MATAN GIDA Complete Hausa Novel

Kwance yake yaji anbuga ok yace shigo domin yariga yasani dayan biyu ko Mum dinsa ko Dad dinsa saboda dawahala aturo Sahla turashi awannan lokacin Dad dinsane yashigo tare da isa inda yake yazauna kusa dashi tare da dafa kafadarsa yakira sunansa Seedar katashi eh Dad to mutafi kayi brush da alwala sai mutafi muyi sahur ko ok Dad yauwa to taso mutafi yarikashi yasashi akekensa yaturashi sunshiga toilet yayi brush da alwala sannan sunfito sunnufi gurincin abinci sunsami Sahla da Mum azaune suna jiransu Sahla tajawa Seedar kujera Mum kuma tajawa Dad sunzauna sunfara cin abinci sunyi sahur dinsu cikin lumana bayan sunkarasa sahur Dad yatashi yanufi masallaci su Sahla kuma sunbada tasu anan gida Seedar yazaune kan kekensa lokaci daya yakai kallonsa ga gafafunsa badamar yatashi nan take yaji wani irin abu aransa yafashe da wani irin kuka lokacin yayi dai-dai da lokacin da Mum ta’idar da salla da sauri ta’isa inda yake tare da tambayarsa Seedar lafiya bai’iyamagana ba saidai yanuna mata kafafunsa taja numfashi tare da sauke ajiyar zuciya yayinda tagagara da cewa rashi komai saima wasu zafafan hawaye dasuke yimata zuba suna haka saga Saif yadawo yasamesu cikin wani irin yanayi da sauri yakarasa inda suke tare da tambayarsu lafiya Sahla ce take fada masa abinda yake faruwa yasauke ajiyar zuciya tare da dafa kansa yana maishare masa kwalla tare da rarrashinsa a’a Seedar kadena kuka idan ba hakaba muma zakasamu kuka duba kaga Mum tana zubar da kwalla Sahla kuma tana kuka nikaina daurewa kawai nake duk da cewa kukan zuci nake wanda yafi nazahiri ciwo garka damu Seedar komai yayi farko zaiyi karshe wata rana sai labari inaji ajikina wata rana zakayi tafiya da kafafunka tinda ba’ahaifeka hakaba daga baya wannan laluarar tasameka to inakyautata zaton zakasami lafiya kaima kasa hakan aranka yadaga masa kai alamar eh yauwa Ssedar Allah yama albarka Amin am kayi salla a’a tokayi salla ok yayi sallarsa Mum sai kallonsa kawai take tatashi tashiga ciki Dad yabita da kallo domin yafahimci tana cikin damuwa matuka Seedar yanzu zakashiga ciki eh Dad ok Dad yaturashi yakaishi dakinsa yarikashi yakwanta yashafi kansa tare da sunbatarsa sunyiwa juna murmushi thanks Dad bakomai Seedar Allah yama albarka Amin yajuya yafita yasamu falon bakowa kaitsaye dakin Suhaila yanufa yasameta saikai kawo take yayinda idanuwanta suke fitar da kwalla tafada azuciyarta nashiga uku ni Suhaila yaushe zandena ganin zubar hawayen Seedar yaushane zaifara tafiya da kafafunsa maiyayi sanadin hana Seedar tafiya maiyasa haryanzu Seedar baya tafiya da kafafunsa tana cikin wannan tinanin taji anrikota tare da zaunar da ita saikallobta yake yace haba Suhaila maiyasa zakisaka damuwa aranki haka dole nasan akwai damuwa atare dake to amma maiyasa saikin baiyana damuwarki ko kinasan damuwarku tahadu tayimin illar da banida maganinta kinsan yanakeji aduk lokacin danaga Seedar azaune wallahi abin bazai misaltuba da wannan nake rokonki dakidena baiyana damuwar domin musamu murayu cikin farin ciki tayanda zamu kore duhu da damuwa agurin Seedar zaki bani hadinkai eh yauwa Suhaila Allah yaimaki albarka Amin
To sai kuma gobe idan maikowa yakaimu da fatan munsha ruwa lafiya
By. Fauziya Usman Kogo
[1/2, 19:50] Maman Adyan: ????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
MATAN GIDA
????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀????????♀
1⃣1⃣
Na
Fauziya Usman Kogo
Misalin karfe 05:00pm yadawo gida ganin baiganta afaloba kaitsaye yanufi kicin domin atinaninsa tana kicin saidai kuma baisameta ananba abinda yafi bashi mamaki shine yanda yaga kicindin ba’alamun anayin garki acikinsa yafito yanufi dakinta yasameta akwance saidai ba barci takeba tayi masa sannu da zuwa tare da tashi zaune ya’amsa yauwa tare da tambayarta Safiya kinkarasa ayukanki ne wadanda ayuka abincin buda baki da sauran abubuwan bukata hum taja numfashi kaga Saif wallahi saidai kayi hakuri domin ni bazan iya girka mawasu kartin banza abinciba kaine wanda yazama dole nadafa naba amma basuba akanme zanrayu da bauta ma matarka da ‘ya’yanka wallahi zancan gaskiya bazan’iyaba kowa yaji da kansa kallonta yake cike da mamaki yace Safiya iyalan nawa sune kartin banza agurinki to taya kike tinanin zan’iyacin abinci bayan nasan Suhaila bataciba Seedar baiciba da kuma Sahla kema kinsan bazan’iyaba idan har kina da bukatar kiga naci girkinki to yazama dole kiyi girki dasu kamar yanda itama takeyi dake idan nata giekin ne haba Saif wannan ai rashin adalcine ni ai sammani take tinda nikadaice sukumafa su ukune wallahi nidai bazan’iya yimasu girkiba haka kika fada eh to shikenan yafito yafita yanufi part din Suhaila yana shiga wani kamshi yatinkari hancinsa yaja numfashi tare da lumshe ido su Sahla sunshiga yumasa oyoyo Dad sannu da zuwa yauwa Seedar dafatan kana tafiya ina qlau Sahla kefa nima ina qlau to madallah Allah yaimaku albarka ya’albarkaci rayuwarku yarayamanku akan sunna sun’amsa da Amin Dad Seedar ma’am Dad ina Mum tana kicin ok yatashi yanufi kicin yasameta tanata faman aiki ganin bata juyoba yafahimci cewa batasan yashigoba ahankali yake takunsa harya isa inda take yajamata kunne tajuyo tana murmushi sannu da zuwa farin cikina naji shigowarka tinda jimawa duk da cewa bangankaba kuma banjiyo muryarkaba amma tabvas nasan kana kusa dani Saif kafin ahigowarka fidana zagaye yake da duhu amma da shigiwarka sai gidana yahaskaka sannu da rayaman gida yayi murmushi sosai gaskiya dole nakara godewa Allah domin yabani mace tagari abar alfagari Suhaila wallahi ina farin cikin kasancewarki matata haka ina alfaharin kasancewarki uwar “ya’yana nagode mijina bakomai Allah yaimaki albarka Amin Abban Seedar to bara nakoma gurin Seedar nabarki kikarasa girkinki ok idan kafita katuromin Sahla ok yajuya yafita yadawo gurinsu Seedar yafadama Sahla sakon Mum tatashi tatafi yazauna kusa da Seedar suna fira Seedar yakwantar da kansa akafadar Dad sunci gaba da firarsu
Bayan wani lokaci Suhaila takammala girkinta dasauran aikace-aikacanta tashirya abincinta atebur ita da Sahla suke aikin sunkoma sungyara kicin sannan sunfito Saif yakalleta sannu da aiki yauwa inagodiya yayi murmushi Seedar ma yace Mum sannu da aiki yauwa Seedar yaron kirki yayi dariya nagode Mum tayi murmushi tare da sunbatarsa bakomai yarona inasanki Mum nima inasanka Seedar Allah yarayaminkai Amin Mum to bara natafi nawatsa ruwa kafin lokaci yakarasa ok Mum afito lafiya tajuya zata tafi tayi ido biyu da Sahla saifaman ahade rai take Mum ta’isa gurinta tana murmushi haba autana waya tabaminke maikikeyiwa fishi Mum mibakyasona sai yaya Seedar tazaro ido lah lah lah dena fadin haka Sahla domin kuwa ina matukar kaunarki ‘yata Allah yarayaminku Amin Mum tafada tana dariya itama tasunbaceta sannan tatashi tafice tana wani kyakkyawan murmushi tana shiga daki kaitsaye toilet tanufa tayi wanka tare da dauro alwala tafito tashirya cikin doguwar riga ta atamfa tayikyau tafito tasamesu sunata fira cikin raha wasa da dariya ganin lokaci yakaraso saura mintuna biyu yasa Dad yatura Seedar yakaishi toilet dinsa yadauro alwala shima Dad yayitasa alwalar sunfito fitowarsu tayi dai-dai da lokaci wannan yasa suka nufi gurin teburin abinci dominyin buda baki sunfara buda baki Seedar yace Dad ba’a kira Aunty ba Dad yakallesa yana murmushi hakane Seedar yau sam bama bukatarta maiyasa saboda ayau itace mai alhakin ciyar damu amma sam batayi hakanba yayi shiru kadan sannan yace a’a Dad garkayi haka domin hakin ciyar da Aunty yama awuyanka koda kuwa bata girkama abinciba domin kai Allah yace kaciyar da ita ita kuma kyautatamaka wajibintane idan har tana kwadayin shiga aljanna kuma ma Dad maiyasa zaka biyewa Aunty itafa macace kaikuma namijine matsayinka yana sama da nata dan Allah Dad kadena biyewa Aunty nacewa idan tayima saika rama hakan zaisa tarainaka takuma dena ganin girmanka yanzu abinda nakeso dan Allah kayi hakuri idanma baza’akirata ba to azuba mata nata abincin akaimata su Dad sai kallonsa suke cike da mamakinsa Dad yayi murmushi nagode Seedar da tunatarwarka akaina Allah yama albarka Amin