MIJIN-KWAILA COMPLETE HAUSA NOVEL

Anti lubnah tace”ku’ajiyemata kwa taho dashi,aizakuzo ko?”.
Dadi ya ishesu suka amsa da eh.
Zahra namasu kashedin kada suci mata ko guda dayane.
Asirrance anty lubnah tashiga da zahra gidan wanda yake makil da jama’a don ko zuga yan unguwa sukayo suma zasuje gidan zahra ganin kwaf.
Saida suka sake cudata tasille jikinta da wanka,wannan karon shigar tattausan voyal lace tayi,dinkin buba da single wrapper, tayi matukar kyau babu wani tarkacen make up dasuka bata damar tayi.
Sosai umma tayimata nasiha wanda duk rashin jinta saida jikinta yayi sanyi kalau.
Inna maryama ce yayar umma ta lillubo amarya da katon abaya anrufe fuskarta ruf dashi,
Sauran mata suka soma guda.
Dakin Abba akashiga da’ita da hikima da dabara iron tasu ta manya yayima zahran nasiha mai tsayawa arai.
Daganan yabama innan umarnin tafiya da zahra.
Sai alokacin hawaye masu zafi suka soma bin kuncin umma,bata taba tsammanin rabuwa da zahra a irin wannan lokacin ba.
Tanaji tana gani aka fice da autarta zahra zuwa gidan aure.
Da addu’ar dawwamammen zaman lafiya tabisu .
Shima Abba kewa ba kadan ba yakeji,bayan cijewa da auriya shima zai iya saka kuk Zahra dai ko’ajikinta wai an tsikari kakkaus.
Amotama wara idanunta tayi fes tana kallon hanya,aranta tanajin nishadi mara misaltuwa.
Tafiya menisa ta sadasu da malali quarters inda gidan dr.rukayya yake,kato n gida daya gji da haduwa.
Horn sukai me gadi ya bude masu get,daganan motocin suka fara sunna hancinsu cikin gidan.
Sashen mummy suka wuce da ita mum din dakanta takama hannun zahran tawuce da ita part dinta don batason jin kananun maganganun dake tashi nacewar ishaq ya auri *kwaila*.
Su anty hafsa sune suka tsaya da zahra suka hanata duk wani rawar gaban hantsi don kuwa burinta tana zuwa ta dare bene????.
Sukam su ummilolo ai duniya sabuwa ankashe tsufa an daure mutuwa.
Baki suka saki suna mamakin gidan zahra aransu suna raya zahra anzama yan gayu.
Basu anty lubnah sukabar gidan ba sai wajajen karfe Tara na dare,sosai suka sake kimtsa dakin zahran dakuma sake jaddada mata kada tasake tayi wani abu dazaisa kowa ya tsaneta,takame takuma zama mai hakuri tarage rashin kunya da saurin fada.
Itadai da to kaewai take binsu.
Ba karamin kokari Abba yayi
Adakin zahra ba kam
Donkuwa komai yaji masha Allah.
Uwande saida xasu tafi tabama zahra tarkacenta dayimata saida safe.
Sai a lokacinne idanun zahra suka fara raina fata,bata zata haka abin yakeba saida su anty lubnah zasu tafi.
Kuka sosai tasaka tarikesu gam tana cewa ita su maidata wajen umma,
Bakaramin tausyi tabasu ba,amma kuma babu yanda suka iya.
Mummy dakanta tashiga dakin tana rarrashin zahra,
Takuma turamata hanan suyi wasa,amma ayake akwai rashin sabo itada hanan din kallon-kallo sukayita ma juna.
Gwaggo rabi dai ciwon kafarta ya matsamata shine yahanata zuwa ganin amarya tayi kwanciyarta tace saida sfe taganta .
Goma da mintuna ashirin ango ishaq yafaka motarshi a farfajiyar gidan,fitowa yayi cikin shigarshi ta manyan kaya dasuka dace da siffarshi ta hadadden namiji.
Kamshin turarenshi kadai ya isa ya tabbatar maka cewa angone.
Hannunshi yana rike da ledar kaza da yoghurt daya siyoma amarya zahra,kai harma da chocolate.
Da kuzarinshi yake tunkarar gidan kada kaso ka tona zallar farin ciki awajenshi.
Wai yau shine Allah ya mallakama zahra amatsyin mata,tabbas bayada abinyi sai godiy…..
Kuyi hakuri da wannan zuwa gobe zamu juna ida. Allah mai kowa da komai ya aramana lokaci.
*for any correction, comments or complaint about this book u should contact me at 07014709470*…
*mum meenat*✍????
[12/12, 4:31 PM] +234 814 483 2069: [06/12 12:40 pm] Maman Meenat: *MIJIN ‘KWAILA*????????♀
Chapter 25.
*Written by maman meenat*????
*Edited by Aysha Abdullahi T.Fulani(umman faruq)*????
*SAKON MASOYA*????
*Salam er uwa…. Sunana Maryam Muhammad* *Alameen… Amma ana kira na first lady… Asalina er* *garin Maiduguri ce… Amma yanzu ina aure a zaria*
*Wato hakika ina karanta novel dinki ne na MIJIN KWAILA* *gasky na dade banyi dariar da nasha da nake* *karanta novel din ba????????????*
*Allah ya kara baseera da zakin hannu*
*Daga masoyiyar ki MARYAM FIRST LADY (maman deena)*.
*mum meenat*????
Wa’alaikissalam
Nagode sosai da kulawa Maryam
Dafatan zakici gaba da bibiyar labarin mijin kwaila..????
Da wannan tunanin ango ishaq yashiga cikin gidan nasu,
Tsayawa lissafa farin cikinshi awannan rana ganina bata bakine.
Sashen mummy yafara zuwa bai sameta ba tana bangaren Daddy saidai gwaggo rabi databi kujera ta bararraje kafafu tana matsasu don jitake kamar ana mata sukuwar dawakai acikinsu.
Dasallama ishaq tashiga falon,gwaggo rabi ta’amsa lokaci guda tana wangale hakora dafadin”Ango kasha kamshi,”
Ishaq ya sadda kai yana dariya kasa-kasa yace”kewai tsohuwarnan kardai har yanzu baki kwanta ba.”
Gwaggo rabi ta tale baki,kafin tace”inanaga ta kwanciya,ai inanan nakasa natsare dama jiran dawowarka nake ai,Donna kafafu sun matsamun aida acan bangarenku zan kwana”.
Ishaq ya bude ido sosai yace”kwana kuma gwaggo? “
Gwaggo rabi tace “kwarae kuwa,saboda banason amarya tabukaci wani taimako ba babba akusa,tunda aikai da ita suka sabon shigane,jirani dai ina zuwa.”
Tamike tana dafa cinya tana tafiya a gwagwale,
Ishaq bin bayanta yayi da kallo harta shige dakin datake zama aduk lokacin datazo.
Azuciyarshi yana mai-maita kalmar sabon shiga’to mekenan?”
Juyawo da kallonshi yayi gareta jin tana tahowa.
Takaraso dakyar tana mayar da numfashi tazauna jagwab,tadora dafadin”tunda aka saka ranar aurenku nasiyo wadannan kayan na’ajiye inajiran lokaci.”
Amma kafar nan bata tashi yimun rashin mutum ciba sai yau.”
“Karbi nan”.
Tafada tana mikama ishaq bakar ledar dake hannunta.
Amsa yayi fuskarshi cike fal da tarin tambayoyi,
” bude mana kagani”
Muryar gwaggo rabi ta katse tunaninshi.
Ahankali yasoma warware ledar,wani farin kyalle yafiddo saikuma wani sassake aciki.
Yatsura mata idanu,kafin yace”kyalle nagani dakuma icce namiye wannan?”
Gwaggo rabi da tuntsuro kallabi gaban goshi kana tace”kyalle ai shine zaka shimfada kafin kataki amaryar taka,shikuma wannan iccen ai sassaken kukane,kayi kokarin dafashi da jar kanwa yanzunnan kashashi.To inamai tabbatar maka duk taurin matarka saika hudata,don zaka kara karfi dakuma kuzari,
Aimu zamanin my maza basa shigar mace haka bawani dan tanadi yo ai rainaka zatayi.”
Takare tana washe hakora,ganin ishaq ya kasa magana yasa race”kada kawani damu,wannan maganin kasadinne ai,karyar mace taga gazawarka.
Ko cikin darene kuka gama ka dawon da kyallenan anunama dangi,matarka takawo matancinta gidanka kajiko,jeka ango Allah yabada lafiyar jiki.”
Tafada lokacin datake kama hannunshi da turashi zuwa waje.
Mamaki ya ishi ishaq, yace”yanzu gwaggo rabi don Allah kina nufin bakubar wannan banzar Al’adar ba har yanzu,”
Towaima cemaki nayi abinda yasakani yin auren kenan,haba gwaggo don Allah kima daina wannan kadasu mummy sujiki.”
Kallaon banza tamashi tace”eh aifa.to saurareni dakyau,ko ita uwar taka saida naga shedar jinin matancinta bare matarka,kuma a al’ada ai yau dai daka shiga daki yaune zaka taki amaryarka,don haka inkasa iyashege wallahi dakaina zan shiga in shimfada kyallen.”
Taci gaba da sababi”yo harni za’anunama boko,ba boko ba walla koma menene ayau dai saika taki yarinyar nan,don nakosa inga jikokina ehe.”