HAUSA NOVEL

MIJIN-KWAILA COMPLETE HAUSA NOVEL

*Khairat baffa,da Amshat Kuma ban mance daku ba,Nace kuji dadinku.????*

Zahra jin an ambaci aljana yasakata wantsalowa tarufama gwaggo rabi baya,

Wasan tsere suka soma,gudun inbakayi bani wuri.

Gwaggo rabi banda ihu babu abinda take zabgawa.

Jin taku abayanta yasakata waigowa,wayyo na Allah na ai qamewa tayi qam.

Bakinta yana karkawar fad’in”qulu,hiya ilaiya,,kuke ganinmu bamu ke ganinku.

Kirufaman asiri natuba,wa’innahu min sulaimana.”

Sai alokacin zahra ta fahimci abinda gwaggo rabin take nufi,wato tana zaton itace aljanar????.

Dayake abu yazo game nema,dama hausawa sunce wai meneman kuka bare anjefeshi da kashin awaki,don hka zahra ta takarkare tasoma gwagwaloma gwaggo rabi idanu tana tsomalo baki tana kanannade hannuwa.

Gwaggo rabi dai a’inda tayanke jiki tafadi saiga fitsari,sirrrrrrrr yana bin kafafunta yana gangarowa bisa tile’s.

Zahra wacce dariya taso kwacemawa tadaure takama kafafun gwaggo rabi tanaja qiiiiii,har takaita bakin kofar falon.

Itadai gwaggo rabi idanu suna rufe,addu’a babu kalar wacce batayi,kai hatta addu,’ar saka tufafi saida gwaggo rabi ta karantota awannan lokaci duk da bama dai-dai take karantawa ba.

Ai zahra nakaita bakin kofa,takoma ciki aguje tana sheka dariya dacewa”y’ar tsohuwa me shegen tsoro,gobema kisake xagin abbana saina jefa maki qadangare ta windon daki.”,

Tayi kwafa,tashige bayi tadau soso da sabili tawanke fuskarta fes,tamutsuka mai da powder kawai,tacanja kayanta daga bakar jalabiya zuwa Riga da wando yan Pakistan.

Hayewa gado tayi abinta tana kyalkyala dariya hada rike ciki,aranta ta’ayyana aiko gwaggo rabi tabani tunda haka take da shegen tsoro .

Gwaggo rabi dai tana zaune jagwab kofar daki,idanuwa arufe don duk zatonta Jan dataji anayimata aljanune suka saceta.

Tsoronta d’aya tabude idanuwa taganta fadar sarkin Aljanu.

Dr.aysherh daketa kwad’a sallama itada yar lelenta aneesa wadda takile cikin matsiyacin swiss,jikinta na aman kamshin turare,

Baki tasaki sororo tace”wanake gani haka kamar gwaggo rabi? “.

” Nice y’ar nan,don Allah wacce duniya nake,tamutane kota aljanu?”

Gwaggo rabi ta tambaya cikin rawar murya.

Dr.aysherh tajuya takalli anee wadda kema gwaggo rabin kallon raini,suka sakarma juna murmushi.

Dr.aysherh tace”bude idanunki gwaggo hajiya Aisha ce,nice bude,.ahankali tabude idanun aiko saita kankame hannun aysherh tanacewa wlh aljana nagani adakin amaryar isiyaku,

Har rywan sama tayomun.

Gara mugaggauta barin wurinnan tunkafin takaimu fadarsu.”

Dan bubbuga kafarta aysherhn tayi ganin atsorace take tace”aljana kamar ya,ke a’ina kikaga aljanar,?”

Gwaggo rabi baki na rawa tace,”,a dakin amarya mana.Nan dai takwashe komai tasanar ma aysha .”

Wani killer smile ayshan tasaki tana kallon aneesa dake smiling din itama.don sunsani babu wanda zai aikata wannan aikin sai zahra.

 kama  hannunta ayshan tayi tace”saurareni gwaggo, aiwato ita wannan aljanar dakika gani tofa amaryar ishaq ce take rikida tazama aljana.don haka kada kiyarda koda wasa yau ace wani yaji wannan labarin tofa zata biyo dare ta kasheki.

Shawarar dazan baki kija bakinki kiyi shiru karki sanarma kowa abinda kika gani.”

Gwaggo rabi tace”aini yauma zanbar wannan jarababben gidan tunda abu yahada hadasu aljanu aikuma bani basake shigowa gidannan har abada.”

Aysha ta guntse dariyarta tace”lahh,karki soma,aimaganinta d’aya dazamuyi shine mutursasa ishaq yaqara aure,tanuna anee dayatsa.Kinga yarinyata nan,tanada maganin iskokai,tokawai kiruntse idanuwa lalli idan ishaq bai aureta ba,tofa ko tsinuwace ki gifta akan mahaifinshi.

Tahakane kawai zamuyi maganin wannan bakar aljanar kuma shima jikanki ishaq yasamu magada tunda kindaisan su aljanu bakamar bil’adama Duke ba basa haihuwa.”

Gwaggo rabi tayi tsuru,tana ayyana ishaq amatsayin mara hankali,to Mara hankali mana,tayaya zaka hada jini da mutanen ‘boye.oh itadai taga takanta jikoki daga me auren kafura same auren aljanu.?”

Tamatse hawaye tana shima aysha albatka tace”wlh ko’ubanwa yatsaya mar agarinnan saiya auri wannan kyakywar  yarinyar yarabu da waccen aljanar muje.

Takama hannun aysherh, sukayi gaba aishan nakara zugata dayimata famfo.

Zahra dake labe tanajin duk abinda sukeyi tayi kwafa,dacewa dukanku zakuci ubanku yara…..

*real mum meenat*????

*pls kuyi manage da wannan,yarona Nasser babu lafiya,shima kyanda takama munshi,kusashi a addu’a da bakunanku masu albarka.Allah yasa yagamata lafiya.*Ameen????.

*MIJIN ‘KWAILA????????‍♀*

Chapter 29.

HIKIMA WRITER’S ASSO…????

*Writing by Maman meenat????*

*Edited by Aisha Abdullahi T.Fulani (Umman farouq)*

Zahra jin an ambaci aljana yasakata wantsalowa tarufama gwaggo rabi baya,

Wasan tsere suka soma,gudun inbakayi bani wuri.

Gwaggo rabi banda ihu babu abinda take zabgawa.

Jin taku abayanta yasakata waigowa,wayyo na Allah na ai qamewa tayi qam.

Bakinta yana karkawar fad’in”qulu,hiya ilaiya,,kuke ganinmu bamu ke ganinku.

Kirufaman asiri natuba,wa’innahu min sulaimana.”

Sai alokacin zahra ta fahimci abinda gwaggo rabin take nufi,wato tana zaton itace aljanar????.

Dayake abu yazo game nema,dama hausawa sunce wai meneman kuka bare anjefeshi da kashin awaki,don hka zahra ta takarkare tasoma gwagwaloma gwaggo rabi idanu tana tsomalo baki tana kanannade hannuwa.

Gwaggo rabi dai a’inda tayanke jiki tafadi saiga fitsari,sirrrrrrrr yana bin kafafunta yana gangarowa bisa tile’s.

Zahra wacce dariya taso kwacemawa tadaure takama kafafun gwaggo rabi tanaja qiiiiii,har takaita bakin kofar falon.

Itadai gwaggo rabi idanu suna rufe,addu’a babu kalar wacce batayi,kai hatta addu,’ar saka tufafi saida gwaggo rabi ta karantota awannan lokaci duk da bama dai-dai take karantawa ba.

Ai zahra nakaita bakin kofa,takoma ciki aguje tana sheka dariya dacewa”y’ar tsohuwa me shegen tsoro,gobema kisake xagin abbana saina jefa maki qadangare ta windon daki.”,

Tayi kwafa,tashige bayi tadau soso da sabili tawanke fuskarta fes,tamutsuka mai da powder kawai,tacanja kayanta daga bakar jalabiya zuwa Riga da wando yan Pakistan.

Hayewa gado tayi abinta tana kyalkyala dariya hada rike ciki,aranta ta’ayyana aiko gwaggo rabi tabani tunda haka take da shegen tsoro .

Gwaggo rabi dai tana zaune jagwab kofar daki,idanuwa arufe don duk zatonta Jan dataji anayimata aljanune suka saceta.

Tsoronta d’aya tabude idanuwa taganta fadar sarkin Aljanu.

Dr.aysherh daketa kwad’a sallama itada yar lelenta aneesa wadda takile cikin matsiyacin swiss,jikinta na aman kamshin turare,

Baki tasaki sororo tace”wanake gani haka kamar gwaggo rabi? “.

” Nice y’ar nan,don Allah wacce duniya nake,tamutane kota aljanu?”

Gwaggo rabi ta tambaya cikin rawar murya.

Dr.aysherh tajuya takalli anee wadda kema gwaggo rabin kallon raini,suka sakarma juna murmushi.

Dr.aysherh tace”bude idanunki gwaggo hajiya Aisha ce,nice bude,.ahankali tabude idanun aiko saita kankame hannun aysherh tanacewa wlh aljana nagani adakin amaryar isiyaku,

Har rywan sama tayomun.

Gara mugaggauta barin wurinnan tunkafin takaimu fadarsu.”

Dan bubbuga kafarta aysherhn tayi ganin atsorace take tace”aljana kamar ya,ke a’ina kikaga aljanar,?”

Gwaggo rabi baki na rawa tace,”,a dakin amarya mana.Nan dai takwashe komai tasanar ma aysha .”

Wani killer smile ayshan tasaki tana kallon aneesa dake smiling din itama.don sunsani babu wanda zai aikata wannan aikin sai zahra.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button