HAUSA NOVELMATAN GIDA Complete Hausa Novel

MATAN GIDA Complete Hausa Novel

Yaya Farouq dan Allah kayarda dani wallahi bani nazubar dacikin nanba wallahi Allah shine shaida akaina domin shiyafi sanin gaskiyata haba yaya Farouq tayama zan’aikatawa kaima wannan zunubi yakama kaima kayi tinani mana zuwa yanzu kaimaibada shaidane akaina domin kasan abinda zan’iya aikatawa dama wanda bazan’aikataba tabbas nayita kwadayin ganin kabarni nazubar da ciki saidai baka yarda da hakanba wannan yasa nahakura daga bisani kuma Allah yajarabeni da ciwan mara wanda shiyayi sanadin zubarmin da ciki amma wallahi bawai da gayyanayiba dan Allah yaya Farouq kayarda dani kakuma yafeni tabbas bakina yana kokarin kaini gamahala yaya Farouq kayarda dani wallahi sam balaifina bane magana take yayinda take wani irin kuka domin tafahimci cewa Farouq sam baiyarda da abinda tafadaba shikuwa sai kallonta yake

Yace kinga Rumaisa banasan rainin hankali Taya cikinki zaizube batare dakinaha wani abuba maiyasa na Fatima baizubeba sanda mararki tafara ciwo maiyasa bakifadaminba domin nadaukar mata mataki saikikayi yanda kikeso to tinda kinyi yanda kikeso tonima zanyi yanda nakeso Rumaisa adalci daya zan’iyamaki zankasance kawai mijinki asuna domin kuwa bazankara kusantarki ba saboda nafahimci bakya bukatar kikara haihuwa dani nikuma bazanjure ganin kina samun ciki kina zubarwaba shiyasa nayanke wannan hukuncin tayanda bazankusance kiba balantana harki’iya daukar ciki kizubar wannan shine Abinda nayanke Rumaisa tabbas zanhakura nidake zamuzauna cikin lumana amma kisani mu’amalar Aure bazatakara hadani dakeba

Wani irin kallo takemasa maicike da mamakinsa ba’abinda ta’iyafada banda Kalmar innalillahi wa’inna’ilaihiraji’un nashiga uku ni Rumaisa wannan wace irin rayuwa ce haka yaya Farouq maiyasa zakayimin haka wallahi bancan-canci haka daga Garekaba Yaya Farouq dan Allah karka illata rayuwata garka haddasamin damuwar dabani da maganinta dan Allah kabarni narayu cikin farin ciki kamar kowa yaya Farouq maiyasa kake kokarin ganin kacutar dani ta’irin wannan hanyar yaya Farouq bazan’iya wannan rayuwar agidankaba idan kuwa itakadaice sassaucin dazaka iyamin to nazabi kasauwakemin akan anyi rayuwar dabazan”anfana da itaba Rumaisa ke kanki kisanbazan taba sauwake makiba domin Aurena dake mutu karaba takalmin kaza dan haka saikiyi hakuri da yanda rayuwa tacanja maki bani mukulli natafi nakwanta barci yafara kama idona bagardama tadauko tamika masa yakarba yatafi tabishi da kallo cike da mamakinsa

To masu karatu sai kuma gobe idan Allah yakaimu taku har kullum take maku fatan musha ruwa lafiya

By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:52] Maman Adyan: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀
MATAN GIDA
????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

2⃣1⃣
Na

Fauziya Usman Kogo

Allah sarki Rumaisa baiwar Allah bakinta yajanyo mata musiba yau tsayin sati biyu kenan amma sam Farouq yaki sauka duk irin kokarinta nabasa hakuri amma sam baihakuraba wannan yasa gaba daya tafita haiyacinta gaba daya farin ciki yakaurace mata duk iya kikarinta nabiye damuwarta amma sai dasu Hajiya sa Fatima suka fahimci halinda take saboda damuwar tayi mata yawa yaumadai kamar kullum zaune take tabuga wani uban tagumi saiji take kamar tasaki ihu tana haka saiga Farouq yashigo kallo daya yamata take yaji tausayinta yakamasa yafada azuciyarsa tabbas Rumaisa kina bani tausani domin hukuncin dana yanke maki yayitsauri da yawa nikaina ina acikin damuwa hakuri kawai nake domin banasan kifahimci halinda nake ciki game dake nasan cewa ba laifinki bane to amma yakamata nanuna maki kuskuranki akan nunamin cewar bakya bukatar kihaihu awannan lokacin yaja numfashi tabbas zanyaye maki wannan kuncin dayake atare dake hakama zanjanye wannan duhun da yake azagaye dake domin bazanjure ganinki acikin irin wannan yanayinba domin kuwa bazanso wani mummunan abu yafaru dakeba ina bukatarki kuma ina fatan narayu dake rayuwa tahar’abada ya’isa inda take yazauna tare da dafata tajuyo takallesa yayinda take zubar da kwalla cikin muryar kuka tace yaya Farouq dan Allah kayarda dani wallahi iya gaskiyata nake fadama bansan komaiba game da hakan dan Allah garka bari rashinka yamin illar da banida maganinta yaya Farouq wallahi nagagara jure rashinka duk yanda zankwatantama halinda nake ciki game da rashinka wallahi bazan’iyaba tabbas nayarda harshe yakankai mutun ga mahalaka domin kuwa nawa harshen yahaddasamin damuwar da banida maganinta yaya Farouq maizanyi da zaisa kayarda dani wallahi koma miye nizanyi domin kayarda dani yayi shiru sai kallonta yake yayinda tausayinta yayi tasiri azuciyarsa ganin yayi shiru baice da ita komaiba yasata fashewa da wani irin kuka tahade kai da guiwa sai faman kuka take yaja numfashi tare da sauke ajiyar zuciya yasa hannu yadagota yagirgiza mata kai yana share mata kwalla cikin tausasa murya yace ya’isa haka banaso ke kenan kullum bakida wani aiki sai kuka har kinfara koyawasu Adyan yanzu ko ba’aimasu komaiba saisu saki kuka kuma ganin kinayine yasa suma suke dan Allah kidena wallahi banaso cikin muryar kuka tace to yaya Farouq taya zandena kuka bayan kana fishi dani kuma fishi sosai aini da zuciyata bazamu taba samun natsuwaba harsai zuwa lokacin da zaka dena fishi dani Rumaisa kedince kinfiye gardama duk lokacin dazance ga’abinda nakeso saikin kawomin wani korafi naki shiyasa mukafiye samun matsala atsakaninmu yanzu kiduba kiga irin barnar da kika’aikatamin da sauri tagirgiza Kai tare da cewa wallahi tallahi narantsema da Allah bani na’aikataba wallahi hawuce tahauni tare da tsautsayi yaya Farouq taya zan’aikatama haka wallahi bazantabayin hakanba dan Allah kayarda dani

Kallonta kawai yake yaja numfashi Rumaisa kenan nima nasani bake kika aikataba nakuma yarda da hakan kuma bana musu akan hakan domin nasan ko wacece ke nakumasan komai game dake cike da mamaki tace amma yaya Farouq duk da kasan hakan sai kuma kayimin wannan tsattsauran hukuncin maiyasa saboda furucinki nacewa saikin zubar da ciki amma yaya Farouq wallahi sam bakayimin adalciba amatsayina na matarka kasan dole ina da bukata dakai saikuma kahadani da rashinka Rumaisa nayi hakanne domin wannan yazama zankunne gareki da duk wata mace mai tinani irin naki domin nasan ire irenku kuna da yawa acikin wannan duniyar taja numfashi hakane kam saidaini nafahimci kuskurena zankumayi kokarin kiyaye harshena yayin furta magana da wannan nake kara rokon kayafemin yayi murmushi bakomai Rumaisa yanzukam komai yawuce nagode mijina to tashi mutafi kici abinci tayi yar dariya yaya Farouq kenan aini wannan farin cikin danake cikinsa yakosar dani bana bukatar wani kari sai idan kuwa kaine domin ayanzu kainafi bukata fiye da komai duk da yake kaidin balallai kana bukatar kasan cewa daniba yadan harareta tare zaro ido Rumaisa kenan aibanajin kinfini bukatar mukasance atare domin kuwa nafiki shiga tarko irin nadamuwa gaskiya Rumaisa nida zuciyata muncutu da yawa narashinki akwai ranar da nayi wata yar karamar hauka afalonnan sai nakai kofar dakinki kuma saina dawo Rumaisa wallahi bana fatan irin haka takara kasan cewa katsakaninmu domin bazanjure rashinkiba nima haka yayana tadan fada jkinsa tadago fuskarta tana yimasa wani irin kallo maikayatarwa cikin wata irin murya maijan hankali tace inasanka mijina kuma yayana Allah yabarni dakai har mutuwa yahana shaidan shiga atsakaninmu Amin babbar kauwa nima ina kaunarki tace yaya Farouq tashi mushiga daga ciki yayi murmushi Rumaisa kenan ina tinanin harnafiki bukatar hakan tashi mutafi yatashi yarikata tatashi sunshiga daga ciki sunsami farin ciki natsayin lokaci tindaga wannan ranar zamansu yadai-daita sukaci gaba da rayuwa irin tafarin ciki

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button