MATAN GIDA Complete Hausa Novel

To kuyi hakuri da wannan haka sai kuma idan Allah yakaimu da wannan nake cewa musha ruwa lafiya
By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:52] Maman Adyan: ????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
MATAN GIDA
????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
2⃣2⃣
Na
Fauziya Usman Kogo
Zaune suke suna fira dukansu suna gidan mummy sunkawo mata fira hardasu Umma Nusaiba tace yaya Salim dan Allah kafita damu muzagayo gari tinda nazo gatinnan banfitaba iyata gidan Aunty Safna da Aunty Zainab Baby tace eh Dady Salma kema zaki tafi eh Sunty Baby Safina tace Aunty Nusaiba niba ina zuwa Salma takalleta tace to baza’a tafi dakeba musa’arkine dazaki bimu kikama kanki baza’adake ba tace yaya dan Allah inazuwa aikuma saikiyi damin ba’inda zamu dake Salim yace to Nusaiba garki damu zakufita saidai ni yanzu da akwai inda zani kiyi hakuri sai Ammar yakaiku duk inda kukeso to yaya Salim godiya muke Salim yakai kallonsa ga Ammar tare da fada masa cewar idan suntashi fita saiya fita dasu ya’amsa da to Safina tace Aunty Baby ina zuwa kafin tace wani abu Salma tace bazaki bimuba nafada maki ganin Salma tadage akan bazata bisuba yasa tasaki kuka tatashi tanufi inda Safna tana kuka yayinda takefada mata abinda yayarta tace baza’a fita da itaba Safna tace ita Salma tace bazasu fita dakeba tadaga mata kai alamar eh ok to tatashi mutafi tajanyo hannunta sunfito indasu Salma Safna tace wallahi Salma ki kiyayeni miye nawani cewar bazaku fita da Safina ba to Mamie aimu ba sa’arta bane eh lallai to sannu Yayar kowa keda kike fadar haka acikin wace sa’arki aizan’iya cewa Safina ce sa’arki su shekarun biyu da kika batane har kike ganin kinwani girmeta tobara kuji idan har bazaku fita da Safina ba saidai kuhakura da fitar banasan wulakanci karkiyiwa budurwata rainin wayo idan bazaku fita da itaba to saidai kufasa fitar Ammar yace haba Aunty Safna yanzu duk akan Safina kike wannan fadan eh mana Ammar domin bazanyarda a rainamin budurwaba Nafisa tace su budurwa manta nansuka tasowa Safna ca aka tace haba jama’a waimaiyasa kukemin haka da budurwata yarinya kyakkyawa gaskiya Safina kina da masoya da yawa rabuda su Mamie nabayanki kuma tana tare dake
Bayan wani gajeran lokaci Nusaiba tace yaya Ammar idan katashi saimutafi ko yayi murmushi Nusaiba kenan aini kunake jira idan kunshirya saimutafi ok Nusaiba tace Baby Salma mutafi ko ok suntashi zasu tafi Safina tabisu Ammar da Nusaiba sunce ke ina zuwa tace zanbikune Ammar yace gaskiya nibazani dakeba tasaki kuka Safna tace wallahi Ammar banasan wulakanci Nusaiba kishiga hankalinki konahana fitar gaba daya Ammar yace haba Aunty Safna saikace tafi kowa gasu Farouq nan sunhakura amma ace ita saimuntafi da ita eh da ita zaku tinda kuntafi da sa’ar haihuwarta banda wulakanci ai Salma bawani girmanta tayiba towaima natambayeku inazukune inda bazaku da itaba wannan kuma sirrine hakadai suka fita da ita harsunfito sunshiga mota Safna tafito tace to saura kuyimata wani abun tinda natilassaku fita da ita wallahi duk wanda yayi kokarin bataran budurwata nidashine to munji sunyi tafiyarsu Safna kuwa tadawo ciki suna cikin fira Zainab tace Safna kefa dena hada Salma da Safina duk dacewa batserewa atsakaninsu amma shibabba alakulli ahalin babbane hakane Aunty Zainab wallahi Salma da danbanzar san girman tsiya ita aladole tilas batayin komai da Safina tinda tana gabanta ita kuma Safina Allah yasamata Salma aranta duk inda Salma take tafisan takasance agurin ita kuma saitayita hantararta tagagara fahimtar cewar Safina kaunarta take dasan kasancewa atare da ita to saikiyita kokarin lurar da ita tayanda zata fahimceki Allah yakyauta yasa mudace Amin yarabbi
Su Nusaiba sunyi yawansu iya yawo Ammar yanunawa Nusaiba gari sunjima sosai kafin sudawo bayan sungama ganin gari yatafi dasu yamasu siyayya sannan suka dawo gida bayan sundawo sunci gaba da fira natsayin wani lokaci sai dare sannan suka tafi baby Safna da Salma kuwa agidan Mum suka kwana
Shekara kwana inji malan bahaushe kwance take banda juyi ba’abinda take taji kwancin badadi tazauna nanma taji badadi tayi durgushe saboda azabar ciwan da takeji tana haka saigasu Afreen sunshigo suna anbatar sunanta da Daughter dakyar take magana tace Farhan daukomin wayata afalo kan tebur ya’amsa da to yatafi yadauko yabata takira layin Al-amin ringing biyu yadaga tabawa Farhan wayar tace yafada masa bata da lafiya yakarbi wayar yafada masa alokacin yana tare da Sadiq yatashi firgigit Sadiq yakallesa tare da tambayarsa lafiya yace Fauzy ce balafiya kasan watan haihuwarta yakama lafiya tamata karanci bara natafi domin bansan yanayin da take cikiba to bara nazo mutafi Safiya dauko mayafinki mutafi ok tatashi tashiga daga ciki tadauko mayafinta suntafi suna isa kaitsaye dakin Fauzy suka nufa sunsameta durkushe cikin wani irin yanayi narashin lafiya Sadiq da Safiya sunfita sundawo falo tare da su Afreen Al-amin yadubata kasancewarsa Doctor yaga daf take da haihuwa yashiga rarrashinta tare da tausasarta shiyakarbi haihuwarta tadan wahala kafin tahaihu saidai kuma bata wani jima sosaiba tana nakudaba tahaifi yarta mace kyakkyawa shida kansa yashirya yar bayan yashiryata yamikawa Fauzy ita takarba tana murmushi mai hade da dariya tace masha Allah fine girl yace toya kika ganta tayi murmushi kyakkyawa kamarkai yayi yar dariya nikuma dake nake ganin kamarta yace kawota nakaiwasu Safiya suna afalo da kumasu Farhan tasunbaci yar sannan tabashi yakarba yafito da ita yabawasu Sadiq sunyimasa barka da arziki bayan fitarsa Fauzy tatashi tashiga bandaki tahada ruwan dimi tazauna nadan mintuna sannan tayi wanka tafito tashirya tadawo falo gurinsu Safiya su sadiq sunyi mata barka da arziki su Afreen saimurna suke da dauka ansiyowa Mamie baby Fauzy tayi murmushi tace Afreen kenan da siyo baby ake aidawani baisamuba domin wani baza’a siyarmasa ba Al-amin yakirasu Umma yafada masu dasu Hajiya yakira Aliyu yafada masa da Farouq nan take gidansu yadauki jama’a kwana biyar da haihuwa su Sakina suka shigo da Firdausi Esha kuwa tinda akahaihu tatare agidan Al-amin haka Farida da Safiya da khadiza ranar suna akasawa baby suna Afra bayan suna da kwana biyu si Firdausi suka koma gida
By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:52] Maman Adyan: ????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
MATAN GIDA
????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
2⃣3⃣
Na
Fauziya Usman Kogo
Zaune take taji anturo kofa anshigo Pikram ne tare dasu Entisar da gudunsu suka nufi gurin Ikram suna masu kiran sunanta Mamie Ikram tarungumesu tana mai murmushi Pikram yayi tsaye yana kallonsu yayinda yaketa faman murmushi farin ciki yskamashi bayan tasakesu daga rungumar datayimasu tabisu daya bayan daya tasunbacesu tana maicewa inasanku ‘ya’yana Allah yarayanku yakuma albarkaci rayuwarku Pikram ya’amsa da Amin takai kallonta garesa tana mai yimasa murmushi shima murmushi yake tamika tsaye tanufi inda yake tace sannu da zuwa maigidana gaskiya yau gidanmu yacika da haske duhun gidannan ya yaye murmushi kawai yake mata tajanyo hannunsa to mutafi kazauna bayan yazauna yace lallai Zara shindama ashe kinasan yarannan har haka amma kika nisantasu dake harna tsayin wata daya tayi murmushi yaya Pikram kenan aisanda nakeyiwa su Ehsan yamafi da haka nakaisu gidan Mama ne saboda zasufi samun kulawane fiye danan domin ni idan ina azumi to komai nawa saiya tsaya nikuma bazanso yarana suwahalaba wannan yasa duk azumi nake kaisu gidan Mama ko gidan Umma domin zasufi samun kulawa acan yaja numfashi Zara kenan yafada yana yar dariya itama dariyar take