HAUSA NOVELMATAN GIDA Complete Hausa Novel

MATAN GIDA Complete Hausa Novel

yamayar da kofar yarife yayi tsaye jikin kofa yana kallonta domin kwaliyarta tayi masakyau sosai kananan kayane ajikinta riga da siket wanda tsayinsa iya cinya sannu ahankali yake takunsa harya isa inda take yayi da yake mata wani irin kallo mai kayatarwa tagagara jurewa tayi saurin sunkuyar da fuskarta kasa yayi murmushi tare da dago fuskarta cikin kasa+kasa da murya yace kinyikyau sosai irin wannan kwaliya haka aisaiki hanani fita gashi kuma inasan mutafi muyiwa Mama barka dashan ruwa fa kuma gidan Umma amma gaba daya ganinki yasauya tinanina saboda ayanzu ba’abinda mafiso kamar nakasance atare dake gashi kuma nayi maki alkawarin fita zuwa gidan Umma yajanyota tafado jikinsa yadora kansa akafadarta yana dan shafar hannayenta yakai bakinsa dai-dai kunnanta cikin wata irin murya mai kashe jiki yace Zara yaza’ayi nifa ayanzu kekadai nake bukata fiye da komai zaki hakura da fitar har zuwa gobe kibani damar zuwa gareki kokuwa zaki tafine kekadanki domin nidai bazan’iya fitaba a’irin wannan yanayin da nake tare dashi tayi shiru batace dashi komaiba yajuyota sunfuskanci juna yadago fuskarta sunyi ido biyu sai wani irin kallo yake mata wanda itakanta tasan akwai sha’awa atare dashi harga Allah tanasan zuwa gida domin tayiwasu Umma barka dashan ruwa to amma kasancewa da mijinta duk yafi wannan lada dan haka dole tayi hakuri da bukatarta domin farin cikin maigidanta

Yace Zara kiyimin magana mana cikin yar siririyar murya take magana tace yaya Pikram aduniyarnan banda wani uzuri da zaihanina biyama bukatarka banida wani zabi agame da bukatarka abu daya nasani shine Zankasance maiyin biyayya ga umurninka tare da mika wuya taja numfashi tare da fadar sunansa yaya Pikram nazabi kasancewa dakai fiye da tafiya yiwa Umma da Dady barka dashan ruwa domin kaine Aljannata yayi murmushi sosai tare da suke ajiyar zuciya yaji dadin abinda tafada sosai domin baiyi tinanin zata fifita bukatarsa akan zuwa yiwasu Umma barka dashan ruwa yace yauwa Zara yar albarka Allah yaimaki albarka ta’amsa da Amin yayinda take murmushi yadauketa baidireta ko’inaba sai tsakiyar gado yayinda take kwance jikinsa yace rufe idanki ok tarufe kamar yanda yabukata yadora bakinta akan tana yadan tsotsi lebenta na kasa yakai hannunsa yakashe fitilar dakin daganan komai yacigaba da faruwa

Toh masu karatu zamu tsaya anan sai kuma gobe idan maikowa mai komai yakaimu taki harkullum maiyimaku fatan dacewa take cewa musha ruwa lafiya

By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:51] Maman Adyan: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀
MATAN GIDA
????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀
1⃣6⃣
Na

Fauziya Usman Kogo

To hausawa nacewa baki shike yanka wuya Rumaisa tinlokaci data fahimci tana tare da juna biyu shikenan duk wani farin ciki nata yakau tayi duk iya kokarinta naganin Farouq yayarda tazubar dashi amma sam yaki yarda da hakan bayanda zatayi tinda yashiga gabanta dole tahakura kwance kawai take banda juyi ba’abinda take kasancewar batajin dadin jikinta yau kwana biyu kenan tana fama da ciwan mara tafadama Fatima kasancewarta Doctor ta tambayeta kotaci wani abu ko tasha ko anfani da wani abu ta’amsa masa da a’a tace to karta damu insha Allah zatadena ciwo tabata wani magani tace kiyi anfani da wannan insha Allah zaki sami sauki kinji ta’amsa da to jinciwon saidada gaba yake yasa tadauki maganin gaba daya tashanye saboda azabar ciwan da takeji bayan mintuna goma zuwa sha biyar taji ciwan yakaru fiye da yanda yake mararta saiwani irin murdawa take tace nasha uku nalalace ni Rumaisa maiyake shirin faruwa dani wannan wane irin ciwone haka wanda sam bayajin magani taga bako yawa kusa da ita balantana takira Fatima ko Hajiya domin sukawo mata dauki haka tayi hakurin maza saboda ko wani dogon motsi batasanyi bata ankaraba jini yafara yimata zuba hankalinta yadada tashi tace waiyo Allah maiyake faruwa dani haka sam tagagara iya fita falo tadauki wayarta domin dazarar tayimutsi kadan saijini

Fatima nakwance tadaga kanta takai kallonta ga agogo taga karfe 02:30pm amma har zuwa wannan lokacin Rumaisa bata shigoba tace to kodai ciwan marar yamatsanta matane tamika tsaye domin tafiya tadubata itakanta duk kafin haline sabida sam batada kuzari ajiki tafito tanufi part din Rumaisa tashiga saidai bata sameta afaloba tace to ko barci take to bara nadan huta sainatashi natafi Rumaisa taji lokacin da tashigo saidai har zuwa wannan lokacin tana cikin yanayi mara dadi bayan mintuna kadan Fatima tatashi zata tafi Rumaisa taji tana kokarin fita tajuya gefenta taga cup tasa hannu tayi jifa dashi jin anyi jifa yasa Fatima juyawa saidai bataga ko waba hartahuya kuma tadawo tashiga dakin Rumaisa tasameta acikin wannan yanayin dasauri takarasa inda take tana maifadar sunanta Rumaisa mai yasamekine haka hankalinta yatashi sosai ganin yanda jini yake mata zuba tace ina wayarki nakira Farouq tana falo tafito tadauki wayar takira Farouq tafada masa sannan tadawo gurin Rumaisa yashiga yimata sannu takuma kira layin Hajiya tasanar da ita bajimawa saiga Hajiya tace innalillahi wa’inna’ilaihiraji’un sannu Rumaisa dakyar take iya amsawa domin jini yafara bugunta mintuna kadan saiga Farouq Hajiya tasauya mata zanin dayake jikinta sunrikata sunfita da ita zuwa asibiti

Suna isa kaitsaye Emergency Farouq yanufa da ita bayan wani lokaci yafito ransa bace kallo daya zakayi masa kafahimci yana tare da damuwa sosai ganin yanayinsa yatada hankalinsu Hajiya matuka cikin sarkakiyar murya Hajiya take tambayarsa lafiya domin Fatima gaba daya hankalinta baya jikinta yaja numfashi tare da sauke ajiyar zuciya yace tayi bari Hajiya tace subhanalillah to yajikin nata da sauki Fatima tace bari tafada cike da mamak iyakai kallonsa ga Fatima wadda gaba daya jikinta yagama mutuwa yace Fatima tashi mutafi ina zamu gida tace gida kuma eh gida to amma Farouq yadakatar da ita ya’isa haka tashi mutafi yace Hajiya bara na’ajiyeta agida domin tasamamana abin da zamuyi buda baki kinga lokaci yatafi to shikenan Hajiya tatashi tatafi gurin Rumaisa sukuma sunnufi gurin mota yaji ankirasa abaya yajuyo sunyi ido biyu da Ahmad yatsaya Ahmad yakaraso inda yake yace Farouq ina kuma zaka gida mana haba Farouq yazaka tafi kabar Rumaisa acikin irin wannan yanayin Ahmed kenan to maikakesan nayimata koso kake nabata lokaci abanza agurinta to wallahi vazan’iyaba Farouq mai kake fadane haka abinda kunnanka yajiyema amma Farouq kafasan Rumaisa tana bukatar jini ayanzu hakama tana bukatar kulawarka baikama katafi kabarta acikin irin wannan yanayin ba kaima yakamata kayi tinani kagani yaja numfashi Kaga Ahmad dan Allah karka kara batamin rai kabarni da abinda ya’addabeni yajuya yatafi Fatima kuwa sai faman kallonsa take cike da mamakinsa Ahmad yabishi da kallo yadawo gurin Rumaisa taga tanajin jini yafito yadawo office dinsa sai kaiwa da komowa yake domin mamakin Farouq duk yagama kamasa tomaiya Farouq ya”aikatawa Rumaisa haka yatafi yabarta yanzu yayakesan tayi yashiga tinani lokaci daya Amir yazomasa yajinjina kai tare da daukar wayarsa yashiga kiran layin Amir bawahala yasamu yadaga bayan sungaisa Ahmad yashiga fada masa abinda yake faruwa lokaci daya yashiga rudani take yaji wani irin tashin hankali yana fuskantarsa yace ganinan tafe yaya Ahmed ya’ajiye wayar bawani bata lokaci saigashi ganin halinda Rumaisa take yakara daga hankalinsa matuka yace yaya Ahmed adibi jinina asamata dama jinina da nata iri dayane Ahmed yakallesa cike da mamakinsa yace a’a Amir kaimafa ba lafiya ce dakaiba taya kuma zandebi jininka gaskiya bazaiyuwuva yace haba yaya Ahmed maikake fadane haka kanafa ganin halinda Rumaisa take ciki a’irin wannan yanayin nata baikamata katsaya tinanin wani abuba dan Allah kadebi jinina kasa mata domin banasan wani abu yafaru da ita zan’iya sadaukar da lafiyata akan Rumaisa domin ina bukatar ta rayu ganin yasashi agaba tare da yimasa magiya yasa yadebi jininsa yasamata Ahmed yamata allurar barci mintuna kadan barci yadauketa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button