MATAN GIDA Complete Hausa Novel

0⃣9⃣
Na
Fauziya Usman Kogo
Dady nima zanyi azumi nima Dady yakallesu yana murmushi garku damu yarana wata rana zakuyi amma bayanzuba domin bazanso kuwahala ba kunji ok yakai kallonsa ga Fauzy wadda take zaune agefensa yace kinga yaran karki tinyanzu sunfara kwadayin suyi azumi hum towaye baya kwadayin yin’azumi taya zansani amma nadaisan wadansu iya’ayi sahur dasu kuma idan safiya tawaye sukomayin break fast suci narana dana yamma kuma idan lokacin buda baki yayi asha ruwa tare dasu sai wani irin kallo takeyi masa kaga Dady Allah banaso waimaisane akullum cikin yimin gori kake dankawai bana azumi idan inada lafiya zance bazanyiba ke kinga garki wani damu kanki domin ni badake nakeba kokinji na’anbaci sunanki ne baka anbataba amma ni ainasan dani kake nibadake nakeba dasu Afreen nake nantashiga yimasa mita ke kinga kibarni nakasara sahur dina karna makara acewai duk girman gidannan mutun daya yake azumi acikinsa tadan hararesa tare da tashi tayi tafiyarta yabita da kallo yana murmushi Fauzy kenan sarkin shagwaba yaya Farouq yariga yasangartaki yaci gaba da sahur dinsa bayan yakarasa yatashi yanufi masallaci domin sallar asuba tare yatafi da Farhan koda suka dawo sunsami su Fauzy sun’idar suna azkar bayan sunkarasa sungaisa da juna Al-amin yakalli Afreen tare da kiran sunanta Afreen kinyimin addu’a kuwa eh Dady maikika rokamin Allah yabaka kudi kasiyawa Daughter Baby irin Babyn Aunty Firdausi Fauzy takalleta tace ke wakike kira da Daughter bana fadamaki cewar sunana Mamie ba karna karajin kinkirani da Daughter kinjiko tadaga mata kai alamar eh Farhan yace amma Mamie ai Dady yana kiranki da Daughter eh duk da haka kukirani da Mamie kaji eh yauwa yaran albarka Allah yarayamanku Amin
Al-amim saikallonsu kawai yake yana murmushi Afreen tace Dady idan kasamu kudi zakasiyawa Mamie Baby irinta Aunty Firdausi yayi dariya Afreen kenan banda abinki waya fada maki siyar da Baby akeyi Dady nidai kasiyo mata inasan nayiwasa da Baby nima Dady Farhan harda kai eh Dady to garku damu Mamie zata haifa maku kani ko kanwa nanba da jimawaba insha Allah Dady zaka siyo mata eh yauwa sunyi dariya Fauzy tace kunga kutafi kukwanta kunji kutashi suntashi suntafi
Al-amin yabisu da kallo harsuka shige sannan yadawo da kallonsa gareta yace ya’akai kika koramin yara maganarsu naga tana neman tayi yawa shiyasa oho ainazaci shagwabarki ce tatashi tayi murmushi aiyanzu banda wannan damar domin azumi yashiga gabana saidai nayi fatan Allah yanuna mana karshensa lafiya Amin yarabbi Daughter kinsan wani abu kuwa saika fada wallahi da ace haryanzu kina planing ko to dana dakatar dake sabida cikar burinsu Afreen naganin kinhaifa masu kani ko kanwa sai kuma Allah yasa koda sukayi maganar kina tare da juna biyu wandasu balallai susan da hakaba ina mai addu’ar Allah yasaukeki lafiya tare da sauran mata masu juna biyu ta’amsa da Amin yayinda take murmushi suntashi sunshiga daga ciki sunkoma sunkwanta
Misalin karfe 07:00am tatashi tashirya yaranta tatafi takaisu makaisu makaranta bayan tadawo tagyara gidanta tsab sannan tatafi tayi wanka tafito tashirya cikin wasu riga da siket na atamfa tafito tanufi kicin tadauko wainar fularwarta data soya tafito falo tanaci tare da dangwala yaji tana haka Al-amin yafito yasameta yazo kusa da’ita yazauna yakalleta sannu da kokari yauwa Fauzy kenan haka kuma baza’ace bakya azumiba idan kuma nafada nayi laifi tomaiyasa saika fada saboda bakyayi nikuma banasan kafada toshikenan inasu Farhan suntafi school Allah sarki yaran kirki Allah yaimasu alvarka Amin yau bazaka tafi office ba zantafi mutafi nahadama ruwan wanka ko ok suntashi sunshiga daga ciki tashiga toilet tahada masa ruwa tafito yashiga yayi wanka yafito yashirya tsab takallesa tana murmushi kayikyau sosai nagode am Fauzy garki dora girki domin Aliyu yagaiyacemu buda baki agidansa ok to ni zantafi Allah yakiyaye tarakasa harbakin mota saida yatafi sannan tadawo ciki
Karfe daya tatafi tadauko yaranta daga school bayan sundawo tafara basu abinci sunci tayi masu wanka tashiryasu sunyi salla itama tashiga wanka tafito tashirya cikin wani kyakkyawan material doguwar riga tayikyau sosai itada Afreen irin shigarsu daya karfe 04:00pm
Al-amin yadawo bayan yahuta gajiya yatafi yawatsa ruwa tare da doro alwala yafito yafara gabatar da salla sannan yayi shirinsa shikuma yasa kaya irin na Farhan yafito yacewa Fauzy to mutafi ko ok Dady kayiminkyau sosai to ni kuma nace dakeme basai kafadi komaiba tonagode sunfito sunshiga mota suntafi sun’iso cikin koshin lafiya saidai Al-amin baishiga ba ita kawaice tashiga saisu Afreen koda tashiga tasami Safiya agidan tace tofa badai harkinyimin rigagiba to kindai gani domin tinkarfe 12:00pm inagidannan domin taya Farida aiki to maiyasani ba’afadamin cewar nazo ayi aikin daniba saboda muna bukatar Babynmu yahuta au hakane eh mana ok zanrama yaushe koma yaushe ailokacin zaizo dayardar Allah to Allah yakawoshi da alkhairi Amin sai zuwa wannan lokacin suka gaisa su Farhan sunyi gurinsu Amir sunzauna sukuma sunci gaba da aikinsu Fauzy takama masu sunkarasa sunkuma gyara gidan Farida tatafi tashiga wanka yafito tashirya sannan tadawo gurinsu Safiya sukaci gaba da firarsu
Ana kiran magariba su Sadiq suna shigowa matansu suntaresu tare da yimasu sannu da zuwa sun’amsa sannan sunnufi gurin teburin cin’abinci sunyi buda baki cikin lumana bayan sunkammala su Aliyu sunnufi masallaci sukuma su Farida sunyi tasu sallar agida su Al-amin basu dawoba sai bayan sallar esha sundawo sunzauna sunciga da fira cikin raha wasa da dariya harnatsayin wani lokaci inda daga bisani sukayiwa juna sallama suka nufi gida
To masu karatu dan Allah kuyi hakuri da wannan domin yau sam banajin dadin jikina wannan yasa bazan’iyayin dogon typing ba da wannan nake cewa musha ruwa lafiya
By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:50] Maman Adyan: ????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
MATAN GIDA
????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
1⃣0⃣
Na
Fauziya Usman Kogo
Isma’il yauko zakayi azumi kuwa eh zanyi amma maiyasa kika tambaya saboda naga jikinka baigama warwarewa ba haka ne saidai kuma banasan bashin azumi yaman yawa shiyasa amma da kabari kakara samun sauki koda nanda jibine a’a Islam dan Allah kiyi hakuri kibarni nadau azumin nan insha Allah zan’iya taja numfashi Isma’il kenan nifa banasan jikinka yadawo garki damu insha Allah ba’abinda zaifaru dani to Allah yayarda Amin to juyo muci abincin kobazakici daniba tayi dan murmushi Isma’il kenan taya zanfadi haka aibazan faraba nima da wasa nake tadawo da abincin inda yake sunci tare basu karasa sahurba Ikbar yafarka yasaki kuka Isma’il yayi saurin daukoshi Islam tayi yar dariya wallahi Ikbar jindadi yayima yawa shiyasa idan katashi daga barci kake kuka saikace wani jinjiri ai sainayima kanwa nanba jimawa ba sainaga karyar shagwaba Isma’il sai kallonta yake haba Islam amaimakon kitashi kikamashi kitambayesa abinda yakeso saiki wani sakashi agaba da fada to miye laifinsa gaba daya shekararsa nawa dahar zaidena kuka idan yatashi daga barci aidole zaka fadi haka dama ai’Ikbar baya laifi agurinka saboda akullum kallon yaro kake masa bayan yawuce yarinta shekararsa hudu ga sa’anninsa anyimasu kanne Ambar tayiwa Amal kanwa ga Iman can da juna biyu ainima zuwa nake nahaihu kuma mace zanhaifa yamata wani irin kallo maikama da harara to bazaki haihu ayanzu ba sai Ikbar yashekara shida tukun Isma’il shidafa kace eh shida tab aikuwa bazanyarda da wannan ba zakiyarda hun taja numfashi taci gaba da sahur dinta bayan sunkarasa sannan Ikbar yaci nasa abincin