HAUSA NOVELNancy Yar Karya

Nancy Yar Karya

_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_

 

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 45_46

,,,,,,,Kwnce take zazza6i mai zafi ya kamata ,hankalin Umma yai matuk’ar tashi sosai gashi batasan ina zata samo magani ba, kasancewar sunada nisa da shaguna , k’ullin kayanta ta dubo hayaki na zazza6i tazo tayi mata.”

Momy ce zaune kan sallaya tana jerowa Khalil adu’oi ,shigowar dady ‘yasata shafawa takai dubanta ga inda ya zauna, momyn dady ne. yace ”momyn Khalil hak’ik’a wanan had’in yayi armashi tabbas auran zumunci akwai dad’i, murmishi momy tayi tana cewa Allah ya zaunar dasu lafiya .”

Tunda Umma tayiwa Nancy hayak’i Allah ya temaka ta sami lafiya ,zama Umma tayi a gefen nata ta ce ”mai yake damunki dan naga yanayinki ya sauya ? sunkuyar da kai k’asa tayi tace ”Umma Khalil tayi aure ,Umma ce ta sanyaya murya dan yanzu sai dai ta kwantar mata da hankali, “wato Ummi bazaki iya hak’uri da k’addarar da Allah ya rubuto miki ba?” bafa sai abinda kikeso Allah zai yimiki ba ,share hawayenta tayi tace ”Umma na hakura ,Allah yayi miki albarka ,kuma “banason ki nuna masa da wata matsala , Nancy tace ”to Umma insha Allah .

A kasalance ya k’arasa d’akin shi yana jan jiki ,toilet ya wuce saida yayi wanka ya kammala komai sanan ya dawo ya ciro kayansa ,farar jalla biya ya sa sai turarukan sa daya feshe jikinsa dasu ,kwanciya yake shirin yi saikuma ya tuna da kazar da ya siyo, parlor ya koma ya d’auko ledar ya wuce bedroom d’in Suhailat ,zaune ya sameta tana shirin sa kayan bacci, barka da zuwa annurin zuciyata farincikin princes Suhailat ,ta matso kusa dashi tana kashe masa ido, k’amshin turaren ta ne ke fusgrasa yana jin bak’o yanayi , samun guri yayi a d’aya daga cikin kujeru biyun da ,suka k’awata bedroom d’in ,ya zauna, cikin kasalaliyar murya yace ”ga abinciki nan , takowa tayi zuwa gurin daya zauna ta had’o da hannunshi da ledar tana….

 

Kiran Khalil ne yashigo wayarta k’ok’arin saita zuciyarta takeyi sbda wani kishi datakeji yana taso mata ,Mijina tace ”da sasanyar muryarta ,na’am beauty yakike ,zanzo anjima ,Nancy ce tace ”Allah ya kaimu.

*LONDON*

Tunda Nussy ta sa ido a kan kya_kyawar fuskar Khalil takejin wani bak’on yanayi , burinta kwai ta sake ganinshi ko zuciyarta zata gimata dad’i ,rashin samun number shi da batayi ba ‘a gurin Suhailat shiyafi bata haushi, amma ta kudurce a ranta zasu had’e.

Momyn Suhailat ce ke waya da k’awayenta suna yimata bangajiyar biki , wata babbar k’awarta mai suna Hajiya Zulaihat ‘tace ” yakama nanda one month akuma gyra daughter fa ,momy ce tace ”karki damu akwai money bamuda matsala.

Bayan ta had’e hanunsu da ledar ta mik’ar dashi ,baiyi mata musu ba ya tashi suka koma parlor ,dining ta zaunar dashi kamar wani k’aramin yaro ,bud’e ledar tayi , 5alive ne da Nutrimilk a ciki sai lafiyayyun kaji manya sai k’amshi suke zubawa ,bashi tayi a baki ,babu musu ya k’ar6a ,ganin haka Suhailat tafara cewa yazo hannu a cikin zuciyarta .

Nancy ce ke waya dasu Jamila da Karima ,Jamila ce tace ”Nancy kinje gida lpy ,ya momy ,lafiya Lou Nancy tace ”kana ta gyara zama ,sisters kunsan me ? no saikin fad’a cewar Karima ,nisawa Nancy tayi tace ”Khalil fa yayi aure what?? “suka ce cikin mamaki , Jamila ce tace ”to yanzu shawarar da zamu baki…

 

Nanan zuwa ???? gaskiya yau ku dage ku cika paper da shar’hi????.

[31/01, 9:01 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.

_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_

 

Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*

_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan’s ana tare????.

 

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 47_48

,,,,,,,,, Lumshe idanunsa yakeyi yana bud’ewa ,Suhailat ce ta mik’e tare da kamo hannun Khalil ,bedroom d’inta suka nufa ta kulle k’ofar , fara cire sleeping dress d’inta tayi tafara zuwa kan gajeran wandon zata cire ,oh baby duk wanan rawar jikin ni ake yiwa , mak’ale murya Suhailat tayi kana tace ”ai kaidin na musaman ne, saida tayi zindir da ita Khalil yana k’arewa halitarta kallo kafin yakai kan bobs d’inta ,dariyar gefen baki yayi kana ya girgiza kai ,tsinkayo muryar Suhailat yayi tana cewa sweetheart zomu kwanta ,OK yace ”mata to shid’in kayan da kika cire na miye?” farr da ido tayi tace ”wanan dare mafi daraja a rayuwarmu ,sonakeyi mu rayashi cikin farinciki ta kashe masa ido.”

Gyad’a kai Khalil yayi yana kumafa kinyi gaskiya , farinciki ne ya lulubeta ,ta taho cikin tafiyar yanga ta ruqo hannunsa ,mik’ewa yai yabita gadon suka kwanta ,Khalil ne yace ”banason haske yakamata a rage , Suhailat ce ta mik’e tana murmishi taje ta rage hasken tabar kad’an ,hawowa tayi ta rungumo shi ???? tana bashi hot kiss ,????abinma dariya , kasancewar hasken babu sosai yasa Khalil shekewa da dariya tare da rufe bakinsa , takai bakinta tana neman na Khalil taji an rufe da hannu , cikin wata irin murya Suhailat tace ”maiya faru ne my sweetheart? ba komai ,ya cire hannun , saida yabari Suhailat ta gama rikita kanta tukun ya mik’e yana shirin tafiya tana janyoshi ,please kadawo sweetheart , cikin could voice d’insa yace ”komai nawa nayiwa Nancy tanadi ba keba da har jira kikeyi a daren farko ,daren da kowace budurwa gabanta na fad’uwa tana tunanin halin dazata shiga , amma ke rawar kai kikeyi ,lol to inkin gama nishad’in kiyi niyar wankan janaba inbaki iyaba in koya miki .*

ALLAHUMA INNI NAWAITU GUSULIL JANABATI …ya isheni haka cin mutuncin da zakayimin kenan to walhi ka d’auko hanyar da bazata 6ille maka ba menayi maka dahar kake k’ok’arin cimin fuska ,kana tunanin iyayen nawa basu yimin tarbiya bane? kokuma kana tunanin islamiya ce babu , tunda Suhailat tafara masifa Khalil ke dariya yana mata gwalo tare da kirari ,Khalil na Nancy komai dozin babu abinda ba ma Nancy ba komai natane ,ita zata …..

Fitowarta kenan daga wanka saiga kiran Khalil nan ya shigo ,amsawa tayi tana cewa “Aslamu Alaikum mijina farincikin a ‘abin alfaharina to ya garin? idanunsa a rufe yace ” please kifito dan Allah, OK ganinan zuwa mijina ,cikin sauri tayi simple make-up ta fito cikin riga da skirt y’an kanti masu tsada ,tunda ta taho idanunsa ke kanta ,ya d’aga hannu sama yana cewa”Allah ka mallakamin wanan baiwar taka Allah kasa tazamo uwar y’a’yana amen y Allah, ganin ta iso yasashi kallon gefe , sallam tayi ta shiga gaba ta zauna ,gai sheshi tayi , cikin fara’a ya ‘amsa , Nancy ce tace ”to gani nayi sauri da matsala ne ,a’a Khalil yace ”inason nanda 3 months ayi maganar auran mu ,farinciki ne ya lulu6e Nancy can kuma tana tuno kishiyarta wato Suhailat, ruk’o hannun ‘Nancy yayi yana cewa nakusa zama ango , dariyar yak’e Nancy tayi tace ”kama zama ,amma dan Allah kadena rik’e min hannu ,dan Allah , murmishi yai yace ”shiyasa nake alfahari da za6in da nayiwa kaina ,daganan sukayi sallama .

Ficewa yayi ya bar mata d’akin yana dariya .

Kuka tafara tana cewa a daren farko ,daren da naci burinsa iri_iri amma ya ruguza komai ,hamm yanzu wasan yafara wallahi sai kadawo tafin hannuna ,itama munafukar uwar taka saina kawar da ita tunda na lura ba son auranmu takeyi ba intana raye zata iya bari kayimin kishiya toilet ta shige tayi wankan tsarki sanan tayi na sabulu ,sauri takeyi ta kira Nussy dan tabata labarin abinda ya faru , tana fitowa ta lalubo number Nussy ,sai da tayi kira sau biyar sanan ta d’aga hello yar gari ya akayi ne ya amarci komai na tafiya dai_dai ,saida Suhailat tajira Nussy tagama tambaye _tambayen ta sannan tace ”Nussy help me please ,Nussy da kejinta kamar kishiyar Suhailat tace ”maiya faru ,kuka Suhailat tafara tana ”cewa ,menene ma bai faruba?” Nussy ce tace ”come down kwantar da hankalinki ,yanzu dai shawarar dazan baki shine karki raga masa walhi , ko yanaso ko bayaso kisan inda zakiyi ki kar6i hak’ink’i ,kaji munafiki cewar Nussy ,bakiyi amfani da turaren nnan bane ? Suhailat ce tace ”nasa amma shiru ,OK to kibari zuwa gobe mayi magana yanzu bacci nakeji, wani wawan tsalle Nussy ta doka yes yes ,tarkona zai kama wata ohhii.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button