MATAN GIDA Complete Hausa Novel

Zuwa yanzu komai yadai-daita Ikram tafahimci kuskuranta takuma gyara kuskuranta haka Nafisa itama tafahimci kuskuranta takuma gyara kuskuranta damacan shaidanne yadoka mata ganga tataka raya daga bisani kuma tafahimci gaskiya takumayi anfani da ita to kuma da haka ne nakawo karshen wannan littafi nawa wanda nasawa suna MATAN GIDA to masu karatu nasan wasunku zasuce littafin baikamata yatsaya ananba ko wani abu makamancin haka to wannan littafin nayishine kawai saboda Ramadan kuma jaruman littafaina ne nasaka acikinsa kusan littafi takwas ne nahada aguri daya danjin labarin Seedar jinzai sami lafiya yafara tafiya maiyayi sanadin hana Seedar tafiya domin munji Dadynsa yafada mana cewar lafiya qlau akahaifesa daga baya lalurar rashin kafa tasamesa to danjin asalin wannan labarin saiku naimi littafin YAN MATAN BANA dominjin labarinsu Pikram kuwa saiku naimi littafin ZARA ko Ikram dan naiman labarin littafin Rumaisa da Farouq saiku naimi littafin KIYARDA DANI RUMAISA danjin labarinsu Safna Safwan Salim Nafisa saiku naimi littafin ZABINA dansamum labarin Ismail da Islam Iman da Ishaq sai kunaimi littafin YAZANYI DA RAINA danjin labarinsu Khadiza da Kabir sai kunemu littafin NI DA KHADIZA danjin labarin Fauzy da Al-amin saiku naimi littafin GASKIYAR MAFARKINA danjin labarin Afra da Affan Afnan da Adnan saiku naimi littafin KAMANNI ina godiya agareku abisa bani lokacinku gurin karatun wannan littafin nawa mai suna MATAN GIDA nagode sosai taku harkullum maiyimaku fatan alkhairi Fauziya Usman Kogo
[ad_2]