HAUSA NOVELMATAN GIDA Complete Hausa Novel

MATAN GIDA Complete Hausa Novel

By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:48] Maman Adyan: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀MATAN GIDA????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

0⃣4⃣
Na

Fauziya Usman Kogo

Sunkasance tare suke aiwatar da komansu duk da cewa kowace da part dinta amma hakan baihanasu kasan cewa atareba domin kuwa da akwai wani kyakkyawan guri wannan akoyaushe suke haduwa suda mazajensu domin suci abinci kuma suyi fira kasancewar muna watan Ramadan wannan yasa suke shirya komansu apart daya yaumadai kamar kullum suna part din Afra domin gabatarda abin buda baki sunyi komai sungama akan lokaci sunzo sunshirya komai akan tebur sundawo sungyra gurinda sukayi girki sannan Afnan tanufi nata part domin tatafi tashirya kafin lokacin yakara isa bayan fitarta Afra ma takara gyara gidanta tayi masa turaren wuta sannan tashiga wanka tafito tana cikin shiri tajiyo sallamar Affan ganin baiganta afaloba yasashi shiga dakinta yasameta tana ahirinta tajuyo tare da yimasa sannu da zuwa yauwa sannan da kokari bara nima nashiga nawatsa ruwa bara nazo nahadama a’a wallahi nayafe maki Allah yaimaki albarka ta’amsa da Amin yayinda fuskarta take amon murmushi yashiga toilet koda yafito takarasa shirinta shima yayi shirinsa yagama sundawo falo baifi mintuna goma da fitowarsu ba saigasu Adnan sunshigo sungaisa gaba daya ganin lokacin buda baki yayi yasa suka tashi suka nufi gurin buda baki sun’isa Afnan ce take zuba abincin bayan takarasa tazauna sunfara buda baki bayan sun’idar su Affan sunnufi masallaci domin gabatar da sallar magariba su Afra kuma sunnufi ciki

Tafito daga kicin tana kokarin shiga ciki taji anturo kofa anshigo tare da sallama ta’amsa tare da isa inda yake tana maiyin murmushi sannu da zuwa my swt Dad yauwa my Dear Daughter sannu da aiki yauwa barka da zuwa takarbi ledar dake hannunsa tare da duba abinda yake ciki murmushinta yakara tace wow chocolate daya yawa haka kai ammafa nagode sosai yayi murmushi tare da cewa kidena wannan murnar taki domin namasu azumine duk wanda baya azumi to bazaishaba tayi yar dariya cikin muryar shagwaba tace nibazan yardaba yace kinaso kisha chocolate tadaga masa kai tare da cewa eh to tinda kinaso kisha chocolate gobe kiyi azumi to nayarda zanyi tafada tana dariya yazaro ido yana kallonta tare da girgiza kai nikuma banyarda ba sokike ayi haihuwar guzuma baby kwance Uwa kwance to nasha eh kisha amma nasu farhan yafi yawa maiyasa saboda yakumayi shiru fadi mana a’a barshi kawai ok Daughter na’am wai’inasu Afreen sunfita inakuma suka tafi konace wakuma sukabi dazune da Esha zata tafi gida suka azafitina sai sunbita ganin tana tare da Amir aikuwa zamu tafi mudawo dasu haba Dady kabarsu mana bazanbarsuba bara natafi nasamu nawatsa ruwa ok sunshiga daga ciki yawatsa ruwa yafita yashirya lokacin yayi dai-dai da lokacin buda baki suntafi sunyi buda baki bayan sunkarasa yatafi masallaci itakuma tayi tata sallar agida yana dawowa yadauketa sunfita sun’isa gidansu Umma sunshiga bayan sungaisa tare da yimasu barka da shanruwa su Farhan da gudu sunzo gurin Al-amin Abba yace Fauziya yajikin naki ta’amsa da Alhamdulillah to Allah yakara afuwa Amin Abba sundan jima anan daga bisani yadauki su Farhan sukayimasu sallama suka tafi saidai kafin su’isa gida suntafi gidansu Sadiq da Aliyu daga bisani suka tafi gida

Zaune suke suna buda baki takalli maigidan nata tare da fadar sunansa Uncle ni kuwa wallahi inasan nafadama wani abu inajinki Uncle wallahi Salim yake bani tausayi saboda yanda rayuwa tasauya masa kima nagasu Safwan sunyi ko oho dashi gaskiya yana bukatar taimakonsu ga matarsa tana yimasa tsiwa abin tausayi jiya dana shiga gidan yarsa nasamu Safna tana aikin rarrashinsa dan Allah Uncle kayi kokarin samamasa mafita ko kayi magana da Safwan kaji ok Allah yaimaki albarka Amin Uncle

Kuyi hakuri da wannan haka muaha ruwa lafiya

By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:49] Maman Adyan: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀MATAN GIDA????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

0⃣5⃣
Na

Fauziya Usman Kogo

Zaune yake yayi tagumi saiga Safna tazo tazauna kusa dashi tarika hannunsa tare da fadar sunansa Dady ya’akaine yakalleta tare dayin dan gajeran murmushi bakomai Safna bakomai kuma kake zubar da kwalla am wani abune yafadamin a’ido shiyasa aiya sannu yauwa inasu Farouq suna ciki ok Dady yaushe zaka kaini gidan Ummi garki damu zankaiki amma sai anyi hutu a makaranta kinji to Dady bakasiya mana kayan sallaba Dady Safwan ne kawai yasiya mana kafin yafadi wani abu Nafisa tayi masa rigagi hum abaya kenan domin yanzu Dadynki bashida komai sai fama da rashi talauci kawai yake kewaye dashi dan haka karma kisawa kanki tinanin zaiyimaki kayan salla haba Nafisa waimiye hakane taya zaki rika fadawa Safna irin wannan zancan dan Allah kidena au karna fada mata gaskiya kenan wannan kuma yarage naki tadawo da kallonsa ga Safna wadda taketa kallonsu yace Safna garki damu zansiya maku kayan salla masukyau kinji eh Dady ta’amsa tana dariya yatashi yafita

Dear ya”akaine am inasan idan mukayi buda baki natafi gidan yaya Salim kaga tinda akafara azumi banhadu da yayana ba garki damu nidinma inasan haduwa dashi domin kwana biyu yadena shiga office Kuma nakira layinsa baya tafiya kasanfa yatafi Kano kwana biyu mebi akwai matsalar network to kuma hakan zata iya’kasancewa amma dai duk da haka bara nakira layin Aunty Nafisa naji ko lafiya tokirata kiji ok tadauki wayarta tashiga kiran layin Nafisa bajimawa tadaga bayan sungaisa tashiga tambayarta Salim tace aiya aikuwa baijima da fitaba kikira layinsa mana nakira baitafiba dafatandai kuna lafiya eh muna qlau to Allah yataimaka saina shigo ok ashigo lafiya yauwa sunyi sallama tacigaba da aikinta bayan sunsha ruwa sunyi salla sunnufi gidan Salim sunyi sa’ar samunsa agida bayan sungaisa Safwan yace Salim lafiya kake kuwa naganka kayi duk wani iri hakama kadena shiga office maiyake faruwane domin nafahimci kamar da akwai duwamu atare dakai fadamin naji maiyake damunka jinyayi shiru maiyi magana ba yasa Nafisa cewa wallahi Safwan ayan kwanakin nan Salim duk sai ahankali lafiya tayi masa karanci wannan yasa yanzu baifiye fita ko inaba ko gidansu Dady saiya kwana biyu baitafi ba Safna tace subhanalillah yaya latafi asibiti kuwa yasauke ajiyar zuciya eh kanwata yanzu hakama inanan inashan magani to Allah yadaukema lalura Amin kanwata sunjima agidan suna fita daga bisani sukayimasu sallama suka tafi

Aiki take kamar tafasa ihu saifaman fada da yara take Farouq yakasa jurewa yaja yaransa sunnufi part din Hajiya Fatima sai kallonta take taja numfashi tare da fadar sunanta Rumaisa manya ai’idan da sabo yakamata ace kinsaba wallahi Aunty Fatima yaranne da kore mai rai bazasu barka da abinda yake gabankaba sai suyita kokarin kaika bango to ai hakuri ake tinda kinriga dakinsan halinsu suncigaba da aikinsu bayanda sunkammala kowaccensu tatafi domin tawatsa ruwa Rumaisa nakara shirinta yarage saira mintuna goma asha ruwa tadan kwanta kujera lokaci daya barci yadauketa koda lokaci yayi Farouq da Fatima suna teburincin abinci ganin tajima batafitoba yasa Fatima cewa Fara tatafi part dinta tayo kiranta ta amsa da’to tafita bajimawa tadawo Farouq yakalleta ina Rumaisa Dady barci take barci kuma eh anya Rumaisa qlau take kuwa gaskiya banajin itakadai take Mebi shiyasa fitinarta da masifarta sukayi yawa yakai kallonsa ga Fatima yace taje tayo tashinta a’a Farouq kabarta tayi barcinta Fatima na’am kitafi kitasota ok tatashi ta’isa part dinta tasameta tana barci azahirin gaskiya batanan tashinta amma kuma bazata iya da masifar Farouq ba dole tatasheta tashiga anbatar sunanta shiru tadan bugi kujerar dakate kwance tabude ido tana kokarinyin magana tayi ido biyu da Fatima tadanyi murmushi itama murmushin take sannu sarkin barci to tashi mutafi muyi buda baki murmushi kawai tayi tare da mikewa tsaye itama tatashi sunnufi inda Farouq sunyi buda baki sungama sunnufi part din Hajiya sunyi mata barka dashan ruwa itada Abba sunci gaba da fira

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button