MATAN GIDA Complete Hausa Novel

Mama yau gurin Mamei zani nima zanbiki nima ina zuwa Mama sai kallonsu take kafin tayi magana Pikram yace wallahi duk kunka yarda kuka koma gurin Mamie to wallahi sai kunkasance abin tausayi Ehsan na”am Elham na’am Entisar na’am Dady kuyi hakuri kuyi zamanku agurin mama kunji to Dady yauwa yaran albarka Mama takallesa lallai Pikram kayarda Ikram tahuta nikuma nayita hidima da wadannan yaran suna bani hawala Ihsan tazomin atsayin Intisar ko Ilham tinda haryanzu bana ban-bancesu idan ba Ahmad yazoba saisuyita rikitamin lissafi yayi dariya Mama gaskiya zuwa yanzu yakamata ace kinfara ban-bancese to taya bayan duk kamanninsu daya sunyi dariya Dady wai mama bata ganemu to kunga kudena wahalarmin da tsohuwa domin inasan abata kunji to Dady yauwa Allah yaimaku albarka Amin ya Allah
Isma’il yakamata mutafi mugano jikin Iman ko kuwa gaskiya yakamata bayan zunsha ruwa tadauki yaronta maisuna Ikbar suntafi sun’isa gidan sunsameta akwance tana ganinau tatashi zaune tana maiyimasu sannu da zuwa bayan sungaisa sunshiga yimata yajiki ta’amsa da Alhamdulillah ganin sundanjima amma basuga Ishaq ba yasa Islam tashiga tambayarta ina Ishaq baijima da fitaba yatafi yayiwasu Umma barka da shanruwa Allah sarki inasu Teebiyan suna gidan Umma ok Allah yabaki lafiya Amin Amin yayana basujima sosaiba saiga Ishaq yadawo suncigaba da fira nadan lokaci kadan sannan sukayi masu sallama suka tafi
To maikaratu sai kuma gobe idan Allah yakaimu taku harkullum maimaku fatan alkhairi Fauziya Usman Kogo
By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:49] Maman Adyan: ????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
MATAN GIDA
????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
0⃣6⃣
Na
Fauziya Usman Kogo
Yaumadai kamar kullum karfe 02:00pm tadawo daga office dawowarta keda wuya saiga kawarta tashigo tare da sallama tashiga yimata sannu da zuwa maraba da Fauzy yanzu kike tafe wallahi kuwa tazauna sungaisa Fauzy takalleta Ikram yana ganki kedaya inasu Intisar suna gidan Mama aitintarkon azumi suka tafi domin nasamu narage sabida zuwa office yanzunma banjima da dawowaba dan ko ciki bankarasaba sabida nagaji dayawa lallaikam kina kokari gazuwa office gafama da aikin azumi hum taja numfashi wane irin aiki aininan dakike gani wallahi bawani aiki danake iya nadafa mana taliya ko indomie muyi maneji haka sabida bazan’iya wani dogon aikiba yanzuma badan kinshigoba dayanzu idan nakwanta barci nasan bazan tashiba sai yamma Fauzy sai kallonta take cike da mamakinta tace amma Ikram yakikeyi da Pikram hum aiyafishan ruwa agidan Mama wannan yasa bandamu danayi wani abin kirkiba Fauzy tasauke ajiyar zuciya tabdijam lallai Ikram wallahi kina da matsala kuma kina bukatar gyara wannan wace irin rayuwane dake haka ace bazaki iya naimawa mijinki abincin dazayayi buda baki ba gaskiya wannan lalacin yayi yawa Ikram anya kina neman aljanna kuwa mijinkifa yana da hakin da zakiyimasa girki amma ace mutun yana da mata amma kullum yana gida gurin Mamarsa dominyin buda baki haba kema kiyi tinani kigani wannan sam baidace da Pikram ba yakamata kiyimasa adalci amatsayinsa namijinki domin natabbata yana da bukatar yasha ruwa agidansa idan da hali harya gaiyato wayanzu susha ruwa agudansa Ikram nidai bazan’iya wuni agidanki ba domin mijina bazai’iya buda baki da taliya ba balantana kuma indomie bara nakirasa yazo yadaukan ya’ajiyeni agidan Farida ko gidan Safiya suda suke naimawa mazajansu abincin buda baki ba’irinkiba malalaciya gaskiya Pikram yabani tausayi domin baiyi sa’ar mata ba inamasa masa jaje azahirin gaskiya Fauzy baraji dadin yanda Ikram take gudanar da rayuwar gidantaba tadauki wayarta domin kiran Al’amin Ikram tayi saurin dakatar da ita a’a Kawata kiyi hakuri mana dan Allah garki tafi kibari zanyimana abincin buda baki nikaina yanzu nagane kuskurena kuma insha Allah zanyi kokarin gyarawa da yardar Allah to Allah yayarda yabaki iko Amin to fadamin mai Dady yafiso saimu girka a’a abinda kikasan Pikram yafiso shizaki girka Dady bayada matsala duk abinda kika girka zanci idan har ba taliya bace ko indomie ok to bara nabada ayomana cefane to sakijiki lokaci tafiya yake tatashi tafita tabawa yaron gidan kudi tare da fada masa abinda zaisiyo mata yakaba yatafi bajimawa yadawo sunshiga kicin sunfara aiki Fauzy tahada coffee tasha kasancewar batayi Azumi sannan sukaci gaba da aikinsu kamar wasa sukayi komai suka gama bayan sunkarasa sungyara gidan Ikram tayi kwance tamkar wadda batada lafiya Fauzy takalleta tayi murmushi maitare da dariya tagirgiza kai Ikram sai kallonta take haba Fauzy miye zaki wani sakani agaba kinayimin dariya to aidole nayi dariyarki wannan irin abu dakike haka kamar wadda tayi duk girkin unguwarnan gaba daya aidole zaki fadi haka tindake ba’azumin kikeyiba Ikram wallahi kindai fiye raki dayawa eh naji to kinga yanzu tashi zakiyi kitafi kishirya kidau wanka kiyi kyakkyawar kwaliya kafin dawowar Pikram kai wallahi Fauzy nagaji dayawa kinga hakuri zakiyi tashi dan Allah kinji kai taja numfashi tare da mikewa tsaye yauwa tomaza kinga lokaci tafiya yake ok tanufi ciki Fauzy tabita da kallo tare da girgiza kai tana murmushi Ikram kenan bansan maiyake damunkiba lalaci da mutuwar jiki sunyi yawa atare dake wanda hakan tasa kikewasa da kulawa da maigidanki Allah yashiryeki tana fitowa tashirya cikin wasu riga da siket na les tauikyau sosai sai kamshi take tafito Fauzy takalleta wow Ikram kece kuwa kinga yanda kikaikyau gaskiya abin sai wanda yagani kinyikyau sosai tayi murmushi sosai wanda yakara baiyanar da asalin kyanta nagode Kawata tazauna suncigaba da fira kafin zuwan lokaci tadauki wayarta tashiga kiran layin Pikram saidai baya tafiya acan gurin Pikram kuwa suna tashi daga gurin tafsin yafita domin zuwa gidan Mama kasan cewar lokaci buda baki yakusa yana kokarin shiga motane Al-amin yakirasa ya’amsa tare da juyawa yabashi hannu sungaisa Pikram tindazu nake dagama hannu Allah sarki wallahi banjiba kuma banganiba bakomai aikuwa Fauzy nagidanka yanzu can nanufa domin daukarta Allah sarki to mutafi ko ok kowannansu yashiga motarsa suntafi Pikram yafada azuciyarsa yau karyata takare domin kuwa nasan Al-amin tinda yakai yanzu baitafi yadauki Fauzy ba to agidana yaketinanin shanruwa gani Allah yahadani da mamalaciyar mata wadda sam ba’amorarta toni yanzu yazanyi da wannan tinanin ya’iso sunfito sunshiga daga ciki abinda yafi bashi mamaki shine yanda yaga angyara gidan tako’ina saikamshi ketashi matansu sinshiga yimasu sannu da zuwa sai wani irin kallo yakeyiwa Ikram domin irin kwalliyar datayi abin yabirgesa sai mamakinta yake suna haka sukaji ankira salla suntaShi domin zuwa gurin buda baki abin mamaki saikaruwa yake agurin Pikram irin yanda taga kalolin abinci abin gwanin sha’awa yafada azuciyarsa inama ace akullum yakesamun irin haka agidansa dayafi kowa kasancewa acikin farin ciki sunyi buda bakinsu cikin Lumana bayan sunkamnala su Al-amin sunnufi masallaci domin gabatar da salkar magariba basu dawoba saibayan isha bayan sundawo su Al-amin sukayimasu sallama suka tafi bayan sundawo daga rakiyarsu harzuwa wannan lokacin Pikram mamakin Ikram yake tafahimci hakin daga irin kallon dataga yanayimata takallesa sunfuskanci juna cikin kasa-kasa da murya tace kadena mamakina mijina tabbas na’aikatama laifi maigirman gaske amma zuwa yanzu nagane kuskurena kuma zanyikokarin ganin nagyara da wannan nake neman afuwarka dan Allah kagafarceni kayafemin wallahi natuba kuma nadena bazankaraba insha Allah zankasance maiyin biyayya ga umurninka yayi murmushi to Alhamdulillah nayi matukar farin ciki da ganin wannan ranar Allah yaimaki albarka ta’amsa da Amin yayinda take murmushi nagode Abbansu Ihsan Ikram nafada maki wani abu. Eh wallahi kinyikyau sosai nagode to barana nima natafi nawatsa ruwa ok yatashi yatafi yawatsa ruwa yafita yashirya yadauketa suntafi gidan Mama tanashiga duk Ilham da gudu sukazo gurinta take da riketa Mamie oyoyo yauwa sannun yaran girki Allah yaimaku albarka Amin tazauna tare da gaisawa da Mama sunjima agidan bayansu Intisar sunyi barci sukayiwa Mama sallama sukatafi