MATAR UBA 9

A sit na Mai zaman banza ya ajiye shi sannan ya zago ya Shiga gun zaman diver tana Shiga ta tada motar Mai gadi ya bud’e musu gate suka fice, Adnan da Hashim ne ke Hira yayin da Fadeelah ke sauraron hiran su, suna Isa ya musu sai da safe ya juya abin sa, ya nufi hanyar gida.
Asiyah sauri take sosai ganin wuri ya Fara duhu gashi gun Shiru ba kowa sai motoci dake wucewa d’add’aya, a kan wata kwana Taji ance “Ke Ina Zaki?”
A tsorace ta juya ganin wani jibgegen na na Miji ne yasa ta juya da sauri ta Kara speed din ta, Bata Ankara ba taga wani ya fito a gaban ta Dariya yayi had’e da Sa hannu a aljihu Kan yace “Saurin me kike ne?”
Cikin Rawar murya Tace “Gida zani”
A hankali ya nufo ta ta juya baya da niyar gudu ya chafko ta ihu ta saki Mai Kara tana fad’in “Dan Allah Kar ku cutar dani kuyi hakuri ji marainiya ce” d’aya daga cikin su yace “ta kwaana gidan sauki Nima maraya ne” d’ayan ne ya kyal Kyale da dariya kana yace “Shikenan mutumina kunyi anko” Kana Jin Muryar san a shaye yake.
Tsaba ta yayi a wuya tana ihu tana neman taimako Amma Shiru kake ji, wani uncompleted building suka Shiga da ita.
Motar Hashim na gani ya tsaya kashe kid’an da yake ji yayi ya d’an yi shiru a fili yace “Kamar muryar kukar mace nake ji?”
Sai ya kuma Jin ihun hakan ya tabbatar Masa da akwai Wacce take cikin matsala, fitowa yayi da ga cikin motar sai Kuma ya daina Jin kuka, yasa kafar sa d’aya cikin motar ya Kuma jiyo muryar da sauri ya juya ta inda yake Jin Muryar sai ya hango maza biyu d’aya na gaba d’aya na baya sannan da alama mace ce a kafad’ar sa, cikin sauri ta nufi inda suke.
????????????????????????????????????????
Mu had’u a page ba gaba
Please vote and comments
Milhaat ce
Yar Terawa
[ad_2]