MAKAUNIYAR KADDARA 45

cancanci yin nazari akan wannan batunba. Gashi dai na faɗama Granny ne 

kawai bada wani daliliba. Amma yanda Yayanmu yay serious a maganar da 

yanda ya dage akan shi bai aikata komai akan samuwar Abdul-Mutallab ba 

kamar akwai ruɗani’. 

      ‘Tabbas akwai ruɗani’. Khalipha ya sake faɗa yana miƙewa zaram 

tamkar wanda aka tsikara. Domin shikam dai akwai abinda dama ya tsaya 

masa a rai game da cikin da akace aunty Farah na dashi ranar, shi 

likitane, likitan ma dayake karatu akan matsalolin mata. Amma sam baiga 

wani alamomin mai ciki tattare da Aunty Farah ɗinba. Anya kuwa Yayanmu 

da Aunty Farah babu wani abu da suke ayanzu yake ƙoƙarin bayyana kansa 

da kansa?………..✍

       

_Sannu-sannu bata hana zuwa, sai dai a daɗe ba’ajeba. Naga wasu sun 

ƙagara susan yanda aka samu little da zuwan Zinneerah aikatau, karku 

damu zaku sani, dan kowane al’amari da muhallinsa yake tafiya, idan kuma 

gaggawa ta shigo sai ya koma ba’akan tsarin dazai birgeba, wata ranama 

labarin zamu gama baki ɗaya insha ALLAH. Kudaiyi tattalin man kanku 

karya tsiyaye, al’amarin mai saukine????. Ina gaisuwa irin trillions ɗin 

nan.☺️????????._

*_ZAFAFA BIYAR  NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na 

baya_*

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button