ita take sha’aninta dan Abbah Abbas ba jinta yake ba ya riga ya samu sake ya samu kankanuwar yarinya mai tarin baiwa da ni’imar da ta kusa zautar dashi! Ya kasa barinta sai sanja mata kwanciya yake yana ha’karta tamkar wanda baya cikin hayyacinsa.

Naja’atu kam wuya tasa tayi gum! da bakinta sai rintse idonta take dan tuntuni ta samu satisfaction har sau biyu yanzu babu wani abun da take fuskanta in banda wuya ga wata iriyar kunyarsa da take ji dalilin daya sa kenan take rufe idonta dan bata son ta dinga hada ido dashi yana cikin irin wannan yanayin.

Halisa cike da tsabar bakin ciki da takaici ta bar gurin tamkar iskarta zata tashi a lokacin dan a jigace ta shiga dakinta ta kwanta kan gadonta tana kukan bakin ciki…Wato jiya data hanashi ashe ya shirya ci mata mutunci saboda rashin adalci ko tashinta baiyi ba ya bar mata dakinta kuma a cikin hakkinta ya kulle kofa da wata.(Kunji Halisa ko wato ta manta irin abinda ta dinga yiwa naja’atu cikin nata hakkin)

*Nifa har yanzu na kasa tantancewa akan muhawarar mu daku ta kwanakin baya dan Allah a cigaba da nemo mana fatawa daga gurin malamai shin ya hallata Namiji ya ke’be da matar da ba’a cikin dakinta yake ba, kamar dai yanda Abbah Abbas keyi a gidansa na tambayi malam biyu sunce bai hallata ba, sannan na tambayi wani malami shi kuma yace musulunci ya bawa namiji damar ya kusanci matar da ba’a dakinta yake ba, kamar dai yanda Hajiya Bhomis da Sistar Aisha Abdullahi suka fad’a! gabadaya kaina ya kulle na rasa manene gaskiyar magana*

Naja’atu taji jiki kafin Abbah Abbas ya saurara mata duk tayi muzu-muzu da ita lallai ta yarda da jarumtarsa dan gabanta har wani tsut-tsut! yake mata tana jin ma sai tayi ruwan dumi sannan zata ji sassauci…Bargo taja ta rufe jikinta kunyar idunya ta isheta.

Tana jin motsinsa a lokacin da yake kokarin shiga toilet sai ta mike da kyar tana neman kayanta tasa, bayan tasa kayan da kyar ta mike tsaye ta dinga wata irin tafiya tana cije bakinta…Daf da zata fita ya fito daga toilet din..Dakatar da ita yayi da fadin”Kada ta fita a haka taje tayi wanka tukkuna.

Babu yanda ta iya tazo ta wuce shi simi-simi ta shiga toilet din…Shi kuwa yana shirya jikinsa ya bar dakin..Yara tuntuni sunyi break fast dinsu sun wuce skull sai ya nufi dakin Halisa……Kwance ya tarar da ita ta tsurawa rufin dakin ido taci kuka ta koshi

Yana shiga ta mike zaune tana kallonsa bakinta na rawa tace”Kada ka kusanto inda nake idan ba hakaba sai nayi maka illah.”!! sai kawai ta tsaya yana kallonta dan gani yayi kamar ma ba ita bace!! Yace.”Ke me yake damunki? ni zaki illata.”.

A fusace! ta diro daga bed din ta dauki kwalbar turare ta fasa tayo kansa tamkar mahaukaciya…Da sauri ya bude dakin ya fita yana mamakin al’amarin anya kuwa ba zai sa ayi wa Halisa ruk’iya ba……..Koda ta fito daga dakin Kansa tayo da kwalbar a hannunta! Yayi saurin kaucewa yana kokarin murde hannunta!! Naja’atu ta fito daga dakin nasa duk ta zurma tayi wata ‘yar rama ta lokaci guda….Halisa na ganinta cikin wata irin hard’ad’diyar magana tace”Dama ke muke nema.” Sai ta nufe ta da abinda ke hannunta kafin naja’atu tayi wani yunkuri Halisa ta kai mata duka a fuska da kwalbar dake hannunta, aikuwa ta tsaga mata gefan kunne jini ya soma fita! Dafe fuskarta tayi jikinta na kyarma tana salati ta ‘buya a bayansa tsoro duk ya cika mata zuciya anya kuwa Halisa nada hankali.

Murde hannunta yake kokarin yi domin ya kwace makamin tana sake fizgewa burinta kawai taga ta samu Naja’atu! Wani wawan mari ya kwada mata a fuskarta, a take ta silale ta fad’i a gurin tana wata iriyar fuffuka da fitar da farar kumfa a bakinta…

*Halisa kin had’u da aiki kin gayyato ba’kaken aljanu jikinki za kuwa su hanaki kwanciyar hankali tunda dai Abbah Abbas da iyalinsa sunfi karfinsu a kanki zasu dinga hucewa.*

Yau Pege din babu yawa kuyi manage sai mun hadu idan anjima da yardar Allah

*Littafin na kudi ne..!*

Koda zaki ganshi a gruops to na sata ne idan kina bukatar biyan kudin littafin ga yanda abin yake

Vip Gruop#600.

Normal gruop#300

Account: 0542382124..Binta Umar gtbank..Idan katin waya zaki tura kiyi min mgn ta whasap da wannan numbar

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button