MIJIN-KWAILA COMPLETE HAUSA NOVEL

agefe guda yanajin tamkar yacire ciwon dake jikin zahra yamaida anashi jikin.
Allurai likitan yasake yimata wanda tasaka bata wani d’au lokaciba tafara bacci.
sai gab da magrib dr rukayya tashigo asibitin bayanta dr.aysherh ce,da sallama suka kutsa kansu dakin dayake cike taf da jama’a.
umma tasaki murmushi tana masu sannu da zuwa itama dr.rukayya murmushin take tajuya tana kallon aysherh wadda gaba daya tqmaida hankalinta akan zahra dake kwance tana kwasar baccinta.
tabota rukayya tayi don haka tajuya adan razane tafara kame-kame,dr.rukayya tanuna umma da hannu tana fad’in”wannan ce maifiyar zahra kugaisa ko?”
‘kasa-kasa ayahern ke kallon umma aranta tana kitsa abubuwa da dama ganin hakan yasaka umma fara gaisheta.
ad’an dakile ta amsa tamaida kallonta ga ishaq dake rike da hannun zahra har lokacin,dan gajeren smile tasaki tana fad’in “romeo baban soyayya bakaganmu bane?”
sai alokacin yad’ako idonshi cikinna dr .rukayya wacce tadansha kunu tana hararshi.
yagane zancen danhaka yamike ahankali saida yagaida aysher yakoma ga mummy,rike hannunta yayi ahankali yajata zuwa gaban gadon da zahra take kwance yqkamo hannayen zahran ya damka cikinna mummy yana kallonta yayi kalar tausayi”mummy ga amanar zahra nabaki,ke kadai na lamuncema kularmun da ita.
hatta kuda bana bukatar yasauka akan ta mummy.and kyakyawan albishir zqhra tafarka batare da wata matsala atattare da itaba,wannan kuma hukuncine daga allah but am fell hppy mummy.”
yakarasa yana bayyana murmushi.
kowa awajen yana cikin farin ciki inka dauke dr.aysher dakejin kamar anamata ruwan barkono.
tunano alkawarin data daukarma anee takeyi adaren jiya;mekenan zahra tasamu lfy?kenan hkn yana nufin anee batada rabo ajikin ishaq kenan?
“inaaa sam”.
tafurta aranta,dolene ma kota wanne hali aneesa ta mallaki ishaq zata aikata koma menene agame da hakan amma tayaya?
tambayar datafi tsaya mata arai kenan.
“gwaggo rabi”
sunan daya fad’o aranta kenan,kakar ishaq ta bangaren ubba tabbas itace kawai zata saka ishaq auren aneesa koda shida mahaifanshi basaso.
murmushi tasaki lokaci guda ta fice dakin da mugun sauri…..
real mum meenat.
[12/7, 1:01 PM] +234 703 895 3431: *MIJIN ‘KWAILA*????????♀
chapter 20
*written by maman meenat*????
*edited aysha abdullahi(umman faruq)*
dukansu bin bayanta sukayi da kallo harta fice daga d’akin,asirrance umma ta sauke ajiyar zuciya itadai haka kawai saitakejin takasa samun natsuwa da dr.aysherh amma kuma babu wanda ta nunama hakan.
ishaq kam baibar hospital dinba sai wajen 11:pm shima dakyar umma ta lallabashi amma da fir yakafae shi zaoyi jinyar little zahranshi kamar yanda ya lanqayamata sunan.
********—-***********-
Kwanan zahra goma a asibiti yazuwa wannan lokacin tawarke tangaran sai wata muguwar shakuwa data shiga tsakamininta da ishaq har takejin badadi idan yawuce tym din zuwanshi batare da yazo ba.
to’aiba abun mamaki bane ga duk wanda yasan waye ishaq dakuma irin son dayakema zahra,dukkan abinda zahra take bukata ishaq yakan tanadar mata kai harma wanda bata bukatam ba.
itadai umma har kunyar yanda ishaq yake takeji amma shikam ko’ajikinshi.
dr.aysherh ma bata sarara ko sarewa akan kudurinta ba,matsala d’aya data samu shine gwaggo rabi bata ‘kasar tatafi umara hakan ba karamin dagula lossafin ayshern yayi ba;sai dai yata iya alkawari da alwashi kam tashasu nahada auren aneesa da ishaq.
dayake makirace duk kwarewarka wajen bin diddigin abunda ke kunshe aranta bazaka taba ganewa ba.don azahiri kam tana nuna tsantsar kaunar zahra abinda kenan yake karamata kima acikin idanun ishaq dr.rukayya kai harma dasu umma inka dauke anty lubnah dake kallonta kar!.
ranar asabar wanda yayi dai-dai da zamowa sati biyu cif da kwanciyar zahra asiviti dr.rukayya dakanta tabasu sallama don dai amarya zahra ta warware tas bakace tataba samun wata matsala a tattare da itaba.
dama ta’kosa abasu sallama don jinta take kamar a prison,musamman dasu ummilolo sukazo gaisheta suke bata labarin gulmarta da lami takeyi wai ance ta haukace.
kaii ranar zahra tadanna mula-mulan zagi takuma ba ummilolo sallahun cewa tayima lami brush da kashin kaji kafin a sallamota.
ummilolo ta’amsa da to,
dayake lokacin dakin bakowa sunje sallah ,sukabar ummilolo ganin zata taya zahra zama.
ranar dasuka dawo gida ishaq jiyake kamar yayi kuka don ba karamin shakuwa yayi da zahra ba.
mummy yasama idanunnan sun canja kala tanan kawai zaka fahimci damuwarshi,
kallonshi take cikin kulawa yanda ya langwabe kai,ahankali ta rike hannunshi tace”akwai damuwane ishaq?”
tayi tambayar bayan ta tattara dukkan hankalimta gareshi
sauke numfashi yayi yana shafa sumar kanshi a hankali,sai da yadan samu natsuwa yace”mummy shikenan yanzu idan zahra takoma gida sai yaushe?”
kafeshi da idanu tayi kafin tace”sai randa mahaifanta suka nememu mana.”
dasauri ya kalleta saikuma yakoma kalar tausayi dafadin”haba mum pls kisaka baki kawai awuce da ita dakinta “.
baki sake dr.rukayya take kallonshi tana fadin”eh meko zaihana ayi hakan tunda nice kakar mashirmanta ba.”
rike hannunta yayi yana rokonta”pls mum,banaso yarinyar nan tana nisa dani pls”
yakarasa maganar kamar zai saka mata kuka;
yunkurawa tayi danufin tashi”kaga sakemun hannu nisam ba’ahaka dani.”
“kayi hkr idan takara samun karfin jikinta dakansu zasu nememu,ai sunada hankali ba yara bane.”
tana gama fadin haka tayi gaba abinta batare datako sake waiwayar inda yake ba.
kifa kanshi yayi akan karamin teburin ofis din,Allah ne kawai yasan meyakeji dangane da zahranshi.
itako zahra murna hada tsalle aranta tana kissima saitaci uwar dije tabbas don ita bata barin kota kwana.
har suka gama shirinsu tsaf bataga gilmin ishaq ba,saikuma duk taji babu dad’i,takasa daurewa. takamo hannun dr.rukayya dake yima umma bayanin wasu magunguna.
juyowa dr.rkyn tayi,ganin zahra tasaki murmushi tace”yadai d’iyata zahra?”
zahra takasa daurewa idanunta sunyi kwalkwal da hawaye tace “mummy ina yake?”
dr.rky ta kalleta da rashin fahimta tace”wakenan?”
zahra ta amsa”wannan d’an gayunnan wanda yake bani chocolate da ice-cream;baki sanshi ba?”
tayi tmbyr tana kallonta”dariya dr.rky tayi tace”sunanshi yaya ishaq kinji haka zakike kiranshi”.
gyada kai tayi,alamar gamsuwa saikuma tasake maimaita question dinta”to yana ina?”
dr.rky tace kiyi hakuri zaizo kinji ko?
gyda kai tayi kawai takoma tazauna jiki ba kwari sam.
har suka isa bakin mota ishaq baizoba dr.rky ta kira number dinshi.
da sanyin jiki ya daga calling dinta tace”toka fito zasu wuce….
manage for this.
*mum meenat*✍????
[12/7, 1:02 PM] +234 703 895 3431: *MIJIN ‘KWAILA*????????♀
chapter 21.
*written by maman meenat*????
*edited aysha abdullahu,*
(umman faruq).
*MODERN HAUSA NOVELS*
*MIJIN KWAILA FANS*
*M.MEENAT NOVELS*
*WANNAN SHAFI KYAUTANE GAREKU SISTERS”*????
*Wallahi dashi ake samun natsuwa,yawaita yinshi yana kara imani,yana sanyaya zuciya.*
*wallahi kika/ka lazumceshi bakada kaico!wlh muddin ka lazumceshi zaibaka farin jini natsuwar ruhi,kwarjinin fuska ,zaisaka yawaitar arziqi duniya da lahira…*
*BAKOMAI BANE FACE SALATIN ANNABI(SALLALLAHU’ALAIHI WA SALLAM.)*????????
“Toka fito zasu wuce”
maganarta ta doki dodon kunnenshi,
“to”kawai ya’iya furtawa,saikuma yaji wani kwarin gwuiwa ya ziyarceshi.