MATAN GIDA Complete Hausa Novel

Tana kicin tana aiki saiga Amra da gudu tazo tabuya abatanta tare da rike kafafunta tace a’a Amra miye haka tana rufe bakinta saiga Adyan da Adeel sunbiyota suna kokarin kamata tayi saurin taresu tamasu wani kalli maikama da harara lafiya zakubiyomin yarinya Ammie wasa mukai tafadi shine zamu daketa amma lallai yarannan dan Allah nikutafi kubani guri kubarni da aikina takorasu tacigaba da aikinta bayan wani lokaci tafito Adyan yazauna kan kafarta tashirgesa tare da yimasa tsawa dan Allah tashi ko Amra nabarta tazauna kafata balantana kuma kai Farouq yakalleta tare da girgiza kai haba Rumaisa maiyasa kike hakane ke kenan idan kina aiki ba damar arabeki aji sanyi dan Allah kidena haba yaya Farouq to dawanne zanji da azumina aikina kokuma da nauyinsa to Allah yakyauta Amin bayan takarasa tagyara gidanta tashirya zuwa wani lokaci akakira sallah sukayi buda bakinsu cikin lumana
Tin karfe 06:00pm takammala aikinta tagyara gidanta tako ina tashirya tsab dawowar Kabir kawai take jira yanzu take ganin Kabir anjima take ganinsa ba Kabir balabarinsa harzuwa wani lokaci baidawoba sai karfe 09:00pm tana tsaye saikai kawo take yaturo kofa yashigo tare da sallama ta’amsa tare da tafiyarta ciki yayi murmushi tare da shangabanta ina kuma zaki batare dakinyimin sannu da zuwaba kinga nasan nayimaki laifi amma yakamata kitsaya kisaurareni kijimaizan fada maki kinga daganan kinada damar da zaki yankemin hukuncin da duk yadace dani amma kafinnan kiyi hakuri kizauna yajanyo hannunta sunzauna yakalleta kafin yace wani abu tace haba Uncle maiyasa zakayimin haka tinyaushe naketa faman jiranka baka balabarinka maiyasa bakasha ruwa gidaba nawahala nayi girki amma shine zakasha ruwa agidan wani shikenan nasha wahalar bana a’a Khadiza sam bahaka bane wallahi bayan muntashi daga tafsirne sai Safwan yasani agaba akancewa lallai sainatafi gidansa nasha Ruwa nikuma banyanda zanyi shiyasa nabishi mukatafi amma dan Allah kiyi hakuri komai yawuce kuma zancen abinci bakiyi wahalar banzaba domin kuwa zanci amma saikindena fishi dani tayi murmushi nadena yauwa khadiza na tokokefa inasu Khalid sunyi barci dauwuri haka eh to mutafi nayiwanka nashirya sainafito muci abinciko ok tatashi suntafi tatayashi yayi wanka sunfito tataimaka masa yashirya sannan sunfito sunnufi gurincin abinci sunci abincinsu cikin wasa da dariya bayan sunkarasa sun’nufi dakinsu Khalil sunyi masu addu’a sannan sunnunfi makwancinsu
Tomasu karantu sai kuma gobe idan Allah maikowa maukimai yakaimu fatan alkhairi Misha ruwa lafiya
By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:48] Maman Adyan: ????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀MATAN GIDA????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
0⃣3⃣
Na
Fauziya Usman Kogo
Iman na’am kinga komaifa saukine dashi maiyasa kike kokarin takura kanki azumin nananfa ance idan bazaka iyaba toka’ajiye taya kina fama da laulayi gayawan Amai gaki bakomai kikeciba kuma kidorawa kanki yin’azumi gaskiya wannan sam baidace va da wannan nake rogonki daki ajiye azumin nan kihuta cikin wata irin murya tatashin lafiya take magana yaya Ishaq nima ganin bana’iyacin komai yasaniyin azumi a’a Iman aibazarasa abinda zakisawa cikinkiba yanzu kifadamin maikikeso fadamin mana tayi dan murmushi to tinda kamatsa hadamin coffee sainasha yauwa Iman yarinyar kirki Allah yaimaki albarka ta’amsa da Amin tana maiyin murmushi yatashi yashiga kicin yahado mata coffee yakawo mata tasha
Zaune yake yana karatun Qur’ani tafito ga’alama fita zatayi yakai karshen aya yatsaya tare da kallonta Ikram inazuwa zantafi office kokamanta yau muna Monday ne yagirgiza kai a’a banmantaba amma kisani yana dakyau kifara shirya gidanki kafin kifita kinga dakindawo girki kawai zaki dora hum gaskiya bazan’iyaba domin dazara nafara wani aikin gida to bazan’iya komai a office ba kakoga aikina na office yana da matukar anfani hakama dakake zancan danadawo nashiga kicin yau bazan dawoba sai 05:00pm Kaga kuwa zuwa wannan lokacin bazan’iya wani girki maiyawaba saidai muci taliya ko indomie nina tafi saina dawo yashagabanta haba Ikram waimaiya bakyada kirkine maiyasa duk abinda nakeso bakya aikatashi maiyasa sam bakidaukan da darajaba anyama waikina yimin kallon miji makuwa saboda miji yana da matukar daraja da kima agurin matarsa amma ga matar da take neman aljannarta Ikram anya kina kwadayin shiga aljanna kuwa domin kuwa nafahimci kinfifita duniyarki fiye da lahirarki wannan wane irin musiba ne gaskiya Ikram kina bukatar gyara kuma yakamata kigyara tinkafin lokaci yakore maki sai wani irin kallo take yimasa kagani karna makara saina dawo tafita abinta yabita da kallo yayinda mamakinta yayi yawa atare dashi yazauna yacigaba da karatunsa harnatsayin wani lokaci daga bisani yatashi yashirya yafita yana hanya yahadu da Isma’il yatsaya yadaukesa suncigaba da tafiya ayanayin dayaga Isma’il yafahimci yana tare da yar damuwa kuma yafahimci rashine bayan ya’ajiyesa inda zashi yatafi yayi masa siyayya maiyawan gaske wadda zata isheta harzuwa karshen azumi yanufi gidansa yakai masa batare da saninsaba yasami yara sunshiga dakayan bayan kungama yayi magana da matar gidan Islam tashiga yimasa godiya sosai yace bakomai yakoma dauko kudi maiyawa yabata gawannan kwayi cefane dashi takarfa tana maikara yimasa godiya ya’amsa da bakomai yatafi da yamma koda Isma’il yadawo yasami gidansa sai haske yaketashi wanda yakauda duhun dayajewaye gidan yashiga tambayar Islam tafadamasa komai mamaki yakamasa gann tare da Pikram yafita amma sam bainuna masa komaiba yakirasa awaya yayi masa godiya
Zaune suke teburincin abinci ganin mintuna biyu suka rage asha ruwa Saifullahi yace Sahla ta’amsa na’am Dad tafi ki kira Auntynku tazo muyi buda baki ok tatashi zata tafi Seedar yace a’a Dad nizantafi nakirata Suhaila tayi murmushi a’a yarona kabari kanwarka tatafi Mum dan Allah kibarni natafi toshikenan Sahla kiturashi saiku tafi tare ok Mum taturashi suntafi sunbisu da kallo Saif yagirgiza kai tare da cewar ya Allah kanunamin lokacin da Seedar zaiyi tafiya da kafafunsa Allah yasana inada rabon ganin garin wannan ranar Amin Abban Seedar su Sahla sun’isa part din Safiya tare da buga mata kofa tazo tabude tana ganinsu taja tsala tare da cewa lafiya Aunty dama Dad ne yace nazo nafadamaki kifito muyi buda baki lokaci yayi taja tsaki shikuwa Saif duk baiga wanda zaituro yafadaminba saikai Sahla maiyasa bakizo kekawaiba saida kikazomin da wannan gurgun cikin bacin rai sahla tace haba Aunty maiyasa kike hakane kinafa zubarda girmanki duk irin biyayyar da yaya Seedar yake maki amma ke kullum cikin hantararsa kike tadaka mata tsawa keyimin shiru karya nafada bagurgun bane ko kage nayimasa to amma Aunty ai Allah shiyayi maikafa kima yayi gurgu kima mutun farkonsa yasani baisan karshensaba kedan Allah ya’isa kutafi kima buda bakin bazanyi dakuba aikin banza tashege tare da turo kofarta kagani ko yaya saida Mum tace garkazo dan kawai gudun haka amma lace saikazo yanzu irin haka adadai ni wallahi sambanasan banasan abinda Aunty takeyima yaja numfashi nasani kanwata amma garki dam komaiyayi barko zaiyi karshe wata rana sai labari Sahla dan Allah garsu Dad susanda wannan zancan kinji to shikenan yauwa kanwata nagode bakomai yayana taturashi sunkoma sunfadama Dad cewa tace takoshi yaja numfashi tare da girgiza kai Mum kima takura da yaranta gaba daya yanayinsu yasauya duk da kokarinsu nabaye damuwarsu tafada azuciyarta Allah yakawo mana karshen wannan jarabawar sunyi buda baki yayinda kowannansu da abinda yake tinani aransa
To saikuma idan Allah yakaimu gobe lafiya zamuci gaba daga inda muka tsaya taku harkullum maiyimaku fatan alkhairi take cewa musha ruwa lafiya