Nancy Yar Karya

Washe gari antashi da sanyi tunda sukayi sallahr asbha kowa ya koma d’akinshi ya kwanta ,Suhailat ce takuma sanya turaren Nussy a jikinta sai k’amshi take zubawa , direct d’akin Khalil ta nufa ,kwance ta sameshi ya lulu6a cikin bargo yana bacci , a hankali ta koma gefenshi ta yaye bargon ta kwanta , takai hannu ta rungumo shi ,yawo take da hannayenta a jikinshi ,wai adole yatashi yaji kamshin turaren .”
Kama daga shigowarta har kwanciyarta duk yaganta sedai bazai lamunci wanan iskancin ba , yana cikin zancen zuci ne yaji Suhailat takoma yimasa wasu abubuwa daban ,kasa hanata yayi, ya biye mata ,amma shi a zafaffe yake, tofa mom Islam gurin nason fin k’arfinta …..
Gari yayi haske sosai tun misalin karfe 7am sai karfe 9am ya sarara mata wani wahalalen nunfashi take fitarwa mai ban tausayi , shiko Khalil bin nema ya samu yaje yai wanka adawo ya zura jallabiyar sa ya koma d’akinshi ,kuka Suhailat tafara ana cewa ,wanan wace irin rayuwa ce kabani wuya kuma ka fice ko kazo ka temaka min ,mik’ewa tayi tana shirin takawa ta k’wala ihu ,Khalil na jinta yai shiru yana dariya ,yana cewa”bakince abinda kikeso kenan ba gobe ma kikuma walhi zakisha mamaki yakuma shekewa da dariya.
*BAYAN KWANA UKU*
Suhailat ce ta kira momynta ,cikin tashin hankali momy tace ”maiya faru ne my daughter? “cikin kuka tace ”khalil ne momy ,yabani wuya????yanzu ko tafiya ma saina dafa bango ,gashi yau har kwana uku, kwantar da hankalinki inji momy karki damu shid’in uban wa hmm zansan yaza’ayi karki damu ki yawaita kama ruwan d’umi
[31/01, 9:01 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.
_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_
Story and writing
By
*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.
_MARUBUCIYAR_
*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*
_AND NOW_
*NANCY YAR KARYA*.
Special gifts to my fan’s ana tare????.
???? *amfanin karatu kayi aiki da alkairin cikinsa ,shikuma sharrin dake ciki yazamo izna , karya zamo kana karatu baka aiki da alkairin ciki yi kokari kayi aiki da alkairan daka karanta*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 49_50
,,,,,,,,Suhailat tace ”to momy , momyn ce tace ”kiyi hakuri harzuwa lokacin da zansa mu ayimin aikin ,to momy bye. ”
Nussy ce ta kira Suhailt cewar yau zata shigo Nigeria , kuma ta had’o mata fitinannun magunguna , murna Suhailat takeyi tana farincikin Allah yakawo Nussy lafiya.
Yau sati d’aya da bikin Khalil , zaune yake a gaban momy tana yimasa nasiha ,tana cewa ”Khalil bazan gaji da gayamaka ba kasani karik’e yarinyar nan amana kayi hakuri , Khalil da kanshi yake sunkuye yace ”momy yarinyar batada tarbiyar wlhi kuma watsatsi….momy ta dakatar dashi ,da cewa koma mecece ai jininka ce dole kayi hak’uri ka farantawa mahaifinka , to momy amma ya maganar ,Nancy Khalil daga yin aure saika fara maganar k’ari kabari sai zuwa gaba ,babu mai hanaka ,cewar momy ,albarka momy tasa masa dagan an yayi mata sallama.
Zaune suke gaban wani hamshak’in boka kaida ka ganshi zakasan babu imani a tare dashi , dariya yakeyi mai firgitarwa , momyn Suhailat ce tafara magana tana cewa” boka munzo ne akan maganar ,yarinyata wacce kayiwa aiki kafin bikinta ,to yanzu ma munkuma dawowa ,somukeyi ta mallake mijin ,yazamo bayajin maganar kowa sai tata ,wanan tsohuwar uwar tashi munason a kawar mana da ita hhhhh boka yasa dariya yana tafawa…..
Tunda Nussy ta iso Abuja wani saurayin ta datayi lokacin bikin Suhailat yazo airport d’aukarta ,gidan shi ya wuce da ita ,daga ganin tsari da kyan gidan zakasan nera ta zauna ,gidan guest house d’inshi kenan , bayan taci abinci sosai tasha drinks , suka nufi bed iskancin su sukayi san ransu daganan tafito tashiga toilet yin wanka tana fitowa tasa kaya kamar ba itaba , bayan saurayin yayi wanka shima ya kintsa ,ta d’auki d’an madai daicin akwatinta suka nufi mota , tafiya sukeyi suna wata irin hira wacce ni alk’alamina bazai iya rubutawa ba , kwatancen gidan Suhailat tayi masa basusha wuyaba kasancewar Nussy tasan gidan ,sauketa yayi shikuma ya juya bayan ya cika mata jaka da money…
Manyan bak’i Nancy tayi , Jamila da Karima ne suka kawo mata ziyara ,hannu bib biyu Umma ta k’ar6esu , girki Nancy tayi musu mai kyau tasiyo musu maltina dasu minerals , Umma ce ta koma d’aki ta barsu a parlor sunata hira ,duk rabin hirar tasu duk ta Khalil ce ,Nancy ce tace ”yanzu ma kunsan meke damuna ,su Jamila ne sukace a’a muna jinki Nancy tace ”toma wai yaushene bikin namu ta fashe da kuka , hakuri suka shiga ba amma inna kuka kwai takeyi , meyasa Khalil zakayimin haka meyasa???” Jamila ce tace ”kifa dena d’orawa Khalil lefi sbda bashi yayiwa kansa aure ba ,mahaifinsa ne yayimasa ,kuma kince momynshi na sonki? Eh mana wlhi tana sona sossi , cewar Nancy , Karima ce tace ”yanzu dai adawo maganar Khalil kunsan ya za’ayi ..
Kwance yake a kan bed d’insa wani mafarki yakeyi mai dad’i wai gashi ga Nancy ,ta haifa masa y’an biyu , a zahiri kuwa fuskarshi cike da farinciki , shigowa tayi babu sallama ,durk’usawa tayi tana shafa masa fuska ,a hankali ya mik’e yana cewa menene ina cikin bacci na zakizo ki tasheni , marai raice fuska tayi tace ”haba sweetheart , sister nace tazo fa ,watso mata harara yayi yace ”to se me in ita tazo kificemin a d’aki ,fita tayi fuskarta babu fara’a gurin Nussy da ta zube a parlor tayi, itako Nussy dalilinta na zaman parlor shine koda Khalil ya fito zataga kyakyawar fuskar sa ,Suhailat ce tace ”Nussy zomuje bedroom yana bacci bai tashi ba ,yatsina fuska Nussy tayi tace ”ok muje ,suna shiga Nussy ta fad’a cinyar ,Suhailat , a tsorace Suhailat tace ”menene haka Nussy ,kashe mata ido tayi daganan ta mike ta murd’a key a kofar ,umarni tabawa Suhailat ,ko musu batayi take aikatawa .”
*A’UZUBILLAHI MINASHAID’ANIR RAJIM INNALILAHI WA INNA ILAIHIRRAJI’UN*
_Y’AMMATA KUYI HANKALI DA MUGAYEN K’AWAYE DAKUMA MUGAYEN SAMARI, KUYAWAITA NEMAN ZABIN ALLAH A CIKIN LAMURAN KU ALLAH KA SHIGE MANA GABA_.
Bayan sun gama ne Suhailat tace ”gaskiya kin d’ebemin kewa , sukayi wanka suka nufi kitchen dan yin girki , bayan sun kammala gidan sai k’amshi yake zubawa gashi sun gyara ko ‘ina, magungunan da takawowa Suhailat ta mik’a mata ,rungumeta Suhailat tayi tana murna , Nussy ce tace ”wanan shafawa zakiyi a fuska daga ya kalleki zai mak’ale miki ,tafawa sukayi , Nussy tasata yin shigar k’ananan kaya ,wando iya cinya sai riga dai dai k’irjinta ,jin alamun tahowar Khalil yasa Nussy datasha kwaliya ta koma gurin kayanta ta shafo wani turare a jikinta , da fitowar shi yaci karo da Nussy ,kasancewar Suhailat taje kitchen d’auko ruwa , wani shock yakeji a jikinshi , k’ara kallonta yayi yana murmishi , Nussy ce ta kashe masa ido daya itama tana murmishin ….
Boka ne yayi dariya yace ”yanzu bakusan meke faruwa ba Uwar mijinta batada lefi , wata hatsabibiyar k’awarta ce keson farra k’asu , to boka yanzu a fasa wancan aikin a adawo na ita k’awar tata ,cewar momy , Boka ne ya 6ata rai yafara wasu shirmen magan ganu can kuma yace ”wanan yarinyar da kuke gani babu mai iya mata niko nace ”sai Allah???? momy cikin firgici tace ”boka to yanzu ya zamuyi , bokane ya mik’a mata wani k’ulli yace ”taje ta aikawa da yarinyar ta ….✍️.
[31/01, 9:02 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.