MY LADY BOSS

MY LADY BOSS 7


Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi…ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne????haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw…..masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar????

Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba…ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance… Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000…zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank…ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932…Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya…

SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy duk????????


Fahad shine sunan dana ji ana kira , wanda duk tseren da nake yi don na naɗo maku rahota sai da nayi baya saboda irin ganin yanda suke sheƙa gudun kasada tayar moto na tartsatsi mai kama da fitar wuta….Gashi idanuna sun haxa hasko Mani mai wannan Suna , sakamakon idon sa da ya rufe da Black shade , bana iya hango komai sai dogon kyakkyawar fuskar shi tare da Choco skin ɗin shi dake haskaka tamkar tarwaɗa FAHAD! Naji wurin ya ƙara urincewa da ihu ana tafi , saurin juyawa nayi ga yanda tseren zai kaya? Da kuma zakaran gwajin dafin da zai lashe wannan gasa mai matukar haɗari…. Ƙuuuuuuu wurin ya ɗauki ƙarar dosawar jirgin ƙasa ( ???? train ) Wanda nan take ƴammata da samari n sukayi baya kowa ya dare ,sai dai masu tseren ne da har a wannan lokacin suna akan titin jirgin babu alamar tsoro ko ɗayan su zai jah ɗaya yayi nasara”. Ganin jirgin na tunkaro su ne yana shirin kaisu lahira yasa James Alexander saurin ba jirgin hanya don tabbas yashaida ya kuma sallama ma kasada da tantiranci na Fahad”.

Jirgin sai da yazo dab yana gabda bi ta kan shi Fahad yayi tsalle yana gyefe da kambun shi , bai fi saura tako biyu yabi takan shi ba ya kauce….wani irin ihuuuu ya ƙara tashi ana Kirar Fahad ,kowa na nufo inda yake yana mawa Mutanen nasa muurmushin , wanda a fahimta na na gano mana Fahad mutum ne shi ma’abocin fara’a…Wata baturiya ce ta miƙa masa coca cola na gwangwani Yana amsa yana buɗe maƙoshi yana ƙyanƙyama kamar ruwa…. Abokann shi ne suka hau bashi hannu suna gaisawa tare da jinjina masa , kana suka babban Abokin shi Areef ya amsa brief case ɗin da daloli ne ciki , don kowa a wurin ɗan babba ne kuma masu fama da hayaƙin kai , su yasu yasu suka sa gasar tare da haɗa daloli ga duk wanda ya iya wannan kasadan…miƙa mawa Fahad brief case ɗin Areef yayi ,wanda a hankali Wayar Fahad tafara ruri a natse yakai hannun shi yana ɗaga kirar tare da ce mawa abokanan nashi ” Ina zuwa , kira mai mahimmanci…

Ina jin ka yane??”. Cewan Fahad yana murmushin shakiyanci. A ɗaya ɓangaren ne cikin miskilalliyar Muryar sa Khamal yace ” Dallah malami ka dawo , kana nan kana aikin shirme…

Murmushi Fahad yayi kana yace ” Yane mutumin ,idan na dawo me xan maka? Nifa kasan bana jin daɗin zaman Nigeria , kuma a matsayina na architect nafi aiki sosai a ƙasan tare da samun kuɗaɗen holewa”. Dariya Khamal yayi kana yace ” A haka zaka ƙare …kana nan kana Drawing ɗin Unknown ɗin taka ce? Plz mutumin ka dawo na haɗu da wata LADY BOSS…Kamin ya ƙarike maganan ne Fahad yayi saurin katse shi da cewa ” Haba , kace ƙasa ma mun haɗaɗɗiya , nifa gani nake a Nigeria babu mata wayayyu kaman malesia, kayi koman ka son ranka babu mai takura maka ,akasin Nigeria sai dai ka kama hotel ko a gidan ka to….. Kai malam ya isa don Allah kai kullum ina kaje ka dawo iskanci??? Cewan Khamal yana maganan kaman mutumin kirki shima…. Wani wawan dariya Fahad yasa yana cewa ” Kaji wannan mutumin kai ma in kazo nan ai hutawan ka kake yi …yanxu dai ka fola kenan?.

Cikin wani irin murya Khamal yace ” Da wa kenan? .kai tsaye Fahad yace ” Ur Lady boss “. Wani takaici ne ya kama Khamal wanda baƙin ciki ya hana shi bai mawa Fahad amsa akan lokaci , sai jin shi yayi yana cigaba da cewa ” Ai Ni Baby na dabance da ga xarar ranan dana haɗu da ita , ko wacce mace xan koma mata kallon namiji ne …saboda tsaban kyaunta komai ta had…. Enough plz , ya isa Fahad , Khamal yayi maganan a zafafe ,kaman shi yasa Sumayya tasace masa kudi tare da masa rainin hankali.

Can da labrn wata wai ta duniyar mafarkin ka , baby take kowa? To Ni dai ko imfant ne bai dame Ni ba, yanxu yaya kenan? Wacce nake maka maganan ta , ba son ta nake ba, niman ta nake yi , my Lady boss , xan hukunta ta , hukuncin da bata taɓa sanin izayar shi a rayuwar ta ba….faɗa mawa Fahad yayi labrn Sumayya kana yana ƙarshewa da faɗin ” I know who u are? Nasan irin brain ɗin ka , kazo mu zauna mufara planing ta yaya zamu fara? Cox na fahimci yarinyar hawaiya ce , zata iya barin Lagos a kwana biyu .

Idan ta bar Lagos to arewa zata nufa! Ya tsinkayi Muryar Fahad ya katse sa lokaci ɗaya , tabbas idan tabar nan arewa zata nufa , xan biyo jirgin safe gobe , zan sauka a Lagos , ka kasance a shirye , amma da Drawing board ɗin na zan taho na my dream bby girl .

Ɗan tsaki Khamal yayi kana yace ” Ok na ur business ,don yanda ka gani. Dariya Fahad yasa masa yana cewa ” Na LADY BOSS kodai kodai! Wane sunan ta ne??… Katse wayar Khamal yayi don yasan shakiyanci n Fahad Sarai , abota ne tun childhood har yanxu suna tare baya da aminin da ya wuce shi…


Lauratu nine nake maki magani kikayi mun kunnen shegu?. Ɗan Asabe ke maganan da ya ƙwanta sheƙeƙe ya wani saki kayan a Arha ,dama shi indai ya shigo ɗakin shi to ya gama sa Wando sai riga , indan ko lokacin barcin sa yayi tuff yakeyi tsirara saboda baƙin iskanci ,haihuwar uwa da uban sa”. Yau gashi a wurin aikin moton shi can bari ya sha maganin ƙarin ƙarfi , kaciyar tasa sai kumburi take tana neman jin daɗin a ƙwarkwaron ni’iman daɗin Lauratu ,sai dai kuma yau yaga wani masifa da bai san ta dashi ba. Kai wai dawa kake ne ɗan Asabe? Ahir fita idanuna , Wallh taɓana ka gama yi a cikin gidanan bare har ka zuba min wannan kayan ƙazantar naka a jiki…Lauratu kina da hankali Zan zannnnnnn maganan nasa ne ya ɗauke sakamakon wani irin murɗawa da marar sa tayi , wayyo tambaya zan mutu….yayi maganan yana jan kalmar mutuwa….wani dariya Lauratu ta sheƙe dashi kamin tace ” yau ka tuno da mahaifiyar ka , Wallh sai dai ka mutu yau ,kana taɓani sai nasa hannu na na yanke kaciyar jarabar naka kowa ya huta ,kaga na taimakawa mawa matan da zaka aura gaba , don Ni a yanxu ba matar ka bace eheee.

Wani irin mazurai Ɗan Asabe yake yana son magana ya kasa ,gashi baxai iya nufar Lauratu ba ,don gyefen ta mucciya ta ajiye , da wuƙa kuma yanda take faɗi yasan tabbas da gaske tana iya aikata komai….wani irin kuka ya rushe dashi yana faɗin wayyo a wannan daren , ita kuma tana sa dariya har da kama ciki yau town ɗin nata ne.

Miƙewa yayi tsaye yana kama buran sa da hannun sa yana cewa ” Lauratu yau xakiji daɗi ki taimaka mini”. Da gaske tayi maganan tana kallon shi kaman xataji tausayi sa , cikin sauri ya ɗaga mata kai. Dariya tasa tana cewa ” To naji Amma sai ka fara mun tsalle tukunna na mintuna sha Biyar sannan.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button