Nancy Yar Karya

Zanyi typing anjima ‘amma innaga sharhi ????.
Banga sharhi sosai ba shiyasa kukaga rubutun kad’an????kudaure ku sanbad’o sharshi nima in daure in sanbad’o muku typing da yawa.
[31/01, 8:42 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.
_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_
________________________________
*AREWA WRITER’S ASSOCIATION*
_________________________________
*????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 41_42
,,,,,,,,,, Yasa Nancy cewa to yanzu dai kubani number ku ma k’arasa mgna inna koma gida, Khalil na k’arasowa yace ”sweetheart zomutafi ,karima ce ta kashe mata ido d’aya alamar tamik’e .”
Gaishe shi Karima da Jamila sukayi, cikin sakin fuska ya ‘amsa daganan sukayi sallama da Nancy bayan sunyi musayar number, sun d’an yi nisa kad’an ,Khalil yace ”daga had’uwa har kina basu number ko?” Nancy da dama jira takeyi yayi mata mgna ta sanyaya muryar ta tace ”to bagashi sun sani dariya ba tayi farr da ido tana “cewar har sunsa na mance da fushin da nakeyi dakai, wata tsadaddiyar dariya ce ta ku6cewa Khalil har yana rawa, tsabar farinciki har k’ok’arin rungumota yakeyi ,ja da baya Nancy tayi tace ”haba mijina what!!! yace ” Allahu Akbar ya d’aga Nancy sama yana juyi da ita ,Nancy na k’ok’arin sauka sbda lokaci_lokaci tana tuna nasihar umma, rik’eta yai kamar baby ,yana k’arewa fuskarta kallo, wani kyau yaga ta k’arayi , mai makon tayi hanyar mota su wuce ina ai saita ruga da gudu ta shige cikin wasu flawoyi masu ban sha’awa ,binta yayi da gudu sunata dariya, Karima ce ta hangosu ta ta6o Jamila see this lover’s ehem kamar ba itace mai kuka ba ,kinga yanzu 4:pm zomu tafi kar dady yai mana fad’a ,tafiya sukeyi suna waigen su Nancy.”
Wayo Allah koni wanan page d’in yasani nishad’i ???? tofa ta mance da umma a gida ????.
Duba agogon dake d’aure a hanunta tayi 4:20 zaro ido tayi tana cewa mijina zomu tafi lokaci ya tafi da ywwa ,Khalil ne yace ” beauty kinason katsemin jin dad’i ko ,Nancy ce ta marai raice fuska tace ”nikuma kanaso umma tayimin fad’a ko?”dariya sukasa daganan sukayi mota ,driving yakeyi cike da annashwa yana kallonta itako ta kashemai ido lol.”
Da isowarsu anguwarsu Nancy ya mik’a mata leda mai kyau yace ”nace ki za6i duk abinda yai miki to kinki za6a nigashi na za6a miki ,murmishi tayi tace ”Allah ya k’ara bud’i ,wani farinciki ne yakuma ziyartar zuciyar shi yace ”amen sweetheart ,to ki gaida umma ‘anjima zamuyi waya ,hannu ta d’aga masa tana cewa dan Allah ka gaida momy ta had’e hannuwan ta biyu please, ok aikuwa zan isar da sak’o ,to bye ka kulamin da kanka ,ta shige gida da gudu, girgiza kai Khalil yayi yace ”oh Nancy bata girma .”
Yau asabar yaune dubban jama’a suka sheda d’aurin auran *IBRAHIM KHALIL* da Amaryarsa *SUHAILAT*
Akan sadaki mafi albarka dubu d’ari kowa kagani fuskarsa cike da annuri ,dady ranar juma’a suka tafi yau zasu koma gida ,ango ko abokanshi bai gayyata ba bare susan da labarin bikin ,ana d’aura aure ya zarce airport sbda komawa gida.”
zaune take da k’awayen ta sirruka suke bata na musaman kama daga ranar da Khalil ya shigo d’akinta har style na kwanciya hmm rayuwa kenan…✍️.
Kuyi hakuri da wanan kun cikamin alkawari nima banason sa6awa nawa alkawarin gawanan babu yawa,
A gaskiya yau naji dad’in sharhi sunanku sunyi yawa Allah yakaro soyayya ????mom Islam tana yinku .
[31/01, 9:00 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.
_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 43_44
,,,,,,,,Da sallama ta shige gidan zaune ta tarar da Umma ta zuba uban tagumi , ajiye jakar hanunta tayi tana cewa umma lafiya?” Umma ce ta dubeta tace ”yanzu kin kyauta kenan cemin kikayi bazaki dad’e ba ‘amma maiyasa yanzu fa k’arfe hud’u da arba’inne 4:40 fa ,kiyi hak’uri Umma Khalil ne ya ganni a hanya wai sai dai muje anguwa shinefa yakaimu gurin shak’atawa ,murmishi Umma tayi tace ”Khalil d’an albarka ne Umma kinga ‘abinda yabani ,bude ledar Nancy tayi ganinsu chocolate dasu snacks da sauransu ,bandir d’in yan d’ari _d’ari sababbi tagani , zaro ido tayi tana “Cewa Umma kinga haarda kud’i ,albarka Umma tadinga sanyawa Khalil daganan Nancy ta shige danyin alwalah.”
Misalin k’arfe 5:pm jirgin su suhailat ya sauka ‘a Abuja ,mutane y’an biki sunzo airport taryar su cike da farinciki ,da isarsu gidan su Khalil aka wuce da ita saida momy da dady sukayi mata nasiha sanan aka wuce da ita gidan ta itada k’wayenta, da Nussy da Rukky ,k’arewa gidan kallo sukeyi ,duk iyayinsu basu isa suce gidan baiyi ba kasancewar komai na more ratuwa ansa babu abinda babu kuma komai ya tsaru , d’akinta aka wuce ta ita ,bayan sun zauna ne suka fara hirarsu ta y’an duniya ,Nussy ce ta dubi Suhailat ‘tace ”beb bamu k’arasa shirinnan bafa sbda daga yau anyi finale ,nidai fitowa nayi ko mezasuce oho.
Muje zuwa
Khalil ne kwance shida KB suna hirar bikin shi ,KB ya bugi kafad’ar Khalil yace ”ango tashi ‘in raka ka kar dare yayi nisa fa ,harara ya gallawa KB wanda yasashi rufe baki ,juyi yakeyi amma yarasa maike yimasa dad’i wayo Allah na ,yace ”lokacin da yatuno da cewar wai aure aka yimasa , number Nancy ya lalubo ,kana ya danna kira ,Ring biyu ta d’aga tare da cewa”Aslamu Alaikum mijina ,cikin kasan zuciyarshi yanajin sanyi yace ”inama kece matar da aka d’aura mana aure yau wlhi dan a koyar dake makarantar soyayya wayo momyna , wayo fans ashe maganar Khalil ta fito fili????, a zabure Nancy ta mik’e had’e da cewa kutumar uuba…ka..ka ,takasa magana sai wasu zafafan hawaye dake ambaliya a fuskarta , a firgice Khalil ya mik’e cikin tashin hankali KB ko daman yasan hakan zata iya faruwa sbda Khalil bai iya 6acin raiba .”
Washe gari su Nussy da Rukky suka wuce Landon jirgin safe suka bi bayan sunkammala shawar warinsu .
*MISALIN KARFE BAKWAI NA DARE*.
Zaune yake a d’akin momy kanshi a k’asa yayinda kunnuwansa ke saurarar maganar ta ,Khalil ni kaina ba ‘ason raina dadynka yai ma wanan za6in ba sbda naso ace ka ‘auri wacce kakeso, amma haryanzu lokaci bai k’ure ba ,sai dai shawarar da zanbaka karka wulak’anta y’ar mutane ,kasani yanzu amana ce a gurinka ,kayi k’ok’ari ka sauke hakkinta daya rataya ‘a wuyanka dan Allah Khalil, karka zamo silar 6atawar zumuncin ku, ruk’o hannun momy yayi yana share mata hawayen da suka zubo mata yace ”momy kinsan bana yimiki k’arya ,to gaskiya wlhi bazata sami duka abinda kikace ba amma zata sami kad’an ,albarka momy ta sanya masa tare da had’a masa shayi mai kayan k’amshi ,Saida yayi sallahr isha’i sanan ya nufi gidan Amarya lol, jin alamun shigowar motarshi yasata k’ara bud’e skirt d’inta ta shafa wanan turaren a mara dakuma k’asanta , gakuma wasu rikitattun humra da momynta ta bata, tunda Khalil ya doso palorn ya shak’i kamshin turaren da Suhailat tasa ,jiyayi lokaci d’aya mood d’insa ya sauya sha’awa ce kokuma mutuwar jiki …✍️.
Dan Allah kuyi hakuri yau aiyuka sunyimin ywwa ana tare????gaskiya sharhin ku yana birgeni ????.
[31/01, 9:00 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.