HAUSA NOVEL

MIJIN-KWAILA COMPLETE HAUSA NOVEL

 kama  hannunta ayshan tayi tace”saurareni gwaggo, aiwato ita wannan aljanar dakika gani tofa amaryar ishaq ce take rikida tazama aljana.don haka kada kiyarda koda wasa yau ace wani yaji wannan labarin tofa zata biyo dare ta kasheki.

Shawarar dazan baki kija bakinki kiyi shiru karki sanarma kowa abinda kika gani.”

Gwaggo rabi tace”aini yauma zanbar wannan jarababben gidan tunda abu yahada hadasu aljanu aikuma bani basake shigowa gidannan har abada.”

Aysha ta guntse dariyarta tace”lahh,karki soma,aimaganinta d’aya dazamuyi shine mutursasa ishaq yaqara aure,tanuna anee dayatsa.Kinga yarinyata nan,tanada maganin iskokai,tokawai kiruntse idanuwa lalli idan ishaq bai aureta ba,tofa ko tsinuwace ki gifta akan mahaifinshi.

Tahakane kawai zamuyi maganin wannan bakar aljanar kuma shima jikanki ishaq yasamu magada tunda kindaisan su aljanu bakamar bil’adama Duke ba basa haihuwa.”

Gwaggo rabi tayi tsuru,tana ayyana ishaq amatsayin mara hankali,to Mara hankali mana,tayaya zaka hada jini da mutanen ‘boye.oh itadai taga takanta jikoki daga me auren kafura same auren aljanu.?”

Tamatse hawaye tana shima aysha albatka tace”wlh ko’ubanwa yatsaya mar agarinnan saiya auri wannan kyakywar  yarinyar yarabu da waccen aljanar muje.

Takama hannun aysherh, sukayi gaba aishan nakara zugata dayimata famfo.

Zahra dake labe tanajin duk abinda sukeyi tayi kwafa,dacewa dukanku zakuci ubanku yara…..

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button